Advertisements
Chapter 126 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   126 / 138

375K to 378K   out of 412.8K words

aka fidda kayan ciki tas aka gyarashi ma yara, komai na ciki bibbiyu aka saka Wakin yay masifar ?yau, kai daka gani kasan kuWi yayi aikinsa. Sashen Abah ma ko'ina an gyara banda bedroom Winsa. Oum kuwa ko'ina an gyara mata fes itama. An ma flowers Win gidan gyara zuwa garden sannan aka zuba decorating na tarbar ba?in duniya. Kai daka ga gidan kasan yasha gyara. Motoci kaf bola sai da ya gama wankesu aka maida kowacce muhallinta tunda masu ita zasu dawo.
Duk wannan bidirin gyara da akeyi su Umma ne kawai ke abinsu. Amma karka tona zuciyar Saheeba, Nuratu, Nibras kaga yanda suke a ?untace. Kai dukansu babu wanda baiyi addu'a a zuciyarsa ALLAH yasa jirgin da zasu shigo yay haWari ba tsabagen ba?ar zuciyarsu. Oho su suka san sunayi, family na Darma basu san sunayi ba kam...

Kwanan su Umma uku a gidan aka sallamo Mamy, zuwa lokacin komai ya gama dai-daita a gidan. Sam bata so aka sallamota ba muguntar RK ce kawai, dan yace wlhy sai tazo ta zauna a gidan komai na shagalin suna so yake ayi akan idonta. Dan haka ma yasa aka sallameta akan doctor zai cigaba da zuwa gida dubata. Batun result na HIV kam bai gayama kowa ba ya adana ya ajiye har sai su Oum sun dawo suma ya musu gwaji.
Kwana biyu da sallamo Mamy ahalin Darma suka fara isowa daga Kano, dan kuwa zuwa jibi ake saka ran saukar ?an saudia suma. Babu kuma wanda ya le?a Mamy a cikinsu har su Umma data samu a gidan. Washe gari Amaal ta iso itama, dole Shahidah da Aunty Sakeena, sai Salimar Hajiya Yaya suka dawo nan suma sashen Maanal, dan zuwa yamma ?an Giro zasu iso suna hanya Daddy ya aika musu da mota ta Wakkosu tunda basu halarci bikin ba ayi bikin suna da su. Harda Babu za'a taho dan zasu ?ara ganin likita shi da su Gwaggo dan haka har da su. Kai Harda Sule da Ha?ila dake fama da ciki ta dage sai tazo itama. Da yake babu mai iya saka su ko hanasu dole aka barsu.
Dole Amaal ce ta buWe bedrooms Win su Maanal ta gyaro tsaff, babu wanda ya hau musu upstairs duk suna a ?asa. ?an Giro dama gida Daddy ya bayar can za'a saukesu. Washe gari aka tashi da shirye-shiryen suna dana tarbar masu jego duk da dai ba gobe ne sunan ba....

_________&

Gaba Waya al'ummar Giro ruWewa sukai da ganinsu a garin Abuja. Yo wannan al'amari haka kamar ba'a duniya ba. Basu ?arasa zarewa ba sai da aka iso dasu masaukinsu. Gida ne dake da komai a ciki Daddy ya bayar aka saukesu. ?angaren mata da ban na mazan daban duk da mazan basu da yawa sosai duk yayun su Maanal Win ne ma sai wanda ke matsayin kawun nan su biyu. Sai Babu da Sule. Dukansu dai mazan su goma ne. Matan ne dai fa suna da yawa damma an hana zuwa da yara. Masu goyo ma in dai ba ?aramin Wane da kai sosai ba ance su barsu gida, tafiyar kwana uku dai ALLAH na tuba. Kuma dama dai masu tsara tafiyar sai da suka zaSi waWanda suka dace gudun zuwa a zubar da mutunci.
Ammie da Hajiya Yaya da Nene suka tarbesu a gidan sun tarbesu da lafiyayyen abinci, dan girki akai musu sosai na gani na faWa. Aifa ba wasa sukaci sukai nak, daga haka akai zaman gaishe-gaishe da barkar samun ?aruwa. Duk da Sule yabi jama'a ya nuna musu hoton yara a waya da su Amaal suka tura masa haka Hajiya Yaya ta sake nuna musu. Aka kuma sanar musu sai gobe in sha ALLAHU mai jego zasu iso daga saudia. Jinjina kawuna suka dinga yi, kowa a ranta tana sake yarda Asiya da ?a?anta sun sami duniya. Yanzu haihuwar ma baza'ayi ba sai a wata ?asa. Duk da dai dama sun san Maanal Win bata ?asar tun dawowar su Giro.
Hajiya Yaya ce kawai ta koma gida, amma Nene da Ammie anan zasu kwana tare da su. Sailu da Gwaggo abin duniya ya ishesu, duk sun tsangwami kansu, to dama babu mai shiga sabgarsu. Koda suka taho zuwa Abuja nan ma kowa ?in zama yay a kusa da su doke sai a gaban mota aka haWosu su biyu. Kai daka ga yanda suka rame suka bushe sunyi ba?i kasan babu lafiya. Garama ita Sailu an Worata a magani daman, Gwaggo ko sai yanzu za'ayi mata gwaji a tabbatar da HIV Win ko babu.. Haka suka dinga kukan zuci suna bin Ammie da kallo. Sun dai tabbatar da yanzun kam WITSIYAR RA?UMI tayi nesa da ?asa. Ammie ta zame musu RAINA KAMA KAGA GAYYA musamman ma Gwaggo. Yau babu Lubabatu da Umar data tsana a duniya ga ?ar Lubabatu da Umar ta zame mata Wan hakkin daka raina......

_________&

A nan Saudia kam Maanal da twin's na samun dukkan kulawar data dace ta Sangaren lafiya da na family, dole Oum da su Ameerah suka wuce Dubai a washe garin cs Win, dan lissafin ya canja, dukkan sayayyar da akai a baya ta yaro Waya ce. Yanzu kam dole a ?ara tunda ALLAH yay musu ?yautar biyu. Anan kuma su Yaya Fawzan sunata haWa abinda ya dace suma sun tura komai Nigeria, sai Abah da AA ne ke tare da Maanal da Babies duk da bama wani barinsu ake koda yaushe suna ganinsu ba sau Waya ne a rana. An bama Maanal isashen lokacin hutu ita da yaranta. Aiko tana shan barci sosai bana wasa ba, dan yunwa kawai ke tashinta hakama yaran da ake ba nn da ?yar tana mita da shagwaSar zafi-zafi. Wani lokacin dole Doctors Win ke neman taimakon AA idan za'a basu abincinsu. Sai ya zauna yana lallashinta da bata baki take ha?uri su sha yanda ya kamata. Gashi kuma Alhamdullah suna wadatuwa da abincinsu. Duk da ma AA Win tausayin Maanal yasa kai tsaye ya nema shawarar likitar akan haWa musu da madara tace hakan yayi. Dan haka yaje ya kwaso irin wadda ta dace ana haWa musu da ita. Da rana kawai suke shan nn, da dare kuma madara dan ta samu tayi barci ta huta itama. Aiko tsarin yayi, da alama hakan kuma zai tafiyar da tarbiyyar yaran akan cin abincin dare dake jikin mahaifiyarsu. Maanal nada jiki mai ?yau, a kwana shida kacal abubuwa suka fara daidaita mata sai dai abinda ba'a rasa ba dan cs ba'a rabashi da tsarabe-tsarabe a jikin wanda akaimawa. Kawai dai wanda basu gane bane suke Wauka cs yafi haihuwa sau?i. A kwana na tara suka bata sallama, a kuma ranar su Oum suka dawo saudia, dukan sayayyarsu sun turata gida Nigeria. Babu zama suka fara shirin wucewa suma washe gari dan dangi sun ?osa su koma. Suma dai a ?age suke da komawa ?asar haihuwarsu haka nan musamman Abah da Oum dake neman watanni bakwai.
Alhamdullahi a yau da Maanal ke cika kwanaki goma ciff da ciro mata kyawawan yaranta jinin Darma da kallo Waya zaka shaida haka babu tambaya suka iso gida Nigeria. A mamakinsu sun sami zuri'ar Darma dana Chalawa cike da airport sun zo tarbarsu. Babies na hannun Babban Yaya da Yaya Fawzan, AA angon ?arni na ri?e da Bestynsa. Yayi ?yau cikin ?ananan kayansa na fama, itako tana sanye da Abaya ?irar Egypt kalar oxblood datai mata masifar ?yau, dan jegon ya sakata zama wata shar da ita. Kumburin nan da tayi duk ya saSe sai wani uban haske da glowing fatanta keyi like wata laSuSuwa can. Bata wankan jego ba wani shan kunu da su miye-miye namu na gargajiya tsabar kulawar data samu a asibitin ce da abincin da suka tsara mata tana ci ne da nutsuwa waje Waya, ga isashen barci babu wata hayaniyar ?an barka ta sakata komawa hakan. ?anshi kam da Oum ke dafata da shi ya zauna Waram kamar ba maijego ba ya subahannallah........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

199

........Suna ?arasa fitowa inda mutane suke akai musu caaa. Tsabar iya shege irin na oga AA ya?i sakin Maanal, duk ma wanda zai zo rungumeta sai da ya rungumeta a hakan. Har gwada cire hannunta tayi a nashi saboda kunya amma bawan ALLAH ya?i bata dama ya katantane. A haka kuma ya jata har gaban su Ammie da su Umma suka gaishesu. Kunya kamar ta nutse shiko ko'a kwalar rigarsa. Yo tunda bai barta ba a gaban Abah da Oum ai dole kowa ma ya shafama kansa lafiya.
Kowa ya shiga mota, RK ya Wauki maijego da angon ?arni a mota ta musamman da aka tanada domin su. Ashe a can ma gida dan?are yake da mutane ?an suna domin tarbarsu. Dan yau har ?an Giro an kaisu can gidan ne. Duk da magrib na neman rufawa sai da Maanal taga garin ya canja mata. Gaskiya Nigeria muna bu?atar canjin shugabanni adalai, masu zuciya da son inganta rayuwarmu da zuciya Waya. ALLAH yayi mana dukkan arzi?in da zamu gina ?asarmu ta kamo waWan can ?asashen koma ta fisu amma son zuciya ya hana manyanmu hakan. Mutum Waya sai ya handame kuWaWen da zasu wadatu mutanen jiha guda. Amma dan mugunta da son zuciya ya tafi wata ?asa ya zube musu su su ?aru. ?asarshi da al'ummar sa kuwa ko oho. Idan ka shiga ?asashen duniya kaga fariyayyar da manyan ?asarmu keyi da dukiyiyinmu su da ?a?ansu dolene kaji ka tsanesu ka raina tunaninsu. Amma ba komai ai ALLAH baya barci...
Kissing Win kumatunta da AA yayi ne ya dawo da ita hayyacinta, ta kallesa suka sakarma juna murmushi. Cike da raWa ya ce,  Mi Bestyna ke tunani ne? Bayan gani a kusa da ita .
A hankali ta sake lafewa a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya, bata Soye ba ta sanar masa komai. Shima lips Winsa kawai ya cije a hankali. Dan irin wannan ciwon da raWaWin halayyar mayan ?asarmu ya jima da zama gyambo a zuciyarsa. A haka suka iso gida, tun a gate suka fahimci lallai an shirya musu tarba ta musamman, dan gate Win kansa yasha decorating, ga wani ?aton Symbol da aka rubuta sunansa dana Maanal Win da hasken wuta, ?asa kuma na ?an biyu abin masha ALLAH. Sai suka sauke ajiyar zuciya a tare da har ta saka RK da Uncle Modibbo dake gaba yin ?ar dariya.
Maigadi ya wangale gate suka shige, wani irin ?yau gidan yay musu ga ko'ina cike da dangi. A farkon shigowa RK ya tsaya, basu fito a motar ba aka kawo musu yaran sannan kowa ya amshi Waya. Suka Wan zuba musu ido sai kuma suka Wago suna kallon juna. Murmushi sukayi AA na wani kashe mata ido Waya. Sai abin ma ya bata kunya ta kauda kanta gefe tana cije lips da murmushi. A dai-dai lokacin aka basu damar fitowa. A tare suka fito a nutse, yaran na jikinsu AA ya zagayo inda take tsaye Wauke da Hussain, shi kuma Hassan ne a hannunsa. Koda yazo sai ya maida yaran a hannunsa Waya ya rungumota da hannu Waya itama jikinta na'a rabin jikinsa. Ai ?an Giro sai suka saki baki da hanci suna kallonsu, tab Win yo wannan rashin ta ido har ina?. Oho basu san sunayi ba, suko Darma Family ko'a jikinsu. A nutse Maanal suka shiga takawa gaban kowa daki-daki suna gaisuwa ana kallon yaran a haka. Dan Hajiya Shuwa ta kawo shawarar, Abah da kansa ya bada goyon bayan kafa wannan dokar sakamakon zuwa yanzu Mamy ta busar masa da zuciya baya jin yarda da kowa kai tsaye. Duk wanda sukaje gabansa zaima yara addu'a yay musu congratulations na samun ?aruwa. Har ?an Giro da Maanal taji masifar daWin ganinsu. Hakama ?an uwanta duk suna nan har ?a?an Daddy, Huznah ce kawai babu amma har Yaya Yazeed yazo.
Koda suka iso gaban Nibras da Saheeba da Nuratu dake a waje Waya da ?yar suka haWiye abu daya tsaya musu, shakkar AA ta sakasu gaishe da Maanal, duk da dai ita kafin ma suyi magana ta gaishe da Nibras da Saheeba, Nibras da Nuratu sun ?ure AA da kallo kamar zasu cinyeshi, shi kuma yayi kicin-kicin da fuska kamar ba shine ke Wan sakin murmushi kaWan ma mutane ba. Manaal da duk ta lura da su ta girgiza kai kawai. Sun ma yaran addu'a da ?yar, Maanal ta amsa AA kam ko uffan bai ce ba. Daga haka suka wuce sashen Mamy Aunty biye da su dan ita bata fito ba bata jin daWi. AA baiyi niyyar zuwan ba Maanal ta Sata fuska da jan hannusa dole ya ha?ura suka shiga.
Shegiya Uwangale makiran duniya, tana zaune a ?asa ta kama ?afar Mamy dake zaune a wheelchiar tana daddana mata. Nan ko da zaginta take tana jin motsin taSa ?ofa ta kama ?afar. A kallon farko da Maanal taima Mamy zai da zuciyarta ta motsa. Shi kansa AA Win sai da yaji tsigar jikinsa ta tashi. Uwa uwace duk lalacewarta. Amma haka ya daure ya dake bai nuna a fuskarsa ba, dan sun gama ha??a?ewa a ransu hakan da suke mata suna nuna kamar basu damu da ita ba maybe ya canja mata zuciyarta mai cike da tsatsa.
Itama kallonsu take, kallon dake bayyana abubuwa da yawan gaske a cikin idannunta. Amma haka Maanal ta dake ta je har gabanta ta du?a tare da Waura mata Hussain dake cikin ?yawawan kaya farare ?al masu haWe da showal, ga wani ?amshi mai sanyin daWi da sakarma zuciya nutsuwa na fita a jikin yaron. Sun huce abinsu sun ?ara Wan girma fiye da sanda aka haifesu ?ananu da su fit-fit. Wani irin harbawa zuciyar Mamy tayi tamkar zata fasa ?irjinta ta fito. Kawai sai taji ma jikinta na neman fara rawa dai-dai shima AA Win na ran?wafowa ya ajiye mata Hassan kamar yanda yaga Maanal tayi. Sai kawai Mamy ta zubama yaran ido, a karo na farko wasu hawaye masu azabar zafi da gudun tsiya suka shiga rige-rigen cika mata idanu dan sai taga kamar twin's Winta data haifa bayan haihuwar AA suka rasu, sai kuma gasu da gudu sun zubo suka Wiga akan yaran. Abin kamar wani almara Hussain ya wani WaWe da kuka kai kace ruwan dalma aka zuba a kanshi.
Gaba Waya sai Mamy ta rikice. Cike da suSucewar harshe tana kallon su AA da sauri tace,  Wlhy ba abinda nai musu sai kawai ta fashe da kuka. A hankali AA ya maida kansa ya du?ar, Maanal kuma ta sake matsawa ta kama hannun Mamy data Waga sama kamar wadda tai surrender ta ri?e cikin nata. Cike da lallashi da tausasawa ta ce,  Mamy Please calm down. Mu ma mun san babu abinda zaki musu, haka Hussain yake da rigima sosai. Dan ALLAH ki daina kuka .
Wani shegen murmushin ?eta Uwangale ta saki, Maanal da ko kallon Uwangalen batai ba tunda ma suka shigo ta cigaba da faWin,  Mamy ina yini? Ya ?arfin jiki? .
Zafi sosai Mamy ke ji a ranta, zafi irin wanda kamar ta sha?e Maanal da waWan nan yaran da suka mamayeta suka zo duniya a gaSar da rayuwarta ta gama rugurgujewa. Maanal dai da ta tsana, ta?i ala?arta da Wanta mafi soyuwa a ranta yau itace ta haifa yara har biyu da shi. Hakan na nufin bata fita da komai a gidan Darma ba a yanzu. Miyasa ?addara zatai mata haka, miyyasa? Saboda mine....
A zuciya take duk wancan tunane-tunanen. A zahiri kam muryarta na rawar tahowar sabon kuka batare data amsa Maanal ba ta zubama AA ido tare da kiran sunansa. Shiru yayi ya?i Wagowa tamkar bai ji ba, tsahon minti Waya sannan ya Wago babu wasa akan fuskarsa ya kalli Uwangale. A da?ile a kuma dakensa ya furta,  Excuse us .
Wani irin dukan zuciyar Uwangale razananniyar muryar AA tayi, sai jikinta ya hau Sari, gashi bataji mi yace ba dan irina ce ba turancin take ji ba. Manaal data fahimci Uwangale bata gane miyace ba a hankali ta ri?e hannun AA Win dake yun?urin sake magana a fusace fiye da farko, sai ta kalla Uwangalen da Wan murmushi a fuskarta tace,  Kije waje idan mun gama gaisawa sai ki dawo .
Cike da tsantsar ladabin daya bama Mamy mamaki Uwangale harda du?awa tace,  To to Hajiya, sannunku da zuwa sannunku, ALLAH dai ya raya mana ?an biyu ya ?ara miki lafiya hajjaju uwar Wakina. Hamsha?iya balarabiya jinin girma da ?yawun sura. Ai Alhaji ya more ?warai da gaske, dan ya samu hurulanin sa ta duniya kam .
Ita Maanal ma abin na Uwangale dariya yaso bata, mata kamar zararriya ko haWiyar yawu batayi wajen magana. Sai da ta fita harta rufe ?ofar sannan AA ya dubi Mamy a karo na farko, babu wasa a muryarsa ya ce,  Maanal ?ara gaisheta .
Ajiyar zuciya Maanal ta Wan sauke, cike da girmamawa ta sake gaishe da Mamy. Yanzu kam dolenta ai ta amsa, tare da

126 / 138

Chapters