Advertisements
Chapter 133 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   133 / 138

396K to 399K   out of 412.8K words

veils, da wasu abubuwan ma duk suna kawowa. A'a basai suka fara planing buWe shago ba anan anguwarsu koda ?arami ne, aiko sai UBANGIJI ya sanya musu hannu shago ya tabbata. Kafin kace mi *_FODIO COLLECTION_* ya zama wani abu. Hakan ya saka Daddy farin ciki ya ?ara musu jari mai nauyi, sai kawai suka sake buWe wani shagon ma da wajen kiwon kaji. Huznah kuma aka Wan fara amaye-amaye. Hankalinta zai tashi ga yaro bata yaye ba man Sageer yace karta wani damu yana son kayansa. Dole itama ta kwantar da hankalinta, ta kuma fahimci ta samu cikin nan ne lokacin da suka shirya akan faWansu ya dinga mata punishment. Abin ma sai ya dinga bata dariya, shi kansa data Wakko masa labarin dariyar ya dinga yi da tsokanarta. Ta rungumeshi tana Soye fuskarta a jikinsa dan taji kunya..........
'?

=??Haka duniya take dama. Huznah dai ta bamu kunya ta kanainaye man Sageer Winta. To wlhy ?ammata izna a gareku, Kinga auren talakan nan ko auren dole da kike ganin iyaye sun miki dan sun zaSa miji, wula?anta namiji dan yazo gunki bashi da ko sisi ko gidansu bai kai naku gidan kuWi ba, rufawa kanki asiri ki barma UBANGIJI zaSi, wataran sai kiga komai tamkar mafarki kamar yanda Huznah ta gani a yau. Bada kuWi kawai ake samun farin ciki ba. Bamu ce ki auri wanda baida abinyi ba, a'a wannan kuma ganganci ne hajiyata. Mai neman nakansa muke magana, ba ?an zaman kan layi ana irga motoci ba da rantsuwar sai na sayi irinta nan gaba. Koda zaman kashe wandon zai sayi irintan ban sani ma Wan ?aniya ba. Duk abinda kikaga bai zo hannunki ba to ki yarda ba alkairi bane a gareki sai ki zauna lafiya. ALLAH ya tsaya mana akan dukkan al'amuran mu, talakan dai wataran shike zama Dangote >?p?>?p?>?p?=??=?M?.
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

210

.......A nan Abuja kam tabbas al'amarin yaso Saci musamman a Sangaren Maanal. Dan Doctors fin biyar ne a kanta harda RK, ?arshe ma tun a daren RK ya kira Abbu ya sanar masa halin da ake ciki. Bawan ALLAH ga shekaru amma haka suka biyo hanyar Kano zuwa Abuja a mota dan ya bincika jirgi sai kusan 12 ma zai tashi zuwa Abujan. Ai ko sai gashi 7:30 a cikin asibitin tai masa. Zuwan Abbun ya sake tabbatar ma da su Abah al'amari fa babba ne. Shiyyasa a rayuwa taurin kai ma baida amfani wani lokacin, maybe da AA ya amsa kawai yana son yarinyar nan tunda sun san ba haka bane ba su da ba'akai haka ba, amma gashi nan sanadin hakan yana neman rasa Maanal Win. Sai kuma da suka kalleshi sai ya basu tausayi, dan ya zauna ne kawai shiru kansa a kife a kafaWar Uncle Hussain idanunsa a rufe. Shi kaWai yasan a halin da yake ciki.
Su dai su twins an dubasu tuni an ma Muhammad gyaran nashi ciwon, gari na wayewa ma su Oum suka iso aka basu su dan zuwa gida a musu wanka. Dole Hajiya Majdiya da Aunty Sumayya suka koma da su. Itama Nibras ?an uwanta sun iso asibitin. Mahaifiyarta nata kuka da kumfar baki bazasu yarda ba sai sun maka AA a kotu wlhy. Sannan sun matsa sai an basu ita sun canja mata asibi duk da an gaya musu tayi karaya a ?ugunta da ?afa, sai kafaWarta ma akwai ciwo. Sai ciwukan da yaji mata suma dai duk an yi treating Winsu. Sawun belt kam gashi nan raWau tako ina harda fuskata abinka da fara. Da sukaga an?i kulasu sai suka je suka Wakko ?an sanda wai su kama AA. Yayanta Asad na nuna musu adaiyi ha?uri sai an zauna anji mita aikata amma mamansu ta?i kulawa. Daga ?arshe ma tace zata iya tsine masa idan bazai goyi bayansa ba.
Koda ?an sanda suka zo ko kallonsu AA baiyi ba, suma kansu ganin wanda aka ce suzo su kama sai abin ya girmi kansu dan wlhy bazasu iya ba. Bawai dan AA yafi ?arfin doka bane ba, a'a sai dan alkairinsa da sanin wanene shi a mutunta rayuwar mutane. Su uku a cikinsu da taimakon ALLAH da tsayawarsa suka samu aikin ?an sandan, dan su ?a?an talakawa ne amma ya tsaya musu. Kuma akwai ire-iren su da yawa da yay ma wannan hidimar.
Da Mom Win Nibras ta fahimci bazasuyi ba, wai sun ce AA Win yazo office kawai kafin nan kafin zuwa dare sai ranta ya Saci taje ta Wakko masa dss kamar wani Sarawo. Anan Win ma ankai ruwa rana sosai kafin ya yarda ya bisu. Sai dai bai tafi shi kaWai ba harda su Babban Yaya. Suna zuwa station Winsu kuma ogansu yaga wa aka kawo dan shi kuma aminin Babban Yaya ne sai abin ya girmi kansa, awa Waya sukai a station Win akai ?an bayanai aka sallami AA akan sai matarsa ta samu lafiya ayi maganar. Nan ma abun ya ?onama Mom Win Nibras zuciya ta wuce kotu kawai ta maka AA. Basu san mi ake ciki ba suna asibiti aka kai masa sammaci gida.
Sai zuwa dare aka samu dai-daituwar al'amarin Maanal. AA kuma kawai aka bari ya shiga ya dubata. Kawai yanda ya ganta sai yaji hawaye na zubo masa. Haka ya dur?usa a gabanta ya kifa fuskarsa akan tata suna sauka mata. Sai gashi ta buWe idanun a hankali, sun kumbura sosai sunyi ja. Wani kallon fisha tai masa ta maida su ta sake lumshe wa kawai dan bata a hayyacinta allura sukai mata mai ?arfi.
Sosai ya bama RK tausayi, hakama Abbu daya kamashi ya rungume yana lallashi. Yace yay mata addu'a in sha ALLAHU komai zai zama labari kamar ba'ayi ba.. Da ?yar aka lallaSa AA sukaje gida, babban Yaya yaje da shi har sashensa, an gyara komai ya koma need kamar ba jiya shine suka hargitsa ba. Har bedroom Winsa ya masa rakkiya Yaya Fawzan ya haWa masa ruwa yay wanka. Suka saka shi a tsakkiya suka bashi abinci yaci. Shima maganin suka tursasashi sha dan zazzaSi ne ma a jikinsa. Daga nan suka sami nasarar yay barci sannan suma suka wuce nasu sashen suka kimtsa. A lokacin ne Abah yay kiransu akan batun sammaci da aka kawo ma AA daga kotu. Yaya Fawzan yay tsaki da faWin,  Amma mutanen nan jakuna ne ko? Shike nan zan nuna ma matar nan na fita hauka da rashin ji .
Tausarshi suka farayi, dan Yaya Fawzan akwai sau?in kai, amma idan ya fusata yafi AA da babban Yaya zafi wlhy. Abah yace  Wannan ba maganarka bace ba ma. Barni da ita zan kira su iyayen yarinyar dangin mahaifinta da sukai waliccin aurenta, dan ya kamata su san komai daya faru tunda uwarta bata nema mata rufin asiri .
Wannan shawarar ta Abah tama kowa, dan haka washe gari kuwa Abah yay kiran ?anin mahaifin su Nibras yace yana son zuwa gidansa suyi magana. Cike da girmamawa yace,  Haba-haba ranka ya daWe, in sha ALLAHU zan zo ni na sameka har gida, dama banzo nayi Barka ba na ?aruwa da aka samu bana ?asar ne. .
Murmushi Abah yayi, dan yaronsa ne ?anin mahaifin Nibras Win. Aiko zuwa rana sai gashi da wasu dattijai biyu da yayun Nibras Win da ita kanta Mom Winsu. Dole su Abbu suka baro asibiti suma harda AA Wan magana ta gemu-da-gemu za'ayi. Oum, Umma, Mah-mah, sai Mamy ne kawai mata a zaman. Abah ya saka Mamy ne saboda itace sanadin auren.
Bayan an buWe yaron da addu'a Babban Yaya yayi bayani abinda suka san ya faru, dan haka aka juya ana kallon Yaya Fawzan, da ?yar yayi Magana dan a fusace yake.
 Mamy itace ta kawo min Nibras matsayin mata bayan dawowarmu Nigeria babu daWewa, ban kula ba dan tun zuwan Nibras da Mamanta gidan nan ni sam banga wani abin da zan so ba, ta cika sangarta da yawa. Abinda yasa na sake jin batai min ba a Paris fa Mamy ta haWu da Mom Win nata, wai ?awarta ce shekaru da dama basu kuma haWu ba sai lokacin. Kawai muna dawowa naga ala?arsu tayi ?arfi harda cewa na auri ?arta. Naso bijirewa ta sharWanta min idan ban aureta ba bata yafe ba. Haka na amsa kawai na yarda dan a zauna lafiya. Mun riga Ajwaad dawowa Nigeria saboda yana karatu, bayan ya kammala kuma ya wuce China. Ko bikina inaga idan ban manta ba kwanansa uku kacal shi da abokinsa suka koma. Sai da muka shiga kusan wata na bakwai da aure ya dawo gaba Waya. Sai kuma lokacin Nibras ta ganshi duk da tasan labarinsa ta kuma ganshi a hoto. Watannin farkon nan kawai zance muyi lafiya da yarinyar nan a matsayin miji da mata. Amma tunda Ajwaad ya dawo komai ya canja, da farko ban gane take-takenta ta ba sai lokacin haihuwar Anum. Nayi mamaki kwarai da gaske kuma na girgiza, amma ban gayama kowa ba itama bance mata komai ba, ina son tabbatar wa sannan itama Mamy ta fahimci abinda nake gudu da kaina. A takaice a lokacin auren Maanal da Ajwaad na sake tabbatar da zargina akan Nibras, na kuma fahimci Ajwaad ma ya gane take-takenta sarai. Ba ?aramin wahalar zama da yarinyar nan nasha ba a shekarun nan, ban san daWin aure da martabarsa ba sai da na ?ara a yanzu. Tasha magani dan kar ta samu ciki saboda hankalinta nakan Ajwaad , ina sane duk na watsar da ita har kai-kawon asibitin da sukeyi yanzu akan rashin samun ciki. A wannan tafiyar tunda muka dawo yarinyar nan bata nuna tama san mun dawo Win ba, ashe abinda take shiryama ranta daban. Kawai a shekaranjiya Ajwaad ya kirani, tunda naji muryarsa nasan babu lafiya, koda ya bu?aci na saketa abinda na kawo a raina kawai ta samesa tace tana sonsa ?uru-?uru, ashe al'amarin ma ya wuce hasashena....
Sosai hankalin ?an uwan Nibras ya tashi, ita kanata Mom Win nasu jikinta ya fara sanyi. Karo na farko Uncle Mahmud yace,  Ajwaad miya faru daren shekaran jiya? .
AA ya jima shiru kamar bazai tanka ba. Dan zuciyarsa zafi take masa, raWaWi take masa baya ma son ya tuna. Da ?yar ya iya dannewa ya zayyane musu komai daya sani tun daga dawowar sa Nigeria, da sakwanin data dinga tura masa a wannan tafiyar da sukayi ya nuna musu a waya, har shigarsa sashen a shekaran jiya kawo kiran Yaya Fawzan da yayi a waya zuwa buWe ?ofa da Maanal tayi. Kuka kawai Momyn Nibras ta fashe da shi. Wlhy da tasan abinda Nibras ta aikata kenan da bazatayi abinda tayi ba. Ran Uncle Winsu sun Saci, haka ma yayunta. Ita kanta Mamy wani iri ta dinga ji a ranta. Dama kuma tun shekaran jiya zuciyarta ke wani irin raunana. Musamman yanda taga Maanal nayi akan yaranta, halin da yarinyar ta shiga. Ta tuna ita rayuwar data nema jefa nata ?a?an tun daga kan Sille data samu a waje....
Duk uwa an santa ne da soyayyar ?a?anta, amma wlhy ita a shekarun baya kawo daren shekaran jiya bu?atunta kawai take kallo, bawai bata son su bane, su duka har Sille sonsa take, musamman Ajwaad tana jin yaron a ranta sosai, amma shaiWan da kururuwarsa sun ri?e mata zuciya biyan bu?atar ta da kai wadda bata cutar da ita da komai bane ba a ranta. Anya kuwa tama Fateema da Aliyu adalci? Tama kanta adalci? Tama ?a?anta adalci?. Hawaye masu zafi suka cika mata idanu...
Tunanin Mamy yayi nisa a can, anan kuma iyayen Nibras da ?an uwansa ne suka koma bada ha?uri. Brothers Winta harda hawayensu dan abinda ?anwar tasu tayi ya taSasu matu?a, ta goge musu hadda, ta saka tsoro da shakka a zukatansu. Yanzu shike nan ta Sata musu sunan gida za'a dinga kallonsu a masu ?arancin tarbiyya duk da mahaifinsu yayi ?o?ari a kansu. Kaicon wannan rayuwa, kaicon ?awaye, kaicon gangar jikin dake Waura aminci da son zuciyar..........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU
211

.......ALLAH sarki, sai ga Momyn Nibras na kuka da neman yafiyar Yaya Fawzan da AA. Suma su Abah ta basu ha?uri. Sannan ta juya wajen Oum ta neman yafiyarta. Ta ce,  Kamila ta gaya min abubuwa da dama a kanki shiyyasa na dinga miki rashin mutunci a baya. Duk da baki taSa min komai ba ke na rashin dai-dai saima alkairi ga Wiyata. Tabbas na yarda a yau duk wanda ALLAH ya bama kyakkyawar zuciya ya gama masa arzi?i, da ace Kamila ta nutsu ta zauna da ke da ?ya?y?yawar zuciya itama da taci ribar wannan zaman naku. Amma duk da haka yanzun ma taci riba, dan badan tarbiyyarki da tsayawa akan ?a?an data baki saboda wani ?udirinta ba wlhy da babu na mora a cikinsu. Da yanzu ba wannan maganar ake ba, da bata kallesu a yanzu cikin kamala da mutuntaka ba. Amma sai ALLAH ya dubi zuciyarki, ya dubi zuciyar mahaifinsu, ya jarabceta da baki su halak malak. Kinyi ha?uri da jarabawar rashin haihuwa ALLAH ya sakakanka miki da ?a?a masu irin zuciyarki data mijinki. Shekara da shekaru tanata shirya miki mugunta baki taSa faWawa ba sai itace ta kasance a cikin ramin data ha?a domin ke. Ta rasa mijin da take burin mallaka ta rabaki da shi, ta rasa dukiyar data so tarawa ta karfin tsiya-tsiya harda yunkurin kisan miji, ta rasa yayan data bada dan samun zuciyar miji. Ta aura masa wanda take so dan ta mallaki ?a?an cikin sau?i. Ta rabasu da waWanda suke so saboda suna da ala?a da ke. Yau kuma ga wanda take so Win sun tabbatar mata da halaye irin nata data koyar dasu, ke kuma ga mijin a hannunki, ?a?an a hannunki, sun auri wanda suke tare dake Win batare da tursasawa ba, Fateema miya rage miki banda kita godema UBANGIJI. Tabbas kece kikaga AJIYA A HASKE maimakon AJIYA A DUHU. Yanda ALLAH ya baki duniya ina ro?onsa ya azurtaki da samun lahira mai albarka da rahama. Ki gafarceni akan kuskurena.
Oum dake murmushi ta ce,  Na yafe miki Hajiya Shamsiyya, ALLAH ya yafe mana baki Waya. Ba ma ke ba duk wanda ya taSa min kuskure a zahiri ko baWini wlhy na yafe masa hatta da Junaid kansa .
Momyn Nibras ta dubi Mamy da kanta ke ?asa ta ce,  You see, Kamila kinfa ji, ki duba fa Kamila. Dan ALLAH ina ro?onki kema ki sau?a?ama zuciyarki, ki sau?a?ama rayuwarki tunda kin dai gane zuwa yanzu wanda ALLAH yace shine-shine. Yaranki na sonki, mijinki ya taka rawar gani a kanki, abokiyar zamanki na miki kallon ?ar uwa ba kishiya ba, dangin mijinki sun taka rawar gani a kanki. Bakici riba ko Waya daga abinda kika aikata ba sai faWuwa ma da ?as?anta da ?arewa da ciwuka kala-kala gasu nan. Miya rage kuma banda jiran sakamakon kabari dana makoma. Karki zama wadda bata da rabo, ki kalla ni'imar da UBANGIJI yay miki da talala na baki lokacin kaiwa zuwa yanzu ki gyara abinda ya rage a cikin rayuwar ki. Da farko naji bazan yafe miki ba saboda kin taka rawa wajen fanWarar min da yarinya kema duk da nawa laifin, amma kece kika dinga nuna musu suyi komai ba komai a gidan nan har take jin zata iya yin komai Win. Amma kalaman Hajiya Fateema na yafiya sun sanyaya min jikina wlhy, yanda bata duba muguntar da kukai mata ba tace ta yafe miki nima na yafe miki. ALLAH ya ganar dake gaskiya ki saduda kafin komai ya ?arasa ?arewa. Alhaji Aliyu kaima dan ALLAH ka gafarcemu kai da yaranka. Ku kuma gafarci Nibras abisa Sarnar data tafka da wadda taso tafkawa. Abu na ?arshe dazan faWa itama Saheeba bata da amfanin zama a tare da ku, dan sai kun kakkaSe su gaba Waya a cikin zuri'arku sannan zaku zauna lafiya. Domin kuwa akwai hirarsu da naji randa na dawo da Nibras gidan nan da kuma ana gobe salla ita Nibras taji wani abu itama.
Babu wanda bai ?ara nutsuwa yana kallon ta da mamaki ba. Hatta Mamy sai da ta Wago tana kallonta fuska share-share da hawaye. Ta cigaba da faWin,  Nibras taji Saheeba na sanarma ?ar uwarta bazataje idi ba dan tana son aiwatar da aikin da mahaifiyarsu ta turo musu akan Maanal. Suna son su fara salwantar da cikinta sannan su koma kan sauran suma. Dan ita kaWai zata haihuwa a gidan nan sai Nuratu idan ta shigo kamar yanda mahaifiyarsu ta tabbatar musu ta kuma yi musu al?awari. Na mata faWa sosai akan miyasa bata gaya muku ba, sai tace ai tayi niyyar sai kun dawo idi ne kuma sai ta haWu damu a wajen idin ta bimu, a lokacin da ta gama gaya min na kaWota dan muzo mu sanar daku muka samu abinda ya faru ya faru na kidnapping Winku da akayi. To abinda ban sani ba a

133 / 138

Chapters