Advertisements
Chapter 101 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc Hausa Novels
Advertisements

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   101 / 138

300K to 303K   out of 412.8K words

Maanal tayi babu tsoro babu shakka. Ta yamutse fuska da taSe baki ta watsar da banza.
? ? ? Murmushin takaici Mabera yayi da faWin,  Zan gyara miki zama yarinya. Zan kuma koya miki tarbiyya da yanda ake girmama na gaba....
? ? ? ??  Ka fara koyama kanka mana. Kuma Besty da Abah sunfi ?arfinka wlhy, kadai ji da wadda kace kana da ala?a da it.....
? ? ? Bata rufe baki ba wani ya kawo mata duka da bakin bindiga Abah ya kare. Da sauri Oum ta ri?ota jikinta itama. A nutse Abah ya kalli Mabera dake dariya.  Junaid ka kawo mu nan ne dan ka illatamu, ko ka kawomu nan dan biyan bu?atunka? Na rantse maka da ALLAH, idan wani abu ya samar min yara bazan taSa na yafe maka ba .
? ? ? ? ?  Amma kaga rashin kunyar da take min ai .
? ??  Kazo da siffar da za'ai maka hakanne ai .
??  Oh kana goya mata baya kenan Aliyu .
? ? ? ??  Kai ba goyon bayan naka Wan kake yi ba .
? ?  Shike nan ni banda lokacin yin sa'insa da kai yanzu. Amma ina baka shawara ka kimtsa bakunan surukanka da ?a?anka idan sun tashi in har kana bu?atar dukanku kubar wajen nan da rai da kuma lafiyar jikinku. Idan ba haka ba waWan nan fusatattun karnukan nawa basa jira. Su sha yanzu magani yanzu ne idan aka taSani, kar kaga yanzu ta tsallake. Na baka daga nan zuwa safiyar gobe idan ka yarda da sharruWWana zamuyi komai mu gama a goben. Dan na faWa maka banda isashen lokaci. Kai ku tattara su ku kaisu ciki, a haWe min su a Waki guda...
? ? ? Daga haka ya mi?e yabar wajen. Su kuma yaranshi suka zo suka zagaye su cikin tsawa suna faWin su tashi. Su Nuratu ne farko tashi, suka kakkama Saheeba. Abah da gaba Waya zuciya ta kumeshi ambaton ALLAH kawai yake a zuciya shi da Oum ya jinjina ma su Ameerah da suka?i motsawa kai ganin su Abah ma basu motsa ba. Tashi sukayi suma, haka aka sakasu gaba zuwa cikin gidan. Ashe ?aton gaske ne, akwai mutane kuma a cikin gidan zaune alamar suma kidnapping Winsu akayi, jikinsu yayi dauWa sosai, wasu a rame, wasu ma ciwo ya ci su ya cinye. Bayin ALLAH kallonsu Abah kawai suke har aka shige dasu Waki, a zukatansu ayyanawa suke waWan nan dai ?ila manya ne shiyyasa ba'a kawosu cikinsu ba. Daga ganin mutanen kuma dama dai kasan suna tare da jin daWi, duk da darene ba wani sosai suke iya tantancesu ba.
? ? ? ? ?akin dai ginin ?asa ne kuma rufin ?asa. Ko daSen ?asa babu ?asace rubuWi zube jajir, sai dai akwai hasken sola har anan. Haka suka zazzauna. Sai ga su Babban Yaya an kawo, babu tausayi haka suka dinga sakinsu a ?asa. Baiwar ALLAH Oum sai idanu ta runtse hawaye na sakko mata. Abah kam idanu ya zubama zaratan mazajen ?a?ansa abin alfaharinsa. Manya-manyan bread guda kusan goma cikin yaran nasu wani ya kawo ya watso musu, sai ledar ruwa Waya. Cike da wula?anci ya bisu da kallo a yatsine yana faWin,  Wannan karramawar oga ce, badan haka ba wlhy yanda na tsani masu kuWin ?asar nan tuwon ?asa zakuci, ni ne nan zan ma tu?a muku shi da hannuna yan iska Sarayin kuWaWen mu. Kum tsare komai kun tare ko ina daga ku sai ?ayanku da jikoki .
? ? ? ? Karo na farko Abah yay murmushi, dan harga ALLAH tausayi yaron ya bashi, dudu bazai wuce shekaru ashirin da huWu ba. Sam baiga laifinsa ba, dan abinda ya faWa gaskiya ne, sannan kuma maybe bai san su Win su wanene ba, dan a Nigeria kawai idan kayi kuWi sunanka Sarawon gwamnati a wajen wanda bashi da su. Alhalin kuma ba haka bane ba........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Tabbas a rayuwa shi alkairi dan?o ne, baka kuma gane masoyi na ?warai sai a gaSar da wata jarabawa ta rayuwa ta sameka. Hakama baka gane alkairi ga marashi rahama ce da jin ?ai sai a gaSar da kake cikin wani bala'i na rayuwa. Shiyyasa ko yaya mu kasance masu alkairi ga wanda basu da ?arfi ko basu kaimu ?arfi ba. Idan kina da dubu biyar daure kiyi alkairi kona Wari biyar ne zakiga ribarsa koda ba'a lokacin da kikayi ba.
? ? ?? Tabbas shuka alkairi da ahalin Abah keyi da shi kansa a wannan gaSar sai ya zam suna girbarsa ne da addu'oin bayin ALLAH akan halin da suke ciki. Dan ta ko'ina addu'oin fatan kuSuta daga azzalumai ake musu. Masu saukar Alkur'ani nayi musamman makarantun da suka tallafawa da alkairansu. Gaba Waya media labarin Waukesu ya danne na shagalin bikin salla. Haka ahalinsu sun du?ufa addu'oi a wannan dare. Idan akace maka wani yayi barci to sai dai ?aramin yaro, amma mazansu da matansu sunyi kwanan zaune ne agaban UBANGIJI suna kuka da fatan kuSutar ?an uwansu.
? ? ? Yayinda jami'an tsaro suma basu zauna ba. Dan shugaban ?asa da kansa ya kira IG hankali tashe ya bashi umarnin amsar case Win. Kowa yasan yanda AA Darma keda kima da mutunci a idon shugaban ?asa, hakama mahaifinsa. Dan haka wannan ba wani sabon abu bane ba ko abin mamaki. A ganin mutane ma wannan shine halaccin da shugaban ?asar zai nuna ga ahalin Darma gaba Waya dana Kashim Kura dan sun taka rawar gani akan hawansa mulki ?warai da gaske ta ?ar?ashin ?asa da dukiyarsu. Duk da ba kowa yasan hakan ba dan a zahiri babu wani ahalin Darma dake da ala?a da siyasa. Shi kansa AA da aka bama mu?ami a gwamnatin kowa na ganin yanda yake wasarere da shi da masa Waukar kashin kaji....

? ? ______&

? ? ?? Dukkan wani motsin dake faruwa a cikin gari waWanda suka tallafawa Mabera a aikin saboda nasu dalilan suna isar masa da sa?o. Abin zai baka mamaki idan akace maka kuma a wasu manyan jiga-jigan ?asar ne. Yawancinsu kuma haushinsu akan AA da Abah ne. Sai Yaya Fawzan dake harkar kwangila shima ta wani fannin haushin ya shafesa. Shi babban Yaya nasa abokan hamayyar na wajen aiki basu isa shiga cikin jiga-jigan azzaluman ba shiyyasa babu yanda suka iya da shi.
? ? ?? Kusan misalin ?arfe biyun dare Mabera ne a Wakin kusa da nasu Abah zaune yana karanta sakwannin da aka tura masa game da halin da ake ciki, ?asa tako ina ta Wauka talakawa da manyan dake jikin su Abah. Yanda masu turo sakwanin ke jinjina girman al'amarin haka Mabera ke jinjina wa. ?aramar waya ya Wauka ya haWa sim card a ciki ya saka battery ya lalubo layin wani abokinsa da shima keda hannu a cikin aikin. Bugu biyu aka Waga.
? ? ?  Humm kai barci ma kake yi ni ina nan cikin jaje sauro na cinyeni lallai Kaugama .
? ? ?? Cike da kasalar jiki wanda aka kira Kaugama ya ce,  Bazaka gane ba, tun Wazun nake jiran kiranka amma shiru, bakaga sa?ona bane .
? ? ? ? ?  Na gani, kasan sai da na koma Kaduna na tattaro komatsaina, dan ina gamawa da su gobe zuwa jibi zan bi ta Niger na wuce. Sai ku kuma ku Wora da naku.
? ??  Oh wai kana akan bakanka kenan? .
? ?  Kaima kasan bana magana biyu Kaugama. A nawa tsarin kuma dukiyar Darma kawai nake hari sai rama abinda Wansa yayma nawa Wan, da. Shi na rama wanda yay min tuni. Itako Kamila dama zan Wauketa ne ba'anan zan horata ba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?. Kaga manufarmu ta banbanta .
? ? ? ??  Haka ne. To yanzu ya ake ciki? .
? ?  Komai na tafiya anan normal, dan zuwa gobe zan zauna da su, zan kuma ajiye musu tabon da dole zasu bani kuWaWen dana bu?ata da wuri. Na gama magana da Lawwali yanzu haka a shirye yake can bakin border yana jiran isata .
? ? ?  Okay shike nan, muma dai anan normal ne, dan basu gano bakin zaren ba har yanzu. Sunata dai buge-bugen tudun dafawa. Kasan babbar dabarar da mukai shine lalata camaras Win nan. Sai dai ka kula sosai, dan yanzu duk wani mai TAKUN SA?A da su za'a hau bincika, shiyyasa kaga na bada ?afa na bar ?asar tun satin daya gabata.
? ? ? ? ??  Karka wani damu, dan ni babu wani mahaluki da zai ce inada ala?a da Darma ta zahiri.
? ? ?  Hakan yayi na barka lafiya. Zamu cigaba da tura maka kowane motsi na yanayin da ake ciki ....

_____&

? ? ? ? A lokacin da Mabera ke waccan wayar anan su Abah sun du?ufa ne kaima UBANGIJI kukansu, dan ruwan da aka kawo musu ya taimaka musu ?warai da gaske sai suka kama alwala da shi. Babu wanda yabi takan bread Win nan sai Nana da su Naufal da suke kukan yunwa. Cikin amincin ALLAH gabannin asuba suma su AA suka farka, sai masu ibadar suka ?aru, dan suma duk da rashin ?arfin jiki da suka tashi da shi basu biye ba suka fuskanci UBANGIJI, dan a wannan gaSar shine kawai zai kuSutar da su a halin da suke ciki. Ba kansu suke ji ba, matansu da yaransu ne damuwar, ga Saheeba da itama ta farka a gigice da zubar jini. Hankalinsu ya tashi matu?a, Nana kuka Nuratu kuka. Da wannan tashin hankalin suka wayi gari. Dan tabbas in har Saheeba bata samu taimakon gaggawa ba komai zai iya faruwa da ita. Tsabar iskanci irin na Mabera koda kukan su Nana daya ishesu ya sashi le?owa kallo Waya yay musu ya watsar zai koma da baya. A bazata yaji Abah ya furta,
? ? ?  Na amince da dukkan sharaWin ka. Amma kukai yarinyar nan asibiti ko ku nemo mai kula da ita .
? ?? Ba Mabera kawai ba, hatta su Oum kallon mamaki suke ma Abah, shi mutum ne mai sau?in kai a zahiri, amma Abah akwai kafiya da dagiya, shi kansa Mabera sanin wannan halin nasa da yayi ne ya sashi kafa waWan nan sharuWWan da bai yaSa tunanin Abah zai amince da su cikin sau?i haka ba. Oum zatai magana Abah ya hanata. Shi ko Mabera dariya ya shiga tuntsurawa. Sai kuma ya Wan tsagaita yana faWin,  Anya My Darma ba wani abu kake shiryawa ba kuwa. Kai ne zaka amince haka cikin sau?i. Kai ban yarda da kai ba wlhy .
? ? ?? Kallonsa Abah yay cikin ido, sai kuma yayi murmushi mai ciwo.  Junaid ke nan, kai kasanni ai, kuma kasan abinda zan iya tun kafin kazo nan damu. Amma ka sani zan iya sadaukarwa saboda zuri'ata, ciki harda RAYUWATA...
? ? ? A matu?ar gigice kowa yake kallon Abah. Mabera kam dariya ya sake sanyawa, sai kuma ya taSe baki da faWin,  Wannan kai ya shafa, yarana zasu zo su fita da ita, kuma sai ku karya ku fito domin fara zartar da shari'a .
? ? ? Babu wanda ya kulashi balle tanka masa. Yana barin wajen baifi da mintuna biyar ba wasu ?artai suka zo zasu Wauki Saheeba. Babban Yaya ya motsa da niyyar yin magana duk da bashi da wani ?arfi Abah ya ri?eshi ya hana. Dole ya ha?ura suka Wauketa suka fice. Nana zata bisu sukai mata tsawa, hakama Anum. Oum dake hawaye ta ce,  Gadanga miyasa zaka amince musu? Idan zaka iya basu dukiya kenan zaka iya sallama musu su cutar da Ajwaad kamar yanda suka faWa? .
? ?? Shiru Abah yay mata kamar bai ji ba. Su Babban Yaya da basu fahimci zancen ba sukace,  Oum mike faruwa? Wane irin sharaWi ya kafama Abah akan Ajwaad? .
? ?? Kuka Oum ta sake fashewa da shi, ta shiga zayyane musu komai da Mabera ya faWa a jiya da dare suna barci. Cikin zafin rai Yaya Fawzan ya ce,  Miyasa zaka amince masa Abah? .
? ? ? ? ?  Hakan da yay shine dai-dai Yaya Fawzan. Ko kuna son ita Saheeban ta rasa rayuwarta. A yanzu rayuwarta ce mai muhimmanci fiye da komai.
? ? ?  Amma kasan wannan ALADEN mutumin zai iya aikata komai daya faWa ko Ajwaad . Cewar babban Yaya a fusace shima.
? ?? Murmushi AA yayi idonsa akan Maanal dake barci, sai kuma ya lumshesu ya buWe akan Babban Yaya da Yaya Fawzan. Ya maida kan Abah da kansa ke ?asa.  Yaya na fiku sanin mutumin nan ?warai da gaske. Na san kuma zai iya yin fiye da abinda yama faWa. Karku damu ALLAH na tare damu ai.
? ? ? ? ? Kafin wani a cikinsu ya sake cewa wani abu Sille da yaransu suka zo fita da su. Har yanzu jikin su AA Baida wani ?arfi, dan sai da ma aka kamasu. Da alama allurar zatai kwanaki a jikinsu kafin ta sake su. Gaba Wayansu tsaye sukai suna kallon Mamy daketa aikin girka abinci a waje cikin rana kuma ?atuwar tukunya, dama tun jiya Oum ke tambayar ina take Abah yay mata shiru. Duk kuma inda ta motsa yaran Mabera na biye da ita da bindigu. Duk tayi wani irin wujiga-wujiga dare Waya kacal, kai daga gani kasan ubanta take ci a hannun su Sille. Basu AA ba hatta Oum zuciyarta tafasa take da halin da Mamy ke ciki, haka aka kaisu ?asan watsa bishiya da Mabera ke zaune a kujera kamar wani sarki ana faman danna masa ?afafu. Yasa laptop a gaba yana kallon Film sai dariya yake yi kamar mahaukaci. Ga kayan ciye-ciye an baje masa. Gefensa Sille ne zaune shima yana haWa bindiga yana zu?ar sigari. Komai basu ce musu ba har sai da Mamy ta gama uban girkin nan ta zuzzubama yaransu. Tsabar yanda ta jigata layi take kamar zata faWi, haka suka rakota wajen inuwar. Amma tsabar mugunta sai Sille cewa yay ta koma rana tai kneeling. Ai wani irin zaburowa AA yayi sai dai bashi da ?arfin tashi, Abah ma ya ri?eshi yana girgiza masa kai.
? ? ?? Sille dake kallon AA yay dariya da faWin,  Kai fa na lura Waukar kanka kake wani tsagera ne. Karka manta kai ?anina ne na uku, ko shi wannan Fadeel Win dole yabini balle kai haihuwar taliya. Dama ka shanye fushinka dan ba amfani zai maka ba anan, ko an gaya maka a banza muka saka kuWi muka sayi allurar da mukai muku hahhhaaha .
? ? ?? Lips kawai AA ya cije, tsabar yanda zuciyarsa ke hasala sai ga hawaye sun cika masa ido. Mabera da duk ke saurarensu ya kashe laptop Win yana gyara zama da kallon AA, kamar ba shi ba a dake ya ce,?  Ajwaad ka daina damun kanka da yanayin da kake ganin wannan matar, dan wlhy a yanzu idan ka gama jin wacece ita sai kafin sauran ?an uwanka tsanarta. Ban sani ba ko mahaifinku ya taSa faWa muku ala?ata da shi. In ma baiyi hakan ba ni yanzu zan faWa muku dan zakufi fahimtar abinda nake son ku fahimta a wannan shari'ar.
? ? ?  Sunana Junaid Abubakar Mabera. A......
Maganar ta ma?ale a ma?oshinsa sakamakon isowar yaronsa a guje har yana faWuwa. A tare Mabera da Sille suka mi?e, Sille ya daka masa tsawa.
 Are you Mad?!! .
 Sir akwai matsala, an YANKA TA TASHI, an kama su Bakure da matar nan mai zubar da jini, yanzu haka shi ya gudu amma sun bishi yace muyi takamm...
Wani murmushi Abah ya saki, yayinda Mabera ya rikice, a tsawace ya ce,  A saka kowa a mota yanzun nan...........
'?
? ? ?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Gaba Waya wajen ya rikice da kai-kawon yaran mabera. Dan danan suka shiga fito da mashina da motoci dake lulluSe da yayin ciyawa. Harda nasu Abah guda biyu da akazo da su jiya har sun Soyesu shegun. Mabera da Sille sai faman kai-kawo sukeyi suma hankalinsu a masifar tashe. An gama fiddo motoci da mashina zasu fara saka su Abah kawai suka fara jiyo ?arar jirage masu saukar angulu na tunkaro jejin. Koda suka fara dube-dube sai suka fahimci ai takowane bango ne zobe ake shirin yi musu. Mabera ya wani cije baki yana mai yarfar da hannayensa irin na ta ?waSe Win nan. Babban yaron su ya kalli Sille da gaba Waya ma ya gagara cewa wani abu shi kam.
? ? ??  Boss mutanen nan sun riga sun cimmana fa, mafita Waya ce damu a yanzu da zamu iya tsira a hannunsu .
? ? Mabera da ya kallesa da sauri yace,  Wace irin mafita ce? Kasan da mafitar amma ka zuba mana ido tun Wazun muke neman rikita kammu!! .
? ? ??  I'm sorry Sir! Nima yanzu dabara yazo min, inaga mu koma da mutanen nan cikin gida kawai. Wannan shine plan a

101 / 138

Chapters