Advertisements
Chapter 124 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   124 / 138

369K to 372K   out of 412.8K words

zuciya itama sai ta bar mata tabo a tata zuciyar. Dan duk abinda zatayi dan rabata da Ajwaad sai tayi.........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

195

........Sai da ta gama haukarta da du?e-du?en al?awarinta sannan ta tashi ta shiga bayi tai wanka, fitowa tai ta gyara jikinta tare da ?arasa haWa kayayyakinta sannan ta Wauki wayarta, sai yanzu kuma wani tunani yake zuwa mata a rai, shin miyasa taga status Win AA? Hakan na nufin yayi saving number Winta kenan?. Sai kawai taji wani irin sanyi mai daWi ya ratsa mata zuciya, murmushi ya kufce mata. Kaso ashirin cikin Wari na nauyin da zuciyarta yay mata ya sauka. Haka ta shiga gunguro akwatina ta fito. Mom Winta na falo zaune sai Yayanta Waya da yazo gidan duk suka Wago suna kallonta ita da akwatinan.
 Ke lafiyarki kuwa? Ina zuwa da akwatina haka da yammar nan? .
 Mom gidana zan koma. Gara na koma yau Maanal ta haihu, Kinga kuwa daga yau zuwa koyaushe zasu iya dawowa ?asar nan ko .
 To kuma shine dan rashin hankali babu bayani babu komai sai ki kama kinkimo akwatina zaki yafi? Ke wai yaushe zakiyi hankali ne dan ALLAH Nibras? Ke dai kullum kina girma amma gaki nan shashasha, sakara-sakara, gaula-gaula.
Baki ta cika da iska jin ba?a?en maganar da Yayan nata ke jera mata. Idanunta cike da ?walla tace,  To amma Yaya Ma'aruff ya kake so nayi, kufa kuka matsa saina koma Win nan, na?i kanata min faWa kai da Yaya Asad, yanzu kuma na yarda zanyi abinda ya dace kana zagina. Suma can nazo ban koma ba ace ina ba?in cikin ta haihu har ?an biyu .
 What! Yan biyu fa Nibras? .
Cewar Mom kafin Yayan nata yace wani abu. Idanun Nibras cike da hawaye ta ce,  Wlhy Mom ?an biyu duk maza .
 Tab Wi! Aiki ga mai ?are ka. Lallai ita wannan da shirinta tazo...
 Shiri kuma kamar ya Mom, dan kawai ta haihu ?an biyu shine kuma shiri? Ba ALLAH ne ya bata ba.
 Uhmm! Ku maza shashashai ne ba gane komai kuke ba. Ke ajiye akwatinan nan ki jirani zuwa anjima zan rakaki da kaina amma not now .
Sosai al'amarin ya girmi kan Ma'aruff. Sai yaji ma ya kasa yin magana ya mi?e kawai yay ma Mom Win tasu sallama dan ya fahimci yanzu hankalinta bama a kansa yake ba..
Yana wucewa Nibras ta dasa sabon kuka, ita manufar kukanta daban, abinda Mom Winta ke fassarawa daban. Haka ta zauna ta lalace a lallashinta da tsara mata abubuwa babu kunya yanda zata dage wai itama ta samo cikin, idan kuma ya gagara nanda watanni uku dashen da Doctor ya basu shawarar yi shi zasu koma ai mata. Haka ta ?ara WiWWirka mata maganin mata da abubuwa iri-iri ta tattara mata sauran kayanta anayin sallar magrib suka tafi gidan Darma....

__________&
SAUDIA

Ba'a basu damar ganin Maanal ba a lokacin, dan sunce sai an gama ?ara mata jinin da aka Wiba jikin AA. Shima kansa AA Win basu barshi ya tashi ba sai bayan awa Waya ya samu natsuwa, haka suka dawo inda su Oum suke suka samesu cikin matsanancin farin ciki. Kafin ma su tambayi mike faruwa Oum ta fara basu labari, Ameerah ta nuna musu hotunan babys data Wauka. A karo na farko kawai AA yaji jikinsa na tsuma koda wasan wasa basu taSa kawoma ransu twin's ne a cikin Maanal ba. Dan basu ma taSa yarda an duba musu mace ne ko namiji ba. Saboda duk abinda ALLAH ya basu suna farin ciki, hasalima sunfi ?ulafucin samun macen kodan basu da ita a gidan, dama Anum ce dan haka suka so yarinyar kamar ransu, yanzu kuma ta kufce ta barsu. A hankali AA ya zame yay sujidar shukur, kafin ya mi?e ya fita massallaci. Ai babu Sata lokaci su Babban Yaya suka bishi, dan Abah ma yana can. Dukansu sai da sukai sallar godiya ga UBANGIJI tare da addu'oi, kasancewar azhar tayi suka gabatar sannan suka dawo. Zuwa lokacin an sake fito da yaran zuwa Wakin da za'a maida mamansu dan dama sunje da su ne ana sake duba lafiyarsu da duk abinda ya dace. Babban Yaya ya fara amsarsu duka, ya rungumesu a ?irjinsa yana mai jin ?aunarsu tamkar Naufal. Yay musu addu'a sosai sannan Yaya Fawzan ya Wauka. Shi kam ai sai da yaji hawaye na cika masa ido, yana masifar son yara a rayuwarsa kodan bai samu nashi da sauri bane. Amma haka yake ma su Naufal gata dama kamar kamar mi. Shima bayan ya gama rurrugumesu da musu addu'a mai gayya da aiki ya amsa. Shi kam da farko idanu ya zuba musu, zuciyarsa na wani irin rawa a cikin ?irjinsa, shi Ajwaad Aliyu Abubakar Darma ne da ?a?a har biyu mallakinsa, ?a?an ma daga jikin Maanal Habib Giro Bestynsa. Yarinyar nan dai daya rayu da ita tun ?uruciya, yay mata wanka yay mata wanki da abubuwa daban-daban, yarinyar da yake jinta tamkar jini da tsokar jikinsa, dan bai taSa jin ?aunar wata halitta bayan MANZON ALLAH da iyayyensa da ?an uwansa irin Maanal ba. Da ace ana buWe zuciya aga yanda asalin soyayya take da idan aka buWe tashi sai masoya da kansu sun girgiza. A hankali hawayen da suka cika masa idanun suka Wigo akan yaran, sai kawai ya rungumesu a cikin ?irjinsa ya Wauke hawayen batare daya bari kowa ya lura ba. Addu'oi sosai yay ma yaransa. Bai iya ya sake bama kowa ba sai da akazo aka amshesu dan ba'a son ana yawan da?unasu. Daga nan ne fa suka fara kiran ?an uwa nan Nigeria ana sanar musu tare da tura musu hotunan babys. Kafin wani dogon lokaci ahalin Darma ya Wauki farin cikin ?aruwa da suka samu. A kusa-kusa an haifa musu yara huWu kenan. Ga ta RK, ga na Uncle Najeeb dan shima matarsa ta haihu namiji kusan wata uku kenan, tsakaninta da Nuwaira babu nisa. Ga kuma na AA har biyu. Saura Najma da Ameerah kuma da Maimoon, duk da dai na Maimoon basu da ?arfi a kansa suna son kayansu..

A Sangaren Ammie ma da yaran gidansu tunda Oum ta kirata ta sanar suka kaure da farin ciki. Ammie harda hawayenta. Itama batayi ?asa a gwiwa ba tai kiran Nene a waya ta sanar mata. Suma su Shahidah Aunty Sakeena ta kirasu ta gumtsa musu. Sai kuma ga hotuna AA ya turama Ammie da kansa. Suma nan suka fara yawo a tsakaninsu. ALLAH sarki Yaya Yazeed sai da yaji hawaye na neman cika masa ido, lallai ya yarda wani baya haihuwar Wan wani. Yau ga ?a?an Ajwaad da Maanal dai a duniya. Hajiya Yaya kam kunya taji ta mamayeta, sai hawaye kuma suka shiga biyo baya. Ta zuba ma Yazeed idanu cike da tausayi da rauni ta ce,  Ka yafe min Yazeed, nasan na cutar da kai, na rabaka da Maanal bayan nasan kana sonta. Duk da dai wani baya haihuwar Wan wani, haka wani baya auran matar wani. Amma nima nayi abinda bai kamata uwa tayi ba kodan ?yawawan hakayyarka na Wa nagari. Duk cikin ?a?ana babu mai min irin biyayyar da kake min da hidima. Amma son zuciyata da zugar sabuwa ya kaini ya baroni na ?untata yarinya saliha irin Maanal....
 Dan ALLAH Mamma ki daina cewa haka, duk abinda ya faru yana cikin ?addara tane ai, tun farko kuma dama Maanal ba matata bace ba. Harga ALLAH kuma na ha?ura dan ta dace da Ajwaad, shine ya cancanci dama aurenta kodan soyayyar dake tsakaninsu mai ?arfi tun ?uruciya. Nima in sha ALLAHU ALLAH zai bani tawa .
Ammie da zuciyarta ta ?ara raunana da tausayinsu tace,  In sha ALLAHU Yazeed ALLAH bazai taSa taSar da kai ba. Kuma ALLAH da zaka yarda mizai hana ayi ?ar gida kai da Khadijahn Kano, yarinyar nan nada nutsuwa da hankali. Gata da iliminta na addini dan Kawunku Sani baya wasa da ilimin addinin yaransa. Amma fa idan har kaji ta maka dan babu mai sake tirsasaka auren wanda baka so kaji .
Murmushi Yazeed yayi yana wani sinnar da kai, ?asa-?asa yace,  Ammie in dai tana sona mizai hana na amince .
Yanda yay Win sai ya bama Daddy da Ammie da Hajiya Yaya dariya dan duk suna a falon Daddy Winne. A karo na farko Daddy ya ce,  Wannan kuma aikinka ne Son, kai zaka sameta ka koya mata soyayyar ka. Mu namu addu'a ne da farin ciki, dan suma ?annan nan naka na gaji da zamansu haka, zan basu gargaWi na ?arshe idan son samu ne zuwa ?arshen shekarar nan kaga sai a haWa duka na aurar daku nima na huta, sai nasan hidimar ?annenku ne kawai ya rage min .
 Karka damu Daddy in sha ALLAHU zamuyi ?o?ari, yaran nan kuma ka barni dasu kawai yanzu lokacin da zaka fara hutawa ne .
Sosai Daddy yaji daWin bayanin Yazeed, hakama su Ammie da Hajiya Yaya....

&&

Kamar yanda doctors suka faWa basu sami ganin Maanal ba sai dare, kusan 8 ta farka daga barcin da suka sakata sannan aka barsu shiga Wakin da take ita da babys Win. Tunda suka shigo ta zuba musu idanunta da suka shanye suka Wan kumburo. Suma kallonta suke kowanne fuska da murmushi, Oum ta zauna kusa da ita tana mai kamo hannunta cikin nata, Abah kuma ya zauna a kujerar kusa da gadon, sai AA ya zagaya can Wayan gefen shi da su babban Yaya. Ameerah da Najma na zaune suma a bakin gadon ta gefen da mazansu suke.........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

196

........A hankali ta motsa lips Winta ta ce,  Oumna? Abanah! .
Cike da so da ?auna suka amsa mata a tare, sai kuma ta kalla Ameerah da Najma suma ta kira sunansu. Amsa mata sukai suma cike da farin ciki. Ta sake juya kanta a hankali ta kalla Babban Yaya da Fawzan suma tace,  Yayana, Yaya F. Suma da kulawa suka amsa mata fuskokinsu da murmushi har babban Yaya da kakan daWe baka yana yi ba. AA ta tsare da kallo na sakanni, shima kallon nata yake ?asa-?asa, yana jira a kira sunansa yaji tsitt. Sai kawai catai  Yaya F. Wanene wannan? .
Mi zasuyi inba dariya ba, musamman Yaya Fawzan. Ya ce,  Lilly baki ganesa ba ko? .
Kai ta jinjina alamar e. Aiko aka sake sanya dariya. Babban Yaya shima dai yau ya Wana. Ya ce,  Lilly wani Wan ri?o ne da aka kawo mana kin manta da shi, miskili, rigimamme ga dukan yaran mutane saboda Bestynsa. Ga kishi da duk wanda ya kula masa ita. Idan kaga yana dariya sai da besty, idan kaga yana surutu sai da Besty .
A hankali tana murmushi ta ce,  Lah Yaya na tunashi. Yaushe yazo? .
AA dake kallonta yana murmushi ya du?o yana dungure mata kai kaWan, cike da raWa yanda ita kaWai ta jisa duk da suna a kusa da su ya ce,  Randa na baki cikin my twins baby's nazo.
Sosai maganar ta bata kunya, tasa hannu ta ture masa fuska. Su dai su Abah murmushi suke cike da jin daWi da farin ciki. Irin wannan yanayin yake fatan dinga ganin iyalansa a ciki akoda yaushe, yana son farin cikin iyalansa matu?a. Dan haka yake jin daWin Wan zaman nan nasu na saudia kamar su kasance a haka dindindin. Amma ba komai, ko Nigeria suka koma ya shirya tsaff da sabon shirin gyara zamantakewar gidansa fiye da ta baya in sha ALLAHU...


_________&

Amarya Hajiya Basariyya dai ta tare gidan Alhaji Balala. Bayan yayanta da Uncle Faruk da Kawu Manu sun mata faWa sosai da nasiha. Ma?wafta da abokan arzi?in iya sukai mata rakkiya a motar Yayanta driver ya kaisu. Dan duk da Alhaji Balala ya turo mashina dan ya burge Yayanta ya hanasu hawa. Hajiya Basariyya zata iya rantsewa bata taSa shiga ba?in cikin rayuwa irin na yau ba. Ji take kamar zata mutu, babu abinda ke dawo mata a zuciya da ruhi sai fuskar Daddy. ?ya?y?yawan mutum Wan gaye ga son ?amshi da tsafta. Iya magana ga ilimin addini dana zamani. KuWin idan ka ?wan?wasa kuma akwaisu masha ALLAH. Iya ?o?ari yanayi akansu su iyalanshi. Ga jarumta dan duk da shekaru sunja su duka ukun Daddy yana iyawa da su har ke da kika kwana da shi sai kinji a jikinki. Hakan kuma baya hana washe garin kwananki ya sake jigataki, girkin wata ya shiga washe gari itama ta samu makamancin farin cikin da kika samu. Duk da wannan ?ya?y?yawar rayuwar data rayu a cikin kusan shekaru ashirin da tara yanzu ta ?are a auren ?auye, ?azamin mutum irin Alhaji Balala. Haba jama'a miyasa zatai irin wannan mummunan ?arshe haka mara fasali da daWin ji koda a labari?. Rashin mai bata amsa yasa ta sake rushewa da kuka. Su dai ?an rakkiyar amarya har abin nata ya fara gundurarsu. Haka suka iso ?auyen su Alhaji Balala da bai da nisa da nasu. Duk da dare ne sai ga mata da yara na fitowa kallon mota. Alhaji Balala kam nata washe baki ransa fes amarya ?ar gayu an kuma kawota a mota an ?ara mutuntashi. Sai rawar uwawu yake kai kace shine zai shiga da ita gidan. Haka yay musu jagora har Wakinta yana haska musu hanya da dalleliyar tochlight Winsa da taji sabon zubin battery. Matan nashi ma dai duk suna tsakar gida ransu a Sace, sai ?an uwansa mata da matan ?an uwansa maza cike da gidan sun saka mp wai ana bikin tarewar amarya. Sai kuma surukansa duk su sun kasa sakin jiki da ?yau saboda iyayen mazansu kar suce suna murnar an musu kishiya. Anyi faten tsaki tun da yamma shi suketa kwasa. Haka aka kai Hajiya Basariyya Wakinta, aka kawo ma ?an kawota tuwo miyar taushe na tarba sai kaji har uku akai dan su kaWai ma akaima tuwon aka Soye.
Ganin dare yayi basu zauna ba sukace zasu wuce da tuwon gida kawai. Haka aka kwasa aka kai musu mota sukai sallama suka tafi. Sabon kuka Hajiya Basariyya ta saki musamman data gama bin Wakin da kallo, gadai kayanta ne na gidan Daddy amma ko Wakin maigadinsu yafi wannan Wakin ?yau da tsaruwa. Wannan abu ya sake tayar mata da hankali. Da girmanta da shekarun ta anfi ?arfinta an mata auren dole. Tun tana jin hayaniyar gidan har ya koma tsitt. Abinka da ?auye goma zuwa sha Waya ko'ina kake ji yayi shiru. Tana nan zaune abin duniya ya isheta abubuwa da yawa take sa?awa ranta iri daban-daban Alhaji Balala yay sallama ya shigo. Wani irin bugun hancinta da turarensa yayi mara daWin sha?a sai da hanjin cikinta suka wantsala. Ga wani irin ?arni-?arni komi ma zata kira abun oho na fitowa daga ledar hannunsa wai kazar amarya. Haushi, takaici, ba?in ciki kamar zata mutu. Kasa masa magana tayi har yanzo kusa da ita ya zauna shirim bayan ya danna ma ?ofa sakata. Da sauri tai ?o?arin matsawa, ya dam?ota ya ri?e yana faWin,  Haba amaryata Basari. Yada gudun miji kuma. Ni kin ganni nan wlhy banda ha?uri .
Ya ALLAHU. Bakin Alhaji Balala ai duniya ne a wajen wuri, anya mutumin nan ya taSa brush ko asuwaki a rayuwarsa. Kawai sai Hajiya Basariyya taji tana neman sumewa. Shi ko ango Alhaji Balala ko'a kwalar rigarsa, da yake ma bashi da man kai yana fassara yanayin nata ne da kunya. Bawan ALLAHn nan ya bari ko ?ar kazar aci ayi hirar ba?inta ina kawai ya mamu?eta jiki na Sari shi kawai angwanci zai yi. A wannan gaSar ro?on ALLAH Hajiya Basariyya keyi da magiyar ya Wauki ranta ta huta. Duk da tana da jiki itama amma ko rabin Alhaji Balala batai ba. Dan kuwa dai yafi ?arfinta, haka kuma yayi amfani da ?arfin ya turmushe uwar mutane, ?anwar mutane kuma ?ar Kawu Manu. Nauyin da ?irjin Hajiya Basariyya yayi yasa yanzu ma ta kasa yin kuka, har yay bidirinsa ya gama ya sauka a gadon bakinsa har kunne. Sai kuma yaja gyalenta ya Waure ?ugu yana tulewa a ?asa yaja ledar namansa ya hau ci yana faWin,  Kai kai kai Basari ALLAH yay miki albarka. Ai irinku ku ake kira da hurulanin duniya. Kinga taso kici naman nan karya huce amarya taso na samu na kammala abinda ya dace kafin alfijir waWan nan jarabbbun matan da ?a?ansu su hanani rawar gaban hantsi. Ai banyi ?yan kai

124 / 138

Chapters