Advertisements
Chapter 71 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   71 / 138

210K to 213K   out of 412.8K words

na sha?a barci bata san mi akeyi ba. A ?ofar sashen Oum AA yay parking. Auntyn su Mamy da a yammacin nan. Ta iso, kuma a sashen Oum ta sauka wannan karon ita ce ta fito ta tarbi amarya Najma ta nuna kara ma Oum. Aiko hakan da tai ya saka kowa jin daWi sosai, hatta AA sai da ya murmusa. Oum kam Ammie ta rungume cike da jin daWi, AA ya bisu da kallo yana sauke ajiyar zuciya. ?aunar dake a tsakanin Ammie da Mamy dabance a rayuwa. ALLAH yayi wannan haWin kam.
? ? ? ? Ya matu?ar gajiya, ga Maanal na ransa dan tunda bai ganta a ?an tarbar Najma ba yasan tana can tana barci. Sashen nasu ya wuce, ?awayen Maimoon na falo duk da wasu sun fita saboda shigo da Najma sai Wai-Wai da akaima ?unshi bai ?arasa bushewa ba yana shigowa sukai Wif. Sai kuma suka shiga gaisheshi da masa sannu da dawowa. Hannu kawai ya Waga musu ya haura sama ko kallon basu isheshi ba. Yanda Maanal ta hana kowa hawo musu sama ba ?arin daWi yay masa ba, sai ya ?ara fahimtar Bestynsa nada hankali. ACn data ?ure a Wakin ya kashe gaba Waya, yayi yayi ta daina hakan ta?i, sai dai idan ya shigo ya kashe. Ya matsa gaban gadon yana kallonta, tayi luf a cikin duvet tana sauke numfashi a hankali. Gently yakai zaune gefenta, tare da shafa kanta sai kuma ya du?a ya sumbaci idanunta da lips Winta. A hankali ta motsa, sai kuma ta buWe idanunta dake cike da barci ta zuba masa kamar ?ar maye. Murmushi ya sakar mata mai sanyi, cikin raWa ya ce,  Wakey wakey, beautiful .
? ? ? Murmushi ta sakar masa, cike da kasala takai hannu ta shafi fuskarsa. Cikin muryar barci da shagwaSa tare da tasowa ta dawo jikinsa ta ce,  Not yet, I'm still sleepy. ?amshinka ne ya tashe ni .
? ? ?? Murmushi yayi sosai, tare da kaiwa kwance ya sakata a cikin jikinsa sosai ya rungumeta. Sai kawai ta matso da fuskarta gab da tashi, idanunta a lumshe alamar barci sosai ne a cikinsu ta Waura lips Winta kan nashi. Babu musu ya amshe dan dama yau gaba Waya rowa ake masa. Rabonsa ma da ita tun jiya da safe.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

....Ba ?aramin narkewa Hajiya Basariyya data biyo ?an kawo amarya tai ba da ganin gidan Darma. Yo ashe ma yara sun rage mata abubuwa da yawa kenan a labari. Tir?ashi lallai wannan fa shine ake kira da wani baban wani, wani ma kakan wani. Gefe kuwa yanda kowa ke nan nan da Ammie tun a Zaria ke bata mamaki da shakka. A zuciya sai ayyanawa take (wannan shegiyar mata akwai iya asiri, ita ko ina kowa dai sonta yake). Tana zagin Ammien amma tana nane da ita har bedroom Win Oum. Oum dai batace komai ba, amma a zuciyarta ta ?udiri dole ne Hajiya Basariyya ta basu waje dan hirar zuminci zasu sha da ?anwarta (Ammie).
Hajiya Basariyya dai nata baza ido taga Maanal amma shiru. Tadai kasa ha?uri sai da ta tambaya a kaikaice.
Murmushi Oum tai da faWin,  Wannan kam inaga barci take yanzun, dan tun Wazu da suka gama cin abinci da Mah-mah bayan an gama mata ?unshi ban sake ganin giccinta ba. Amma bari na taSa mijin naji .
Ammie na jinsu amma saboda kawaici batace komai ba. Sai ma kiran Shahidah daya shigo mata a lokacin ta Waga.....

& Kiran Oum daya shigo wayar AA ne ya sashi raba lips Winsa da na Maanal da ?yar. Sai da ya Wan ja sakanni ya dai-daita yanayinsa sannan ya tashi zaune yana ciro wayar a aljihu. Kiran Oum Win yay back. Duk da ?o?arin kaurara muryarsa da yay sai da Oum tai Wan jimm da jin yanayinsa. Amma sai ta danne cike da kulawa ta ce,  Halan Baby barci take yi? .
Maanal Win dake lumsha idanu ya kalla, sai kuma ya jinjinama Oum kai tamkar yana gabanta, kafin ya ce,  Eh Oum .
 Okay to barta karka tasheta, da safe taga Ammien. Ga abinci nan yaro zai kawo maka dan nasan kaima Win dai ba sake fitowar zakai ba. Sai da safe .
Murmushi yayi mai sanyi, ?aunar Oum na sake ratsa masa zuciya. Sai kuma ya ajiye wayar tare da juyawa yana kallon Maanal. Ai shi ma yasan idan ya faWa mata Ammie na gidan nan akwai daru, shiyyasa yay gum da bakinsa. Mi?ewa yay ya fara zame kayan jikinsa dan ko magrib basuyi ba. Yana ?o?arin wucewa bayi kira ya sake shigowa wayarsa. Ganin Babban Yaya ne ya koma ya zauna a bakin gadon yana amsa wayar. Sun Wan jima kafin su kammala. Cak ya Waga Maanal, tana turjewa da kukan shagwaSar ita ya barta barci take ji bai kulata ba ya wuce da ita bayi. Shi yay mata wankan dan da gaske barci take ji, alwala ma da ?yar ya samu tayita suka fito. Haka ya taimaka mata ta saka doguwar riga sukai salla. Suna idarwa a nan kan sallayar ta sake kwanciya. Ya girgiza kai kawai yana tashi ya fita. Babu jimawa ya dawo da basket Win abincin da Oum ta aiko musu, dan har nan falon sama Salim yazo ya ajiye.
Babu lallashin da baima Maanal ba amma abincin nan bai ciyu ba, iyakarta 2spoon ta saka masa kuka dole ya ?yaleta. A ransa yana mamakin wannan barci. Gashi komai abin kuka ne a wajenta, abu kaWan zakaga tana hawaye. Shi kam dai abincin yaci sosai dan yunwar yake ji, sannan ya Wagata ya maida saman gado ya lulluSeta. Shima ya canja nasa shirin ya zauna, aiki ya Wan taSa sannan ya kwanta da gobe yasan basu da wani isasshen hutu kuma...

Waya da Oum tayi da AA ya rufe bakin Hajiya Basariyya, amma fa a zuciya sai jinjina lamarin take da faWin (A lallai yarinya ta samu waje. Dan mulki tun farkon daren nan ki shige da miji wai barci. Asiya duniyar ALLAH, ke dai kin dace da boka kam. Kina baza capacity Yaya na bazawa suma. To bari mu sakawa sarautar ALLAH ido muga da safe kuma karfe nawa za'a fito ni Basariyya....

______&

A lokacin da ake bidirin isowar amarya Najma acan, anan sashen Mamy Yaya Fawzan ne yasa akai masa kiran Saheeba sashenta bayan ya gama ro?on Babban Yaya da bashi ha?uri. Naufal ya aika yay kiranta. Tunda ta shigo falon Babban Yaya yana zaune shi da Fawzan suna cin abinci da hira. Gaishesu tai a sanyaye dan gaba Waya yau jikinta yayi matu?ar sanyi, ta tabbatar dai da gaske wannan aure babu fashi. Asirin babu irin wanda basu zubaba amma shiru kake ji. Yaya Fawzan ne kawai ya amsa mata. Babban Yaya kam sai ma ya Wauke kansa. Tana nan zaune shiru har suka kammala cin abincin nasu. Kafin Yaya Fawzan ya maida hankali a kanta bayan yaci serious. Nasiha yay mata mai ratsa jiki, tare da nuna mata muhimmancin zamanta lafiya a Wakinta koda zuri'a data gitta. Ya nuna mata ita fa kishiyar nan ba wani bala'i bace ba, yanda ka Wauki zamanta a tare dakai haka zaka sameta, sannan koba komai itace babba a gidan, sai ta ri?e girmanta matansu suma zasu girmamata. Sannan dukkan abinda tayi dashi zasuyi koyi. Yay mata misali da Umma a cikin family, matsayin matar Baba Sardauna take, amma a yanzu itace tamkar uwa ga kowa na family Win kamar yanda ake Waukar Baba Sardauna uba. Sannan Oum, itace matar Abah dake matsayin Wa na farko a family Win, duk da kamar itace mai bi masa ata biyu dama yanda suka ri?e girmansu yasa kowa ke girmamasu. Babu wani Wa dazaiyi abu a family Win sai da say Winsu. Kafin a bari wani abu yaje gasu Baba Sardauna sai idan ya gagari Abah da Oum ne sannan. To itama idan ta gyara ta ri?e kanta a matsayin babba dole haka matansu zasu girmamata. Mamy uwa ce a gareta, huruminta daban. Shi kuma babban yaya miji ne nashi hurumin daban. Sai tasan a yanda zata ri?e matsayin kowa a tare da ita. Abu na ?arshe haWin kan iyalansu, itace zata zama tushen wannan, basa son wata fitina ta dinga Sullowa. Idan har tayi hakan suma bazasu taSa bari sauran su takata ko mata jayayyaba a matsayinta na babbarsu..
Cikin share hawaye Saheeba ta tabbatar masa da cewar zata kamanta. Za kuma ta kiyaye. Tana kuma ro?onsa ya ro?ar mata Babban Yaya yayi ha?uri ya yafe mata bazata sake kwatanta abubuwan da suka faru a baya ba. Yaya Fawzan baiyi ?asa a gwiwa ba ya juya inda Babban Yaya yake. Cike da girmamawa ya ce,  Babban Yaya ayi ha?uri a yafe mata, kai ne second Aban mu, muna yin koyi da komai daga gareka ne muma. Tayi kuskure amma tayi nadama. Gashi kuma tayi al?awarin bazata ?ara ba. Kaine ke tausarmu akoda yaushe akan al'amarin mata, to dan ALLAH ayi ha?uri kaima yau .
Sai da Babban Yaya yaja fasali cike da takaici, sannan yace,  Fawzan kafa san halin yarinyar nan bata da hankali, cewa ta tuba na tabbatar ba har zuciyarta bane ba akwai dai abinda take ?ullawa .
 Wlhy babu abinda nake ?ullawa Daddyn Naufal, dan ALLAH ka yafe min, ALLAH zan gyara yanzu...
 Karma ki gyara, dan wlhy zaSi biyu ne dake yanzu a gidan nan. Kodai kibi shawarar Fawzan ki zauna lafiya, ko kuma ?ofa a buWe take na barin gidan gaba Waya. Shawara ta rage ga mai shiga rijiya....
Ya mi?e abinsa yama fice a sashen. Nasiha sosai Yaya Fawzan ya sake mata sannan ya fito shima. Yana fita babu jimawa Mamanta ta shigo. Zama tai kusa da Saheeban. Ta Wago da sauri tana kallonta da mamaki. Murmushi Nana tai mata da faWin,  Ai naji duk abinda kuka tattauna ina bayan window Winku. Ina son ki bisu a hakan kawai, dan na fahimci dole ne mu sake sabon taku musamman akan uwarsu (Mamy=??). Dole ne mu ajiyeta a gefe muyi abinda ya dace. Na gaji da wannan tafiyar hawainiyar, ki kwantar da hankalinki komai zai zama labari, daga ke har Nuratu sai kunyi dariya. Dan haka ki jawo ?ar uwarki ta dawo nan ta zauna tare dake, tunda aikin ma?aryatan malaman nan ya?i ci ya?i cinyewa sai mu koma kissa, dama can Hajiya Turai ta sani wannan biye-biyen banzar da babu riba. Yanzu kam wasan Wan gaske za'a buga. Fatana dai Nuratu ta shigo gidan ki samu abokiyar gwagwarmaya.
 Mama niko da zaki yarda da an ha?ura da abubuwan nan. Wlhy da kike ganin Mamy jarumar kanta ce. Kuma a Wan zaman nan nawa sashenta fahimci abubuwa da yawa a kanta. Kanta kawai ta sani wlhy, sannan amfani kawai take damu dan ganin ?ayanta sun dawo tafin hannunta. Ki duba fa kiga maganar kishiyar nan ko'a jikinta, sai ma hankalinta data maida akan wani abu daban da ban fahimta ba.
 Na fahimci komai Saheeba, shiyyasa nake son muma mu canja salo, dan munyi sake na jingina da alfarmarta tun farko. Dan ya kamata ace tun bayan shigowarki gidan nan mun raba aiki da ita, amma yanzu ma bamu makara ba. Itama Nuratu zan zauna da ita, ku kwantar da hankaliku ku canja taku. Ku koma musu yanda suke so ta haka ne za'a buga wasa Wan gaske. Dan a yanzu gaSar wasan ?arshe ake mai nasara ya Wauki kofi. Ina fatan ke da Nuratu kune zaku Wauki wannan kofin koda tsiya ko da tsiya-tsiya. Ku barta taje can tai nata wasan da kishiyar tata, kai ku koma yima Fateeman hidima a yanzu, ku maida ita uwa kuma a gidan nan, duk wani rashin arzi?i da take sakaku kuna mata a baya yanzu ku daina shi. Zata gane cewa mu gatanta ne, sannan da bazarmu take duk rawa, bamune mukeyi da tata ba. Sai ta biya diyyar marin da tai miki tas ........
'?

Tofa Mamy, kin raini mayakanki zasu dawo yaki dake yanzu >?z?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

.....Sosai Saheeba taji daWin bayanin Mamanta. Ta kuma gamsu. Tana wucewa ta tashi ta hau gyara inda su Babban Yaya sukaci abinci, tana bin sashen da kallo dan yasha gyara sosai kam alamar amarya kawai yake jira. Hawaye ne suka zubo mata masu zafi, haka tasa hannu ta sharesu ta wuce bedroom dan gyara kanta. Dan yau bazatai sakaci ba mijinta take bu?atar kasancewa da shi, wata guda ai ba wasa ba.....

________&

Da safe ainahin rikicewa Maanal tayi da ganin Ammie. Dan AA shiru yay ya?i gaya mata koda ta dawo daga massallaci ya ganta a kitchen. Sanin yau duk abincin da za'aci a gidan kawoshi za'ai yace mi takeyi a kitchen da sassafen nan. Batare data kallesa ba ta ce,  Abah nake haWama abinci, nasan yau Oum ko tunawa da shi bazatai ba .
A hankali AA ya lumshe ido ya sake buWewa a kanta, sai kuma ya saki murmushi mai sanyi da takowa a hankali ya tungumeta. Yanzun kam kallonsa tayi, sai kuma ta saka yatsunta biyu a goshinsa. ?asa-?asa tace,  ShagwaSan na miye kuma? Lafiyan ka dai ?alau Besty. Ko barcin bai isheka ba? .
Murmushi ya sake saki da jinjina lamarin Bestyn tasa, ji yanda take masa abu like wani Wan yaronta. Hakan na sakashi nishaWi da jinsa dai-dai da shekarunta, harma ya dinga tuna baya yana jinsu kamar a wancan lokacin.
Maanal da taji shiru baice komai ba cikin kunensa tace,  Bestie girki fa nake yi, ba kuma mu kaWai bane ba a sashen nan wani zai iya shigowa cikin ?ammatan nan .
?in sakin nata yay ya kuma ?i magana, sai da ya mula dan kansa sannan. Kanta ta Wan girgiza, tare da juyawa ta cigaba da aikinta. Sake matsowa kusa da ita yay ciki-ciki yace,  Mizan tayaki? .
 Na hutar da kai jeka kwanta, nima saura kaWan na kammala . Kansa kawai ya jinjina mata ya juya ya fita dan da gaske barcin yake ji kuwa. Jiya ya gaji da wannan zuwa Zarian, ya dawo kuma ya cinye daren a aiki. Itama bata wani jimaba ta kammala komai, ta shirya na Abah a basket ta shirya na AA a tray ta haura da shi sama. A dining ta shirya masa shi duk da abincin yafi ?arfin cin mutum Waya ma. Koda ta shiga bedroom barci ta samu AA Win nayi, sai ta wuce bathroom kawai, dan ita koda kuWi kuma akace tayi barcin yanzu bazata iya ba. Wanka tai bayan ta gyara bayin, ta fito tai shiri cikin atamfa lass da akaima wani shegen Winkin ?an gayu daya zauna mata Was a jiki. Cikin nan a lafe babu alamar akwai wani abu tare da ita. (Koda yake hasashen Mamy ne dama ai>?#?>??) Tai Waurinta mara hayaniya tasa turare ta yafa mayafi kamar ka saceta ka gudu. Gaban gadon taje ta shafa kan AA dake barci ta masa kiss sannan ta Wauka wayarsa tama kanta hoto biyu ta ajiye masa kusa da shi ta fita.
Sai yanzu da take fitowa ne take jin motsin su Maimoon na tashi, batabi takansu ba ta Wauka breakfast Win Abah ta fice. Da yaya Fawzan suka haWu shima zaije sashen Abah Win. Cikin tsokanar daya saba mata suka gaisa, ya kalla basket Win da faWin,  Wannan kayan daWin fa Lilly? .
?oye basket Win tai gefe da faWin,  Yaya F na Abah ne ba cinsa zakai ba kuma . Dariya yay dai-dai suna shiga, tare da faWin,  Lilly ki dinga min biyayya nine second Abanki a gidan nan fa ke da Mijinki tam .
 Wa kai Win, tab Babban Yaya dai. Kaida kake damumu da tsokala .
Murmushi Abah dake jiyo drama Win tasu tun kan su shigo ya saki, a ransa yana ?ara jin ?aunar yarinyar. Dan sam shi baya Waukar Maanal matsayin suruka, ?a yake kallonta kamar sauran sojojinsa uku. Ansha tambayarsa yaransa nawa yace huWu.... Shigowarsu ta katse masa tunani, ya ajiye littafin hannunsa yana kallonsu, su duka inda yake suka nufi, Fauzan ya zauna yana gaisheshi, Maanal ta ajiye basket Win itama ta zauna ?asa kusa da ?afafunsa tana gaishesa. Cike da kulawa ya amsa musu su dukan, kafin ya maida hankalinsa ga Maanal ya ce,  Auta har kin tashi kinyi girki da safen nan? .
Fuskar Maanal da murmushi ta ce,  Abah kasan yau Oum ba tamu take ba, kar'a barka da yunwa shiyyasa . Murmushi Abah ya saki, Yaya Fawzan kuwa

71 / 138

Chapters