Advertisements
Chapter 129 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   129 / 138

384K to 387K   out of 412.8K words

ya ambaci masha ALLAH. Hajiya Yaya da Nene da Hajiya Shuwa da Hajiya Majdiya ne tsaye akan komai ta nan Sangaren ta. Sai su Ameerah, Najma, Amaal, Shahidah dasu Aneesa suka fuskanci shirya wajen da za'ayi walima dan anan cikin gidan ne. Tacan Sangaren Oum ma ahalin Darma sunata nasu ?o?arin. Gaba Waya sai ya zam babu mai kallon sashen Mamy balle tunawa da ita, haka su Saheeba sun zama kamar an waresu ma. Balle Nibras da ita zuciyarta ma ta gama dagargajewa. Jitake kamar ma tabar gidan idan an gama sunan sai ta dawo. Duk wanda yazo yay cigiyar yara ace suna tare da babansu a wajen walima. Sai ?arfe Waya da kusan rabi ana shirin fara walimar mata mazan ke shigowa. Mamakin ganin gidan sukai taff, dan kamar wasa bikin suna dai yayi mugun yin armashi.
Lokacin da idon AA ke sauka akan Maanal sai ya tsaya cak, ya subahannallah matarsa duniyar ?yau ce da cikar kamala da ?yawun haiba. Bai sani ba ko tsananin ?aunar da yakema yarinyar nan ce yasa yake ganinta da tazara mai yawa tsakaninta da sauran mata? Shifa magana ta ALLAH idan har Maanal na waje kallon sauran matan wajen yake kamar mata maza (=?2?>?? AA ka fita idonmu=?D?).
Ba AA kawai ke kallon Maanal ba, itama kallonsa take yi cike da shau?i da ?auna mai girma. Sai da Yaya Fawzan ya zunguresa cike da neman magana ya ce,  Kai malam kula kada ka yadda min yaro ?asa fa .
Dariya mutane suka sanya. A hankali Maanal ta kauda kanta tana murmushi itama.
A wani irin slowly AA ya lumshe idanunsa masu hasken madarar nan tamkar an zuba oil a ciki. Ya Wan furzar da iska da sake buWe idanun a hankali sannan ya kai Wayan hannunsa ya gyara gilashin idonsa. Yaya Fawzan dai yasa hannu ya amshe Muhammad dake hannun AA ya haWa da Ahmad dake a wajensa. Ba kunya ba tsoron ALLAH AA ya taka zuwa inda Maanal take kawai ya rungumeta. Ihu sosai yaran matan wajen suka saka. Sai hasken camaras a kansu dan abin nasu ya burge mutane. Maanal kam cike da kunya ta kifa kanta a ?irjinsa kawai tana murmushi. Kawai sai ganin Babban Yaya akai yazo yana li?a musu sabbin dubu-dubu. Ya subahannallah ihu mai ?arfi irin na shewar mata waje ya sake Wauka. Wata za?a?ura a cikin ?an Giro ta dage ta callara guWa. Najma da Ameerah kam mp suka Wakko kawai suka saka musu wa?ar nan ta Halifa sk Worayi. Tana ?arewa suka sa Idan gagangar so ta doku ta shamsiyya sidi, ya rabbi, AA bai damu da jin wa?a ba sam daga na turancin har na hausar, amma a yau ji yay jikinsa na wani tsuma tamkar randa aka fara saka wa?ar baza na daina kuka ba ta Halifa sk a wajen taron MAWAAD. Maanal kanta hawaye taji na bin idanunta, a hankali ya Wago fuskarta yana kallon hawayen, shima idanunsa sun gama kaWewa jikinsa na tsuma, tsigar jikinsa tashi take kwarai da gaske. Wato mutane na cewa akwai kiWan gado dake saka mutum taka rawa ko bai niyyar ba, to fa yau ya yarda akwai kiWan soyayya mai susuta jiki da jini harma da Sargon jiki ga ma'abota soyayya. Ji yay kamar kowa ya mutu a duniya daga shi sai Maanal kawai ke numfashi a ciki, bai ma san ya wani irin kai harshe ya fara lashe hawayen ba. (Ihuuuuuuu huh huh kai nima sai na Wan wlhy>?#?. Na shiga tamanin Abdull yau ka dawo gidan nan babu zaman lafiya sai mun saka gangar so ka lashen hawayena. Yo hauka ake dazan bari kaina yayi murfi. Aradun ALLAH tsumin soyayya ta ya tashi a wajen nan ALLAH kasa mu da mazanmu duk ?an aljanna ne=? ?d'?d'?d'?d'?d'?>?s?>?s?>?s?>?s?).
Abu ya girma, ba Babban Yaya ba sai kawai dangin nan suka rufesu da li?i babu mai kwasa. (Tab du?ewa nai naita Wibar ?an dubu-dubu, ina ruwana da wani nuna capacity a gidan masu akwai=? ?=??).
Mamy da Uwangale ta fiddo da ?arfin tsiya mutuwar zaune tayi kawai tana kallon abinda yafi ?arfinta, zuciyarta sai tsitsinkewa take yi. Balle data hango Abah da Oum suma sunama su AA li?i ana musu. Kai daga gani kasan suma wa?ar gangar so Win ta doku a zukatansu, don tsoffin nan wani kalan kallon juna suke kamar zasu cinye kansu. Jikin Mamy na Sari ta danna buttom Win jikin wheelchiar Winta zata koma ciki Uwangale ta balla mata hararrar data sakata taka birki da sauri. Mugun tsoron Uwangale take kamar ranta, tsoron da zata iya rantsewa bata taSa jinsa ma wani ba. Wani lokacin har tunani take anya Uwangale mutum ce kuwa? Dan al'amarin fa yana da girman gaske a tsakaninsu. Haka dole ta tsaya tana sharar hawaye, data du?ar da kai kuma Uwangale ta daddage ta bata azababben mintsini, dole ta koma kallonsu. Haka aka ra?ashe a gabanta sosai, dan abin kamar wasa sai gashi ya bada armashi. Aka fara zuba hotuna, can Oum ta hango Mamy, ai da sauri tazo inda take da kanta ta tura keken nata zuwa wajen taron aka fara hotunan da ita a haka, ALLAH ya sota ma Aunty ta takura mata ta saka kayan arzi?i, da ba?armin ?as?antuwa zatai ba a wajen. Ko kallo bata ishi Abah ba, haka danginsa kaf babu wanda ya nuna yasan da fitowar Mamyn, badai zasuyi magana ba kodan darajar ?a?anta. Amma ita kanta tasan bata da daraja da mutunci a family Win Darma yanzu hatta a wajen ?ananan yara. Sai da ta gwammaci inama bata fito ba, dan tayi mugun jin abin ya taSa mata zuciya. Ko hoto za'ayi bamai yarda ya jinginu da jikinta sai Maanal da Oum ke ?o?arin mata hakan.
Kiran sallar la'asar yasa kowa ya wuce yin salla. Mazan suka fita mata suka shige ciki. Bayan kowa ya kammala aka kimtsa aka sake fitowa. Maijego ta sake sabon ado da wani azababbiyar atamfa lass data amsa sunanta ta ci kuka kuWinta. Itama dai stones work Win aka zuba mata na ala tsine uwar mai ?arya. Ta zauna Was a jikin Autar Ammie, ga wani ubansun diamond sar?a da agogo da abin hannu, zobba da AA da kansa ya saka mata su. Shima yayi wanka ya canja shiga dan suma sunce zasu zauna ayi walimar dasu, sai dai can gefe aka shirya musu nasu kujerun a runfar motoci. Yaran ma an sake musu shiga ta alfarma. Daga haka aka sake ?an hotuna a nutse sannan akai zaman walima dan malamar da aka Wakko harta zauna. Yanzu ma tsabar mugunta Uwangale sai da ta fito da Mamy. Haka Babban Yaya ya koro su Saheeba bayan ya gama zagesu ciki da bai ita da Nuratu. Itama Nibras da ?awarta tazo Yaya Fawzan korosu yayi wajen walimar. ?awar sai wani kwarkwasa take masa. Zuciyarta na sake narkewa akansa, a tsakanin nan gaba Waya hankalinta nakan Yaya Fawzan, shiyyasa a yau ta gama ?udira Wora Nibras akan keken Sera game da AA ta kuma yo mata shiri na musamman, dan gwara tai sanadin kaWata waje ta samu ta shigo daga ciki kada son Fawzan ya halaka ta. Ta gyara zama zata fara Wora Nibras Win akan abinda zatai game da AA Yaya Fawzan ya shigo, dole ta ha?ura sai an tashi a walimar nan sannan.
An fara gabatar da addu'a mai ratsa jiki ga maijego da yara da babansu. Sannan kankanin da ?an uwa da abokan arzi?i. Malama ta gyara zama ta fara zuba lecture akan wacece uwa..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

204

.........Bayan an ragargaza bayani akan wacece uwa da ha??okinta aka ?a?a, aka koma wanene uba da ha??o?insa akan ?a?a. Sannan aka koma kan ?a?a da ha??o?in iyaye a kansu. Duk wanda yace jikinsa baiyi sanyi ba a wajen nan yayi ?arya. Sai irinsu Mamy da zuciyar kawai ke ci da wuta na rasawa daga tasu kyautar, dan kafin a tashi a wajen zazzaSi ya rufeta. Anci ansha daga kayan daWi nau'i daban-daban. Dan bayan abincin da aka shirya daga Sangaren gidan Darma su kansu su Ammie sun shiryo nasu abincin, haka ma Hajiya Shuwa. Aiko naman kaji dai yaci ubansa a wannan walima. Dan Waya-Waya aka dinga bamu=??, ku tambayi ?an Arewabooks da ?an discussion house sunyi wada?a gwargwadon iko. Su o'e harda zubawa a jaka ina kallo. Amma zan rufa asiri bazan faWa ba>?-?=??. Yo nima mai gulmar sai da na Wiboma Abdull, wa zaiga banza ya ?yale yo jama'ata=??>? ?. Lemo ko ba'a batun ?ananan ?wari su coc.. fanta haba mun girmesu. Kwali muka dinga buWewa da kwalaban non alcohol zunduma-zunduma. Harda su fruits fresh na saukar da abinci ga wanda sukaci yay musu yawa. Kowa ba wajen zamansa za'azo a ajiye maka souvenirs Winka mai Wauke da hoton hannun AA dana Maanal cikin juna. Sai Babie da Naufal da suka fito masha ALLAH. Sai sunan Anum a ?asa itama da hotonta. A ciki akwai kayan suna da agogon bango dana hannu daga kamfanin Maawad. Yo yau ranar balantiya da agogone can naga mutanena ana washe baki za'a saka agogon mawaad wannan shekarar.
Lokacin da Najma ke ma mutane godiya da fatan komawa gidajensu lafiya tace akwai tambayoyi da wasu suka rubuto suna son dan ALLAH a amsa musu maijego ko angon jego daga Maawad Company. Dariya aka Wan sanya, amma kowa ya ?agu yaji tambayar.
Najma dake murmushi itama ta ce,  Tambaya ta farko daga ma'aikatan kamfanin Maawad, sun ce dan ALLAH suna son boss ya gaya musu minene ma'anar MAWAAD yau, sun taSa tambaya a shekarun baya yace idan lokaci yayi zai gaya musu, to a yanzu suna fatan ace lokacin yayi Please .
Karo na farko da AA ya saki murmushi mai laushi da narkar da zuciya. Ya Wan kalli sashen da ma'aikatansa suke maza da matansu dan yasan su Zaharadeen ne da wannan gulmar, yaran nan sun sashi gama da yawa fa, kafin ya kalla Maanal dake kallonsa itama. Murmushi suka sakarma juna, sai kuma ya mi?e anutsensa, cikin takun san nan na isa da ?asaita da nutsuwar rashin garaje ya je inda Najma take. Cike da girmamawa ta mi?a masa mic Win. Ya amsa da kulawa kafin ya gyara tsaiwarsa ta izza dake narke zukatan mata, ido suka haWa da CFO. Sai yaga kamar hawaye na neman zubo mata. Kauda kai tayi da sauri dan haka shima ya kauda nashi a nutse ya maida kan Mamy da ke kallonsa kamar zata cinye. A hankali ya lumshesu ya sake Waukewa daga kanta itama. Babu wani War ko shakka ya ce,  Lallai na cancanci a tuna min wannan al?awari na tsawon shekaru. Kuma dole na cikashi a yau kodan sake jaddada godiyata ga UBANGIJI daya kaini zuwa wannan rana dana gama fidda rai da sallamawar zuwanta. Kai tsaye sunan kamfanin MAWAAD dai sunaye biyu ne a waje guda, kamar yanda UBANGIJI ya tabbatar da masu sunayen a yanzu haka a jini guda. Ma:-Manaal take nufi. Waad-Ajwaad ne. Dan haka idan muka Wauki farkon sunan Maanal, muka haWa dana Ajwaad a ?arshe shine zai bamu MAWAAD. Yanda sunayen suke haWe haka kamfanin mallakin masu sunayen ne su biyu. Wato Besty na kenan. Ba Maawad Company kawai ba, komai na Ajwaad na Maanal ne, a dukkan abinda nake da shi a duniya sunanta da nawa ne a jiki, kuma haka za'a cigaba da gani har abada in sha ALLAHU .
Wani irin tsitstsinkewa jinin Maanal ya shiga yi, yayinda Oum, Abah, Babban Yaya, Yaya Fawzan ke wani irin murmushin farin ciki duk da sun san da hakan dan komai zai yi saiya sanar musu, Mamy ce kawai yake Soyewa saboda ta nuna ?iyayyar Maanal a fili garesa tuni. Ai kam yanzu ma jitai numfashinta na ri?ewa. Dan ba ?aramin girgiza zuciyarta wannan bayani na AA yayi ba. Kamfanin nasa daya sha wahala, yake narke da dukiya zai ce nasu ne su biyu, babbar bala'i wlhy yau dole ?ura ta tashi a gidan nan bashi yiyuwa bari ?an sunan su gama su tafi.
Sauran mutane kam sai ?us-?us akeyi, masu farin ciki nayi, masu al'ajabi nayi, masu hassada nayi. Najma ta sake amsar mic AA zai koma ya zauna ta ce,  Yaya ba'a gama ba fa .
Harararta ya Wan yi sannan ya dawo ya tsaya, tana ?ar dariya ta ce,  Tambaya ta gaba ta ce (Ko zuwa nan gaba Boss AA Darma zai iya ?ara auren wata matar?) .
Kai tsaye ya kalli inda AS yake, shima yasan shine ya rubuto ta, AS kuwa yay ?asa da kai yana dariya. Lips AA ya cije a hankali sannan ya ce,  Har abada, in sha ALLAHU, in ALLAH ya yarda babu ?addarar sake aure a rayuwar Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. Ta farko yayi kuma ta ?arshe, ina nufin ya auri AUTAR MATA Maanal Habib Umar Giro. Ina fata da addu'ar ko mutuwa tazo ta Waukeni da ita. Dan idan na ?ara aure ma ai kishi zan dingayi da amaryar nima, to nayina Besty na kishiya kunga ko dole na tayata kishi, idan amarya ta mata wani abu mu haWu mu lakaWa mata duka kunga laifina ?awatace fa, aminiyata, maganin ayi ai kar ma a fara ko ya zubama Manaal idanunsa da suka kaWe, itama kallonsa take yi kamar zasu cinye juna. Sai kuma a hankali ta du?ar da kanta hawayen na sauka akan hannunta. Shima kan nasa ya kauda gefe yana mi?ama Najma mic.
Ta ce,  Yaya tambaya ta ?arshe. (Yaushe ka fara son Maanal?).
Yanzun kam sai da ya saki murmushi da ya bama kowa mamaki. Ya kalla Maanal sannan ya juya ya kalli Babban Yaya, Abah, da Yaya Fawzan. Sai suma kawai suka shiga yi masa murmushi. Cikin dan laSe baki yace,  Wato yarinyar nan tun tana da shekara biyar kacal bata cika ta shida ba ta mamaye zuciyar Ajwaad a kallo Waya, a lokacin da Ajwaad baima gama sanin kanshi ba shi kansa. Kai Oumna ma bata gama rainona ba fa, amma zuciyata da rigima harta zaSo uwar ?a?a....
Miza'ai ba dariya ba. Shima murmushi yake har ha?oransa na bayyana, abinda mutane zasu iya rantsuwar da yawansu basu taSa gani ba sai yau Win. Ya cigaba da faWin,  Abinda ya fara ri?e zuciyata da ita da taga chocolate a hannuna ba wani Wan basarwa yarinyar nan ta ce,  Kai tsammin mana . Yay maganar cikin kwaikwayon muryar Maanal a wancan lokacin. Miza'ai in ba dariya ba, itako ta shagwaSe fuska tana kallonsa. Shima fuskarsa da murmushin ya cigaba da faWin,  Nafa mata shiru amma ?ar rigimar nan sai ta sake kallona gata a hannun Babu ta kirani marowaci. Kujifa ni da abuna, an taSa ?yauta dole ne? Abah ya Wauki wasu ya bata a mota amma bata barni ba ta cigaba da min tsiwa harda gwalo. Bayan hakan fitinarta da jan faWa, tsiwa, da rashin tsaro yasa naji a raina na samu ?awar wasa, duk da fa na bata shekara Wai-Wai har fin takwas bata raga min nima, kai komai na Maanal sonshi nake, hatta fushi idan tayi narkani yake, wlhy a duk sanda tai min nisa zuciyata bugawa take, bugu mai ?arfi da saka ?irji a razani, da ace jarabawata shine rasata wlhy nima nasan bazan iya cigaba da rayuwa ba. Dan shekarun da suka gittama rayuwarmu ta sigar jarabawa ni nasan nayi tsahon rai ne kawai da hope Win watarana zata dawo, wata rana komai zai zama labari, jarabawace domin na sake sanin muhimmancin ta a rayuwata. Dan haka ku tayani da addu'a, ku tayani da addu'ar cigaba da sonta da ?aunarta har ?arshen numfashina, ku tayani da addu'ar mu mutu tare kamar yanda muka rayu a tare. Al'amarin wannan yarinyar da kuke gani mai girma ne a zuciyata, matu?ar girma a gangar jiki da ruhina, wlhy zan iya rantsuwar nafi Majnoon jin shau?in so da yarda dashi akan Maanal fiye da yanda yayi akan lailah, nafi romeo jin abinda yaji akan juliat. Idan kuma har sun yarda suma sune a yankinsu da ?abilarsu, nima na yarda irinsu ne a yankina da ?abilata.......
Ya kasa cigaba da faWa saboda wani irin rungumesa da Maanal tayi babu zato. Dan zuciyarta ta kangare, kalamansa neman zautata sukeyi, kassara mata dukkan garkuwar jiki suke. Rufe mata ido suke, mantar da ita suke bafa su kaWai bane a wajen. Ai babu musu ya rungumeta tsamm a jikinsa shima. Tafi sosai wajen ya Wauka. Mal???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ama ita kanta abin ya ratsata ya kuma birgeta. WaWan nan sune irin mazan da addini ke alfahari da su, sune irin mazan da iyaye ke farin cikin samuwa ga ?a?ansu. Da sune irin mazanmu a ?asar hausa da mata bazasu taSa sake kiran namiji da suna ba Wan goyo bane. Da mata sun sallama matu?ar sallamawar da ko kwanciya suke maza na takasu bazasu taSa su damu ba. Wata mace ba sauke nauyin gida kona hakkin kwanciya kawai ta?e bu?ata ba. Tana son soyayya, tattali, kulawa, riritawa, adanawa, tana son taga namiji ya sallama gaba Waya a kanta. Wlhy idan har zata samu haka ko aure mijin yace zai ?asa zakaga bata damu ba, to ta samu abinda take bu?ata mizai Sata mata rai a

129 / 138

Chapters