Advertisements
Chapter 103 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   103 / 138

306K to 309K   out of 412.8K words

bin mata kuma banyi haka akan Kamila ban taSa sakama raina zan lalata mata rayuwa ba, ita da kanta ta bani kanta ta hanyar zuba min abu a lemo nasha. Koba haka ba!!?? .
? ?? Yay maganar a tsawace yana kallon Kamila. Ganin bata da niyyar amsa masa Sille ya take ?afar dai-dai inda ya harbeta. Wahallen ihu ta saki zufar azaba na sake keto mata tako ina a jikinta.  Zakiyi magana ko sai na sake fasa Wayar ?afar .
? ??  Zanyi-zanyi. Wlhy zan faWa musu komai nima bazan Soye ba .
? ?  Oh da kikace ke shegiya ce . Cewar Sille yana komawa ya zauna. Sai da Mamy taja mintuna biyu hankalinta ya Wan dawo jikinta sannan ta fara faWin,...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........ Duk abinda Junaid ya faWa game da haWuwarmu haka ne, shi malaminmu ne, kuma nice na sameshi nace ina son shi. Bayan ya amince min yabar makarantar mu, ya kuma hanani ni na bari kamar yanda nai niyya, shine ya cigaba da Waukar Wawainiyar makarantar tawa, ya kuma fara saya min kaya irin na ?ammata. Dan yaje har gidanmu ya nuna kansa ga mahaifina da kakata a matsayin malaminmu ne shi, tausayina ya sashi son taimaka min. Hakan da yayi ya tayar min da hankali ya kuma bani haushi, dan haka naje na samu ?awata na gaya mata komai. Sai tace min anya kuwa Uncle Junaid na sona. Taya munyi maganar soyayya zai je gidan mu yace tausayina yake ji. Nace mata nima abinda ya rikitani kenan. Sai tace naje na samesa na tambayeshi dalilinsa nayin hakan. Na yarda da shawararta, naje nai zaman jiran zuwansa dan gidanmu yake zuwa bai taSa yarda mun haWu a wani waje bayan nan Win ba. Amma sai shiru-shiru bai zo ba har sati guda, hankalina ya tashi na shiga damuwa har kakata ta fahimta dan ko abinci bana ci na kirki, ta tsareni da tambaya sai na gaya mata gaskiya, shine take min bayanin ai Babana ne ya hanashi zuwa, dan bai yarda da ala?ar daba ta neman aure ba tsakanin namiji da mace. Idan har sona yake ance ya turo, amma saSanin haka baba yace yayi ha?uri. Ni kaWai nasan halin dana shiga da jin wannan mummunan labari, dan a lokacin wlhy ji nake idan ban auri Junaid ba kamar zan iya rasa rayuwata ma gaba Waya. Haka naje ina kuka da bama Babana ha?uri, amma sai ya?i ma saurarena. Wannan shine sanadin fara neman gidan su Junaid ta hanyar malam mu da nasan sunyi huWWa tare. Da ?yar malam Yusufa ya gaya min, ranar weekend muka Wauki ?afa ni da ?awata sai anguwarsu. Kamar yanda Malam Yusufa ya gaya mana gidansu ba Soyayye bane a anguwar muna tambaya kuwa aka nuna mana. Sai dai mun kasa shiga ni da ?awata. Dan bamu san idan munje mi zamu ce ba, sannan ma babu lallai a barmu dan gidan harda maigadi. Muna a wajen muna shawarta yanda zamuyi cikin sa'a sai ga Junaid ya fito. Ba ?aramin rikicewa yay da ganinmu ba, ya shiga yimana faWan miyasa zamu biyoshi gida, bamu da hankali ne. ?awata ce kawai ke ?o?arin bashi ha?uri da masa bayani, amma ni nayi shiru. Koramu yay yace muje gida zai zo ya sameni. Sai lokacin nai magana. Na tabbatar masa idan da har bai zo ba zan dawo kuma har cikin gidan sai na shiga. Yace zaima zo. Haka muka tafi gida bamu zanta komai da shi ba. A ranar bai zo ba, sai washe gari da yamma ?awata tazo ta kirani gidansu, da farko nace ban zuwa dan damuwar rashin zuwansa ta sakani a wani hali, sai da ta sanar min shine yazo sannan na tashi da rawar jiki na bita. Ko kakata dake tambayar lafiya ina zamu ban kulata ba. Ba?aramin farin ciki nayi da ganinsa ba, bayan mun gaisa nai masa ?ofarin abinda yaje yace ma baba. Sai yay min bayanin shi yayi hakane saboda ya fahimci baba aurar dani yake sonyi, shi kuma karatu yake son nayi sai zuwa nan gaba muyu maganar aure dan a gidansu a yanzu baza'a masa aure ba sai nan gaba. Na fahimceshi na kuma amince, naji zuciyata tayi sanyi. A wannan zaman ne yace min zamu dinga haWuwa gidan Malam Yusufa dake quarters Win malamai cikin makaranta, amma lokaci-lokaci zai dinga zuwa yana gaida baba kodan hidimar karatuna da yake son cigaba da Wauka. A take na amince da hakan, dan haka duk juma'a muke haWuwa a cikin makarantar mu, gaisuwa ce kawai ke haWamu sai kuma ya duba litattafaina yay min gyara akan abinda ya gani ba daidai ba. Baya min wani hirar soyayya sam, ni kuma abinda nake so kenan dan haka abin ya fara damuna. Na samu ?awata akan ta bani shawara. Ta girmeni sosai, dan asali ba ?awata bace ?awar Auntyna ce, bayan barinsu ?asar sai bata daina zuwa gidanmu ba sai kawai muka ?ulle. Ita tana talla dan haka idannunta a buWe suke sosai ta fini buWewar ido. Koda na gaya mata halin da muke ciki ni da Junaid sai tace dani gaskiya akwai matsala, kuma tabbas wataran zan iya neman Junaid na rasa a rayuwata. Dan ta fahimci ba sona yake ba tausayina kawai yake yi. Amma da zan yarda da wata shawara data bani, dan itace kawai zata ri?e min Junaid ya kasa kuSucewa daga hannuna harna samu damar aurensa. Balle gashi dan masu kuWi. Cikin rashin damuwa nace ta faWa min ko minene zanyi. Tace kin tabbatar? Nace kwarai ma kuwa. Tsaff ta zauna ta zayyane min komai, na tsorata matu?a, nace mata idan yaki fa?. Tace lallai baki da wayo, an gaya miki akwai namijin da zaki bama kanki a wannan zamanin yaki, balle ma shi yace gidansu ba aure za'ayi masa yanzu ba, yaga kinzo kin nuna masa wannan kulawar ai da gudu zai amsa kuma zakisha tattali. Nace idan ya gudu fa? Tace ta ina zai gudun? Aike yanzu indai hakan ta faru kin gama samun makamar ri?eshi gam-gam wlhy, koda yayi yunkurin hakan sai ki masa barazana da cewar zakije ki sanar a gidansu. Ke harma ki dinga masa ?aryar kina da ciki. Amma kije kiyi tunani dai.
? ? ??  Sosai hankalina ya rabu biyu da zancen nata. Ban tsaida zuciyata waje guda ba har sai da na sake tuntuSar Junaid akan aure ya nema Sata min rai sannan. Sai kawai na yarda da maganarta, dan haka ta koya min duk yanda zan masa. Banyi kasa a gwiwa ba na aiwatar, sai dai me, ?iri-?iri Junaid ya nuna min baima gane inda na dosa ba. Daga ?arshe ma ya kakkaSe rigarsa yay gaba. Ban sake ganinsa ba har sati biyu, nan kuma na tada hankalina na samu Malam Yusufa da wasi?a nace ya bashi. Itama ?awata na sameta da batun yanda mukai har ina mata kukan cewar zata rabani da shi. Dariya kawai tayi tace ke wlhy Kamila zai dawo, kawai yana latsaki ne, amma ina da dabara ta biyu, dan wlhy in har ba wannan hanyar kikabi ba na tabbatar miki wannan Junaid Win ba aurenki zai yi ba, kawai yana lallaSawa ne ku rabu. Hankalina ya tashi, nanfa na dameta akan ta gaya min ya zanyi. Tace na bata kwana biyu. Kwana biyun na bata, ranar data cika dai-dai da kwanakin takutaha, kun san dai ranar a kano abubuwa akeyi sosai na shagali, da wannan damar muka fita zuwa anguwar su Junaid, kaya rigi-rigi a hannunmu na abinci da kunun za?i da kawar tawa ta haWama saurayinta nima ta Wiba min wai na kaima Junaid. Na kuma tabba??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tar yasha kunun za?in dan ta saka kwaya a ciki. Nace mata miye amfanin kwayar? Tace itace zata sakashi yin abinda muke so ko baiyi niyya ba. Daga nan an wuce wajen sai yanda kikayi da Junaid wlhy. Zan iya cewa maganarta ta tabbata, dan yau ma mun sami Junaid ne a gida, sai dai maigadinsu mukaima bayanin cewa mu Walibansa ne munzo kawo masa abincin takutaha ne. Anan gate ya barmu yaje yay kiranshi, sai ko gashi ya fito. Koda ya gammu sai da ya nuna mamaki ya kuma Sata rai, amma sai ya dake. Bayan mun gaisheshi ya koma cikin gida yace mu jirashi anan, bai wani jima ba sai gashi ya dawo da mukullin mota. Yace mu shiga, ni na shiga gaba ?awata a baya. Nayi zaton gida zai kaimu sai naga ya kawomu wata anguwa ne mai sabbin gine-gine. Ya samu waje yay parking sai ga wani da zai iya kaiwa sa'anshi ya fito, yace mana abokinsa ne. Bayan mun gaisa abokin nashi ya shiga damu cikin gidan, gidan sabo ne yace mana na yayansa ne da zai yi aure nan da sati guda.
? ? ? ?  Abokin nan nasa ne ya min nasiha ya kuma gaya min gaskiya akan gidansu Junaid bazasu barshi yay aure ba yanzu. Amma idan zanyi hakuri nayi karatu kamar yanda ya faWa min tun farko nan gaba sai aje matakin auren. Yace min na daina damun kaina komai nada lokaci, sannan na daina zuwa gidansu inba hakaba yayunsa ko babansu wani ya ganni za'a bata masa rai ne sosai.. sosai raina yake a dagule, na dinga kuka suna lallashina, da kyar na nuna na amince da abinda suka faWan. Dan haka ?awata da abokin nasa suka fita suka bamu waje wai zai sake lallashina. A wannan barin namu ne na bashi abincin dana kawo masa, dan zuciyata ta gama aminta da batun ?awata dole fa sai nayi hakan ne zan samu Junaid. Idan ba haka ba ina ji ina gani Wan masu kuWi zai suSuce min. Da farko ya?i cin abincin, sai da na nuna fushina sannan ya yarda mukaci tare. Daga kuma shan wannan kunun za?i ne komai ya faru..... kuka ya sar?eta. Zuciyoyin su Babban yaya kuwa wani irin rarrabewa suke gida bibbiyu, babu abinda suke sai ambaton addu'a. Yaya Fawzan daya kasa jurewa ya ce,  Abah bama bu?atar wannan labarin a barshi... ........
'?
? ? ??

Gaisuwa da fatan alkairi gareku baki Waya =??=??=??=??

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........ Baku isa ba, sai an kaishi har ?arshe. Dan haka oya Kamila muje .
?? Sille ya faWa yana nuna Mamy da bindiga. Hawaye ta share tare da zufar dake cigaba da ji?e mata jiki ta cigaba da faWin,  Junaid yamin fyaWe.....
 Kodai kin min fyaWe dan uwarki! Shegiya mubafuka, idan baki gyara maganarki ba kin faWi gaskiya wlhy zan harbeki ne nima. Iya ?o?arina nayi na son kaucewa ban taSaki ba amma da yake ke shaiWaniya ce sai da kika samun abu nasha na aikata hakan . Mabera ya faWa a fusace.
? ? ? ? Mamy ta cigaba da faWin,  Shike nan naji ni na saka maka ka aikata. Maimakon ni nayi kuka akan abinda ya faru duk da wahalar dana sha shine ke kuka sosai da zagina, ya tsareni sai na faWa masa abinda na zuba a abincin nan. Da farko na?i, sai da naga yana neman kasheni na sanar masa komai. Nasha maruka a hannunsa, na kuma sha zagi, ya kuma tabbatar min har abada mun rabu kenan. Sai lokacin na fara kuka da ro?onsa. Da ?yar na samu yace ya ha?ura. Koda abokinsa da ?awata suka dawo sukaga halin da muke ciki bai Soyema abokin nashi komai ba. Shima abokin nashi ya girgiza, ya kumayi mamaki sosai musamman da yake kallona ?ar ?arama babu jikin kirki. Bayan dai ka-ce-na-ce abokin nasa da kanshi ya fita ya samo min magunguna nasha, ?awata ta taimaka min na gyara jikina a gidan tanata nuna min karna wani damu nasara tamu ce. Wannan abinda ya farun shine tushen komai, kuma shine mafari. Dan bayan jiyyar kwanaki dana sha batare da barin kakata ta fahimci komai ba saboda magani da nake sha da taimakon da ?awata ke bani cikin dabaru na warke sarai, abinda kuma ya sake bani mamaki Junaid ya koma zuwa gidanmu, tun Baba na Waure masa harya saki jiki ya ha?ura. Abinda na lura da shi Junaid na kaffa-kaffa da nine kada na faWama su baba abinda ya faru tsakanina da shi, aiko saina samu na firgitashi, haka yake Waukata muje super market ya kaso min kuWi ni da su Baba. Kawai bayan wata biyu dayin hakan sai yazo min da bu?atar irin wancan al'amarin daya faru, ban masa musu ba na bashi kaina. Nasha wahala a karo na biyun ma amma na daure sosai. Shi ko yayta lallaSani da min al?awari kala-kala. Wannan shine ya sake fasan kai na ?ara ji na gama dam?e Junaid a hannu. Sai dai me na daina ganin period Wina tun daga yi na biyun nan. Na kasa samun koda ?awata da batun, sai dai na tambayeta mike saka jinin mutum ya daina zuwa duk wata. Sai tace ciki ne. Nice bana gani? Da sauri nace mata a'a wlhy, naji makwafciyarmu ne na hirar jiya ni kuma sai abin ya ban mamaki shiyyasa na tambaya. Da alama ta yarda, dan bata sake min maganar ba nima ban sake mata ba. Sai dai hankalina a tashe yake dan hakan dai na fahimci ana nufin cikine da ni. Ga kakata ta fara ?annanun magana akan tunda na kusa gama makaranta ya kamata na fitar da miji haka nan. Babana ma ya hau ya zauna akan batun. Tsoron sake yima Junaid magana nake yi akan aure tunda ya gaya min gaskiyarsa, amma yanda suka matsa min dole nai yun?urin yin hakan. A mamakina wannan karon baiko musa min ba yace ya yarda zamuyi aure, amma akwai wani aiki da zai sakani na watannin da basu wuce biyar ba kacal. Dan haka zai samu Baba da batun cewa zai aureni amma mahaifinsa baya nan a bashi lokaci har ya dawo. Ko damuwar jin wane aikine zan masa banyi ba na amince. Haka kuwa ya samu Baba ya tsarashi, mukai sa'a kuwa ya amince. Wannan ne ya bani damar yin jarabawar ssce Wina batare da matsawarsu akan batun aure ba. Ga ciki ma?ale a jikina na rasa wazan tunkara da batunsa tsakanin ?awata da Junaid, balle zuwa wajen likita nama tabbatar shi Win ne ko kuwa. Kwatsam a ranar da mukai final exam Winmu na dawo gida da murnar kammala Secondary na tarar da anguwarmu a cike taf da mutane anata hayaniya. Da ?yar na kukkutsa na shiga ainahin inda hayaniyar take sai na samu ?awata shimfiWe a ?asa ga ?an sanda da babanta da mamanta zaune gabanta sunata kuka. Hankalina yayi masifar tashi na tambayi wani Wan anguwarmu dake kusa da ni sai yace min iyayentane suka gane tana da cikin shege shine suka kamata da duka akan sai ta faWi wanene yay mata, da ?yar aka ?waceta a hannunsu sai ma akaga ta rasu. Tashin hankali kenan wanda ba'a saka maka rana. Ban san sanda na nufi gida ba saboda gudawa dake neman zubomin. Wannan al'amari yayi matu?ar tayar min da hankali, dan har aka tafi da iyayen ?awata ita kuma aka binneta da fin sati biyu ban dawo dai-dai ba. Sai dai faruwar hakan ta sakani sake yin gum da bakina akan abinda nake tunani a kaina nima game da ciki, sai dai na tasa rayuwar Junaid gaba akan batun aure. Dan a shirmena lokacin cikin zai cigaba da Suya har muyi aure kafin na haifeshi. Saboda wani magani dana amsa a hannun masu tallar magani, masu faWin sunci dubu sai ceto Win nan. Haka na saka maganin nan gaba naita sha a Soye wai ciki zai kwanta har nayi aure, dan a lokacin ni sam ban kawo wani batun zubar da shi ba, dan zubar da ciki ba abu ne mai sau?i ba sai da kuWi sosai kuma bamma san ina zamuje nayi hakan ba tunda bayan ?awata data rasu ba wani ya taSa sanin halin da nake ciki ba, dama itace ke nuna min hanya yanzu kuma babu ita. Iyayenta ma ance an kaisu prison. Matsawar da naima Junaid yasa jarabawarmu na fitowa ban san yaya akai ba ya shiga ya fita wajen babansa aka nema min jami'a, bayan iyayensa sun kawo kuWin aure na. (Ashe ba iyayensa bane hayarsu yayi) Sai dai a lokacin mu duk bamu sani ba, shi kuma baba ganin har iyayensa sunzo gida babu gardama ya yarda zan fara makaranta.
? ? ?  Ana gobe zan fara zuwa makaranta Junaid yazo gidanmu ya Waukeni wai zai min siyayya, a wannan fita ce ya sanar min ainahin aikin dazan masa. Ya nuna min hoton Fateema. Yace Kamila wannan sunanta Fateema Abubakar Ishaq Darma. Kamar yanda zaki shiga makaranta gobe itama gobe zata fara zuwa. ?anwar abokina ce. Ina son ki shiga jikinta ku zama ?awaye aminai na gaske. Cike da mamaki nace masa duk akan mi zan yi hakan, daga ganinta ?ar masu kuWice irinka Junaid, kodai budurwarka ce?. Tsaki yayi da faWin kefa shashashace wani lokacin, yanzu nake gaya miki kanwar abokina ce. Ainahin

103 / 138

Chapters