Advertisements
Chapter 96 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   96 / 138

285K to 288K   out of 412.8K words

DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Sille na katse kiran mahaifinsa ya kira. Yay masa bayani kamar yanda Haule tai masa. Mabera na wani makirin murmushi yace,  Tabbas akwai abinda take shiryawa. Amma ka binciki Gaga Win mu fara jin minene har?allar tasu.
? ??  Okay Baa! An gama.
? Sille baiyi ?asa a gwiwa ba yay kiran Gaga a waya yace yazo ya sameshi. Gaga yaron Sille ne sosai, dan ogansa ne a harkar ?wayoyi. Shi yake bashi kuWi ma?udai su zuba harka saboda Gaga Win ya san ?wayoyi. A zahiri Gaga ba Wan iska bane ba. Hasalima likita ne masanin magunguna kuma babba. Yana aiki a Genaral hospital ne nan cikin Abuja. Ta ?ar?ashin ?asa suke sayar da muggan ?wayoyi ga irinsu Sille. Shi Sille kasancewar yaron Minister ne kuma babban ?waron kansa yana kaiwa wasu manyan ?asar da yaransu harma da matansu irin wannan kayan ?walewa shiyyasa suka ?ulle da Gaga har suka haWa jari. Gaga shike wahalar sayowa, shi kuma Sille ya rabama masu so.
? ? ? ? Sille da Gaga sun haWu a inda suke haWuwa. Dan babu wanda yasan akwai wata ala?a ta zahiri a tsakaninsu. Ita kanta Haulen wani karo ne data rutsa tana tare da Sillen Gagan na masa neman gaggawa har ta sanshi.
? ? ??  Oga sai wani ?ara fresh kake fa miye sirrin . Gaga ya faWa cike da tsokanar Sille. Dariya Sille yayi irin ta basawa, tare da faWin,  Yau kuma tanan zaka silleni kenan Gaga. To bazakaji ba. Magana mai muhimmanci ce tasa na kiraka. Bana son kai min ?arya dan nima ban taSa maka ba. Koda inada ala?ar sirri da mutum ka nema sanin waye shi ina buWa maka .
? ? ?  Hakane Oga .?
??  Yauwa, ina son sanin ala?arka da matar Darma .
? ? ?  Matar Darma kuma? Bani da wata ala?a da wani a wannan gidan ma koda mai aiki gaskiya. Wanine yace maka ina da ala?a da su? .
? ? ?an jimm Sille yayi na tunani, sai kuma ya juya yana kallon Gaga da ?yau.  ?azun ka bada sa?on wata mata wacece? .
? ? ? ?  Tofa! Ya akai kasan wannan Oga .
? ?  Karka damu kai dai bani amsa kawai.
? ? ? ? ?  Okay tabbas anyi hakan, sai dai ni bansan wacece ita ba saboda ainahin har?allar bada ita nayita ba. Da wata mata ce kama santa Mrs ?urami. Itace tazo da ita kwana goma da suka wuce akan suna son allurar guba da gubar kanta da za'a iya ciyar da mutum da ita tai kwana kamar biyar a jikinsa kafin ta fara aiki. Sannan koda takai mutum ?asa kada wani signing Win da za'a fahimci guba ce ta kashe shi ya nuna. Ita kuma allurar zata busar da mutum jikin kamar mai pralayses, amma tafi pralayses Win ma illa. Dan komai na mutum zai bar aiki ne sai iya idanunsa like irin jiyyar da Sarkin gagara badau kakan sarki mai ci yanzu ya taSa yi.
? ? ? Cikin jinjina kai ya ce,  Okay, amma wa kake ganin zasuma amfani da gubar? .
? ? ?  To basu fito fili dai sun gaya min ba. Amma a randa na fara zama da su naji kamar ita ?awar Mrs ?urami da ke da kayan tana faWin mijinta zata bama guba Win. Ita kuma allurar wasu zatamawa harda mace .
? ? ?? Haka kawai Sille yaji a ransa harda shi a cikin allurar nan da mahaifinsa ma tunda tasan yana raye. ?ayar kuma baya taba Wayan biyu kishiyarta zatai mawa, dan in dai ta yarda ta kashe Aliyu Darma to bazata bar matarsa ba. Amma matar nan shegiya ce, shiyyasa babansa ke kiranta da suna ?ar kunama kuma balbela. Ita kenan duk wanda yay mata rana sai tayi masa dare. Hummm ai ko zai tabbatar mata ta haifo dai-dai da ita kuwa.....
? ? ?  Oga akwai matsala ne? .
?? Gaga ya katse masa tunani. Kai ya girgizama Gaga Win da faWin,  No ba damuwa. Ina fatan dai ka gama haWa mata komai? .
? ? ??  A komai da komai na bata mun warware.

__________&

? ? ?? AA bai samu kiran Yusuf ba har washe gari. Sai kusan sha biyun rana suna zaune a compound shi da Babban Yaya da Yaya Fawzan suna tsara yanda sayen ragunan layya zasu kasance musu sai shanu biyu da suke yankawa kiran Yusuf ya shigoma AA. ?agawa yay, bayan sun gaisa Yusuf ya fara masa bayani kamar haka.
? ? ??  Sir gaskiya Guy Win nan ba wani mutumin kirki bane ba, sunansa wai Sille, da shi kuma kowa ya sanshi. Irin ?an jagaliyar siyasar nan ne. Yaron Minister Olermide ne. Tare yazo Abuja da shi daga Lagos. Dan hatta ita wannan motar da yake hawa Minister Win ne ya saya masa ita. Suna nan a cikin wani tsohon Company shi da yaransa abokan ta'addancinsa. Amma asalinsa dai tashin Lagos Win ne, baida uwa kuma sai uba. A yanzu haka kuma babansa baya zaune a Lagos Win, wanda ya bani bayanan yace bai san inda yake ba dan shi kansa Sille Win yanzu bai cika zaman Lagos Win ba sai Ministar zaije gida ne suke zuwa tare .
? ? ??  Okay thanks you. Amma babansa bahaushe ne? .
? ?  Tabbas ance bahaushe ne Wan arewa, sai dai shima bai san ainahin jihar sa ba .
? ? ??  Ba damuwa zan tura maka sa?o .
?? Daga haka AA ya yanke kiran. Yaya Fawzan ya ce,  Kai dawa haka Auta? .
? ??  Akan case Win nan ne na Daddyn Kaduna . AA ya faWa dan baya son ya faWa musu komai har sai ya gama bincikensa. Duk sun gamsu, dan babban Yaya ma baice komai ba....

? ? ? Shirye-shiryen babbar salla sun kankama. Su AA sunyi rabon raguna ha talakawa, da ma'aikatansu na office. Dama akwai wanda suka biyama hajji da suka tafi. Sannan sunyi rabon buhunnan shinkafa kamar yanda suka saba musamman a ?auyukan Kano dama cikin birnin ta Sangaren mabu?ata. Sannan nasu ragunan da za'ai amfani da su a cikin gidan dan hatta Anum dake ?arama ana mata yankan rago ita kaWai (Wata bishasha sai a novel=??, kai a zahirina fa yi ake walle masu kudi na hutawa=??)
? ? ? A Sangaren su Maanal suma sun sha gyaran jiki duk da dai da ?yar AA ya lallaSata taje wankin kai tare da su Najma. Mai ?unshi tazo gida tai musu harda Maimoon data shigo nan. AA baice mata komai ba sai washen gari sun shagala da aikin cin-cin su cake da dai kayan fulawa dan gobe ne zasu wuce Kano acan suke babbar salla ya janyeta wai zata masa rakkiya. Sai kawai ganinta tai a shagon saloon. Tako tubure masa shi kuma ya haWe fuska, a vip suka zauna aka fara mata kitson yana hawaye. Shi ko yay kicin-kicin da rai babu alamar wasa a tare da shi. Ya kuma ?i lallashinta. Ita dai mai kitso na kallon ikon ALLAH. Dan wlhy ta zata ma ?anwarsa ce. Duk da dai zuciyarta nata mata kai-kawo da wasu-wasin kamar fa matarsa ce da hotunansu sukaita yawo a media lokacin bikinsu. Bata da mai bata amsa, gashi ba abokan gulma a kusa. Dole tai gum tai aikinta yanda ya kamata. Ba wani mai yawa akai sosai ba amma ya mata ?yau kitson. Sai da aka gama AA ya fara lallashinta tai banza da shi. Haka suka taho gida ta?i kulashi, shi kuma bai fasa tsokanarta ba. Koda suka shigo gidan kin komawa sashen Oum tayi sai bayan azhar. Lokacin ma har sun kusa kammala aikin dan harda masu aiki da kuma kwararrun bekers guda biyar da aka Wakko....

? ? ? ? &Yau ta kasance arfa, rana mai Wunbin daraja da muhimmanci ga kowanne musulmi. Da farko AA ya hana Maanal Waukar azumi, amma ta dage kan zata iya. Dole ya barta dan harda kukanta. Cikin anincin UBANGIJI kuma har dai sha biyu babu wani damuwa. Duk shekara a Kano suke babbar salla, sai dai wannan shekarar anan Abuja zasuyi sai zuwa ?arshen wata zasuje Kanon yin bikin ?arshen shekarar musulunci in sha ALLAHU. Kayan shan ruwa sosai aka haWa, sai kuma ga hadari. Dole aka kwashe zuwa cikin sashen Oum. Bayan yin sallar magrib kowa ya hallara babu Mamy, Oum tace Najma taje tai kiranta. Kamar AA zai yi magana sai kuma yay shiru, dan ya fahimci yau Mamyn a fusace take. ?azun nan ta gama zageshi tas akan batun Documents Winsa. Ta kuma tabbatar masa da rantsuwa cewar zata amsa ita da kanta a cikin satin nan. Bai wani fahimci inda ta dosa ba shi kam.
? ? ? ? Babu wani jimawa Najma ta dawo, sai da takai zaune sannan ta ce,  Oum tace muci tana da uziri .
? ? ?? Babu wanda bai kalli Najma ba, ita ko tai kamar bata ga kallon da kowa ke mata ba. Manaal tai murmushi, hakama RK da Nuwaira. Abah kam sai ka rantse bai ji ba ma. Sai da Oum ta yun?ura zata tashi ne a dake ya ce,  Koma ki zauna .
? ? Babu yanda ta iya ta koma ta zauna suka fara buWa bakinsu. Bayan sun kammala mazan suka wuce massalaci, su Maanal kuma suka fara gyara wajen. ?asa-?asa Maanal ta ce,  ALLAH Najma baki da kirki, maimakon ki rufa mata asiri .
? ? ? ??  A hakan ma ai na rufa mata, harda zagina fa tayi, ALLAH matar can kamar ta fara haukacewa. Ni bana ma zaton tayi azumin fa shiyyasa ta ?are da borin kunya .
? ? ? Dariya Manaal tayi ?asa-?asa..........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Washe gari safiyar salla, kowa a gidan Darma ya wayi gari cikin farin ciki. Sai dai wasu ba farin cikin sallar bane a ransu. Musamman Mamy da a yau ne take shirin aiwatar da aikinta akan Abah. Ta gama shirya komai dan yau da asubar fari ta tashi da kanta tai Wan girki a sashenta. Ta haWa komai ta bama Haule da za'a barsu a gida su haWa abincin. Ta mata gargaWi da jan kunne mai tsanani tare da barazanar datai matu?ar firgita Haulen....

?? _______&

? ? ? ? ? A Sangaren Saheeba ma hakan take. Ta gama nata shirin tsaff akan yanda zata gudanar da aikin kowa ya tafi yanda ya kamata. Dan haka ta langare bata da lafiya bada ita akai shirin zuwa idi ba. Suna fita ta mi?e ta fice zuwa sashen Oum wajen masu aikin haWa abincin salla....

______&

? ? ?? Ba'a gidan Darma kawai ake shiri ba. Anan Sangaren Sille ma ya shirya tsaff da kayan aikinsa domin zuwa gidan na Darma. Hakama mahaifinsa Mabera ya iso daga Kaduna tun a daren jiya. Shima a yau zai je gidan Darma kai tsaye kamar yanda suka tsara. Dan haka kai tsaye daya kammala shirin massalaci sai ya nufi massalacin da su Abah ke zuwa sallar idi. Akan idanunsa suka iso kuwa. Yay wani irin makirin murmushi dan yasan yau sunanta ranar Waukar fansa. A kusa da su kaWan ya zauna batare da su sun ma lura da shi ba.....

? ? ?? Anan kuwa gida Sille ya iso shima. Da taimakon Haule ya shige sashen Mamy har cikin bedroom Winta. Bayan ya ajiye kayan aikinsa ya shiga closet Winta ya fara bincike filla-filla.....

________&

? ? ?? Anan Kaduna kuwa abubuwa biyu ne zuwa uku ke shirin faruwa a lokaci Waya. Na?udar da Nazeefa ta fara batare da sanin kowa ba. Sai shagalin girka abincin salla da akeyi tsakanin Sangaren Ammie da Hajiya Yaya. Kafin kowa ya fito cikin shirin gayunsa kamar kowace sallar suka wuce massalaci. Ana idar da salla gida sukai yin?urin nifowa. Banda Hajiya Basariyya da Huznah. Acewarta zasu je su fara gaida Yayanta ita da Huznah Win. Su kuma sauran yaran sai gobe.
? ? Babu wanda ya kawo komai a ransa har Huznah Win. Su Ammie suka wuce gida dan masu aikin raguna sun kira sun iso. Yaran kowa ka kalla yana cikin Wumbin farin ciki mara misali. Su kansu yaran Hajiya Basariyya da alama tafiyar uwar tasu anguwa tai musu daWi, dan suna isa gidan maimakon sashensu kai tsaye sashen Hajiya Yaya suka bi ?an uwansu domin cin abinci....

_____&

? ? ? Sosai gaban Huznah ya shiga faWuwa, ganin maimakon gidan kawunsu da Ummin tasu ta faWa sun nufi hayar wani gida daban. A Warare ta yarda suka shiga gidan. Matar gidan ?abila ce, ta fito ta tarbesu cike da farin ciki. Aka saukesu a falo aka kawo musu ruwa da lemo. Babu abinda Huznah ta taSa sai ma gabanta ne dake faman faWuwa matu?a. Bayan Hajiya Basariyya sun gaisa da matar sai take kallon Huznah, ta ce,  Itace wannan za'a zubar ma cikin? .
? ? ? Hankali kwance Hajiya Basariyya dake murmushi ta ce,  ?warai itace . Huznah kam wani irin faWiwa gabanta yayi, ta kalli mahaifiyarta ta kalli matar jikinta na rawa. Bama tasan bakinta ya suSuce wajen faWin,  Ummi zubar da ciki kuma? .
? ? ?? Hararrata Hajiya Basariyya tayi, a kausashe tace,  Ai kema kin san abinda zai biyo baya kenan, dan bazan taSa haWa jinin da Wan Sani ba har abada.
? ? ? ?  Amma Ummi ya kai wata biyar fa .
? ??  Koma wata sha biyar ne dan ubansa sai yabi rariya. Oya Doctor zaki iya fara aikin ki dan banda isashen lokaci kin san yau muna bikin salla, yanzu ma nace zanje ziyara ne
Na zaSi wannan ranar ne saboda hankalin mutane bazai kai kanta ba musamman ma ubanta da ?an sa idon matansa.
? ? ?  Baki da damuwa Hajiya, komai zai tafi yanda ya kamata. Awa Waya ta ishemu dan allurar idan anyi zata Wauki mintuna talatin ne ma shiyyasa. Idan kuma kin yarda da an mata zakije gida to, na tabbatar sanda zaku isa jinin bai fara zuba ba.
? ? ? ?  A'a babu wata damuwa ayi mata anan, so nake ayi komai a gama dan idan mun tafi zan kaita wani waje ne ta zauna sai dare sannan ta koma gida ta gama dawowa hayyacinta .
? ??  Haka ma dabara ce kam.
? Kuka sosai Huznah keyi, maganganun Sageer na dawo mata Waya bayan Waya. Ta zamo a kujerar ta dur ?usa a gaban Hajiya Basariyya tana kuka.  Ummi dan ALLAH na ro?eki kada ki zubar min da cikin nan. Wlhy ubansa bazai taSa yafe mana ba dan yaji a jikinsa hakan zata iya faruwa. Ya kuma tabbatar min wlhy sai yabi kadin cikinsa. Koba haka ba ma wlhy Ummi nima ina son cikin, nasha wahala sosai a laulayi. A kwanakin nan ne kawai kike gani na da lafiya kamar haka. Dan ALLAH kiji ?aina ko tausaya min babyna har ya fara motsi. Motsinsa da nake ji yasa nima na fara jin ?aunarsa har bazan iya cutar da shi ba.....
? ?? Ba ?aramin zama galala Hajiya Basariyya tayi yana kallon Huznah Win ba. Sai kuma ta shiga faWin,  Eh lallai Huznah yanzu na sake yarda kin auri Sageer. Yanzu ni kike faWawa haka, ni uwarki har ni kike sanarma Sageer zai bi kadin cikinsa, ke kuma kina son Babyn ki. To shike nan bari na Sarar da shegen ciki in yaso ke da Sageer Win ku haWu ku kaini kotun ALLAH ya isa. In ce dai shike nan .
? ? ?  Ummi ba haka nake nufi ba dan ALLAH kiyi ha?uri, kiyi ha?uri koma miye kiyi min amma dan ALLAH banza zubda cikin nan na tuba .
? ? ? ??  Aiko sai dai ki mutu, ciki babu fashi sai na Sarar da shi dan ubanki. Kuma kika sake min magana sai na tsine miki!!! .
? ?? Wani irin komawa baya Huznah tayi jikinta na rawa kar-kar-kar........

_________&

? ? ?? Anan gidan Darma komai su Haule sun haWa sun shirya kamar yanda aka saba. Dukkan abinda Mamy ta bama Haule ta shirya komai a inda Abah zai zauna. Haka ma Saheeba komai sai da ta tabbatar ta saka a gurbin daya dace. Kafin ta wuce sashensu dan bata bu?atar mutanen gidan suzo su sameta....

? ? ?? An idar da salla, kowa ka gani yana cikin farin ciki. Kamar yanda aka saba ahalin Darma sai da sukai hotuna sannan suka shiga motoci suka kama hanyar gida. Duk Mabera na kallonsu kuwa. Sai da suka wuce da kamar mintuna goma sannan shima ya shiga mota yabi bayansu. Sai faman zuba murmushi yake yi dan fuskar Kamila kawai yake hangowa a wannan gaSar..........
'?


Kunga page Win nan kuyi hakuri da shi a hakansa. Wlhy aiki yamun yawa na kasa kaishi yanda nake so. MuhaWe kawai ranar Monday idan ALLAH ya kaimu. Ina fatan zakuyi salla cikin aminci da ?oshin lafiya. Karka a manya dani a addu'a awajen sallar idi, da kuma kai da ?afafu ehe. Ayi salla lafiya. Ina sake bada hakuri da gajartar page Win nan na karshe ku bini bashi=??=??=??.



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu

96 / 138

Chapters