Advertisements
Chapter 83 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   83 / 138

246K to 249K   out of 412.8K words

faWa kamar yanda ta faWa sannan ya sha ruwan. Kamar zai sha kaWan ya ajiye sai gashi ya shanye tas ya ajiye goran. Ya sauke ajiyar zuciya mai ?arfi kamar yanda itama Ammien ta sauke tata a Soye. Sai cayay mata  Ammie ruwan nan da daWi sosai .
Murmushi Ammie tayi, ta ce,  Sosai kuwa. Nima da naje bikin nan aka bani na shashi daWin da naji yasa na sayo mana. Idan kana so ka dinga zuwa kana amsa kullum a sashena kaji ko .
Kai ya jinjina mata alamar to, dai-dai nan Daddy ya le?o yace su shigo. Duk mikewa sukai, yaran suka shige cike da za?uwa. Ammie harta mi?e ganin Yazeed bai motsa ba ta juyo tana kallon sa.  Taso mana muje yayansu.
Shiru yay kamar zai ?i, sai kuma ya mi?e ya bita, da sukaje bakin ?ofar sai ta bashi dama ya fara shiga sannan ta shiga. Hajiya Yaya zatai magana ganin Yazeed sai tai shiru, ta zuba masa ido tamkar yau ta fara ganinsa. Shi kuma ya tsaya cak kansa a ?asa cike da rashin gaskiya. Duk da bawai abinda ya aikata yake iya tunawa ba, dan kaf abinda yay a daren jiyan tamkar an goge shi ne da ga brain nashi bai iya tuno komai. Kai hatta kai-kawon nan da ake na ?an sanda da wani tambayoyi shi ba fahimtar komai yake ba fa. Ganin kallon da Hajiya Yayan kema Yazeed Win na neman yin yawa Ammie ta katse yanayin ta hanyar mata sannu, sannan tace Yazeed Win ya matso ya gaida Hajiyan shima. Kamar dai bazai zo Win ba sai kuma ya matso batare daya kalleta ba yace,  Sannu . Daga haka yay shiru. Kai kawai Hajiya Yaya ta Wauke batare da tace komai ba. Sai kuma zuwa can ta kalla yaran a sanyaye ta ce,  Kuje falo zanyi magana da Daddyn ku .
Fita duk sukayi, Yazeed shine farko ma, Ammie zata bisu Hajiya Yaya tace ta tsaya harda ita zatai maganar. Dole ta koma ta zauna. Sai da suka gama fita suka rufo musu ?ofar sannan ta dubi Ammie da Daddy. Idanunta na zubar da hawaye ta ce,  Ammien yara yaushe kuka dawo? .
Ammie bata Soye mata komai ba ta labarta mata kiran da yara sukama Daddy da zuwa Waukarsu da yay ita da Hajiya Basariyya dama Sarnar da suka tarar a gidan mai ban mamaki daban tsoro. Zuwan ?an sanda da hasashen yara na cewa Nazeerah ce. Murmushi Hajiya Yaya tayi mai ciwo, idanunta na zubda ?walla tace,  Ba Nazeerah bace Yazeed ne .
A firgice Daddy da Ammie suka kalleta. Daddy ya ce,  Yazeed!! .
 Tabbas shine, dan yazo nan da akwatin Wakinka, nima shine ya Waureni saboda na masa magana. Bana raba Wayan biyu shine ya shiga sashen Basariyya ma. Itama Asiya dan sun kulle ko'ina ne shiyyasa inaga ya rasa hanya. Amma tabbas shi za'a bincika yasan komai .
Idan akace hankalin Daddy bai tashi ba a wannan gaSar ma ?arya ne, sunma rasa taya zasu fassara al'amarin. Hajiya Yaya kam kuka take sosai, dan zuwa yanzu al'amarin Yazeed Win kam ya gama daga mata hankali matu?a. Sai Ammie ce ta koma lallashinta. Daddy kam yayi shiru yana faman lissafi a zuciya da yake shi namiji ne, kai tsaye suke tunani ba kamar mu ba da za'aita haWo gabas haWo yamma.......

_________&

Washe gari AA ya tashi da shirin zuwa Kaduna ganin jikin na Maanal da su?i sosai. Amma bai gaya mata kadunar zai je ba, yasan zata iya tayar masa darunta. Sai yay shirin kamar office, duk da ganin ya saka manyan kaya sai da tayi magana. Sai ya ce mata dan tana so ne ya saka. Da haka ya kashe bakin nata. Da yake ita yau ba office Win zataje ba yace ta bari sai zuwa gobe ta sake jin ?arfin jikinta. Dan tun jiyan sai yamutse-yamutse take yi, idan ya tambayeta tace naman jiya take tunawa. Abinci ma ta?i ci sai fura da fresh milk. Duk kankambar girkinta yau ko kallon kitchen bata son yi, koda sukaje sashen Oum su Oum na kitchen ?in shiga tayi. Shi AA ma hakan daWi yay masa, dan inba hakan ba ALLAH bazata nutsu ba.
Breakfast yayi shi kaWai, dan yau babu babban Yaya babu Yaya Fawzan duk ana can ana tattalin amare. Maanal kuma tace bazataci ba, ko dining Win ma bata zo ba tana daga falo sai shi da Oum ne kawai data haWa masa komai. Murya a ?asa dan kar Maanal ta jiyo yace,  Oum Kaduna fa zanje.
Cikin jin daWi Oum tace,  Kai Alhamdullah naji daWin hakan kuwa. Ya kamata kam a bisu dan da dare munyi waya da ?anwata al'amari babba ne gaskiya.
AA ya ce,  Nima dana kirata bayan sallar isha'i take mun bayani, abinda ya tsaya min a rai da tace tana zargin saka Yazeed Win akayi bayin kansa bane. Kuma nima gaskiya bana tunanin zai aikata. Tunda nayi huWWa dashi a watannin baya yana da nutsuwa da cikar kamala sosai. Kodan halallacin da yay a rayuwar su Ammie koda shi ya aikata zan masa uziri. Balle yanda Ammie ta musalta min jiya na kwana ina tunani da nazarce-nazarce. Shiyyasa zaije gara a tari abun da wuri dan duk inda mai saka aikin yake yana kusa da su gab. Ga Daddyn tace ya kasa Waukar kowanne mataki dan abin ta bigesa sosai .
 Ta ina kam zai iya Waukar wani mataki, ai yama yi jarumta, idan wani ne zubewa zai yi ALLAH sai dai kwanan asibiti. Baga abokiyar zamanta da sukazo nan ba Hajiya Basariyya jiya kaji sai da aka kwana kanta, da yake kuma bata da hankali wai Asiya ce tasa akai musu da yake bataji Yazeed Win bane da farko.
 Mtsoww! ALLAH Oum na tsani matar nan, shashasha an faWa mata irintace mayyar kuWi, Ammie ta damu da irin wannan abubuwan ne, kafin taga dukiya ita Ammien ta gani ai tunda mahaifinta ya bar mata azzalumin miji ya cinye .
Murmushi Oum tayi da faWin,  Kasan idan mutum nada halin banza Wauka yake kowa ma haka yake. Ni har ka tuna min ma da Habib Win, ya kamata ka sanya lokaci ka Wauka Baby kuje Giro su san da auren nan naku .
?ata fuska yay sosai ya ce,  Oum miyasa? .
 Haka ya kamata Auta, ai ko ba komai shi uba ne, abinda yayma Ammien ku wannan tsakaninsu ne, tunda gashi ALLAH yay mata canjin alkairi, ku kuma ya?ane, dole ku sauke ha??insa dake kanku. Anyi bikinku babu kowa daga Sangaren su, bai kamata ba sam.
Shiru AA yay dan kawai bazai iyama Oum musu ba. Amma baya ?aunar abinda zai sake haWa hanyarsa da su Babu da shegiyar Gwaggon nan daya fi tsana fiye da kowa. Haka dai ya kammala suka mi?e, koda sukazo falon a mamakinsu barci Maanal ma takeyi. AA ya kalla Oum yana Wan murmushi.  Da alama Babynki ta zama kasa Oum .
Dariyar itama Oum tayi, ta ce,  Ta zama kam. Dan barci baya mata wahala sam yanzu. Kaga Waga min ita zuwa Waki kwanciyar kujerar nan zata iya sakata ciwon jiki .
Amsawa yay da to yana Waukar Maanal ya kaita bedroom Win Oum Win, sai da ya sumbaci goshinta da lips Winta sannan ya raWa mata bye-bye a cikin kunne ya lulluSeta ya fito. Bai zauna ba yayma Oum sallama dan drivern sa ya shirya shine zai jashi. Har compound Win Oum ta masa rakiya, ya kalla sashen Babban Yaya dana Fawzan yay murmushi, ransa fal gulma. Yayi sallama da Mamy dan sai da suka fara zuwa suka gaisheta ita da Abah sannan sukaje sashen Oum, itama dai bai gaya mata Kaduna zai je ba, sallamar zuwa office kawai ya mata, duk da ma dai sama-sama yau ta amsa musu gaisuwa dan Maanal ma bata shiga ba a falo ta tsaya, da farko ma Haule catai barci take yi, sai dai shi ya wuce bedroom Win ya dubata dan yasan takai haka a kwance sai dai in babu lafiya, sai ko ya shiga ya sameta zaune tana waya, sai dai yana yin sallama ta katse. Ya fahimci ita tace ma Haule tace musu tana barci, dan haka ya gaisheta shi kaWai ya fito yace ma Maanal Win tana barcin, Maanal kam sarai taji a jikinta itama idon Mamyn biyu, kawai dai ta ?yalesa ne...
Sai da motar ta fice sannan Oum ta koma ciki tana murmushi........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*
*_BOOK 2_*

______________

......Da asuba da ?yar Najma tabar Yaya Fawzan fita massallaci, kasancewar basu samu wani isasshen barci ba saboda rigimarta ana kiran salla suka farka su duka. Ta rigime masa da kukan ita kanta, ita jikinta na ciwo, ita miye ita miye. Shi ko biye mata yake cike da lallashi da ?auna. Albarka kam babu kalar wadda bata sha ba a wajensa, harda ?yauta ta musamman. Tunda ya dawo sallar asuba kuma ya lalace a taimaka mata, tayi salla rakin da take masa ya sake zaman gasa mata jiki ya bata magani tasha suka sake kwanciya. Sai a lokacin ne suka samu barcin mai nauyi sosai. Ba kuma su tashi farkawar ba sai sha Waya. Shima kiransa Nibras ta dingayi a waya har sai da ya farka. Koda ya kai kunne ta saka masa kuka wai yazo ya bata sakinta. Tsaki ya ja mata mai ?arfi ya yanke kiran. Ya ajiye wayar zai sake maida kansa ya kwanta suka haWa ido da Najma. Luuu yay da su ya buWe a kanta, cikin magana a hankali ya ce,  Love kin tashi? .
Kanta ta jinjina masa. Ya sakar mata murmushi da kai hannu ya shafa kanta. Cike da tsokana ya ce,  Love rigima, Yaya na tuba, Yaya kaji tausayina, Oum kice masa yaji tausayi na, Mommy, Yaya AA kaga baiji maganar ka ba. Wayyo Babban Yaya wayyo Abbana..... 
Da sauri ta juya masa baya tana murmushi. Dan exactly yanda tayi haka yake kwaikwayon muryarta. Shima siririyar dariya ya saki da matsowa ya rungumeta ta bayan ya sumbaci kanta.  ALLAH yay miki albarka kinji, yanda kika sakani farin ciki a duniyata kema ALLAH ya dawwamar dake a cikinsa. Najma ina ?aunarki, ina ?aunarki harma ban san taya zan musalta ba. Amma in sha ALLAHU zan kwatanta ta yanda zaki cigaba da yarda Fawzan na ?aunarki. Dan ALLAH ki zame min mar'atussaliha, wlhy zakisha mamakin yanda zan koma miki tamkar ra?umi da akala, ba sai kinje wajen kowa ya baki lakanin mallaka ta ba. Na mallaka miki kan nawa gaba Waya kiyi duk yanda kike so .
Murmushi Najma keyi, wani daWi na ratsa ta. Sai dai kunya ta hanata magana. Sun kai tsahon lokaci yana jera mata kalamai masu sanyi da taushi kafin ya Wauketa zuwa bayi sukayi wanka. Yanzu ma ya sake sakata a ruwan zafi sosai. Koda suka fito anan Wakin ya shirya kansa ya fita ya amso abinci a sashen Oum daya samu ta Wan kwanta. Koda ya dawo da kansa ya bata taci shima yana ci sannan ya sake bata magani yace ta kwanta ta huta. Tace tana son zuwa ta gaida su Oum.
Ido ya Wan waro mata, sai kuma yace,  A'a love zuwa wajen su Oum da wannan tafiyar akwai ?ura. Yanzu ma da naje barci take yi ita da Lilly. Kiyi ha?uri zuwa yamma kin Wan ware kumburin idon nan ya sauka .
Batai masa musu ba, shima sai yay zaman aiki kawai tana kwance a kusa da shi. A haka Nibras tazo tana musu knocking, kunnen uwar shegu Yaya Fawzan yay mata, ya kuma hana Najma tashi...

Sosai Nibras ta sake haukacewa. Data fahimci bafa fitowar zai yi ba ta koma sama ta Wakko akwati ta dinga jawo kaya yana afakawa ciki tana kuka. Wani irin mahaukacin kishi take ji, ko barci batayi ba a daren jiya. Shiyyasa ta tashi wujiga-wujiga. Haka taja akwatin ta Wauka key Win mota ta fito. Gidan shiru anata barcin gajiya, mota ta shiga ta wuce gidansu, dan gwara ko tsakkuwa ta tauna dan aya taji tsoro.....

________&

Su AA sun isa Kaduna da wuri, dan gudu sosai drivern sa yayi. Sha Waya ma a gidan su Ammie tai masa. Tarba ya samu ta girma daga Ammie, dan tasan da zuwanshi. Suna baro gida ya kirata a waya ya sanar mata gashi nan a hanya. Aifa saita mi?e ta shiga aiki ita da Aunty Sakina dan ta dawo jiya da daddare itama. Abinci aka masa sosai, shima Daddy da yake yana anan sashen Ammien saboda ?an sanda sun bu?aci yabar sashen nasa sai an gama bincike, Ammie ta sanar masa zuwan AA Win. Dan haka ya fasa fitar da yay niyya ya zauna jiran isowarsa.
Cikin sa'a kuwa sai gashi ya iso da wuri. Ya fito tarbarsa ne yake ganin motar mijin Sabuwa alamar shi ko Sabuwar wani yana gidan kenan, dan can ya hango Yazeed bakin sashen nasu zaune kamar wanda aka koro. Korosan kuwa akayi, dan yau ma Baban Nazeera da Sabuwa ne suka zo wai jin yaya ake ciki. Ita Sabuwa hankalinta akan kasonsu ne, shi ko mijinta so yake ya dinga sanin kowane motsin su Daddy Win ne dan nashi shirin ya tafi masa dai-dai. Yau ma basu shiga sashen kowa ba sashen yarsu suka wuce. Yazeed na shara suka koroshi waje shine yazo ya zauna inda Daddy ya gashi abin tausayi.
?auke kai Daddyn yayi ya wuce inda motar AA take fuskarsa da murmushin ?arfin hali. Drivern AA ya fito da sauri ya buWe masa ?ofa. Fitowa yay a nutsensa, yayi ?yau cikin manyan kayan dake jikinsa harda hula. Yaro a shekaru amma babban mutum a cikar kamala da ?yawun haiba. Cike da girmamawa ya rissina yana gaida Daddy. Daddy dake murmushi ya ri?osa yana faWin,  Barka da zuwa Son. Ammien ku ta tadoka da sassafen nan kaida ke fama da gajiyar hidima .
Murmushi AA yay cike da girmamawa ya ce,  Daddy ai kamawa takeyi. Kuma bawani nisa bane nan da Abuja .
Murmushin Daddyn yay shima, ya kama hannunsa suka nufi sashen Ammie. ALLAH sarki sai Yazeed dake hango komai ya bisu da kallo. A falon Ammie akaima AA masauki, sun gaisa cikin girmamawa, ya tambayi ina su Waleed Ammie tace sun wuce makaranta. Baici komai ba sai ruwa da ya sha yace sai anjima dan yayi breakfast kafin ya taho. Babu wanda ya takura masa suka fara tattaunawa. AA yay shiru cikin zurfafa tunani, sai zuwa can yace,  Ammie! Daddy inada wata shawara da nake ganin zata bamu mafita, amma idan ba damuwa nafi son mu tattauna har ita Hajiya mahaifiyar Yazeed. Dan dole sai da haWin kanta komai zai tafi mana yanda ya kamata.
Cikin gamsuwa Daddy yace ba damuwa, suje sashen nata su sameta dan bazata iya zuwa nan ba bata da lafiya. Hakan sukayi, suka nufi sashen Hajiya Yaya. Su Basira duk suna falo sai yanzu ma suke breakfast. Gaba Wayansu sai da suka zubama AA ido, duk da sun sanshi a bikinsa shi da Maanal sai ya wani sake tafiya da imaninsu. Dan wani irin ?yau da kwarjini ya sake musu mai cika ido sosai. Sai da Daddy ya musu magana suka shiga gaishe da AA Win zukatansu duk suna rawa. Shi dai sau Waya ya amsa kuma daga kallo Waya bai sake musu na biyu ba. Sun shiga har Wakin Hajiya Yaya, Amrah na zaune na bata abinci, ta gaishe da AA cikin girmamawa da tambayarsa ina Maanal. A mamakin su Ammie sai gashi yama Amrah guntun murmushi, yace mata Maanal na lafiya amma suna fushi da ita tunda bata sake zuwa musu ba, ga biki ma anyi bataje ba. Amrah na murmushi ta ce,  Ai min afuwa Yaya AA, ina yin exam ne shiyyasa, amma na gama in sha ALLAHU zan zo muku hutu ma .
Cike da kulawa AA yace mata,  Muna maraba da zuwanki . Sai kuma ya shiga gaida Hajiya Yaya. ?warai da gaske yaron ya cika mata ido ya kuma mata kwarjini, sai taga yama fi yanda yaran ke faWa, wannan fa shine ikon ALLAH yafi gaban wasa. Ta hana Maanal auren Wanta saboda tana ganin yafi ?arfinta sai gashi taje ta auri wanda ya fishi komai. Kaga yaro Masha ALLAH santalele da shi, daga gani kuma kasan dukiya ta zauna masa...
Ammie ce tai mata bayanin komai akan AA da abinda suka tattauna. Ta gamsu ?warai da gaske, cikin sanyi tace,  Ajwaad karka damu, zamu baka goyon baya Wari bisa Wari. Kada ka damu akan ni na haifi Yazeed kaji .
Murmushi AA ya mata. Zuwa can kuma ya nisa, yana mai jinjina kai ya

83 / 138

Chapters