Advertisements
Chapter 105 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   105 / 138

312K to 315K   out of 412.8K words

Abin ya min suga na shiga kwasar dariya ina tafi, ya buWe idanunsa da ?yar yana kallona, sai kuma yay murmushi yace Kamila dama kece kika sa akai min haka?. A gadarance nace eh, namaka hakanne dan ka tabbatar niba kanwar lasa bace. Ba kace zakayi maganina ba ka kasheni, to kafin hakan ni a yau zanyi naka a yanzu ma. Murmushi ya sake yi yana runtse idonsa da jini ke Wiga ta sama, yace Kamila kenan, har yanzu baki gama sanin ni wanene ba, ba kuma ki gama sanin nafi ?arfin ?aramin kanki ba. Idan har zan iya Waukar fansa akan Aliyu Darma akan abinda bai taka kara ya karya da yay min ba ke mi kike tunani zanyi a kanki. Yawu na tofa masa a fuska da faWin, babu abinda ka isa kayi, ko a wancan ?aramin wasan naka da kake tunanin ka turani jikin Fateema kawai kake Waukar kanka wani shege ne kai. To daga turani jikin nata sai me ka iyayi kuma?. Nan ma yar dariya yayi, yace Kamila kenan iya abinda kika sani kuma kika gani kenan, karki yaudari kanki da Wan guntun rainon da nai miki na shekaru huWu kacal. Idan kuma har kina fata da son tsira da rayuwarki to lallai karki bari mutanen nan su barni da raina. Idan ba haka ba kika bari har na rayu wlhy sai na baki mamaki ?warai da gaske.
? ? ?  Ko'a jikina kalamansa basu wani daman ba, sai ma taSe baki da nayi cike da rashin damuwa nace, can ta matse maka kuma wannan. Mi kuma kake ci na baka na zuba, ai dama ni ban maka al?awarin barinka a raye ba, dan babu abinda zamu yi da annoba a cikin al'umma. Na kalla ?an-taure nace yayana ina son ku Wauki wannan sakaran muje yanzu nan mu jefa shi a ruwan can na ?asan mu, dan ko gawarsa zanji ba?in ciki idan aka sallata aka saka masa likafani. ?an-taure yace an gama ?anwata, haka nake son naga mace a dake malam ba farar kura ba. Kai ku Waure masa baki tamau yanda ko nishi bazai iya ba muje. Dariya irin ta ainahin boss Junaid yayi, dariyar data ratsa har cikin kwakwalwar kaina ta kuma tsoratani, amma sai na dake ina kallonsa. Idonsa a kaina yace. Lallai kinyi kuskure Kamila, babban kuskure ma kuwa na cin amanata. Amma ki sani kuma ki shirya Sadda Junaid a wannan duniyar tamkar kin KASHE MACIJI NE BAKI SARE KANSA BA. Domin akwai AJIYA A DUHUn ki a hannuna dake a karan kanki bazaki taSa iya hasaso minene ba har sai a lokacin dake zaki koma cikin duhun. Maza jeki, jeki da iya gudun da zaki iya ki taka irin taki rawar yanda kike so, ni kuma ZAN DAWO a gaSar da ?afafunki da gangar jikinki har ma da zuciyarki da ?wa?walwa suka gaji. Dan kinfi kowa sanin JUNAID baya barin BASHIN GABA. Koni na Suya ina da madadin da zai Wauka min fansa a kanki.
 Duk da maganganunsa sun min dukan guduma a saman kai sai na taSe baki, cikin halin ko'in kula nace kai ka sani kuma wannan. Sai ka bari har sai ka rayu kafin kai tunanin bibiyar bashin gabar. Yayana na gaji da jin muryarsa a cikin kunena Please ku Waukesa muje dare nayi. A gabana suka daure masa baki suka saka a buhu suka Waukeshi, ni kaWai mace a cikinsu amma ko War banji ba na bisu har bakin ruwan. Haka suka jefa shi a cikin ruwan nan ina kallo, banji ko tausayinsa ba na juyo na tafi gida suma suka koma wajen zamansu. Da farko abin ya dameni dan a ranar harda mafarki na, amma zuwa kwana biyu da Fateema ta sake zuwa min da batun Darma sai na manta da wani al'amarin Junaid gaba Waya, ga dawowar mahaifiyata da ?an uwana a lokacin, sai daWin yay min yawa matu?a. Haka aka sha bikina da Aliyu Darma duk da na fahimci ba sona yake ba sam. Oho karya sonin ai ni wanda nake masa ya wadatar. Tabbas ban wani samu tarbar arzi?i daga Aliyu ba a gidansa, hasalima randa aka kaini ko ganin idonsa banyi ba, bamma fahimci a gida Waya muka kwana ba sai da safe. Al'amarin ya cizar min zuciya amma na dake na kuma daure. Nayi zaton abin zai tsaya a iya kwanakin farko-farko ne sai naga fa da gaske yake bana gabansa, matarsa ce ta tirsasashi aurena sai na kasa danne zuciyata, shiko ya tabbatar min akan matarsa fa zai iya komai, kodai na nutsu ko kuma na kama hanyar gidanmu. Dan wlhy bazai taSa rayuwa a inuwa Waya da ma?iyin Fateema ba in har ya sanshi. Bayan ya gama gasa min magana yace naje gida. Tofa babbar magana. Hankalina ya sake tashi, kofa wata ban cika ba, hasalima ko kwanciyar aure bai taSa yi da ni ba.........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Bayan an maido ni sai na canja takuna akan Fateema da shi kansa. Na boye komai a zuciya har Aliyu ya yarda dani, ya kai gareni kuma a shimfiWa. Atsorace nake da sakamakon jina ba cikakkiyar mace ba da nasan zaiyi, amma sai naji baice komai ba, naga dai canji a tare da shi na wannan yinin harma sati guda, amma cikanki baice dani ba, tun ina a tsorace da hakan harna saki jikina, cikin ikon ALLAH ma sai ga ciki, farin cikin samunsa kuma nake tunanin ya goge komai a ran Aliyu game da ni mara ?yau, nima kuma sai na sake nemawa kaina fada ta hanyar bata ya'yan da duk na haifa Win. Na kuma kauda mata ido a kansu kamar ban damu da su ba....

? ? ? Zuwa yanzu jami'an tsaron sun zagaye gidan tako ina, harma suna bada sanarwar su Mabera su mi?a wuya kawai. Amma da yake zuciyar a bushe take sai Sille ya bama yaransu umarnin harba bindugunsu sama duka a lokaci guda. Hakan kuwa sukayi, yanda sukai Win kuma ya isar ma jami'an tsaron sa?on waWan nan a shirye suke. Dama saboda tabbatar da hakan yasa Sillen saka su yin harbin. Matu?ar tashi hankalin su Baba Sardauna da su RK yayi, dan harda su aka shigo jejin, duk da jami'an tsaron basu so hakan ba, amma sukace bazasu iya zama ba, dan RK ma harda likitoci ya shirya da Ambulance har biyar saboda shirin kota kwana. Sai dai Ambulance Win da sauran jami'an da suka biyo mota basu kai da isowa ba...
? ? ?
? ? ?? A karo na farko Abah ya jefama Mabera tambaya idonsa akan Sille dake ta zu?ar sigari kamar ALLAH ya aikoshi, kai da ka kallesa kasan hankalin maza a tashe yake.
? ??  Da gaske shi Win wanda ta haifa ta yadda ne? .
? ?? Murmushi Mabera yay da faWin,  Tabbas shine, domin kuwa abinda bata sani ba nasan tana da ciki, sai dai a ?urarren lokaci nasan hakan nima. A ranar da mukaje da abokina wajenta yin sulhu, da yake ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yana karatun lafiya muna baro wajen ya tambayen nasan kuwa Kamila nada ciki?. Nace masa ciki kamar ya? Yace min ciki dai na haihuwar Wa, dan shi kallo Waya yay mata ya fahimci hakan a gare ta. Da farko na shiga tashin hankali, dan tabbas nasan cikin nan nawa ne, saboda nasan bata mu'amula da kowa sai ni. Ni Win ma sau uku ne kacal, sai dai ta zama sanadin da ina neman wasu matan kuma a yanzu. Ganin yanda na rikice sai ya shiga kwantar min da hankali, shine ya bani shawarar yanda muka Wiba jininta batare data fahimci dalilin hakan ba. Koda muka kai akai gwajin aka tabbatar mana da cikin rikicewa na sake yi, nace ma abokin nawa wlhy dole na biya ko nawa ne a zubar da shi. Amma sai ya ?waSeni, yace Junaid kada ka aikata hakan, dan cikin nan ya wuce batun zubarwa cikin sau?i, da aje yarinyar nan ta rasa ranta ka saka kanka a matsala gara ka barta da cikin, kawai dai dole mu sanyama duk motsinta ido dan bamu san manufarta na Soyeshi ba har a gareka. Da farko dai badan na gamsu da shawararsa ba na ?yale, sai dai nima dana nutsu nayi nazari sai na ajiye batun zubda ciki, muka sakama duk wani motsinta ido batare da itama ta sani ba. A yanayin da muka ganta da rana a randa zata haihu abokina ya tabbatar min da na?uda take a tsaitsaye, kuma tabbas zata iya haihuwa daga ranar zuwa kowane lokaci, dama kuma gwajin da yay mata yasa a lissafe muke da watannin cikin. Har taje asibiti ta kaima su kakarta abincin dare ta dawo a biye nake da ita, ganin ta shiga gida ga hadari sai na ha?ura na yanke shawarar tafiya gida tunda babu wani labari, amma zuciyata ta?i yarda min da hakan, haka na cigaba da zama a Soye cikin layinsu har ruwan nan ya sakko, na gama sarewa akan na tafi kawai sai gata ta fito daga gida tana tafiya da ?yar tana kuma waige-waige, ko tsoron duhun dare dana ruwan sama da akeyi bataji da alama, sosai taurin zuciyarta ya sake bani mamaki, dan tabbas da ace namiji ce yarinyar nan ba ?aramar tantiri za'ayi ba. Haka na dinga bin bayanta harta shiga cikin kangon nan, harga ALLAH a lokacin da take na?udar ni tausayi ma ta bani, sai na dinga jin kamar na fito ma na taimaketa. Amma dai zuciyata na ?waSata, ga ?aunar yaron data bari yashe a ?asa ruwa na dukansa ta shigeni, jikina har rawa yake akan naje na Waukesa. Na dai daure da ?yar harta gama hutunta ta tashi ta naWe yaron a zani ta saka mabiya a leda ta fita a kangon. Cikin sauri nabi bayanta, duk tunanina gida zata koma sai naga ta Wauki wata hanyar daban babu tsoron komai a tare da ita. Mamaki ya kamani, amma ina dai biye da itan harta isa ga bolar data ajiye yaron ta zuba masa bola tabar wajen. Karo na farko da naji tsanarta mafi muni a zuciyata, tsana irin wadda ban taSa ma wani mahaluki ba a rayuwata, ina hawaye da komai naje na Waga yaron daga bolar har lokacin bai kuka ba, amma kuma alamu sun nuna yana da rai, dan zuciyarsa na bugawa. Haka na rungumeshi nabar wajen da shi har mabiyyar data yarda dan bazan iya barinta a wajen ba, na koma kangon data haihu na kwashe duk wani abinda ta bari da zai iya zama shaida. Haka na Wauki hanyar gidan su abokina a ?afa ga yaron a ?irjina na naWesa a cikin leda ta baya, da ?yar na samu acaSa ya ?arasa da ni. Hankalin abokina ya tashi sosai, yayi kuma mamaki da jinjina taurin zuciyar Kamila, haka ya shiga bama yaron taimakon gaggawa da ?yar muka samu yay kuka. Ni da kaina nai masa wanka muka saka shi cikin babbar rigar abokina muka naWeshi ya samu Wumi, asubar fari muka fita zuwa kaishi wani asibitin kuWi da abokina ya sani kuma yake da ala?a da su. Anan akai treating yaron na tsawon kwanaki goma, har sai da lafiya ta dawo jikinsa sosai sannan aka salleme mu, ranar ban kwana garin Kano ba na biya kuWin jirgi na wuce Lagos. Saboda shi na kama Waki a anguwar da ba'a sanni ba cikin ?abilu kuma dan babu bahaushe ko Waya ta wajen. Haka na cigaba da rainonsa ni kaWai, har lokacin daya kamata na sayi kaya na koma gida yayi, sai na rasa yanda zan yi dan bana son mahaifina yaga na saSa lokacin dana saba komawa, hakan ne ya zama dalilin fara neman mai raino,? kasancewar nafi son bahaushiya yasa na sha wahala sosai, sai da ?yar na samu wata anan anguwar da muke sai dai mai aiki ce a wani gida nan kusa damu, gidan da ban taSa sanin hausawa bane a ciki sai ranar, duk da dai matar ce bahaushiya, mijin kuma ?abila ne. Da wannan damar na dinga zuwa kai kaya Kano sai dai bana daWewa kamar da nake dawowa Lagos, dana dawo rainon yarona ke dawowa hannuna, nine uwa nine ubansa, har ALLAH ya sa yakai shekara biyu da haihuwa. Yayi wayo sosai, kamanina da nashi na ?ara fitowa. ?aunarsa na sake tasiri a raina, ina jin kamar bani da kowa a duniya sai shi kaWai. Shine farin cikina, bani da wani buri sai na naga ya girma. Ban taSa bama kowa labarin uwarsa ba, idan ma aka tambayeni sai nace ta rasu wajen haihuwarsa. Hatta da mai rainonsa da uwar Wakinta haka na gaya musu kawai. Ya fara tafiya ina tsaka da wannan farin cikin na taho Kano kawo kaya, na sauka airport na shiga taxi zai kaini gida yaran data saka su kasheni suka taremu a hanya. Bayan sun min abinda ta sakasu harda jefani a ruwa, amma kamar yanda na faWa mata zan dawo gashi na dawo Win. Dan kuwa suna barin wajen cikin yaran data saka suka jefanin Waya ya dawo ya fiddani, duk da dai nasha ruwa sosai zuwa lokacin haka ya Waukeni ya kaini nesa da anguwar tasu, a wani kango ya bani taimako, kwana uku da yini guda yana tare dani har na dawo hayyacina. Alkairi nai masa mai tsoka. Sai ya bani shawarar nayi nesa da garin Kano, dan tabbas ?an-taure hatsabibi ne baya juyama wanda ya bashi aiki baya, sannan yanda ya fahimta Kamila hatsabibiyar yarinya ce komai zaki iya sake aikatawa idan ta tabbatar ban mutu ba. Na gamsu da bayaninsa dan haka na bu?aci yazo muje Legos, dan inada wajen zama acan. Baiyi musu ba muka tafi. Sai dai muna isa ciwo ya kwantar da ni sosai, shine yay jiyyata tsahon watanni bakwai, yarona dana sakama Junaid matar nan da uwar Wakinta da basu taSa haihuwa ba ita da mijinta ba na kula min da shi, har ALLAH yasa na warke sarai na dawo normal, dawowar data sakani turo yaron nan yay min bincike akan Kamila da gidanmu. Sai ya samu ALLAH yayima mahaifina rasuwa, sannan ni kuma anyi nema na har an gaji an ha?ura da tunanin na rasu, Satan nawa ne ma ya saka mahaifinmu a damuwa ya kwanta ciwo har ya rasu, har ma yayuna sunzo sun tattare dukiyar Abbanmu da nake juyawa anan Lagos Win sunje sun raba gado iya su kaWai banda ni. Hasalima zuwa lokacin basa ?asar, ita kuma mahaifiyarmu wai ta auri ?anin mahaifinmu sun bar nan Kano suna Bauchi da yake can ne asali mu. Kamila kuwa ta auri Aliyu Darma, har ma tana da ciki a lokacin...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Wannan abu yamin ciwo ?warai da gaske, dan labarine mafi muni da bazan taSa mantawa da shi a rayuwata ba. Gaba Waya naji na tsani ahalina, dan tabbas basu min adalci ba, musamman ma mahaifiyarmu naji ciwon auren ?anin babbanmu da tayi, dan baya shiri da babanmu sam sanda yake raye. Amma ta aure shi bayan rasuwarsa ko shekara ba'a rufaba, a lissafi ma tana gama takaba akai auren. Wannan al'amarin shine sanadin canja min tunani, naga babu wani amfanin cigaba da zama na mutumin kirki, na fara rainon zuciyar Junaid da Waukar fansa akan mahaifiyarsa, ni kuma na huWe shafin iskanci ba kama hannun yaro. Na kuma fara shaye-shaye saboda Sacin rai. Mai rainon Junaid ce taita ?o?arin dawo dani kan hanya, tare da nuna min ita zata aureni kodan junaid, amma sai naji bazan iya ba, kamar itama tazo min ne da irin fuskar Kamila. Sai na fara hantararta, amma sai batai fushi ba ta cigaba da bibiyata harna amince da ?yar da takurawar Junaid a lokacin yana da shekara kusan biyar. An Waura mana aure da ita, sai nace mata bana son sake haihuwa. Iya Junaid ya isheni rayuwa. Ta amince da hakan kuma tana bama Junaid dukkan kulawar data dace, idan ma ba'a faWa maka ba sai ka Wauka itace ta haifeshi. Kwatsam Junaid nada shekara tara sai gata da ciki, aiko na shiga yi mata rashin mutunci, amma sai Junaid ya nuna bata kariya da son cikin, dole na bari nima na koma bata kulawa tunda dai mai afkuwa ta riga ta afku, sannan akan Junaid komai zan iya amsa na kumayi ha?uri da shi. Tasha wahala a rainon cikin har ALLAH yasa yakai ga haihuwa, ta haifi Wa namiji, sai dai ko ganin fuskarsa batayi ba ALLAH yayi mata rasuwa. Munci kuka ni da Junaid sosai, sai uwar Wakinta ce ke lallashinmu da mijinta daya kasance ba wani mazauni sosai ba. Haka shima wannan jaririn na shiga rainonsa tare da Junaid, bana zuwa ko ina kullum ina gida, a hankali yaro da muka sakama suna Ra'iz na girma zuciyata na ?ara mutuwa daga barin neman na kaina, sai dai na daina shaye-shaye dana fara, sai danfarar mutane kuWi. A hankali hakan ya fara min daWi, sai ya zama itace sana'ata mafi shahara. A haka

105 / 138

Chapters