Advertisements
Chapter 80 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   80 / 138

237K to 240K   out of 412.8K words

'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

*_BOOK 2_*

______________

.........Turo ?ofar da akai ya katse mata tunaninta. Ta Wago tana kallonsa. Shima dai kallonta yake cike da wani yanayi mai sanyi. Sai kuma ya cigaba da takowa a hankali zuwa inda take. Zama yay kusa da ita ya sanyata a jikinsa cike da kulawa ya ce,  Kin tashi? .
Kanta ta jinjina masa kawai, dan bata jin ma yin magana sam. Zafin da yaji a jikinta ya sashi faWin,  Ya salam zazzaSi ne jikinki haka? Aiko bara na kira Uncle Rafeeq ya duba ki .
Ganin duk yanda ya rikice ta ri?o hannunsa tana Wan girgiza masa kai. Cike da shagwaSa da disa-sashshiyar muryar ta ta ce,  Bafa sosai bane zan warke baga maganin daka bani ba Wazun zan ?ara sha Yaya .
 Bazai yiwu ba Ameerah .
Babban Yaya ya faWa yana Waukar wayarsa. Layin RK ya kira. Lokacin suna fitowa shi da Fawzan daga sashen Oum saboda dangin Mamy da sai yanzu ne zasu wuce. RK ya Waga, babu wasa a muryar babban Yaya yace ya tura masa likita zata suba Ameerah bata da lafiya. Jimm RK yayi, sai kuma ya danne dariyarsa da ?yar yace,  Okay bara na bincika wake asibiti a yanzu cikin matan, ALLAH ya bata lafiya .
Da Amin babban Yaya ya amsa.
Yana katse wayar suka kalli juna shi da Yaya Fawzan.  Babban Wa fa yayi aika-aika da alama .
 A haba dai? .
Cewar Yaya Fawzan.
RK ya ce,  Gashi ya kira a nemi likita amarya babu lafiya, sai dakewa yake bai san na harbosa ba. Wai kai dan ?aniyarka ma mika zauna jira ne ana hayya-hayya kai kana nan gulma a cikin gida .
Fawzan da dariyar Babban Yaya ke cinsa ya ce,  Oh mudai munga takanmu ALLAH ya bamu kawun banza. Haba shiyyasa naga Babban Yaya ya kasa zama hankalinsa duk yana can ashe yasan yabi dare kai jama'a girma yayi tangal-tangal
Dariya shima RK Win yake yi, ya ce,  Kaima fa a ne wlhy Son. Amma ba komai zuwa zan na haWe kai da Ajwaad kaima mu maka tas gobe. Sai muga yaya naka girman zai yi tangal-tangal Win kaima .
 Karen hauka ya cizan kusan nayi, ai nasan Auta ma wannan shiru-shirun da yake jirace yake dani munafukin, shiyyasa Waukarta zan mubar gidan, gara muje honeymoon ma dawo muku da result .
Kiran wayar da akai ta hana RK bashi amsa ya danne dariyarsa da ?yar ya daga kiran ya fara magana. Dai-dai nan kuma Najma ke fitowa daga sashensu ita da su Lailah zasu rakata gaida su Oum daga nan ta duba Maanal dan har an baza mata labari. Gaba Waya hankalinsa ya koma kanta. Tayi wani shegen ?yau daka ganta kaga amarya. Ya zubama lips Win daya gama morewa Wazun da safe idanu. HaWa ido da sukai da Najma ya sata du?ar da kai cike da kunyar abinda yay mata da safen itama, sai take jin kamar kowa idan ya kalleta zai gane ne. Kanta a ?asa ta ?araso inda suke ta gaida RK cike da girmamawa. Kamar ba shi ba ya wani dake yana amsawa da kulawa. Ta Wan kalli Fawzan ?asa-?asa tace  Sannu Yaya .
Shima ?asa-?asan ya ce,  Yauwa sannu ?anwa .
Kallonsa RK yayi baki buWe. Fawzan ya hararesa. Sai kuma ya maida kallonsa ga Najma,  Je ki dubasu wajen akwai zafin rana .
Kanta ta jinjina a kunyace ta wuce. RK yace,  Eh lallai yau naga bariki, bafa Ajwaad bane kawai ?wallo a gidan nan kowa kwar-kwar Win kansa ne na lura .
 Ai karatunku muke bi kaida Yayunka su Abah. Idan bamu zama kwar-kwar Win ba zamu ?ara muku yawa ne. Ka jimin sa ido, kai mafa ko Waga ?afa babu mukaga Aunty Nuwaira na amaye-amaye ga ?aninmu nan na shiga wata na shida a ciki .
 Oh, nima iskancin zaka min to nayi nan . Dariya Fawzan ya sanya. Cikin Wan Waga murya yace,  Ai yau kaima sai kaji a jikinka bari dai Auta ya gama jiyyar ya fito .
RK dake shigewa sashen Abah ya ce,  Idan kun ganni kenan . Ya ?arasa shigewa....


________&

Su Ammie sun iso Kaduna lafiya. Sadda suke isowa gida sun sami ?an sanda na jiransu. Hajiya Yaya kuma ta farfaWo an sakata barci dan jininta daya haura ya sauka. Sai da suka fara zuwa suka dubata yaran sukai musu bayanin iya abinda suka sani suma ganin Wakin Hajiya Yayan kaca-kaca yasa babban Wan sandan faWin suma ya kamata su duba sashensu duka ko za'a samu wani abu. Dan maigadi ma dai an bugar da shi ne har yanzu barci yake. Likita kuma daya dubashi ya tabbatar musu tun kusan takwas na dare aka bugar da shi Win.
Al'amarin ya sake bama Daddy da su Ammie mamaki. Badai suce komai ba kowa ya nufi sashensa dan dubawa. Hajiya Basariyya ce ta fara fitowa a haukace tana kuka da ihun ta shiga uku an yashe mata komai. Babu abinda aka bar mata kaddararta sai sutura. Sai ga Daddy ma ya fito a rikice. Yace ai shima komai an yashe, takardunsa da duk wani abu mai muhimmanci babu shi. Dama su Amrah sun faWa musu na sashensu duk an tattare suma. Fitowar Ammie tace ita gaskiya ba'a ma shiga ba dan komai yana a yanda yake yasa Hajiya Basariyya dake kuka riris sake fasa ihun tashin hankali. Yanda take kuka da ihu sai da abin ya bama kowa mamaki, can kuma sai gata ta zube a ?asa babu numfashi babu alamarsa. Babbar magana, babu shiri su Ammie sukai kanta, yara suka kawo ruwa aka zuba mata ta kawo numfashi, sai ta hau sambatu kamar wadda kan ya taSu. FaWi take shike nan an talauta su, ita babu Daddy babu, miyasa ita Ammie ba'a Wiba nata ba. ?ilama itace ta saka aka kwashe musu.....
Wata gigitacciyar tsawa Daddy ya daka mata. Cikin matu?ar faWa ya ce,  Halan kin haukace ne Basariyya? Matar tawa kike jifa da wannan mummunan aiki. To ki iya bakinki idan ba hakaba wlhy zakiyi kuka biyu shashasha kawai da bata da girma sai na jiki .
Yanda yake faWan sai da kowa ya nutsu, sai Ammien ce ke lallashinsa ma da ido. Amma ya?i kulata itama dan harga ALLAH yaji matu?ar haushin kalaman Hajiya Basariyya. Ko ina ?an sanda saida suka shiga, suka ga komai daya faru sukai hotuna da aune-aune dan a bincika ko za'a samu hoton yatsu. Duk wannan bidiri da akeyi babu Nazeerah babu Yaya Yazeed. Suna sashensu kamar ma basa gidan. Hajiya Basariyya dake a birkice dan sai kika take ta ce,  Wlhy bazan yarda ba, a binciki matar Yazeed, mudai itace ba?uwa a gidan nan, yaranmu duk mun san halinsu .
Kallonta Ammie da Daddy sukayi, sai kuma suka kalli hanyar sashen Yazeed Win. Salima ta ce,  ALLAH Ummi nima nayi wanan tunanin, kuma fa tun Wazun duk ihun kukan da muke ko le?e bata fito ba, dama shi Yaya sai ta bashi umarni zai yarda ya fito . Ta share hawayenta. Da yake yaran suma babu wadda suka tsana yanzu a duniya irin Nazeerah Win duk sai suka goyi bayan zancen Hajiya Basariyya. ?an sanda yace,  Waye Yazeed Win wacece Nazeerah? .
Daddy ya gyara tsaiwarsa da faWin,  Yarona dai daka sani, ita kuma matarsa ce .
 A to ya kamata su fito, munata kai-kawo tun Wazun sunyi shiru, ni nama zata yaran nan ne kawai a gidan ai Alhaji. Kai kofur Hamza yi musu knocking .
Wanda aka kira da kofur Hamza ya amsa da faWin,  Yea sir . Yana nufar sashen Yaya Yazeed.
Knocking yayi har sau fin biyar sannan aka buWe a fusace. Nazeerah zata fara bala'i taci karo da kofur Hamza. Dama fuskar marasa mutunci ce da shi ai da gudu ta haWiye abinda tai niyyar faWa. Sai dai cikin ?arfin hali tace,  Lafiya .
 Lafiyar ce ta kawo haka, ku fito ke da mijinki ana nemanku .
?an jimmm tayi, sai kuma ta saki ?ofar tana faWin,  Yana ciki bari na kirashi .
 Basai kin koma ba kirashi daga nan inda kike .
Rasa yanda zata yi tai, gashi sai mazurai yake mata. Dole ta Waga murya daga nan ta ?walama Yaya Yazeed kira. Sai ko gashi ya fito da saurinsa daga kitchen, da alama girki yake mata. Mamaki ya kusa halaka kofur Hamza, ganin har Wan du?awa Yazeed yay yace mata  Gani .
Batayi magana ba ta fito, sai shima kofur Hamza Win yace masa ya fito. Amma Yazeed yay tsaye yana kallon Nazeerah. Dan in batace ya fito ba bazai fito ba. Kofur Hamza ya sake jinjina kai yana gaskata maganar yaran can, kai wannan koba ita ta aikata ba itace ta saka aka aikata dole. Tsawa yay mata, tai tsalle gefe tana tura baki gaba ga ciki tirtsi-tirtsi. Ta kalla Yaya Yazeed tana kumbura baki ta ce,  Malam ka fito fa akace . Ai a zabure ya fito kuwa. Sai Kofur Hamza ya sake mutuwa a tsaye a ransa yana ayyana (Kaga mata ?an wuta ?uru-?uru tun a duniya. Yo wannan ta mutu a haka ai tasan makoma itama). Haka dai ya tasasu a gaba har inda su Daddy suke. Babu wanda Yazeed ya gaida yana tsaye a gefen Nazeerah. Itama kuma bata gaida kowa ba. Daddy ya girgiza kansa zuciyarsa na masa zafi sosai. Ammie kam ?walla ne suka cika mata ido ranta fal tausayin Yazeed da Hajiya Yaya.........
'?


*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*
*_BOOK 2_*

______________

........Tambayoyi ?an sandan suka fara musu. Sai dai Yazeed baya amsawa sai Nazeerah. Sai da kofur Hamza yace,  Idan bata bashi umarni ba bazai taSa magana ba fa sir.
Mamaki ya kama ogansu, ya kalla Daddy. Sai kawai Daddy ya Wauke kansa. Ya fahimta, dan haka baiyi magana ba yay shiru. Cigaba yay dama Nazeerah tambayoyi, tana bashi amsa kai tsaye cike da rashin kunya. Bai dai kula ta ba ya gama tattara bayanan. Yacema Daddy zasuje anjima idan Hajiya Yaya ta tashi zasu dawo. Su kwantar da hankalinsu koma wanene in sha ALLAHU za'a kamashi, dan duk yanda akai yana da ala?a da su yasan sirrinsu ne natu?a.
Addu'a su Daddy sukayi da godiya. ?an sandan suka wuce suka barsu jigun-jigun, sai shashshekar kukan Hajiya Basariyya. Babu abinda take hangowa sai gwalwagwalnta dana yaranta da takardun filayenta. Da farko Nazeerah bata Wauki abun wani serious ba. Sai da Baban su Hajiya Yaya da Yayanta da Baban su Najma suka iso gidan sannan ta fahimci al'amarin fa babbane. Sashen ta ta koma tai kiran Mamanta Sabuwa tana labarta mata abinda gidan nasu ke ciki. Itama Sabuwar hankalinta ne ya tashi. Yo an tattare dukiyar gida gaba Waya su kuma minene ribar wahalarsu. Yau sunga Suturewa. A rikice ta katse wayar ta kira mijinta tana sanar masa. Munafukin sai ya nuna ya fita rikicewa ma. A birkice yace masa ta sameshi a gidan Chalawan shi yayi gaba ma. Haka kuwa ta yayibi hijjab ta fice dan harga ALLAH a rikice take jinta. Yo duk fa wannan wahalar tasu da kasa zama waje Waya da bin malamai da bokaye akan dukiyar ne dai fa. Idan babu ita ai babu magana. Suda suke jira kawai Nazeerah ta sauka lafiya suga mi aka samu. Dan tsoron ma kar ace masu mace ce ya hanata Waukar Nazeerah suje a duba musu. Sai kuma suji wanan Wanyen aikin da rana tsaka haka ai basuga ta zama ba kam gaskiya.....

________&

A hankali Maanal ke buWe idanunta. Tuni ruwan da aka saka mata ya ?are an cire shi. Barcinta kawai take a jikin AA shi kuma yanata aikin danna waya da kallonta. Mamy ma dai barcin wahala yay gaba da ita tun Wazun bayan ta gama kwasar takaicin hirar su RK. Sai dai yanzu kamar abin almara Maanal na farkawa itama ta farka. Sai dai batai motsi yanda zasu fahimta. Su kaWai ne a Wakin dan ?an Kano ma dai shiri suke yau zasu wuce. Jirgin yamma zasu bi shiyyasa. Yanzu babu jimawa ?an Katsina daga gidan Hajiya Shuwa suka shigo sukai musu sallama suka duba Maanal da Mamy.
Luuu Maanal ta buWe idanun ta tana kallon AA da shima yake kallonta, sai kuma ta sake lumshesu. Tsahon sakanni sannan ta sake buWewa dai still a kansa. Kallon juna suke da wani irin shau?i da kwanciyar hankali, kafin AA ya motsa lips Winsa a hankali ya furta,  Kin tashi? .
Idanun ta sake lumshewa ta buWe masa alamar amsawar kenan. Sai kuma ta motsa lips Winta kaWan ta ce,  Bestie .
 Na'am zuciyar Ajwaad .
Ya faWa a cikin raWa sosai yana ri?e fuskarta a cikin tafukan hannunsa. Idanunsa na ?ara narkewa a kanta.  Yaya jikin? .
 Ni lafiyata ?alau, kawai ?amshin wancan abun ne bana so . Ta faWa fuska a yamutse kamar yanzu ne take jin ?a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mshin naman.
Shima fuskar tasa ya Wan Sata cike da tausayinta ya ce,  I'm sorry, bazaki sake jinsa ba in sha ALLAH a gidan nan Besty. Ko Wanyanesa bazaki ?ara gani ba balle dafaffe har sai in ke kika bu?ata .
Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi, sai kace wadda akama albishir da wani babban abu. Shi ko yana kallonta a narke matu?a. Karo na farko ta kai hannunta ta shafa kwantaccen gashin sajensa. Idanunta na lumshewa da buWewa ta ce,  Miyasa kake kallona haka? Idanunka kuma kamar kayi kuka kodan banda lafiya ne? .
Inda Mamy take ya Wan kalla, ganin har yanzu tana a yanda take ya sake maido idanunsa kan Maanal Win, sai kuma ya du?o ya sumbaci lips Winta kaWan.  Ina kallonki ne saboda kece duniyata Besty. Kece farin cikina, kece ?aunata. You're my everything Maanal. Besty kin bani wata ?yauta da ban san me zan saka miki da ita ba, sai dai in ce miki ki yarda dani, ki barni in koya zama UBA daga yau. Zan raine ku a hankali da ?auna da dukkan kulawa, da addu'a da ?arfina da dukkan abinda na mallaka. Manaal ina kaunar ki fiye da yanda baki bazai iya furtawa ba. Yanzu ku biyu ne a raina. Zan kare ku kamar yanda ake kare farar fata daga sanyi da zafin rana .
Manaal da kalaman ke tasiri sosai a zuciyarta, amma suna sakata a ruWani tai shiru tana kallonsa cikin ?aulani, sai kuma ta kai yatsarta a saman lips Winsa ta Wora, tana masa wani kallo mai sanyi.  Kana ruWar dani da kalamanka, mu biyu ni da wa kuma Besty? .
Murmushi ya sakar mata mai daskarar da zuciya, sai kuma ya kashe mata ido Waya hannunsa na shafa cikinta tare da sumbatar lips Winta, sai kuma ya ?ara rage murya ?asa ya buWe baki zai yi magana. Mamy data kasa jurewa ta motsa. Shiru yayi, sai kuma ya kalla wajen. Itama Maanal bayansu ta kalla a karo na farko. Mamaki ya kamata ganin Mamy kwance a kusa da su. Kafin tayi magana Mamyn ta tashi zaune. Manaal kam ta kasa motsi, kamar yanda shima AA kallon Mamyn kawai yake. Ya kasa janye Maanal a jikinsa ya kuma kasa cewa komai. Wani kallo Mamyn ta zuba musu na sakanni, sai kuma batare da tace komai ba ta sauka a gadon tana dafe kai. Yun?urawa Maanal tai ta tashi, kamar an saita sai ga Oum ta shigo Wakin.
Hankalinta akan Mamy ta ce,  Suhanallahi kin tashi. Sannu . Oum ta faWa tana ri?ota. Sai ga Gwaggo Khadijah ma. Itama dai sannu takema Mamyn, sai kuma ta kalla Maanal da Ajwaad ta ce,  A'a Manaal kema kin tashi ke nan. Kai Alhmdllh .
A hankali Maanal ta jinjina mata kai, ta ?araso tana taSa goshinta.  Alhamdullahi zazzaSin ya sauka. Ajwaad taimaka mata itama kuje tai wanka a kawo mata abinci taci ta samu ?arfin jikinta. .
Cikin yanayinsa na rashin son yawan magana ya jinjina mata kai ?asa-?asa yace,  To Gwaggo . Haka ya kama Maanal suka wuce sashensu. Mamy ma an kamata zuwa sashenta....

&&

Bayan sallar azhar ?an Zaria suka sakema Najma nasiha yanda ya kamata, suka mata addu'a suma motar da zata wuce da su tazo ta Waukesu. Maman Yaseerah ranta duk a

80 / 138

Chapters