Advertisements
Chapter 81 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   81 / 138

240K to 243K   out of 412.8K words

jagule da halin data zo ta samu Yaseerah na ciki a Abuja. Yarinyar sam bata jin daWin zama. Ga tsohon ciki haihuwa yau ko gobe. Bayan wucewar yan Zaria suma ?an Kanon shiri suka fara. Dan anayin la'asar zasu wuce, mazan dama duk sun wuce da mafi yawan yara, sai su Baba Sardauna suma akwai abinda ya tsaidasu shiyyasa zasu tafi tare da natan. A lokacin da nan ba?i ke shirin wucewa a Sangaren Mamy cikin sabon tashin hankalin Sille take. Ga al'amarin su AA da Maanal ya matu?ar tsaya mata a zuciya, ga hirar su Babban Yaya daya tabbatar mata sun kasance da amare. Auntyn ta dai ta zauna ta mata nasiha duk da tasan ba Wauka zatai ba. Itama ta fara nata shirin dan ?an Kano zata bi. Ta kuma tabbatarma Nana ta shirya itama su wuce dan bazata barta a gidan ba wannan karon. Shine tace zataje gidan Hajiya Turai ne. Auntyn tace to sai dai nan Win.
Kiran da Sille yayma Mamy a karo na biyu ya tabbatar mata gashi a ?ofar gida, kuma wlhy minti goma ya bata yaji alert ko ya shigo ciki ya amshi kash. Hankalinta ne ya sake tashi, dan ta tabbatar tunda yace yazo Win yazo. Ita wai ya zatayi da wannan mutumin, har yau tana jin Wacin rabuwa da 10m Winta wlhy. Cikin sanyin murya dan bata da lafiya da gaske ta ce,  Zan saka maka 5m dan ALLAH ka barni, ka fita a rayuwata, ban sanka ba, ka daina damuna, idan ba haka ba zan Wauki mataki a kanka .
Dariya mai ?arfi Sille yayi, yace,  Ke ko kika sanni, ke kuma kike da ala?a da ni. Bana jin kuma zan iya yin nesa dake bare barinki. ?aukar mataki kuwa ga hanya maza ki saka a Wauka miki. Kuma 10m nake bu?ata ba 5 ba, idan ba hakaba wlhy yau Win nan saina gana da Aliyu Darma da tsoffinsa dake gidan. Dan gara muyita ta ?are su koroki a gidan dole ki dawo gidanmu naci kuWin da ?yau. Kuma ki tabbatar ma da Wanki Ajwaad akwai tamu da shi shima, fansar Ra'iz babu fashi sai na Wauka akan shi da matarsa. ?itt ya yanke kiran.
Rasa ma tunanin daya dace Mamy tayi tayi, sai zuciyarta dake sake mata nauyi. Wata na bata shawarar ta bashi kuWin kawai daya bu?ata ta samu ?an bikin nan subar gidan sai ta samu tayi tunanin daya dace a kansa. Tunda mai mata bincike yace shima ya kammala gobe zai dawo Abuja. Ya kamata ya hutar da kanta ta samu ta warke daga wannan ciwon kan dan ta samu fita. Da wannan tunanin ta turama masa 10m Win zuciyarta na ?una. A cikin kwana goma ta rasa miliyan ashirin wannan wane irin tashin hankali ne. Sosai take jin rabuwa da kuWaWen nan nata a cikin ?asusuwanta. Amma ba komai zatai maganinsa, komai daya amsar mata sai ya dawo ta fishi hatsabibanci. Wlhy rayuwa ce ta sauyata kawai da soyayyar Aliyu Darma. Amma badan haka ba shi har ya isa yazo yana mata barazana........
'?

*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

..........A lokacin da Mamy ke sakama Sille kuWi anan Maanal ce ta ishi AA da rigimar bazataci abinci ba fura take so. Dan yana buWe abincin ma ta nema fara masa yun?urin amai sakamakon tuna wancan ?amshin naman da take kamar dai yanda Ammie tai hasashe. Dole ya fitar da abincin ya shirya ya Wauka key Win mota ya fito duk da bai ma san inda zai samu wata fura ba shi kam, amma dolensa yaje nema ai. Dai-dai ana buWe masa gate zai fita alert ke shiga ma Sille na Mamy, yay waya irin dariyar data saka AA kallon inda yake a ?asan bishiyun ?ofar gidan nasu da gaba Waya suke a street Win daga farko har ?arshe. Tsaiii yay yana kallon Sille, dan kuwa ya ganesa tsaff shine suka taSa gani a gidan Hajiya Turai har ya dinga hasashen ya sanshi. Rashin muhimmancin al'amarin yasa ya watsar da batun tun a ranar. Mizai faru Sille na juya baya dan farin cikin shigowar kuWin yasa bai lura ma da AA Win ba, kuma motar ma tinted ce dan duk motocin AA Win haka suke baya son gilashi mai haske yasa Sillen ma bai ganshi ba. Yanda Sille ke tafiya sai mai gyaran ruwa na waccan ranar ya shiga dawo masa a zuciya, haka yake da iya ajiye abu a rai in har mai muhimmanci ne. In kaga ya watsar da abu to lallai bai Waukeshi serious ba. A fili ya ce, (Tabbas shine na ranar. Hakan na nufin da gaske bamai gyaran ruwan bane kamar yanda nai shakku. To miya haWashi da gidan waccan matar? Yanzu kuma na ganshi sau biyu a namu gidan?). Nuratu ce tazo masa a rai, tunda yasan tana gidan. To amma randa ya ganshi a can ma ai Nuratu na nan. (Kasani ko nemanta yaje a ranar acan gidan nasu) Wani sashe na zuciyarsa ya ayyana masa. Jiyay ya Wan gamsu da hakan, duk da zuciyarsa ta?i amincewar kuma, daga ?arshe dai ya Wauka wayarsa yay ma sille da motarsa hoto kawai ya wuce abinsa neman furar sarauniya. A ransa kuma yana ?arfafa dolene ya bincika guy Win nan zaifi samun salamar shakkun da zuciyarsa ke ciki har yanzu. Dan daga ganinsa ba mutumin kirki bane ba....

________&

Zuwa Magrib Alhamdullah gida yay shiru kowa ya wuce. A sashen Oum daga su Inte sai Nuwaira dasu Naufal, itama mijinta take jira ya zo su tafi gidansu. Su Naufal kam basu koma hannun Saheeba ba suna nan wajen Oum dai har yanzj. Sashen Mamy ma daga ita sai su Haule, Nuratu ma na sashen Saheeba tana jiyyarta Mamyn ma ta zata bata a gidan ne. Hakama ita Saheeban, daga ita sai Nuratu ta wuni kwance babu lafiya, yayinda Babban Yaya kecan yana jiyyar Ameerah dan yini guda a Wakinta yayisa bai le?a Saheeban ba baima san halin da take a ciki ba saboda shi har yanzu yana horata ne, ya gama shirya sai ya sha amarcinsa sannan ko zai ma yafe mata su dawo dai-dai. Suma dai su Maanal su kaWai ne a nasu sashen. Nibras ma kowa ya wuce sai ita kaWai sai Najma amarya da take a nata Wakin. Yau ma ta gama shirya muguntar da zata musu, sai dai bata san shima Yaya Fawzan Win ya gama nashi shirin ba tsaf. Dan bedroom Win kusa da Nibras Win dake upstairs Win ya saka su Meeno da Hafsah ?anwar Najma Win mai bi mata suka gyara masa tsaff da rana, suka raba kayan Najma biyu na amfanin yau da kullum suka kai wasu can. Dama bedrooms huWu ne a saman, Waya nashi, Waya Nibras, biyun ko babu kowa tunda akai gyaran nan aka zuba musu sabbin kaya tsaff da su babu wanda ya shiga. Dama ha shigar ake ba tunda anyi su ne domin yara. Bedrooms Win ?asa guda biyu kuma dan ba?i. Tunda anyi haka sai kawai ya tsara itama Najma ta dawo saman kawai ?asan ya cigaba da zama matsayin na ba?in, dan shi bama ba wani son aima Najma sabon ginin anan yake son su zauna gaba Waya.
Lokacin da su Hafsah keta wancan aikin Nibras na Waki kwance zazzaSi ya mata rijib saboda kukan data sha akan batun cikin Maanal da wayar da sukai da Mamanta. Sai bayan la'asar ne ta samu ta tashi lokacin har sun gama sun rufo Wakin, shine ta fara shirya muguntar da zatayi. Tasan dai dole sai ya kai tara kafin ma ya shigo sashen, tunda sai sunci abincin dare a sashen Oum, rashin jin motsin Najma ma sai ta Wauka ai tana sashen Oum Win itama tunda yayar babarta ce. Dan haka bata damu ba ta zauna yin waya da ?awarta mai bata shawara akan AA...
Anayin sallar isha'i a tare mazajen gidan suka shigo, sun sako Abansu a tsakkiya sunata hira. Hirar da duk ta ta'allaka ne akan batun cikin Maanal. Kamar yanda suka saba kuwa sashen Oum suka nufa, sai dai ko zama bata barsu sunyi ba tace ta yafe hiran yau kowa ya wuce sashensa ta saka an kai musu abinci. Shima Rafeeq yazo ya Wauka matarsa da nasu abincin gashi nan su wuce. Wani murmushi Abah ya saki yana binta da kallo ?asa-?asa.
Fawzan dama bai niyyar zama ba, haka ma AA dan hankalinsa nakan ?ar shagwaSarsa. Dan haka a kunyace suka fito dan sarai sun gane yau Oum tasan dama bata ita suke ba shiyyasa ta korosu kafin su nuna hali. Kowa sashensa ya wuce. RK da Nuwaira suka fito suma suka shiga mota suka tafi. Abah dake kallon Oum yace,  To su kin korasu suje su huta, ni kuma fa? .
Murmushi tayi. Ta ce,  Kaima yanzu zan kora ka ai .
 Aiko ban koruwa, dan nima dai yau anan zan kwana .
 Ina Win? .
 Sashen Fateema ta .
Yay maganar yana wani narke idanunsa na girma. Dariya Oum tayi tana Wauke kai. Shima sai ya dara yana kaiwa zaune a kusa da ita...

_______&

Kai tsaye bedroom Win Najma Yaya Fawzan ya nufa. Tana zaune akan abin salla data idar tana tunani. Ko sallamarsa bata ji ba har ya ?araso inda take. Sai da ya du?o ya taSata tai firgigit. Sai kuma ta sauke ajiyar zuciya. Shi dai kallonta yake, sai kuma ya kamata ya mi?ar. A jikinsa ya sakata ya rungume cikin kunneta yace,  Tunanin mi kike Love? .
Ajiyar zuciyar ta ?ara saukewa, muryarta a sanyaye ta ce,  Tunaninka Yaya .
Murmushi yayi mai ?ayatarwa, hannunsa na shafa bayanta ya ce,  Abar tunanin gani kusa da ke ai .
Murmushi tayi tana ?ara Soye fuskarta a jikinsa. Fin mintuna biyu ya Wagota. Sai kuma ya bi Wakin da kallo. Kafin ya sake maido idanunsa kanta.  Bazamu kwana a Wakin nan ba Love .
Kanta a ?asa ta ce,  Miyyasa? .
 Kawai dai nafi son muje sama. Dan kema can zaki koma kawai akwai Wakinki. Bazan iya rayuwa a sama ke kina ?asa ba .
?an jimm tayi, sai kuma ta murmusa. Duk da hakan bai mata ba, dan bazata so gata ga Nibras ba gaskiya, gara dai ita tana ?asan su suna saman. Amma sai ta danne cikin iya magana ta ce,  Yaya duk hukuncin daka yanke a kaina ni mai biyayya ce, umarni kawai zaka bayar na amsa da to. Idan hakan kake so babu damuwa. Sai dai zanso muyi zaman mu a haka wani bai takura wani ba, kasan mu mata a karkace muke, zama gab da juna kuma ?ara karkatar damu yake .
Ajiyar zuciya ya sauke mai sanyi, sai kuma ya jinjina kansa.  Hakane, amma kin san Wakina fa yana sama, kuma dole kije koba yanzu ba. Bayan haka ko'ina kowaccenku nada iko da shi a sashen nan. Amma tunda kin zaSi hakan zan barki anan, sai dai can ma kina da Waki. Dan haka muje .
Batai masa musu ba ta biyoshi suka fito bayan ya kashe komai na nan Wakin ya Wauka wayarta ya saka a aljihu. Zasu fara hawa stairscase Win kawai ya Wauketa gaba Waya. ?oye fuskarta tai a ?irjinsa, shi kuma yay murmushi da faWin,  Kin san amarya sarauniya ce, abinci ma kamata yay sai an tauna a bata .
Siririyar dariya Najma ta sanya da faWin,  TabWin gatan yay mata yawa ai .
 Ba wani yawa Love. Ko ca kikai na goyaki daga nan har Zaria yau zan iya .
Nan ma dariyar take, dai-dai suna kai ?ofar Wakin. Abisa tsautsayi, dan tsautsayin kam zamu kirashi sai ga Nibras burum ta fito, dan dakonsa take dama tun Wazun, motsin da taji sai tai zaton Wakinsa zai wuce yana shiga ta kullesa ta baya tunda tasan yau dole ne ya shirya kare kansa akan abinda ya faru jiya. Daburcewar da tai, da yanda kanta ya sara a lokaci guda saboda abin yazo mata a bazata ya sata bugewa da bango jikake ?umm. Wani makirin murmushi Yaya Fawzan ya sakar mata yana wani lumshe idanu da buWewa a kanta, ga kuma Najma daketa taSashi ya sauketa ya ?i.......
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_BOOK 2_*

______________

........Tsabar ma son sake ?ular da Nibras yay kamar zai Wan saki Najma Win a ?asa, ita kuma gudun faWuwa yasa ta ?ara rukun?umesa tana Soye fuska a jikinsa yanda ya kamata. Cike da iskanci ya wani lumshe ido ya buWe akan Nibras da kishi ya kume, dan ?uru-?uru yau Yaya Fawzan ke ganin matsannacin kishinsa a cikin idanunta dama fuskarta gaba Waya. Dama Nibras akwai saurin kuka, sai ko ga hawaye sharrr suna sauka. Yaya Fawzan ya sake taSe baki yay wucewarsa kai ka rantse ma bai ganta ba, ya tura ?ofar da ?afa suka shige. Sai da ya kaita har saman gadon daya sha gyara sannan ya sauketa. Shima Wakin yayi ?yau sosai, dan baida maraba da wancan nata na ?asa, kamar ma wannan zaifi girma. Yanda komai yake sabo acan, nan Win ma sabon ne fil, sai ?amshin sabuntar kaya dana turaren wuta ma Wakin keyi, su Meeno sun gyarashi yanda ya kamata. Zama yay kusa da ita yana faWin,  Yanzu minene first? .
Kanta tsaye ta ce,  Kawai kaje Wakinka ka kwanta, nima zanyi shirin barci na kwanta .
Zuru yay yana kallonta, sai kuma ya sanya dariya da faWin,  Wannan gangan ne Love. Kalli ciki idanun mijinki ki gani .
Daburcewa tai amma yace sai ta kalla. KaWan ta kallesa ta du?ar da kanta. Ya ce,  Mi kika gani a ciki? . Kai ta girgiza alamar bataga komai ba. Ya ce,  Kin tabbatar bakiga komai ba? . Sai ta kasa amsawa yanzu. Sai ya saki murmushi kawai. Batare da ya sake cewa komai ba ya tashi ya fita....

Nibras kam ?yarma jikinta ya farayi dan abu ne na bazata, kuma batai zaton Yaya Fawzan Win zai aikata ba ganin yanda yake lallashinta a kwanakin nan duk iskancin da take masa, sannan shi mutum ne mai kawaici ?warai da gaske, koda yace sai ya rama batai zaton irin wannan ramuwar ba ce, sai ta dinga jin yuuu-yuuu kanta na neman juyewa, dan bata taSa sanin tana tsananin jin kishin mijinta ba sai yau. Tana jin zai fito cikin sauri ta nufi Wakinta gaba Waya ma ta ruWe hanyar ma ta kasa gani. Ji kake ?ummm a jikin bango ta sake buga goshi, azaba ta sata sakin kuka da ?ara duk a lokaci guda tana kiran  Wayyo Momy . In ma Mamiyo ce yau ba jinta zatai ba. Da ?yar ta lalubi ?ofar ta shige Wakinta. Gado ta faWa, ta yayumi duvet ta shige ciki har kanta, ta kawo pillow ta danne kan da shi, sai dai ta makaro, dan abinda ta gano Win ya riga ya shiga idanun nata ai, sannan ya rubutu a ?walwarta tsaf ta yanda zata shekara dubu tana tunawa. Musamman murmushin da Fawzan ya mata da yanda Najma ta wani sake ?an?ameshi, tabbas tasan tana hanashi kanta sai sunyi rikici ya nuna mata ?arfi yake samu, amma wasu lokutan ita kanta tana so koda kuwa zata dinga siffantashi da AA, kawai tana tittirjewar ne saboda yanda yake lallashinta da ro?onta da binta sai abin ke mata suga har take jin in ma bata jashi a ?asa ba a duk sanda ya nemetan bata jin daWi. Amma jiba yanda shegiyar nan ke ma?al?alesa suna dariya, ashe kakalaman lallashi da yake gaya mata duk na ?arya ne, yaudara ce. Namiji munafuki, namiji ba Wan goyo bane, wai a hakan ma itama ta turza ma kenan, da ta sake masa ta nuna masa soyayya da ?auna haka zai auro wannan shegiyar yarinyar yazo ita ya juya mata baya, anci motoriyar ganga kenan, yanzu shike nan abinda yake mata zaima wannan ma. Kuka taita zabgawa tana jan ALLAH ya isa, sai ga kiran ?awarta ya shigo mata a waya. A fusace ta Wauka wayar ta fara zuba mata ruwan bala'i. Dole ?awar tata tayi shiru tana saurarenta. Sai kuma ta wurgar da wayar tana cigaba da kukanta. Kalaman Fawzan Win na jiya na dawo mata, wato ramawar da yace zai yi dama abinda ya shirya kenan. Mugu azzalumi macuci, wlhy sai ya saketa, sai ya saketa da safe koma mi za'ayi sai dai ayi sai ya bata sakinta. Bazata ?ara zama da shi ba har gaban abada....

>?#?Wahalah-Wahalah_wahalah=?2?.

&&

A lokacin da Nibras ke can tana rabzar kukan takaici data saka kanta a ciki dan ita ta saka kanta kam anan Yaya Fawzan na komawa Wakin cak ya Wauka Najma zuwa bathroom. Tana zame-zame da Soye fuska da ce masa tafayi wanka da magrib baibi takanta ba yace shi zata taya yi ai yanzu. Ya mata haka ne kuma danta tabbatar yau babu Waga ?afa. Yau asalin shiga

81 / 138

Chapters