Advertisements
Chapter 86 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   86 / 138

255K to 258K   out of 412.8K words

wani hadari da ya haWu sosai. Ta jere suka bi saboda kaucema huldup Win zuba, dan tanan Win shine ?alubalensu. Kamar jira kuwa hadarin nan yake motar na shigowa gidan ruwan ya fara sauka. Wayoyinsa kawai ya Wiba sai ledar tsarabar da yay ma Maanal ta musamman yace driver yakai sauran sashen Oum, shi kuma ya shige nasu sashen dan anan drivern ya tsaya ganin ruwa ya fara sauka. Yanda kuma ya kula ogan nashi ya gaji ya fahimci hutu kawai yake bu?ata.
Hakanne kuwa, dan AA tiSis yake jinsa duk da ba wani aikin ?arfi yayi ba, amma maganar daya yawaita yau kasancewar ba yawan maganar ke gareshi ba kansa har ciwo yake masa. Bai mayi zaton samun Maanal a sashen ba. Dan yasan da wahala ba tana sashen Oum ba koma tana barci nata. Tsaf falon yake, ga ?amshi masu daWi na turaren wuta dana air fresheners na tashi. Komai a kashe sai fitulu marasa yawan haske. Kai tsaye ya wuce upstairs, nan Win ma dai fes kuma ?amshin na tashi mai daWi. Anan ya ajiye ledar hannunsa sannan ya wuce bedroom, babban burinsa ya cire kayan nan duk sun damesa, shi haka yake manyan kaya na matu?ar takurama rayuwarsa, shiyyasa baya son sakasu sai dole. Yanzu kuma tunda ya auri Maanal ta sashi a gaba da sakasu wai sunfi masa ?yau. Dama can haka take masa.....
Turus ya Wan tsaya tunaninsa na yankewa, idanunsa a kanta, tana zaune ne a cikin sofa bathrobe a jikinta alamar wanka ta fito, waya a kunnenta tana magana a hankali. Dan muryarta gaba Waya babu walwala a ciki babu sakewa, sai dai jin ta ambaci Didi yasa ya fahimci da ?an uwanta takeyi. ?arasa shigowa yay cikin Wakin yazo ya zauna a kusa da ita. Karo na farko ta Wago ta kallesa, sai kuma ta janye a lokaci guda kamar bata ganshin ba. Sai kuma tama mi?e gaba Waya zata bar wajen, hannunta ya kamo a hankali, ta tsaya cak, ita bata tafi ba ba kuma ta dawo ta zauna ba. Kuma ta?i juyowa ta kallesa, sai ma wayarta data cigaba dayi. Tsaye ya tashi ya amshe wayar ya yanke kiran, ta kallesa da idanunta da suka kaWe hawaye cike a cikinsu. Sai kuma ta janye daga cikin nasan ciki-ciki ta ce,  Sannu da dawowa . Daga haka ta zare hannunta daya ri?e tabar masa wajen. Sai ma ya rasa abinyi ya bita ta da kallo kawai. A zatonsa waje zata canja, amma sai ga ta nufi dispenser ta buWe ta Wakko ruwa a ciki da cup ta dawo inda yake, ruwan ta zuba ta mi?a masa. Ya lumshe idanu ya sake buWewa a kanta yana amsar ruwan zuciyarsa na sanyi. Ita kuma sake barin mai wajen tai dai-dai zai kai kofin baki nan ma ciki-ciki ta ce,  MANZON ALLAH dai ya hana shan abu daga tsaye . Daga haka tai wucewarta. Shima ya sani kawai fushinta ya shagaltar da shi ne, dan haka ya Wan sauke numfashi yana komawa ya zauna sannan yasha ruwan. Yana zaune sai gata ta fito daga closet Win cikin doguwar riga mara nauyi sai dai ta mata ?yau sosai da zaunawa a jikinta dan kamar an mata fenti da ita tsabar yanda tabi ?ya?y?yawar surarta. Cikin nan a kwance kamar babu hanji ma balle Wam mutum. Sai gashinta dake a warware ta cire ribbon Win. Inda yaken ta dawo, bata yarda ta kallesa ba ta dur?usa ta kama ?afarsa ta zare takalminsa da safan, sannan ta kamo hannunsa ta zare designer agogon companyn mawaad dake a hannun nasa mai shegen ?yau da baka isa zuwa ko'ina kasamesa ba sai a wajensa, ta haWa da hularsa daya cire ta Wauka da takalman ta koma closet Win ta ajiye komai inda ya kamata. Shi dai yana zaune yana binta da kallo. Koda ta dawo wucesa tai ta nufi mirror tana faWin,  Ga ruwan wanka can . Karo na farko ya Wan yi guntun murmushi, sai kuma ya lumshe idanunsa yana kwantar da bayansa a jikin kujerar.
Manaal dake zaune a stool na mirror tana taje kai wani irin takaici da fushi na sake cika mata zuciyarta, ta wani finciki gashin da cumb. Aiko zafi mai azaba ya ratsata ta saki ?ar ?ara idanunta na cika da hawaye. Idanunsa ya buWe yana kallonta, ganin yanda ta du?e kanta a katakon mirror Win ya mi?e ya nufi inda take. Hannayensa duka biyu yasa a jikinta yay ?o?arin Wagota, amma sai ta?i yarda, ya Wanyi jimm dan ya fahimci da gaske fa yayi laifi. ?asa ya kai yay irin tsigunnon maza Win nan dan ya samu damar le?a fuskarta. A can cikin ma?oshi ya ce,  Besty! .
Hannunsa ta ture, ta yun?ura zata tashi gaba Waya shima sai ya mi?e ya kamota. Ta ?o?arin kwace jikinta, yanzu kam baiyi da wasa ba ya ri?eta da ?yau, tare da jawota ya rungume. Dai-dai nan ruwa ya sake kecewa fiye da farko da ake yi kamar yayyafi. Tana goggocewa bai barta ba, sai kawai ta kife kanta a ?irjinsa ta saki kuka......

_________&

 Tashi muje dan ubanki, wlhy bazaki kwana a gidan nan ba .
Kuka Nibras ta sakarma Yayanta mai maganar, shiko ya haWe girar sama data ?asa yana mata kallo mai kaWa hanjin ciki. Tsawa ya sake daka mata, ta diro a saman gadon da take kwance. Dan tun safen data iso gidan ta samu Momynta bata gida wai sunje jihar Nasarawa gaisuwar wani abokin aikinta daya rasu ta shigo bedroom Win ta kwanta taci kukanta, rashin barcin daren da bata samu ba ya Wauketa a haka, bata tashi farkawa ba sai 2. Shine mai aikinsu ta kawo mata abinci tace bazata ci ba, ta zauna tana lallashin ta da yake babbar mace ce tun ma Nibras Win na ?arama take aiki a gidan. Da ?yar ta samu Nibras Win ta Wan ci, tana fita ta koma ta kwanta batare da neman salla ba, shine har zuwa yanzu da akai la'asar bata fito Win ba Yayanta na biyu yazo gidan mai aikin tasu ke sanar masa halin da Nibras Win ke ciki. Shi dama bai cika biyema taSarar Nibras Win koda yaushe ba, shiyyasa take shakkarsa, shine yayanta na biyu. Koda yazo yana tambayarta kukan rashin mutuncin ta sanya masa tana gaya masa abinda Yaya Fawzan ya mata harda abinda itama tayi, daga ?arshe ta zagi Fawzan Win. Aiko ya buge bakinta da ?arfin gaske har sai da ya fashe. Kafin ya shiga zaginta shima yana faWin,  Mijin naki kike zagi? Mijin naki ne abin zagi saboda ya ?ara aure. To ke wacece da kika isa haramta masa abinda ALLAH ya hallata masa dan ubanki. Ko an gaya miki duk wani iskancin da kike masa yana ?yaleki bamu sani bane, ai dama mun zuba muku ido ke da Mom Win muga iya gudun ruwanku. Wlhy kaWan ma yay miki, idan nine sai na lakaWa miki shegen duka a daren kuma bazaki kwana min a gida ba. Shashasha kawai mara wayo. Kin tashi ko sai na karyaki .
Cikin kuka sosai ta ce,  Amma Yaya ko kishina baka ji, na gama gaya maka abinda yay min kace na tashi na koma dan kaga Mom bata gid....
Bata ?arasa ba ya sake kaima bakinta duka. Cikin ?an?anin lokaci ya sake hayewa da kumburi, itako ta ?ara ?arfin kukanta. Belt yay ?o?arin fara zarewa daga jikinsa, da gudu ta dirgo a gadon ta kama akwatinta taja ta fice ko Wan kwali babu a kanta, sai shine ya Wiba mata ya bita da su. Motarsa ta shiga, ya kuma hanata kuka yaja suka bar gidan. Kai tsaye gidan Darma ya nufa, suna gab da isowa aka fara yayyafi, lokacin da AA ke shigewa sashensu lokacin motar yayan Nibras ke shigowa gidan. Da ga shi har Nibras Win kuma duk sunga AA Win, shine dai bai gansu ba dan hankalinsa ba'a kansu yake ba sam.
Yayan Nibras bai fita a mota ba yay kiran Yaya Fawzan, lokacin yana rungume da Najma yana mata wayo, kamar bazai Waga ba ya dai amsa wayar dan Najma ce ta mi?o masa, cikin Sata fuska ya Waga yana kaiwa kunnensa batare daya nutsu yaga ma waye ba. Sai da Yayan Nibras Win yay masa sallama sannan ya amsa yana ciro wayar a kunne yaga sunansa. Maidawa yay suka gaisa. Yayan Nibras yace gasu a gidan cikin mota shi da Nibras, idan ba damuwa zasu shigo ciki. Fawzan da sai Wazun nan bayan la'asar yake farga da babu Nibras a gidan cikin Wan furzar da iska yace,  Bismilla ku shigo . Daga haka ya yanke kiran. Ganin yanda yay wani ciWin da fuska yana kwanciya rigingine yasa Najma zuba masa ido, sai kuma cikin sanyin murya tare da kai hannunta saman jikinsa a kunyace ta ce,  Yaya miya faru ne? .
Shiru yay na Wan sakanni, kafin ya jiyo yana kallonta da idanunsa dake cike da soyayyarta, ganin damuwa a fuskarta itama sai ya gyara tashi ya murmusa yana mai jan hancinta kaWan.  Soyayyar love ce ta ?ara ?aruwa a zuciyar Yayanta mana .
Murmushi ta saki yanda yake da zolaya na sake birgeta.........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*
*_BOOK 2_*

______________

........Murmushi kawai AA yay yana shafa bayan Maanal dake rusa masa kuka bil ha??i, sai da tafi mintuna biyu tana yi sannan ya Wago fuskarta ya ri?e cikin tafukan hannunsa duka biyu. Kallonta yake sosai kamar yau ya fara ganinta, itako idanu a rufe tana kukanta kai kace sa?on mutuwar Babu aka kawo mata. Cikin wata irin murya mai fita da sanyi da kauri kaWan, ainahin silent voice na masu aji da ?arfin tasirin soyayya ya motsa lips a hankali ya furta,  I'm sorry . Sai kuma ya sauke numfashi kaWan tare da sake maida voice Win nashi can cikin ma?oshi, oily eyes Winsa na sake narkewa a kallonta ya sake furta,  Please for give me. Kin san in har ba kukan shagwaSa kike min ba duk duniya babu abinda ke Waga min hankali irin hawayenki Besty, kece idanun Ajwaad kuma kece zuciyarsa. Sannan tattausar muryarki ce kawai kesa na jini a cikakken namiji. Why zaki dinga karya min zuciya da kukan ki. Ki gaya min laifina zan hukunta miki kaina duk da ina ji a raina na san laifin .
 Ni ka daina yaudarata da daWin bakinka, dan kasan bana taSa iya samun nutsuwa da sukuni na awa guda batare da jin muryarka ba shiyyasa kake yarfani da hakan. Na kiraka 10 miss call plus amma ka?i Waga min, idan kace baka gani ba da farko saboda uziri tsakanin kiran da yanzu awa nawa? Ni zaka yarfa Besty, ni Maanal ni zaka ma wannan abun saboda na gundirek.....
 Noooo! Please Babie, ki daina faWar haka, har abada bana jin ke dai zanji gundira dake koda na awa guda ne. Sai dai bazan miki gardamar samun saSani na yau da kullum a tsakaninmu ba, wannan kuma normal ne ga ma'aurata Besty. Ire-iren abinda ya faru yau kuma shike kawo shi, dole ne Waya ya aikata wani abu ma Waya a bisa kuskure ko saSani ko wani dalili, idan yayi uziri sai a samu maslaha. So Please kimin uzirin kema, duk da nasan a wannan gaSar ni ne da laifi, amma ina da dalili, naje Kaduna ne, dan kar kisan ina can shiyyasa ban Waga ba nasan zaki iya saka min rigimar sai kinje shiyyasa kuma na Soye miki .
Tunda ya ambaci Kaduna hawayenta suka tsaya cak. Ta wani sake zuba masa idanunta kamar zata cinyeshi da su. Da yasan maganar kadunar nan zata hasalata ma fiye da laifin farkon da yayi shiru. Haba tayi mamakin ganin ya saka manyan kaya batare da takurawarta ba, wai mi ake Soye mata ne? Ta fa tambayesa Ammie tunda suka tashi amma yace mata ai tana wajen Daddy, sai tai zaton can gidan Daddy tunda tasan sukan sauka idan sun shigo Abujan. Shiyyasa ko tambayar Oum batai ba dan tana jin nauyin hakan, da kuma taga kayan Ammie a Wakin Oum sai ta sake yarda da maganarsa. Ashe ba haka bane, amma sai ta danne idanun nata na kallonsa ta ce,  Wajen wa? .
AA bai iya ?arya ba, idan ma ya kwatanta yi da wuri ake gano shi. Kuma Maanal da Oum sunfi kowa saurin harbo shi. Idanu ya lumshe a hankali ya sake buWewa, sai ya Wan cije lips kaWan ya ce,  Wajen Ammie .
 Ammie! Dama ba gaskiya bane da kace min tana wajen Daddy? Mi kake Soye min? Miyasa Ammie batace min ta koma Kaduna ba Wazun da mukai waya? Kuma ina ?yautata zaton kana tare da ita a lokacin ma? .
 Karki damu zaki sani. Fara taimaka min nayi wanka dai Please .
Baki ta tura masa zata bar kusa da shi ya ri?eta da ?yau, sai kawai ya sake rungumeta sosai suna sauke ajiyar zuciya a tare. daga haka dai ya lallaSata ya ?arasa taje mata gashin ya Waure mata shi, yana dariya a zuciyarsa da mamakin irin wannan saurin fushi da kuka, kodan ba damuwa yay da harkar mutane ba shiyyasa yake mamakin dama haka matan keyi idan suna da ciki. Abu kaWan a tujareka aita zuba maka rigima, idan kace kaima hawa zakai kamar su tuni rayuka zasu Saci, dole kake dake zuciyarka ka sassauta koda kaji taka zuciyar ta hasala dan a wannan gaSar ?warai da gaske su Win abin tausayi ne, kulawa da soyayyar miji kawai sukafi bu?ata. ALLAH ya sakama iyaye da alkairi, sai yaji yana sake yima Mamy addu'ar samun sanyin zuciya akan tata damuwar, tare da yima Oum ta gamawa da rayuwa lafiya. Dan Mamy tasha wahalar rainon cikinsu da haihuwa, Oum kuma ta ?arasa sauran wahalhalun raino zuwa tarbiyya har girma... Daga wanka aka tsaya wanke juna, balle yanda ake zabga ruwan sama dole ne ma'aurata su ji matu?ar jin kwanciyar hankalin yanayin tare da soyayya mai nagarta.....

______&

A wannan gaSar Mamy ce can a sashenta ita kaWai kamar mayya, sai su Haule dake ?asa da bata ganinsu sai in waya ta kira tace su kawo mata wani abun. Yau gaba Waya ta cinye yinin ne cikin tunane-tunane da ?ulle-?ullen abubuwa daban-daban. Musamman akan al'amarin Sille dana Oum. Sai kuma ga kira ta samu daga wanda ta sanya aiki dai-dai ruwan nan na sauka tana daga jikin bedroom Winta tana kallon compound Win gidan da motar AA data shigo. Sai da ya gama shigewa sashensu sannan ta saki labulen ta maida hankalinta ga wayar yanda ya kamata. Daga can ya ce,  Hajiya kina saurarena kuwa? .
A dake ta ce,  Eh .
Yaja fasali da fara mata bayani dalla-dalla.  Tabbas bincike ya tabbatar min sunan shi wannan mai zuwa wajen naki Junaid ne, kuma sunan mahaifinsa kenan shima Junaid. Kuma tabbas yana raye bai mutu ba.....
Wani irin sakin wayar Mamy tayi a ?asa jikinta na rawa. Batare data farga tama yadda wayar a ?asa ba ta ce,  Junaid na raye? .
Kasancewar a hans-free wayar take raWam wancan yaji, bai kumayi ?asa a gwiwa ba ya ce,  Kwarai da gaske yana raye. Dan shine ma ya raini yaron a Lagos na tsawon shekaru, kafin ya sake dawowa gida bayan an fidda rai yana a raye, tunda tsahon shekarun nan duk an fidda rai ya rasu ne sakamakon Sacewarsa Sat ta lokaci guda. Wanda duk ya gaya min ya kuma tabbatar min da babu wani abinda ba haka yake ba, saboda shine da idonsa yaga Junaid Win a Lagos har yazo gida ya sanarma iyayensa, bama su gaskatashi ba da farko sai da suka haWa shi da wani yaje ya ganshi ya tabbatar da shine Win sannan. Bayan hakkane shi Junaid Win ma ya dawo gidan......
Iya wannan bayanin kawai Mamy ta iya ji a cikin kunnenta, daga haka ta sulale ?asa jagwab, ba suma tayi ba idanunta biyu amma komai ya tsaya cakk a jikinta hatta da jinta, sai wani shuuuiii duniyar ke mata kamar irin an kunna redio Win nan an?i dacewa da tashar ?warai......

________&

Tunda Fawzan ya fito shi kansa Yayan Nibras ya fahimci ya samu natsuwa da kwanciyar hankali, dan sai wani irin glowing yake ?yawunsa ya sake fitowa matu?a alamar angwanci. Ko kallon Nibras Fawzan baiyi ba, ya zauna yana bama Yayanta hannu suka gaisa cikin mutunta juna dan shi kaf yayunta yana darajasu, hasalima ta wani Sangaren yana ha?uri da halinta ne saboda su. Basu da yawan damuwa, duk da soyayyar da suke mata matu?a suna mutuntashi da girmamashi da kiyaye ha??o?insa na miji a gareta. Suna cikin gaisawar ne Najma ta fito sanye cikin dogon hijjab har ?asa. Dan Yaya Fawzan Win ya sanar mata ba?one harma da ala?ar, shiyyasa ta daure ta taso ta fito. Cikin girmamawa tama Yayan Nibras Win sannu da zuwa, shiko ya amsa mata da kulawa, bata zauna ba ta wuce kitchen, babu jimawa sai gata da ruwa da shayi data dafa ma Yaya Fawzan Win Wazun bayan la'asar sakamakon ganin hadari, to bata kai ga bashi ba saboda yaje ya kanainayeta a Wakin. Sai kayan gara

86 / 138

Chapters