Advertisements
Chapter 115 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   115 / 138

342K to 345K   out of 412.8K words

A DUHU

180

........Ta tabbata dai Sille ya makance, dan kuwa likitoci sun tabbatar da jinkirin kwanakin da aka samu batare da kawoshi asibitin ba ?asa cike da idanun sun lalace. Kuka sosai Mabera ya dinga yi, dan shi an masa maganin nasa ciwon kan. Yanda yake darzar kuka haka Sille ma ke kuka. Gasu duk an ma?ale hannayensu da Handcuffs babu damar zuwa wajen juna duk da suna a Waki Waya. Gashi yau da safe ganin da Mabera yayi a labarai cewar Aliyu Darma na cigaba da samun lafiya har ma ya fara magana yay matu?ar tsaya masa a zuciya da ruhi. Har ya gama ?ulla ta yanda zai haWa baki da cikin ma'aikatan aje ai masa aiki akan Abah Win da Kamila. Dan haka yanzu da Nutse ya shigo domin saka musu ?arin ruwa cikin raWa yacema Nurse Win,  Abokina idan bazaka damu ba muyi magana mana .
Nurse dake ?o?arin haWa allurai a cikin ruwan da zai saka musu ya ce,  Ina jinka Alhaji .
 Idan na saka ka wani aiki na baka miliyan hamsin zakayi .
Shiru Nurse Win yay yana kallon Mabera, sai kuma a sace ya kalla alluran daya saka a ruwan nan. Tuna alluran minene ya sakashi sakin murmushi, sai kuma ya kalla ?ofar shigowa. Kafin ya sake dawo da dubansa kan Mabera. ?asa-?asa ya ce,  Ina jinka, mi kake so ai maka? .
 Idan babu damuwa ka bani takarda da al?alami zan rubuta maka. Sai dai ka sani idan kaci amanata wlhy yarana bazasu barka ba .
 Baka da matsala Alhaji in dai nine. Ai kaga dai kullum nike zuwa ina treating Winku, sai doctor. To kuwa kasan bazanci amanarka ba dan bazanyi wahalar kamawa ba .
 Hakane kuma tabbas .
Cewar Mabera cikin gamsuwa.
Takarda da biro Nurse Win nan ya bashi, tsaff Mabera ya rubuta masa komai sannan ya amshi aron wayarsa. Wasu numbers yasa yay kira, babu jimawa kuwa aka Waga. Sai ga muryar matashi namiji. Mabera ya ce,  Ra'iz Baa! Ne .
Cikin matu?ar rikicewa daga can Ra'iz yace,  Baa! Akace an kama ku, an kashe min ku!? .
 ?arya ne Ra'iz kwantar da hankalinka daina kuka. Muna nan da rammu cikin ?oshin lafiya kuma. Yanzu abinda nake so da kai ka tsaya ka saurareni da ?yau.
 To Baa! Ina jinka, amma dan ALLAH ina Broth? .
 Yana a tare da ni kada ka damu zan haWaka da shi. Idan mun gama. Akwai wani mutumi dazan haWaka da shi, shine mai wannan layin dana kiraka. Ka bashi 50m yau Win nan. Ka haWashi da Dr Ozaya zai bashi wani sa?ona dake a hannunsa. Akwai wani aiki ne da zai mana. Sannan ka gayama su ?an-hau aikin dana basu su aiwatar kawai daga nan zuwa gobe. Kai kuma ka tattara komai namu dake hannunka yanzu zan kira Lawwali gobe yazo ku wuce Niger, zamu haWu da kai a sabuwar ?asarmu .
Cikin jin kwanciyar hankali Ra'iz yace,  Shike nan an gama Baa! Ina Broth Win? .
Wayar Mabera ta bama Nurse Win nan yace ya bama Sille. Koda ya bashi sai ya dawo ya sakama Maberan nashi ?arin ruwan, shi kuma Sille suna magana da Ra'iz. Yana kammalawa ya koma kan Sille shima ya saka masa, daga nan ya amshi wayarsa ya fice yana sanar masa sai kuma anjima ya dawo cire musu ruwan..
Yana fita Mabera yay murmushi, ransa fal farin ciki. Ya tabbatar in har su ?an-hau sukai wannan aikin a gobe shi da Sille zasu bar asibitin nan. Hakama zai shafe babin Kamila tunda ita tace mai taurin rai ce......

________&

Maanal na kwance jikin AA ya gama hutawarsa hannunsa akan cikinta daya fara tasawa dan har ana ganin tudunsa. Ganin yanda ya fara sauke numfashi a hankali yasa a shagwaSe faWin,  Wai barci zakayi ma? .
Kansa kawai ya jinjina mata. Itako ta sake shigewa jikinsa tana tura baki.  Ammafa in ta gaskiya za'ayi ba haka mukai da kai ba Besty. Dan ALLAH ka tashi muyi wanka sai muje shan furan. Daga can basai muga idan su Ammie sun iso ba? .
Cikin Muryar son yin barci yana sake ri?ota jikinsa ya ce,  Besty zamuje, Please ki barni na Wanyi barci kaWan .
 Ni gaskiya a'a ai ba haka mukayi da kai ba .
Shiru ya mata, zata sake magana yasa tafin hannunsa ya rufe mata bakin, dole tai shiru. Duk mutsu-mutsun ta kuma bai barta ba. Tun tana masa ?ananun duka har itama barcin yaci ?arfinta. Dama yasan shi take ji, rigima ce kawai da fitinarta. Shi yanzu yanda garin nan ke Waure da hadari ina zai Wauketa suje. Su Ammie kuwa tun Wazun sun iso, baya son yaje ne tace zatai aiki shiyyasa yace mata basu iso ba sai an jima.
Barci kuwa suka sha sosai, dan kwanakin nan gaba Waya basa samun isashen barci. Raba dare suke a nafilfili da addu'oi. Da safe kuma ba dama gida cike da mutane ga zuwa asibiti. Balle kwana biyun nan lamarin mutanen Giro shima yana cin lokaci su sosai.
Lokacin da suke farkawa yana kallonta kawai yaji dariya tazo masa. Dan tai wani irin zubawa agogon Wakin idanu ne hawaye share-share a fuska. Ya tabbatar idan yay dariyar nan matsala za'a samu. Dan haka ya Wauka ?asa yay kneeling ya kama kunnuwansa duk biyu. Pillow Maanal ta Wauka ta fara kai masa ?ananun duka. Shi ko ya shiga kare kansa yana dariya. Da ?yar ya kamata ita da pillow Win ya rungume gaba Waya.
 I'm sorry Sweetheart, na tuba na tuba...
 Ba dariya kake min ba, shine ka tuba. Ni ka sakan babu ruwana da kai, kuma ALLAH saina haWaka da Abana .
 Nace fa kiyi ha?uri, ki rufa min asiri da haWani da Abah Win nan, haka kawai ya sake amshe min ke sai bayan wata biyu ya bani. Wlhy bazan iya jurewaba wannan karon, sai dai Oum ta haWamu duka ta ri?e kawai dan nima sashen nata zan koma .
 Basai na koma Kano ba .
Ta faWa tana dariya cike da ?eta. Fuska ya Wan Sata.  Oh dariya ma kike min? .
Jikinta ta janye a nasa tana masa gwalo, ya bita zai kama ta zille. Haka ya tashi ya bita suka shige bayi. Sun jima a ciki kafin su fito, kowanne da rigar wanka alamar shi sukayi. Da taimakon juna suka gyara jikinsu. Sukai shirin barci. Tea kawai suka sha suka sake komawa gado suka kwanta bayan sunyi shafa'i da wutri dan yau zasu Wan yi barci. Yana rungume da ita suna hirarsu ?asa-?asa akan haihuwarta barci yay awon gaba da su kusan lokaci Waya. Basu sake sanin kansu ba sai asubahi.....

_______&

Anyi gwajin yaran Hajiya Zahedah duka, dana Salima ?ar Sabuwa. Hakama Bakori mijinta. Haka sukai zaman jiran result ana ?ar hararar juna. Sai dai babu damar yin magana dan akwai jami'an tsaro a tare da su. Mizai faru kawai an tura su wajen likitar da zata musu bayanin result Win Hajiya Zahedah taci karo da abinda ya hargitsa mata lissafi. Domin kuwa dai likitar nan ba kowa bace face ?ar aikinta data kamasu ita da Mabera a shekarun baya har Mabera yay mata fyaWe.
Kar-kar jikin Hajiya Zahedah ya shiga rawa. Itako likita tayi ma kamar bata santa ba, haka suka zauna duk tana a Warare. Shi kansa Bakori da ita kanta Sabuwa kallon sani sukema likitar, amma yanda ta kame babu alamar wasa a tare da ita ya saka suka nutsu. Waya ta Wauka tayi kira, babu jimawa wata matashiya kamarta tare da dattijuwa suka shigo. Dattijuwar ta kalla cike da girmamawa tana tashi a kujerarta ta bata, ta ce,  Mama bismillah,
Wadda ta kira da Mama Win tace,  Miya faru Jameelah? .
 Babu komai Mama, result Win ne dai ke ya kamata ki faWa saboda wani dalili. Ban buWeba gashi nan suma suna gani, sannan ban san su waye ba sai yanzu da aka tura min su. Dan haka ki fara dubawa su san sakamakon kafin nai muku bayani .
Baki Hajiya Zahedah ta buWe zatai magana security Win dake tare da su ya daka mata tsawa. Dole kuwa taja bakinta tai shiru.
Zama Mama tayi, ta buWe duka result Win tana dubawa, sannan ta mi?ama Wayar da suka shigo tare tace tai musu bayani.
Aiko dalla-dalla waccan tai musu, daga ?arshe ta tabbatar ma da Bakori yara manya mata guda biyu na farko sune ?ayansa. Amma sauran guda ukun duk ba nashi bane ba. Suna da ala?ar jini da Salma ?ar Sabuwa. Cike da borin kunya Hajiya Zahedah ta tashi zata fara hauka mijinta ya kwasheta da mari. Zai ?ara na biyu aka rirri?eshi.
Dr Jameelah tai murmushi mai ?ayatarwa, cike da nutsuwarta da kamewa tace,  Hajiya Zahedah kenan. A ganina ai lokacin wani kai-kawo da pretending ai ya ?are kuma. In ce shima tsinannen kwarton naki yana hannun hukuma ne. To miya rage, kema ki mi?a wuya kawai zaifi miki sau?i ai.
 To ke ina ruwanki? Ke wacece? .
 Ke kin san ni wacece, domin tun shigowarki ofishin nan kin shaida hakan. Alhaji nasan kaima dole kana min kallon sani, to kwantar da hankalinka yanzu zaka sha labari. Ina fatan baka manta da Jame ba mai aikinku shekaru kusan goma da suka shige zuwa sha biyu. Yarinya ?arama da aka kawo muku daga ?auyen soba daka hana na dinga taSa maka duk wani abinda ya shafi abincinka .
Shiru Alhaji Bakori yana nazari, zuwa can ya ce,  Tabbas anyi haka baiwar ALLAH. Daga baya kuma na nemeki na rasa lokacin kin fara tasawa da canjawa tunda a ?alla kin kai shekara biyar a tare damu ...........
'?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*
AJIYAH A DUHU

181

....... To Alhamdullah tunda har ka tuna. Na Sace ne a duniyarku sakamakon wannan matar taka da kwartonta Mabera. Dan kuwa tun farkon zuwana gidanku duk da banda wani isasshen wayon sanin mi suke aikatawa na fahimci komai. Saboda da zaran ka fita aiki yara sun wuce makaranta shi kuma zai shigo gidan. Haka zasu kwashe a wanni a Wakinta ko naka. Da yake da haWin bakin maigadinka yake shiga hatta da daddare idan kai tafiya zuwa yake gidan ya kwana. Da farko rashin wayo yasa nai tunanin ko ana auren maza biyu ne, sai kuma koma tunanin shi Win Wan uwanta ne ko naka. Sai a hankali a hankali na gane cin amanarka fa akeyi. Ina son faWa maka ina jin tsoro, har takai abun nasu ya isheni ranar na fito na kamasu a falo babu kunya babu tsoron ALLAH nace sai na tona musu asiri. Shine ya kamani yay min fyaWe a gabanta suka Waukeni suka kai garinmu da gargaWin idan na sake dawowa cikin Kaduna sai sun kasheni. Da yake UBANGIJI ba azzalumin sarki bane sai ya haWani da Mama, sunje garinmu wani aikin asibiti mamana ta kaini asibiti saboda halin da nake ciki da suka gane kaina bayan sunyi maganin aljanu, sunyi na mayu dan ban faWama kowa ba sai suka ce bari su gwada na asibiti. Anan ne Mama ta gane fyaWe akai min. Ta tsareni da tambayoyi, naso Soye mata itama amma ta nuna min taimakona zatayi. Hakan shine sanadin komawata yanda nake a yanzu. Dan kuwa ta Wakkoni daga ?auyenmu tazo tai min magani, bayan na warke sarai ta sakani a makaranta har ALLAH ya kaini ga kaiwa wannan matsayin na likita. Yanzu haka inada aurena harda yaro Waya gani da cikin na biyu, ina auren babban likita da ayanzu haka shine akan case Win Mabera dan shi ne ma ke kula da shi
Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un Bakori kawai ke faWa, bai ma san sanda ya dam?o Zahedah ya sha?e ba yana kuka da dukanta yana tsine mata albarka ita da Mabera. Da ?yar aka amshi Zahedah a hannunsa, har ma ta suma dan wuya. Kafin kace mi ?an jarida sun iso asibitin. Dan yanzu komai ?an?antar abu akan Mabera ba'a wasa da shi musamman ga ?an jarida da ?an sa kai masu Wauka a wayoyi.
Abu kamar wutar jeji dandanan gari ya Wauka, abubuwa suka fara yawo a media da gidajen tv. Kowa sai sake yin ALLAH wadarai yake da al'amarin Mabera. A karo na farko kuma bbc suka bu?aci yin hira da Bakori. Bai ko musa ba ya bada haWin kai....

Idan kunji ana zazzaga to ita Bakori yay ma Mabera a wannan rana. Dan kuwa wasu manyan sirrikan Mabera da babu wanda ya sani sai UBANGIJI sai shi dake abokinsa, shima kuma bawai ya fito ya sanar masa bane kawai dan bakorin na bibiyarsa ne ya sani yau ya buWema duniya su. Ciki kuwa harda kashe mahaifiyarsa da Maberan ne ashe yasa akayi, da ?an uwansa biyu maza suma daya kashe a shekarun baya. Ya kuma tabbatar da Mabera na tare da manyan ?an siyasa ne ta ?ar?ashin ?asa shiyyasa yake aikata duk abubuwan nan batare da an taSa ko kamashi ba. Hatta kidnapping daya kafa sansanin yi duk da shi yana gida kwance shike bada information Win da yaran ke bi su kama mutum su amshi kuWin a kawo masa ya basu abinda ya gadama ya raba sauran da iyayen gidansa. Anyi-anyi Bakori ya faWi su waye iyayen gidan nashi yace shi baza'a ji mutuwar sarki a bakinsa ba. Su jami'an tsaron da suka kamashi su bincike sa mana ai ya musu sharar fage tunda ya fito musu da ainahin wanene Mabera batare da shan wahalar bincike ba. Daga ?arshe yace akwai babban yaron Mabera dake zaune a Niger sunansa Lawwali shike masa safarar kaya daga Niger zuwa Libya, Sudan, har zuwa Nigeria. Sai yaronsa ?arami da baida ?afafu yana a Lagos shima shegen kansa ne dan babban dila ne na ?waya....

_______&

Wannan sa?on hira ya isa har kunnen Mabera a television Win dake a Wakin jiyyarsa, rawa jikinsa ya fara yi kar-kar, dan kuwa Bakori ya gama kwance masa komai daya rage. Ashe dama shegen mutumin nan da yake kallo sakarai yana amfani da shi ne ashe komai ya sani game da shi amma ya dinga kwantar masa da kai uwa wani gara. Ai ko wlhy sai ya kashe shi. Hankalinsa ya tashi matu?a, addu'a kawai yake Nurse Win nan ya shigo cire musu ruwan daya saka musu ya amshi wayarsa yay kiran Ra'iz yace ya gudu. Sai dai ina ita ?arshe sunanta ?arshen ne kawai. Babu abinda ke canja ?addarar ?arshe wlhy. Dan ko mun?i ko mumso dole-dole wataran sai an iskema wannan ?arshen...

&&&

Ba Mabera kawai wannan sa?on ya isar mawa ba harda tawagar su Sen... Bukar. Dan su sa?on ma bibbiyu suka samu. Wannan na batun Mabera da kuma batun kama Rabilu da sai a yau suka sani. Dai-dai nan kuma sai ga Oler a guje ya shigo musu. Cikin hakki da kallon bayansa ya ce,  Alaji muyi ta kammu, dan kuwa yanzun nan Bad ya tabbatar min an kama duka yaranmu dake tsare da mutanen can. Yanzu haka an Wauke mutanen zuwa asibiti.
Idan ba kayi bani guri, yau ake asalin GUDUN YADA ?ANIN WANI. Dan kuwa sai ga manyan ?asa da babbar riga suna cika mata iska>?#?. A guje suka dinga fitowa suna shiga motocin su. Dan danan drivers Winsu suka shiga reverse a haukace suna fita daga guesthouse Win da suke na sirri. Sai dai suma anan Sangaren Win ?arshen ce tazo da gasken gaske. Dan kuwa iya kuWinka iya shagalinka akayi, kowane driver na fitowa a ?arshen titin street Win dole yake taka birki. Dan amma titin Sam da jami'an tsaro ri?e da bindigu, haka ma ta bayansu. Gaba dai kura kawai baya saya?i.
Haka suna ji suna gani aka ram da su, drivern Waya daga cikinsu ma da yay ?o?arin danna kan motar wai ya wuce bisa umarnin ogansa kawai aka sakarma motar wuta. Haka akai musu dugu-dugu da ruwan bullets sai gawarwakinsu aka fitar. Dan wanan umarnin aka bama jami'an daga sama. Sun kuwa cika dai-dai yanda ya dace. Sai ga su Sen... Bukar an kama idanu wu?i-wu?i kamar kwaWina a ruwan zafi. ?an jarida da tuni sun cika wajen da jama'ar gari ?an bani na iya sai Wauka suke suna bazama duniya komai.
Sai kuma ?an siyasa suka fara tsalle-tsalle da iface-ifacen

115 / 138

Chapters