Advertisements
Chapter 134 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   134 / 138

399K to 402K   out of 412.8K words

yanzu dai shine, miya faru ita ta rasa nata cikin harda cire mahaifa. Manaal Win bataci maganin bane ko yaya akai al'amarin ya juya haka?. Wanda naji kuwa Nuratu ce ke waya da bansan waye ba, tana tabbatarwa da alwashin sai ta sakama Kamila cutar ?anjamau tunda a jikin Wanta ta samu itama sai ta amshi rabonta, yanda suka rasa Hajiya Turai uwar ru?onta a dalilin Wan Kamila, ita kuma ta samu HIV a jikin Wan Kamila, mahaifiyarsu ta rasa ranta a hannun Wan Kamila, suka rasa Anum a dalilin dai Wan Kamila itama dole ?a?anta su rasata. Naso yi mata magana na kwaSi kaina gaskiya, musamman dana ga itama abinda Kamilar ta aikata na son kasheka da tai. Sai naga babu amfani ko nama faWa babu mai saurarena. To ban sani ba ta aikata, bata aikata ba ALLAHU A'A LAM. Sai kuyi gwaji dan ku tabbatar. Ina sake neman gafarar ku ALLAH ya bamu alkairinsa .
Tsabar tashin hankali Mamy rikitiwa tayi ?asa. Su kansu su Abah al'amarin ya girgiza su. Su Momyn Nibras na wucewa AA ya tabbatar musu da Mamy nada HIV, ya labarta musu dukkan tattaunawar da yayi da RK, dan haka a take akai kiran RK a waya dan shi yana asibiti. Haka yazo da sakamakon kuwa kowa ya gani. Mamy sai kuka take. Duk da haka Abbu yace suma su Oum sai anyi musu gwajin. Haka aka kwashesu zuwa asibiti har su Saheeba da basu san mike faruwa ba tubda bada su akai zaman ba. Kai su farin ciki ma suke da abinda ya faru a gidan ko yake faruwa. Har addu'a suke ALLAH yasa Maanal ta mutu, dan sun san dai na Nibras kuma ta ?are tunda harda batun saki biyu. Sun kuma san yanda su Yaya Fawzan ke son junansu bazai taSa maida Nibras ba.
Kaf z????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? uri'ar Aliyu Darma idan ka cire Naufal dake Saudia sai da akaima gwajin HIV har su Inte masu aiki da su maigadi, su Bola kaf su Uwangale dama bata jima a gidan ba. Babu jimawa aka fidda results dan awa Waya tak akayi. Gida suka tattaro kaf suka dawo dan bama bari ake kowa na shiga wajen Maanal ba sai idan za'a bama yara abincinsu Oum da Ammie ke shiga kawai, sai AA time to time dake goge mata jiki.
Dole kuma akai kiran Baba Sardauna da Baba a video call dan babu abinda akeyi bada yawansu ba a family Win. Suna kallon kowa suna kallon komai Abbu ya fara buWe results Win Waya bayan Waya. Dana masu aiki aka fara, kaf Winsu babu mai HIV a ciki. Kowa aka bashi result Winsa ya fita da farin ciki. Sai na Abah, shima normal, Oum, itama dar, Babban Yaya, shima dar, Yaya Fawzan, Alhamdullah, AA, shima dar. Maanal, Ameerah, Saheeba, Najmah babu mai ita. Nuratu, Mamy sune masu ita. Nuratu nata kuka dan bata taSa sanin haka zata kasance ba sai a asibiti da taga za'a Wiba jininta ta rikice. Amma AA yay mata buyagin data nutsu, taso ta gudu tun daga asibitin aka saka mata ido, dan babu yanda ta iya har akazo gida.
Mamy dake kuka tana zagin Nuratu ta sha?ure ta. Da ?yar aka kwaci Nuratu a hannun Mamy. Aunty kanta kuka take kamar ranta zai fita. Saboda yanda makomar zuri'arsu ta ?are. Ta kuma tabbatar tun farko tun fari komai ya faru ne daga kuskuren mahaifiyarsu. Abah da gaba Waya komai ya kwance masa ya fice masa a rai yace,  ALLAH ya ?yauta, shi batun son zubarma Maanal ciki fa Saheeba yaya akai abin ya koma kanku? .
Saheeba dake kuka ta kasa magana. Sai da Babban yaya yay mata tsawa sannan ta ce,  Wlhy ban sani ba Abah, na dai san tabbas na saka mata magani kuma taci abincin amma ban san tayaya al'amarin ya juye a kaina ba. Ban kuma taSa tunanin reshene ya juye da mujiya ba sai yau Win nan? .
A hankali Ameerah tace,  Bazaki sani ba, domin kuwa ni ce nan na maida komai a kanki .
Babu wanda bai kalla Ameerah ba da sauri..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

212

........Babu ko War Ameerah ta cigaba da faWin,  Tun washe garin gama bikinmu naji wayar da Hajiya Turai tayi da wanda ban sani ba, sai daga baya na fahimci Sille ne. Daga nan na sanya muku ido da kowane motsinku. Daren salla kamar yanda Momyn Nibras taji abinda kuke faWa nima naji, dan haka na kira Inte na ro?eta zatai min wani abu amana. Tace min zatayi. Na sake jaddada mata tace wlhy zatayi in dai ba abinda zai cutar da wani a gidan bane ba. Ban Soye mata ba nace duk abinda Saheeba zatayi ta saka mata ido idan mun tafi massallaci. Tace min to. Muna a massallaci ta kirani ta sanar min taga tana zuba magani a abincin da Maanal tace a dafa mata. Nace duka ta Sata? Tace eh. Nace to su sake mata wani. Tace min to. Bayan mun dawo massallaci nacema Inte ta zubama Saheeba wanda ta zubama maganin a gabanta. Haka kuwa akayi, na tabbatar kuma Saheeba taci abincin ne dan hankalinta nakan ganin Maanal taci batare data fahimci ma irin wanda Maanal Win tace a dafa mata bane itama. ALLAH kuma ya ?addara akanta al'amarin zai koma ba Maanal Win zai sama kamar yanda suka shirya ba. Amma wlhy ni ban san munin maganin ya kai har yanda yay mata illa ba
Sosai Babban Yaya yayi murmushi, babu wani kauce-kauce ya ce,  ALLAH yay miki albarka Ameerah. Ke kuma azzaluma kinga sakamakonki right. yay maganar yana kallon Saheeba dake kuka kamar ranta zai fita. Cikin Wacin murya ya cigaba da faWin,  Kuka baki fara ba ai, sai yanzu ne zakiyi shi daga ke har wannan azzalumar ?anwar taki, kunga dai yanda uwar taku ta ?are kanta fal ha??in mutane, ya rage naku kuma ku dawo hankalinku ko kuyi irin mutuwarta koma wadda ta fita. Dan basai mutum ya wula?anta a duniya bane ake gane ya shiga uku, tafiyarsa lahira da hakkin mutane shine babban shiga uku. Kunyi abinda kuke so, UBANGIJI kuma ya nuna muku yanda ya tsara. Nayi nadamar haWa zuri'a dake, kai Alhmdllh da Anum ma taru, inama Naufal Win ya bita na tabbatar banda sauran ala?a dake jaka jahila kawai..
Ri?e Hannunsa Yaya Fawzan yayi cike da lallashi, dan muryarsa ta farayin sama alamar fusata, kuma tabbas idan yakai ma?ura sai Saheeba ta WanWana irin abinda Nibras ta Wan Wana a hannun AA.
Aunty dake share hawaye tace,  Saheeba kun cucemu ku da Kamila, dama wannan abun ne Nana ke son faWama su Fadeel? Fadeel halan baku duba video Win dana baku ba .
Kai tsaye Babban Yaya yace,  Aunty bama bu?atar dubawa, bama bu?atar jin komai daga gare ta. Kiyi ha?uri, amma wlhy na tsani azzaluman cikinku. Ita tana son salwantar da jininmu, mahaifiyarmu na son kashe mana mahaifi. ?anta na son kashe mu. Saurayinta na son kashe mana Oum. Wannan wace irin rayuwa ce dan ALLAH, wai minene a duniyar nan da har idanu da zukata ke rufewa wajen aikata zalunci. Yanzu da kenan so sukai su kashe abinda ke cikin Maanal, su lalata mata mahaifa kamar yanda akama Oum? Wane irin zalunci ne wannan da bushewar zuciya dan ALLAH. Mata, mata da suka san ciwon yan uwansu mata, cikin ne fa a jikinta, shekaru ta Wauka tana haukan neman sake samunsa amma har ake shirya sharri a lalata ma wata nata daya kasance na farko haba-haba idan naso zuri'arku na zalunci kaina ai.. kawai ya tashi ya Wauke Saheeba da maruka, itama Nuratu ta samu rabonta. Aunty suka ru?un?ume suna kuka da Mamy, sai da Oum ta tashi ta kama hannun Babban Yaya dake huci.
Da ?yar aka samu falon ya lafa. Baba Sardauna dake ta video call yay gyaran murya, duk hankalinsu suka maida a kansa. Cikin son danne Sacin ransa ya ce,  Tone-tonen ya isa haka. Sannan batun cigaba da zama da su a gidan nan gaskiya bazai yiwu ba kamar yanda Fateema da Maanal suka ro?a. Dan nakai wata gaSa da a yanzu ko canjawa sukai suka koma aikata alkairi zuciyata bazata nutsu ba zanta kallonsu ne da zargin zasu sake cutar min da zuri'ata ta wata hanyar kuma. Kamila bazamu taSa wula?antaki ko tozarta ki ba saboda darajar waWan nan yaran uku da kika haifa mana, duk da da hannunki kika Wauka kika bama Fateema tuwo dai sunansa tuwo ba'a canja masa suna. Kece dai uwarsu ta haihuwa kuma kina da hakki a kansu suma suna da hakki a kanki. Dan haka bazamu rabaki da suba, suma bazamu rabasu da ke ba. Aliyu ya sanar mana ya sakeki tun bayan rikicin farko daya za?ulo Dr Tofa ya masa bayani akan abinda ya faru game da zancen fyaWen da kika saka aima Maanal. Ya tabbatar kece kika ce ace an mata fyaWe saboda baki san Ajwaad zai amsa shine yayi ba a gabanmu. To wannan ya riga ya faru ya wuce ina sha ALLAHU, amma tun a lokacin ya tabbatar mana bazai iya cigaba da zama dake ba dama zaman ha?uri kukeyi da yima Fateema kawaici. Dan haka ya bamu takardar sakinki har biyu, bayan nan kuma kika sake tafka wannan kuskure na son kashe shi, duk da harga ALLAH munyi shirin gyara komai batare da kin ma sani ba da sauran igiya Wayan data rage tsakaninku. Amma batun kisa daya shigo ciki yasa muka fahimci babu amfanin yin hakan. Ga shi itama ?ar ?ar uwarki ta sake tafka wata kwamacalar, kuma wlhy ta godema ALLAH abinda ta ?udira bai faru ba, dan da ace ta samu nasarar cutama Maanal ALLAH sai na shiga kotu da ita. Amma tunda ALLAH ya kiyaye hakan shawara Waya zan bama Fadeel ya saketa shima. Daga ?arshe akwai gida anan Kano na mallaka muku shi ?yauta ke da su Ku dawo kucigaba da rayuwa a ciki ku barmin zuri'ata ta huta haka nan. Ina son su kasance happy family ya Isa haka ai an wajigu .
Kuka sosai Mamy take tana kallon Abah, ashe ya daWe da sarkinta shiyyasa ya daina saurarenta, innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, shike nan abinda tayi fata ga Fateema ya tabbata a kanta. Ta rasa komai, komai da komai ta rasa ita Kamila ta shiga uku ta lalace.
Babu wanda ma yasan tanayi, kowa kuma ya gamsu da hukuncin Baba Sardauna. Oum ce taso yin magana Baba Umar yace mata  Kull babu neman alfarma, abinda Yaya ya yanke ya zartu .
ALLAH sarki su AA hakan bai musu daWi ba amma bazasu iya magana ba tunda sun san Mamy ta riga tayi kuskuren da ahalin Darma bazasu sake aminta da ita ko kallonta da daraja ba. Suma da ta haifa suke jin zafin yanda taso kashe musu mahaifi balle su dake mata kara. Damma su Baba Sardauna sun shiga sun fita ne aka kashe maganar kisan Abah a wajen hukuma suka saketa da yanzu ba wannan maganar ake ba ai. A take shima Babban Yaya ya bama Saheeba saki ukun ta. Babu kuma Sata lokaci aka samo kamfanin masu kwashe kaya aka fara haWa kayan su Mamy da su Saheeba dan Abah yayi al?awarin bazasu sake kwanar masa cikin iyali ba. Har kayan Nibras ma ya saka a tattare komai. ALLAH sarki Oum kuka take sosai, dan wlhy har zuciyarta son Mamy take yi, sannan ita har yanzu bata kallon cutarwar Mamy alkairinta na bata ?a?an nan uku kawai take kallo da girmamawa. Abinka da kamfani kuma aiki bana mutumin Waya ba kafin azhar sun gama komai an lodesu a manyan motoci, masu wucewa Kano suka Wauki hanya, na Nibras aka wuce gidansu da su.
Su Mamy jirgi zasu bi dan shi Uncle Mahmud ya biya musu, Uwangale kuka take da rokon ita dai a barta nan gidan bazatabi su Mamy ba. Ita bazata iya rabuwa da wannan daula ta koma Kano ba. Amma babu wanda ya kulata. A mamakin kowa Mamy ma kuka take mai ban tausayi, sai dai bataima kowa magana ba. AA, Yaya Fawzan, Babban Yaya da kansu zasu mata rakkiya airport. Yaya Fawzan ya zauna mazaunin driver idanun nuna sun kaWe sun tara ?walla. Babban Yaya na kusa da shi, AA da Mamy a baya da kansa ma ya sakata motar. Idanunsu sunyi jazur, kallo Waya zasu baka tausayi amma yaya zasuyi, Mamy itace ta jama kanta, duk da babu sha?uwa a tsakaninsu da ita ganinta a kusa da su ma ai wani abu ne mai girma. Haka Yaya Fawzan yaja motar Oum na kuka sai da Abah ya rungumeta. Nuratu, Saheeba da Aunty sai Uwangale motarsa daban suma driver ya jasu.....

Motar shiru tunda suka Wauki hanyar airport har suka iso. Yaya Fawzan ya samu waje yay parking. Basu fitoba kowa yayi shiru kusan minti biyu babban Yaya yay gyaran murya. Duk kallonsa sukayi har Mamy data sha kuka harta godema UBANGIJI. Muryarsa da rauni sosai ya ce,  Mamy bazamu ?iki ba. Dan duk abinda kika zama ke mahaifiya ce, muna kuma sonki muna ?aunarki duk da kin Waukemu tun muna ?anana a zanen haihuwa kin bama Oum saboda biyan bu?atar kanki. Alhamdullahi Oum ta mana ri?o irin na uwa mahaifiya ba uwar ri?o matar uba ba. Muna alfahari da wannan kamar yanda muke alfahari da haihuwarmu da kikayi. Komai daya faru mun yarda mun karSesa matsayin jarabawarmu kuma ?addararmu. Amma dan ALLAH muna ro?onki a karo na farko kije kiyi nazarin komai da ya faru. Tun daga aurenki da Abanmu har zuwa yau minene suka aikata miki na cutarwa? Wanne kikai musu ke na cutarwa?. Mu wanda kikai mana mun yafe miki shi kuma muna ro?on ki yafe mana wanda muma muka aikata miki ko ?an uwana? .
A tare AA da Yaya Fawzan suka jinjina kawuna. Ya cigaba da faWin,  Idan har kece mai laifi Mamy ki zauna ki nazartu da yanda ?arshen yazo, ki daure ki shirya canja zuciyarki zuwa kyakkyawa kamar yanda matar can ta faWa. Ba zamu so rayuwarki ta ?are da hakkin kowa ba musamman iyayenmu Abah da Oum da suka kyautata rayuwar. Ki koma ga UBANGIJI Mamy shi mai gafara ne, kiyi tuba na gaskiya ALLAH zai yi alfahari dake. In sha ALLAHU zamu cigaba da sauke dukkan hakkinki dake a kammu. Zamu dinga zuwa dubaki a kai a kai, duk abinda kike bu?ata ki gaya mana zamuyi miki shi in har baifi ?arfinmu ba. Idan kun sauka in sha ALLAHU muma zuwa jibi yanda jikin Maanal ya kasance zamu biyo bayanku muga mazaunin naki. Ki ri?e a ranki muna sonki, muna kuma yi miki fatan shiriya, za kuma mu cigaba da ro?on ALLAH ya baki ikon neman gafarar duk wanda kika cutamawa .
Ya kai hannu ya Wauke hawayen da suka cika masa idanunsa. Yaya Fawzan kam share-share suke zuba. Shima AA hawayen da suka ciko masa idon yasa yatsa ya Wauke. Sannan ya kamo hannunta ya matse a cikin nashi, kafin a hankali ya kaishi wajen bakinsa ya sumbata. Daga haka ya buWe motar ya fita. Suma su Babban Yaya duk suka fita. Haka suka kamata suka saka a wheelchair Win. Kamar yanda AA yay mata Babban Yaya da Yaya Fawzan ma haka sukazo suka kama hannunta duk suka sumbata. Sannan Aunty ta kama keken nata suka shige dan jirgin su zai tashi nan da mintuna..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

213

.......Nuratu da Saheeba ma haka suka shige suna waigen su AA suna kuka kamar ransu zai fita. Haka ma Aunty kuka take sosai.
Su Babban Yaya basu bar airport Win ba sai da jirgin su Mamy ya Waga zuwa Kano sannan. Koda suka fito kuma driver ne kawai ya wuce gida su Mawaad Company ma suka tafi, suka kulle kansu a office Win AA. Ba wani hira suke ba ba komai ba kowa yana zaune ne shiru kawai. Sai lokacin salla yayi suje massalaci suyi su sake dawowa su zauna. Basu bar Company Win ba sai kusan goma na

134 / 138

Chapters