Advertisements
Chapter 137 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   137 / 138

408K to 411K   out of 412.8K words

reras da iyayensu uku da Oum da Abah sai su Maanal taita hawaye. Tayi mai isarta ta goge dan ko Aunty bata bari ta gane duk da aunty tana ?yaletane kawai amma ta gane komai. Amma tunda tana Soyewa sai take barinta a hakan kawai...

&& Urwa nada shekara Waya da rabi, yaran Ameerah da Najma da suka haima duk maza suma Abubakar, da Umar nada watanni bakwai-bakwai jikin Mamy ya rikice. Babu Sata lokaci su Oum gaba Wayansu har Abah suka nufo Nigeria. Kai tsaye Kano suka sauka, maimakon gida kuma asibiti suka wuce inda take kwance. ALLAH mai girma da Waukaka sun shiga Wakin da take kawai ta zuba musu ido tana hawaye. Magana take son yi amma babu baki dan kwana uku kenan maganarta ta dakata. Haka taita kallonsu da idonta Waya tana hawaye. Su Naufal na zagaye da ita su takwas cas sai iyayensu a bayansu, Oum Abah da su Maanal na gefensu. Sai Aunty da yaranta suma. Ta kafe Abah da ido na tsawon lokaci sannan ta koma kan Oum, ta juya idanun ta sauke akan su Maanal Waya bayan Waya sannan ta maida kan su AA, tai Wan murmushi ta maida kan su Naufal. Fin mintuna biyar tana kallon yaran sai tari, sai aman jini, abu kamar wasa dan danan aka nemo likita. Su kuma akace su fito. Cikin abinda bai wuce awa guda ba ALLAH yay mata rasuwa. Sai likita fitowa yay jiki a sanyaye...
Hawaye sosai Oum da su Maanal da Aunty keyi. Abah ya du?ar da kai kawai yay shiru, haka ma su Babban yaya idanunsu duk sun kaWe hawaye na cika su. Sosai tausayin mahaifiyarsu ya kamasu na rashin neman gafarar mutane da batai ba. Duk da sunyi iya ?o?arinsu na ganin tayi hakan amma ALLAH bai bata iko ba. Haka aka Wauki gawarta, zasu wuce gidanta da ita Baba Sardauna yace a kawota gidansa. Hakan ya saka su Babban Yaya jin daWi, a gidan Baba Sardauna akai mata wanka aka shiryata, sannan aka sallaceta aka mi?ata makwancinta na gaskiya. Ahalin Darma sun nuna dattako da kara sosai. Dan har na nesa sai da suka dawo har ma wanda basa ?asar ?a?a da iyaye. Hakama su Ammie, su Hajiya Shuwa da ?an uwa da abokan arziki duk sunzo. Tsohon shugaban ?asa mai sauka ma yaje da tawagarsa. Manyan mutane darajar ?a?anta da tsohon mijinta sun taka rawar gani. Haka akai addu'ar uku gidan baba Sardauna cike. Ko abinci ba ?aramin aiki yayi a gidan nan ba sai godiyar UBANGIJI. Dan rasuwa yanzu ta zama tamkar biki musamman idan kana da gata.
Bayan addu'ar bakwai suna shirin wucewa aka sake wata rasuwar. Babu ya rasu a Giro. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, sosai su Maanal sukaji rasuwar nan suma. Haka aka Wunguma akai Giro kuma. Ba'a biznesa ba sai da suka isa. Harda su AA da su Babban Yaya, su baba Sardauna duk aka sallaceshi aka kaishi gidansa na gaskiya. Nan ma kwana su uku sai da akai uku sannan suka wuce aka bar su Maanal kawai da su Ammie, Amaal, Shahidah. Sai da akai bakwai har ma suka ?ara kwana uku akai sannan sukai shirin barowa. Koda aka raba gonakin gadon daya bari haka suka Wauka suka bama Sailuba su da Sule dake kuka matu?a kamar ransu zai fita. Ha?ila kam tayi gaba babu wanda yasan inda take. Wasu suce tana Lagos, wasu suce tana Tafa, ALLAH dai kaWai yasan tana ina sai ita.
Su Maanal sun taho sun bar ?an Giro da kewa. Dan sun san yanzu kam ganinsu zai musu wahala ai. Tunda dama dan mahaifinsu suke zaryar zuwa. Yanzu ko babu shi sai ta ALLAH kuma. Sun dawo Abuja juma'a su Maanal suka koma Chaina Lahadi........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

SHAFIN ?ARSHE=??=?L?

..........Shekaru sun ja, abubuwa da yawa sun canja, su AA sun dawo Nigeria gaba Waya, sai dai sun sake gida dan Abah da su kansu basa son tuna komai daya faru a waccan. Sabuwar rayuwa, sabon family, sabon muhalli.

Kyawawan hamsha?an manyan mata ne guda uku zaune a wani katafaren falo da yaji kayan more rayuwa na ha?i?a bana yaku bayi ba. A kallo Waya zaka tabbatar da kuWi, tsafta, gayu da ?walisa sun zauna. A shekaru duk bazasu wuce 35 ba. Hira suke cike da nutsuwa da fahimtar juna. Kowace da murmushi mai ?ayatarwa akan fuskarta. Yanda suke hirar ?asa-?asa suna kallon hanyar stairscase da akai adon falon da ita tamkar ba'a Nigeria ba zai baka tabbacin gulma suke ko hirar da basa so aji.
Kamar kuwa hakan ne dan wani matashin dattijon mutumi da zai iya haura hamsin na Sullowa alamar zai sakko falon da suke daga upstairs sukai shiru. Sanye yake cikin ?ananun kayan zaman gida na shan iska. Duk da shekaru sun turza ?yawun haibar da cikar kamalar na nan, ga wani furfura Wai-Wai datai masa ado a saman kai da gemunsa.
Ganin yanda matan suka haWe kai a ?asa ya Wan kallesu da yanayin nan nashi na rashin sakin fuska ya furta,  An dasa gulmar ko? .
A tare suka kalleshi, Ameerah ta Wan waro idanu da faWin,  ALLAH Big Daddy mu bama gulmar kowa, hirarmu muke yi .
 To ALLAH yasa, ai nasan hali ne, musamman idan naga Lilly da Najmah na wani sinne kai .
Dariya Maanal da Najma suka sanya. Cikin haWa baki wajen kare kansu. Shima sai ya Wan murmusa da faWin,  Okay shike nan. Har yanzu su Fawzan basu shigo bane? .
Manaal tace,  Sunce suna gab, wai sai sun sauke Uncle R a gida sannan .
 Humm daga nan kuma Nuwaira ta ri?esu sai sunci abinci ba. Ina yaran nan ko suna waje .
 Suna kitchen kaf Winsu, Ni bamma san wane tsiyar suke ?ullawa ba wai kar muzo sai sun gama.
?an jimmm Babban Yaya yayi sai kuma ya kaWa kansa yana nufar hanyar fita da faWin,  To idan tayi wari maji, ni bari naje massallaci kuma ku tashi salla.
Da to duk suka amsa, Najma ta nufi hannayar kitchen taima yaran knocking. Tace su buWe, cikin haWa baki sukace su dai a'a.
 Ikon ALLAH wai ubanmu kukeyi? .
 Mah ke dai kawai kije kiyi zamanki abinki, idan mun gama su Yaya Naufal sun dawo daga inda sukaje zaku gani .
 ALLAH ya shiryeku to, sai ku fito kuyi salla .
Da to suka amsa mata, sai da suka tabbatar tabar jikin ?ofar sannan suka fito. Oh oh Masha ALLAH, ?yawawan ?ammata ne guda huWu duk masu kammani Waya. ?aya duk ta fisu girma, sai biyu kamar tagwaye, sai ?aramar da bata kaisu ba. Babbar zata iya kai 17years, Maryam kenan da suke kira Norah babbar Wiyar Uncle RK, sai tagwayen su biyu da zasu iya kaiwa 15years Khadee da Zarah kenan, sai ?aramar da zata iya kaiwa 13years Urwa kenan (Ru?ayya) kai daka gansu kaga ?a?an madara malam, ga ?yau ga nutsuwa kamar ?a?an larabawa. ?akinsu suka nufa dake sama Sangaren Babban Yaya, dan itama Norah tuni ta dawo nan gidan. Babban Waki ne da gado huWu kowa da nata. Haka sukai alwala sukai salla. Suna idarwa suka sakko ?asa, dai-dai iyayen na sakkowa suma. Suka gaishesu a nutse, sai kuma ga sallamar wasu magidantan su biyu masu kammani guda. ?aya zai iya kaiwa arba'in da tara, Waya kuma arba'in da biyu haka zuwa da huWu ma. Sanye suke cikin yaduka da sukai musu ?yau suka fidda kamalarsu da nutsuwa. Ai da gudu yaran suka sakko a stairscase Win suna faWin,  Oyoyo Abbah! Abie Oyoyo.
Murmushi ne sosai a fuskar AA da Yaya Fawzan, yaran suka iso gabansu suka rirri?e musu hannuwa. Suko suka shashahafa musu kai suna amsa gaisuwar da suke musu da sannu da zuwa. Kwanansu uku kenna a Kano, sun je wani aiki ne. Dai-dai nan Babban yaya ke shigowa da wasu samarin matasan yara har su biyar cif. Masha ALLAH yaran gwanin sha'awa. Akwai babban saurayi da zai iya kaiwa 25years, sai wasu dake kai Waya kai daka gansu kasan ?an biyu ne da zasu iya kaiwa 17years, sai ?anana da zasu iya kaiwa 12years haka. Manyan ledojin shopping ne a hannunsu alamar daga can suke. Suma tuni suka ajiye ledojin suka zo suka ma?al?ale iyayen nasu suna musu sannu da zuwa. Sai da suka gama sannan Yaya Fawzan da AA suka rungume Babban Yaya suma. A lokacin ne kuma matan ke isowa na musu sannu da zuwa. AA ya wani kafe Maanal da kallo cike da shagwaSa. Ido ta Wan kashe masa tare da masa nuni da yaran da su Babban Yaya. Koda ya Wan juya sai yaga ido yaya Fawzan a kansa. Ido AA ya Wage sama da Wan harararsa sannan ya du?o cike da raWa ya ce,  A dai rage gulma Abban yara .
AA bai rufe baki ba Yaya Fawzan ya amshe da faWin,  Adai rage taSara Abien yara . Murmushi Babban Yaya yayi yaja hancinsu a tare da dungure musu kawuna. Sai yaran suka sanya dariya. Wannan ba sabon abu bane ba a wajensu. Su Maanal kam murmushi kawai sukai kowacce taja mijinta suka shige Sangarensu.
Suna shiga Waki AA ya rungume Maanal yana faWin,  I miss you bestie .
 Miss you too Bestyn Besty .
Ta faWa tana murmushi da Wago fuskarsa ta manna masa kiss. Zata janye ya cafke lips Win nata ya shiga sumbata. Tun kamar abin zai tsaya iya nan har aka Wauki wata hanyar, dan da gasken sunyi missing junan, kwana uku a wajen AA da Maanal ai kamar shekara uku ne. A hakama koda yaushe ana manne da juna ta waya da video call. Basu gane kansu ba sai da suka gama faranta ran juna, sannan sukai sabon wanka suka fito, ta taimaka masa ya shirya itama ta canja shiga. Sallar la'asar ta saka shi fita, ita ko tayi a Waki sannan ta fita ta samo masa fruits dan yace sunci abinci gidan RK. Ana kuwa idar da sallar la'asar ya shigo. Dan haka ta kawo masa fruits Win, yana fara sha da ?o?arin kunna television tana jikinsa ita kuma yace,  Besty wai saura kwana nawa a fara bikin nan na su Barru ne? .
 Bai wuce sati uku ba fa, shiyyasa nake son a next satin nan ma mu shiga Dubai Win nan, gashi kai kuma kanata ciccijewa.
 Am sorry ba cijewa nake ba, kawai kai-kawon nan ne ya ri?eni, amma Alhamdullah ai na kammala. Ke da waye masu tafiyar? .
 Ai Mamma (Ameerah) ne kawai da Mah (Najma) sai yaran nan da suke ta naci yammatan, sai Aunty Sakina .
 Oh Shahidah da Amaal dai ba damar zuwa kenan? .
 Kai Besty, gamu kuma mi zasuje suyi suda zasu aurar da yara. Ai su ?an kallone mune masu shirya komai .
 Hakane kuma amariri iyayen amare, nima ALLAH ya kaini randa zan aurar da nawa yammatan huWu .
Murmushi Maanal tayi da faWin,  Norah kam ai tana hanya, dan naga ita da Naufal da gaske suke kam. Sai dai Khadee da Zarah ai kwa Waga mana ?afa da saura 15years da. Urwa kam ai ba'a magana balle su twins maza .
Cike da farin cikin zancen Norah da Naufal AA ya ce,  Amma ALLAH yay ma yaran nan albarka, haka nake fatan Muhammad da Ahmad su dai-dai da Zarah da Khadijah in sha ALLAHU .
 To ALLAH ya tabbatar, kuce duk ?ar gida zakuyi kenan .
 A in sha ALLAHU haka muke fata Besty .
 ALLAH ya bamu tsahon rai mai albarka kamar su Oum, wai yaushe zasu dawo ne wlhy kewarsu muke. Yau yaran nan suma tunda safe naga sun tashi suna gyara sashensu, kuma gasu can sun ma?ale a kitchen bamu san uwar mi suke ba .
 Gyara fa dai? .
 Wlhy kuwa .
 To kodai su Oum na shirin dawowa ne jikokinsu kawai suka faWamawa? Amma jiya munyi waya Abah ke cemin babu rana balle wata, ni harma naji haushi, dan na rasa mi suke a Yola Win nan ga zafi ma .
Kafin Maanal tace wani abu kawai sukaji hayaniyar yaran tayi yawa. Tashi AA yay da Maanal suka fito. Mi zasu gani Oum da Abah na shigowa. Maanal ta kalla AA, AA ya kalla Maanal. Sai kawai suka nufi staircase. Dai-dai su ma su Yaya Fawzan da Najma, Ameerah da Babban Yaya na fitowa.
Yaya Fawzan yace,  Dama bayin ALLAHn nan dawo zasuyi aka Soye mana sai jikokinsu .
Murmushi Babban Yaya da AA sukayi, Babban Yaya yace,  Ga alama kuwa Abbah .
Sakkowa sukai a tare, su Naufal na zagaye da su Oum daketa farin ciki. Duk da akwai jin daWi tsufa sosai ya bayyana garesu. Dan kan Abah da sajensa duk sun zama furfura. Hakama Oum. Cike da tsokana suka buWema su Babban Yaya hannu alamar oyoyo. Sai duk suka juya irin su sunyi fushin nan. Dariya yaran suka saka da su Aban, sai kuma suka fara lallashinsu. Suma duk sai suka murmusa suka juyo. Su Maanal ne suka fara zuwa ita da Najma da Ameerah suka rungume Oum, sannan Babban Yaya da su Yaya Fawzan suma suka rungume Abah. Kowa ka kalla kasan yana cikin farin ciki, satin su Oum biyu kenan a Yola daga bikin yarinyar Uncle LamiWo da akai aka kai can suka ma?ale a asalin ?auyen su Baba Sardauna na rugar Darma harda su Baba Sardauna Win wai zasu huta, suko suka shiryo suka dawo shine sai yau suke ganinsu.
Sai da su Abah sukaje sashensu sukai wanka sannan yaran suka shirya abincin da suke haWawa tun Wazun a ?aton dining table dake babban falo. Zaman hira akai ?a?a da iyaye zagaye da su Oum har magrib, bayan an idar suka zauna akai Isha'i sannan suka dawo gida. Suma zuwa lokacin su Maanal sunyi tasu kowacce ta yi sabon wanka da kwalliya ma oga, yaran ma sun yi tsaff da su sannan aka haWu a dining. Cike da farin ciki da ?aunar juna sukaci abincin su. Yaran suka gyara wajen mazansu da matansu sannan aka dasa sabuwar hira. Sai kusan 11 kowa ya nema makwanci. Washe gari Suruntun yara ya tada kowa. Koda suka fito sai suka tarar an gyara falon anyi decorating Winsa tare da ?aton Symbol an rubuta *_HAPPY WEDDING ANNIVERSARY to the world's most wonderful grandparents! Your love is our legacy, and your journey inspires us every day._* ?asa suka saka 67years. Gasu sunci gayu sun haWa abincin breakfast. Mamaki sosai iyayen sukayi, ashe abinda suke shiryawa kenan tun jiya.
Farin ciki ya kamasu, hakama Oum da Abah bakinsu ya?i rufuwa. Haka suka sakasu yin gayu. Su ma su Babba Yaya ai dole suka koma suka sake kwalliya. Sai da RK da Nuwaira da Aliyu da Kashim yaransu ?annen Norah. Ai fa gida ya ?ara armashi. Anci ansha Abah da Oum suka WaWarama cake wu?a. Uncle RK shine Baba shi aka fara sakama a baki, sannan su Babban Yaya da su Maanal. Aka koma kan jikoki. Sosai ?ar walimar da yaran suka shirya ta ?ayatar. Ashe basu gama ba, da yamma ba sai ga ?awayensu da abokai sun cika gida ba. Suka sha partyn su suka rakwashe suka ?walle sai iyayen suka zama ?an kallo, dama ba barinsu suke yin wani birthday ba. Dan haka yau ma komai sun yi shi cikin nutsuwa da tarbiyyar da suka samu. Sai da za'ai hotuna su Maanal suka fito compound inda yaran suke bikinsu. Haka akai hotuna sosai harma da videos zuwa magrib aka tashi kowa ransa fal da farin ciki.
'?

Alhamdullahi, Alhamdullahi, Alhamdullah!! Kamar yanda nima Bilyn Abdull anan zan tsaya raina fal da farin ciki. Kuskuren da nayi ya rabbi ka gafarta min. Wanda na faWa dai-dai ALLAH ka haWamu a ladan ni da ku masoyana.>?p?=?O?

Kunyi ?o?arin kunyi juriyar bibiyar wannan labari daya mamaye mu yay tsayi fiye da yanda mukai zato. Amma Alhamdullah yau dai mun kai ?arshe. Sai dai na ?ara ilimi da gane cewa lokaci na UBANGIJI ne, duk yanda ka kai ga sakashi bisa tsarin ka sai ya yarda. Sati biyu naso nayi na kammala bayan dawowarmu hutun salla. Amma sai gashi mune har a yau. To wannan itace tsarawar UBANGIJI ta gaskiya, dan dama kana naka ne yana nashi.=?
?d'?

Bazan gaji da godiya a gareku ba masoya, wanda suke bibiyata tun tale-tale dama masu ?aruwa a yanzu. ALLAH ya

137 / 138

Chapters