Advertisements
Chapter 132 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   132 / 138

393K to 396K   out of 412.8K words

uwar gulma ta kira Nuratu dake sashen Mamy tace su fito gida babu lafiya. Uwangale muguwa tana zuwa taga mike faruwa ta koma ta cicciSi mamy tasa a wheelchiar Winta ta turota suka taho sashen AA
Tsoro kuma ya hanata magana ga barci a idonta.
Ganin fa al'amarin babba ne Umma tai kiran su RK dake sashen ba?i a waya. Sosai ake lallashin Nibras ga ?an biyu na kuka na tashin hankali saboda ri?on mugunta datai musu. Amma ta?i sauraren kowa wai wlhy sai AA yace yana sonta sannan. Shi kuma yace sai dai ta mutu. Humm ahalin Darma basu taSa ganin masifa makamanciyar wannan ba a dukkan abubuwan da suka faru da su a rayuwarsu. Wannan wane irin shaiWanci ne kuma? Anya brain na Nibras yana lafiya kuwa. Shegiya shiru-shiru da ita ashe ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? sheWaniya ce mai zaman kanta.
RK ya fahimci zuciyar Nibras fa a bushe take, sai kawai yace a samo katifa asa a ?asan, hakan kuwa akayi, saman ya fara haurawa cikin ?araji tace,  Wlhy duk wanda ya hawo upstairs Win nan a cikinku sai na saki yaran nan ?asa sun ragargaje .
Cak RK ya tsaya a step na biyu daya taka, sai kuma ya kalleta da ?yau yana jingina da bango. Ya ce,  Nibras ke musulma ce anya kuwa? .
 A'a bamagujiya ce . Ta bashi amsa a gadarance.
 Da alamar hakan .
Ya faWa cikin jinjina kansa.
Alama yay ma Babba yaya dake ta saitin inda yake ya cigaba da jan Nibras da magana. Ita kuma tana mayar masa cikin zafi, Abah na ri?e da AA dan jikinsa tsuma yake kawai, burinsa ya kama Nibras ya Salla Sas kawai. Oum na rungume da Maanal dake dur?ushe tana kuka sosai ga wajen cs Winta na mata azaba, tana jin kukan yaranta har cikin ranta. Yaya Fawzan kam ya kifa kansa ne a kafaWar Abah ta Wayan gefen shima yayi shiru.
Karaf idon Nibras ya hango mata alamar da RK kema Babban Yaya da hannu, da sauri ta juya tana kallon Babban Yaya, ta ce,  Wlhy idan kuna son yaran nan kada wanda yazo inda nake .
Tsayar da babban Yaya daya fara fusata shima Abah yayi, sannan ya dubi Nibras cike da lallashi ya ce,  Daughter Please ki saurareni, yaran nan basu ne suka miki laifi ba, kiji tausayinsu kinji. Kalla yanda suke kuka, kalla yanda mahaifiyarsu ke kuka.....
 Abah kukan daWi take yi ai, ita ba tana jinta wata shegiya ba, ta mamaye zuciyar Ajwaad ta hana shi kallon kowacce mace. To itama tana da zaSi, kodai ta saka mijinta yace yana sona, kota rasa ?a?anta. Dan haka Maanal tunda sai kin bashi umarni yake ji bismillah . Tai maganar tana yima yaran wani mugun ru?o daya saka su tsagewa da sabon kuka. Rawa sosai jikin Maanal yake, tsabar yanda ta ruWe batama san tabar jikin Oum ta koma gaban AA ba tai kneeling. Tana kuka mai ban tausayi, ta ce,  Yaya Ajwaad dan ALLAH, dan girman ALLAH kace kana sonta karta kashe min yara. Ka tausaya min Besty .
A zafafe ya ce,  Har abada! Nace ina son wannan dabbar, ki barta idan ta isa ta kashe su mana .
A fusace Maanal ta mi?e tsaye, cikin rufewar ido da ?araji ta ce,  Saboda baka san zafin haihuwar ba, baka san wahalar Waukar ciki ba. Kalla-kalla yanda take azabtar min da yara ?an kwanaki goma sha uku kacal a duniya amma kake faWin har abada ka faWa mata kalma Waya. Anya kana da tausayi Ajwaad? Wane irin busashiyar zuciya ce wanna.....
Ta ?asa ?arasawa saboda kukan daya sar?e ta. Wani irin zafi kalamanta suke masa a zuciya, kodan zuciyar tashi a sama take dama, sannan yanda tayi sai yake ganin kamar ma babu kishinsa a ranta, rashin kishi kuwa na nuna babu soyayya. Eh bai san zafin haihuwa da rainon ciki ba, amma duk raWa Win da taji yayi imani da ALLAH ko baiji kwatankwacin nata ba shima ya azabtu ai, saboda koda can idan ciwon kai tayi sai yaji a jikinsa balle rainon gudan jininsa.
Wani kalar zuba mata idanunsa da suka ?ara kaWewa yayi sosai, cikin ?unar rai har furucinsa na nuna wa ya ce,  Saboda ba?ya so na da ?aunata har kike biyema wata wawuya na amsa ina sonta bayan kin san minene matsayinta a wajena, Maanal saboda ba?ya kishi n......
 So!! kishi!!? Har wani maganar kishi da so kake a wannan gaSar Ajwaad, to naji bana sonka, bana kishin naka ?a?ana kawai na sani, kuma wlhy idan aka kashe min su a dalilin taurin kan ka sai na barka na har abada!!! .
 To ki barni mana, idan kin barni sai me?? Na ce sai me??? Zan mutu ne?? .
Yanda yake maganar yana wani irin turata zaka san AA baya cikin hayyacinsa kamar yanda itama ta fita a nata hayyacin. Gaba Waya Oum sai ta ?ara ruWewa, haka ma su Abah, wannan wace irin masifa ce kamar waWan da asiri ke ci. Magana Abah da Oum ke musu amma basa jinsu. Maanal tsiwa, AA zuciya. Sai da Babban Yaya abin ya kaishi bango yay musu tsawa. Cikin nunasu da yatsa ya ce,  Duk wanda ya sake magana a cikinku ALLAH sai na mareshi. Wane shirmene wannan? Kanku kuke son kunnawa fitina kome? Ga abinda ke da muhimmanci amma kuna neman Waukar wata hanyar ma daban ya rabbi.
Cikin kuka Maanal ta ce,  Yaya so yake ta kashe min su, kawai yace yana sonta ta bani yarana shine abu mai wahala. Wlhy ta kashesu nima mutuwa zanyi . Sai kuma ta matsa da sauri tai kneeling tana fuskantar Nibras tana ro?onta cikin haWe hannaye da kuka. Babu ko War Nibras da ranta ke mata fes da yanda suke fitina ta taSe baki da faWin,  Kima daina wlhalar da kanki Maanal, rayuwar ?a?anki ko mijinki yace yana sona, yanda kuma ya saka aka sakan kema wlhy sai ya sake ki sannan zan bada yaran nan .
Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, wlhy kan Maanal neman bugawa yake yi. Ga cikinta na zafi, kanta na juya mata alamar jininta ya haura sama. Yuuuu duhu ya fara mamayeta, kawai sai jinta sukai ?asa yiffff. Ai Alhaji AA ne ya fara zabura kanta, sai Abah da Oum.
Shima Yaya Fawzan da Babban Yaya suka sanya salati. Da wannan damar RK ya fara jan ra'ayin Nibras da ba?ar magana. Aiko sai hankalinta ya rabu biyu, kan Maanal da Yaya Fawzan ya Wakko ruwa za'a zubawa, da RK da take zagin, babban Yaya na matsawa a hankali a hankali har ya zo bayanta, a bazata ya dam?e yaran, ai ko sai ta shiga kokawa da shi, shima bai san ya wanke mata fuska da mari ba, babu arzi?i ta saki yaran, dai-dai AA na mi?ewa ya maida Maanal jikin Oum sai ihun Nibras kawai suka ji ya wani Wauketa da mari. Hankalin RK da Babban Yaya nakan yaran, Yaya Fawzan da su Oum na kan Maanal, su Umma na ?asa, ai ko ALLAH ya sake bama AA dama yajata ?iyyy yay kitchen da ita, ihu take na neman ceto, dai-dai nan sauran mazan suka nufoshi dan amsarta kawai ya danna ?ofar kitchen Win ya saka key. Ya kuwa Wora daga inda ya tsaya a jibgar Nibras.
Gaba Waya hankalin kowa ya ?ara tashi, wasu suna dukan ?ofa ana kiran sunan AA kar ya kasheta ya saka kansa a masifa amma ina baya ma ji........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

209

...........Tun suna jiyo kukan Nibras har suka bari, sai da ya sumar da ita sannan ya buWe ?ofar ya jawota ?eyyyy kamar kayan wanki, duk wanda yazo zai tareshi kawai sai dai ta hankaWa shi gefe, sai dai kaji mutum teemmm a ?asa. Dai-dai inda ta tsaya dasu twin's yazo kawai ya Wagata cak ya wantsala ta tayi ?asan down stairs, dan kwashe mata ?afafu AA yay ya hankaWata ta wajen. Gigitaccen ihun data saka ne ya farfaWo da Maanal, gaba Waya suma suka mi?e akai kan AA wasu na rige-rigen sauka downstairs.
Shiko ko a jikinsa sai ma wani irin zubewa da yay zaune ya jingina da glass Win wajen ya zauna kansa a du?e irin na matsanancin mutum a ba?ar zuciyar nan kawai sai ga hawaye. AA fa akwai zuciya ta bala'i, kawai idan baka taSo abinda zakaga zuciyar bane ba sai ka Wauka mai rangwame ne miskilancin kawai ya iya.
Da gudu Maanal data zabura tayi wajen, ta inda yake tazo ta le?a ?asan, sai kuma ta Wago ganin Nibras wanwar a downstairs Win, kodan idonta a birkice suke bama ta gane akan mi Nibras Win ta faWa ba, zabura tai zata bar wajen AA ya ri?e hannunta batare daya Wago ba. Tai ?o?arin fisgewa kawai ya fisgota ta faWa jikinsa. Sai kawai ya ?an?ameta....

A downstairs kam tuni su Umma sun kai ?asa. Hajiya Majdiya ta saka yatsarta a hancin Nibras da sam bata numfashi. A ruWe ta Wago, dai-dai itama Mah-mah na saka hannunta a wuyan Nibras Win. Ta ce,  Da ranta suma tayi ku bani ruwa. .
A guje aka kawo ruwa aka she?a mata, a gigice ta fasa wani ihu, sai kuma ta kasa cigaba saboda wahala da yanda illahirin jikinta ya amsa. Tabbas badan ALLAH ya ta?aita al'amarin akwai katifa da aka sanya ba babu abinda zai hana Wayan biyu faruwa. Kodai Nibras ta mutu, ko ta karairaye, kota samu matsalar laka. A hankan ma wani gigitaccen ihu ta sake saki da aka motsata sai kuma tayi Wiff alamar ta sake suma.
A sama kam kowa hankalinsa nakan twins. Yaga kayan jikin su twins kawai Babban Yaya da Yaya Fawzan sukayi dan basu da ha?urin zaman cirewa. Suka shiga dudduba yaran RK da su Oum na tayasu, Muhammad ne yaji ciwo a hannu, shiyyasa kukansa ma yafi na Ahmad yau. RK dake Wan matsa hannun yaran na sake saka kuka yace,  Yaji ciwo a hannu, bara na duba wake asibiti ta Sangaren ?ashi sai yazo yanzu a duba su kar yay tsami .
Sai lokacin suka sakko ?asa suma, dan falon sama bai kai girman na ?asan ba yayi musu kaWan. Mamy da a karo na farko taji wani irin nauyi a ?irjinta tana zaune a wheelchiar Winta ta zubama Nibras idanu kawai, batace tana son su twins ba saboda daga jikin Maanal suka fito, amma wlhy jitai zuciyarta ta mata nauyi da abinda Nibras tai musu. Sanda AA ke magana cikin ?arajin nan jininta tsitstsinkewa ya dinga yi, da gaske fa tana son AA, kai tana son yaranta ma fa, karo na farko zuciyarta motsawa take da shau?i mai girma akansu dakan mahaifinsu da take ?o?arin ganin ta danne a tsakanin nan.
A sama kuwa AA da Manaal ne kawai suka rage. Dan tunda ya jawota jikinsa ya matseta ya wani lumshe ido sai furzar da huci yake akai-akai kawai ya kife kansa a jikinta, itama bata da ?arfin ?wace kanta dan azabar da take ji a wajen cs Winta. Cikinta ma ya ?ulle. Babban Yaya na tsaye a hanyar benen dan in har suka bar wajen dukansu AA ya tashi ba suma ba ko mutuwa Nibras tayi kanta zai sake yi. Idanunsa idan ya buWe sai in kana da juriya da jarumta ne zaka iya cigaba da kallonsu saboda yanda suka kaWe suka juye gaba Waya. AA fa akwai masifar nacin faWa, yanda kasan kurma haka yake a naci faWansa baya mutuwa. Shiyasa ko zamanin Maanal ta takalo faWa ya tafi ramako kwana da kwanaki yake yana bibiyar yaro shiyasa ake tsoron faWansa...
Nauyin da Maanal tai masa a jiki da wani irin fisga da numfashinta yayi ne ya Waga masa hankali, ya Wagota da sauri yana kallon ta, ina ta sake sumewa fa, girgizata ya shiga yi yana kiran sunanta, hakan yasa babban Yaya matsowa da sauri inda suke, akan hannun Maanal idonsa ya fara sauka ta dafe wajen cs Winta har jini ya fasa kayan barcinta ya nuna a hannunta. Hankali tashe ya ce,  Jini kuma? .
Da sauri AA ya kallesa, babban yaya ya nuna masa hannun Maanal, cikin sauri ya kama hannun ya Waga, jinin ne kam tabbas, rigar ya janye jikinsa na Sari, tabas wajen ne kuwa ke jini. Ai sai ya fasa ?ara sosai yana mi?ewa da ita, su Oum na ?o?arin dawowa saman ya sauka da ita. Da sauri Babban Yaya dake biye dasu ya musu bayani.
RK yace,  Ai kawai muje asibiti .
Ai kafin ma su fito AA ya saka Maanal a mota, ALLAH yaso key na hannun drivern Abah dan motarsa ce. A tsawace ya ?wala kiran sunan Drivern, sai gashi da gudu dan su basu san mike faruwa ba. Gaba suka yi, aka bisu da su twins da Nibras. Sannan mazan ne kawai suka bisu ance matan su zauna tunda dare ne, duk da ma asuba ta gabato, dan kusan uku da arba'in lokacin. Haka suka ha?ura dole badan sun so ba......

_________&

Anan Kano kam rayuwa ta ladabtar da Huznah. Dan horon da Sageer yay mata yayi matu?ar tasiri a kanta, duk da shima dai ya wahalu kwarai da gaske saboda mutum ne mai yawan bu?ata. Duk wanda yaga Huznah a yanzu dole ta bashi tausayi, ta canja matu?ar canjawa ta maida al'amarin ta ga UBANGIJI. Kullum cikin sallar dare take, karatun Alkur'ani da sadaka. Duk abinda Sageer ke so tana ?o?arin yi masa, duk wanda baya so tana ?o?arin kiyaye wa. Abubuwa da bata iya ba haka ta dinga binciken online class's tana shiga domin koya. Sai ga Huznah yanzu harda ?ulla ?awance da ma?otamsu su Zubaidah. Yayar Zubaidah bata da matsala sam, haka ta amsheta hannu biyu bata nuna mata komai ba kuma data musu a baya. Sai ma ?o?arin jan Huznah take a jikinta kamar ?anwarta.
Ta canja al?arta da ?an gidansu gaba Waya. ?annensa su Khadijah da wanda ke gidan aure har wanda suke uba Waya yanzu jansu take a jikinta. Haka zatayi abinci duk juma'a yaji nama ko kifi ?ular Baba daban ?ular ?an gidan daban taje ta yini ana wasa ana dariya tana taya surukan nata ayyuka duk da suna hanata sai yamma idan ya tashi aiki yaje ya Wauketa su wuce gida. Yan Abuja ma haka take kiran Hajiya Yaya da Ammie ta gaishesu. Suma hakan yana saka su a farin ciki, dama tsakaninta da ?an uwanta yanzu normal ne, har su Shahidah da Amaal kira take, har Manaal ma tama barka. WaWan nan canje-canjen da Sageer ya gani a tare da ita ya sashi fara sakkowa shima. Da wannan damar tayi amfani wajen bashi ha?uri da neman gafararsa, tun tanayi baya tanka mata harya fahimci da gasken take komai ya wuce. Sai kawai ya ha?ura suka shirya, ranar dai taci ?aniyarta a wajen maza, dan sai da ta gwammaci kiWa da karatu. Kwana biyu yana biyan bashin sa tayi laushi sosai a hannunsa kafin ya Wauketa sukaje shopping ya kaso musu kuWaWe ita da Fodio Winsa. Sannan yay mata batun aiki da aka samar mata. Farin cikin sosai tayi tana rungumesa. Yay murmushi da sumbatar kumatunta yana lakace hancin Fodio dake gefensu.
 Babana kaga mamanka zata karyani ko .
Huznah tai murmushi da faWin,  Babansa dai zai ?are min ruwan jiki .
 A to tunda haka ne zona ?arasa ?arar da shi sai muje asibiti a ?ara mana wani .
Zillewa tai tana dariya, sai da ta shige kitchen ta le?o tai masa gwalo. Sassanyan murmushi ya saki yana mai lumshe idanu da buWewa. Finally Huznah ta zama Sageer, Sageer ya zama Huznah. ALLAH ya cigaba da basu zaman lafiya da ha?uri da juna. A tsakanin nan kam har ya fusata aure zai ?ara amma yanzu ya ha?ura. Babu batun kishiya, zai tsaya tsayin daka su gina rayuwarsu kodan mahaifiyarta tasan dan ka aurama ?arka talaka ba shike nufin watarana bazasuyi arzi?in ba, ba shike nufin bazasu samu farin cikin rayuwa ba, ba shike nufin aurensu bashi da darajar kaiwa na auren kai kuWi ba.
Tun daga wannan lokacin farin ciki mai girma ya wanzu a gidan man Sageer. Matu?ar gatanta Huznah yake, da safe su shirya su tafi aiki tare bayan sun ajiye Fodio a gida wajen mamansu da abincinsa. Bayan sun taso su biyo su Waukesa su dawo gidansu, su raba dare suna kashe juna da soyayya da ?auna. Basu zauna a haka ba ya fiddo musu hanyoyin kasuwanci, dan haka suka dinga sayen atamfofi, yadika, sar?o?in da takalma suna kaiwa wajen aikinsu, karshen wata idan an Wauki albashi a haWa musu kuWinsu. Abin kamar wasa sai ga shi har da bags,

132 / 138

Chapters