Advertisements
Chapter 64 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   64 / 138

189K to 192K   out of 412.8K words

ma da wani abinci kenan? .
 Eh mana .
Ya faWa yana kashe mata ido Waya. Sam bata wani fahimci ina ya dosa ba, dan haka ta Wan taSe baki.  To maza kuwa kaje kaci, dan nan babu kasonka .
Fahimtar bata gane ina ya dosa ba ya sakashi sakin murmushi. Cike da son ?ureta ya du?o ya gwargwaWa mata a kunne. Ai babu shiri ta kallesa, sai kuma ta shiga turashi cike da bori tana faWin,  ALLAH ya shiryeka bar kitchen Win nan .
Dariya ya shiga yi, itako ta dage sai turashi take. Gocewa yay kawai ya Wane kan kitchen cabinets. Ta tsaya tana hararsa hannayenta ri?e da ?ugu. Fuskarsa da murmushi ya haWe hannayensa waje guda.  Yi ha?uri giwar mata, amaryar AA Darma .
Dariya ya bata sosai, ta murmusa tana juyawa kan aikinta. Sai kuma ta matsa inda coffee maker yake ta haWa komai a ciki. Ta sake dawowa tana duba abubuwanta dake kan wuta. AA kuma ya zaro wayarsa datai ?aramin vibration alamar shigowar sa?o yana dubawa. Coffee Win da yay ta juye dama kofi Waya ta saka ta Wako tazo gabansa da shi. Mi?a masa tai, ya amsa tare da sumbatar gefen fuskarta ya ce,  Thanks you, ALLAH yay miki albarka .
 Amin ya rabbi tare da kai .
Itama ta faWa tana komawa kan aikinta. Zuwa can yace.  Besty zo kiga .
Spoon Win hannunta ta ajiye ta nufoshi. Kamota yay ya saka a tsakiyar ?afafunsa kansa na a kafaWarta ya shiga nuna mata abu a waya.
 Woow ammafa sunyi ?yau, amma da za'a Wan ?ara wani abu da zasu fi haka ?yau. Waya zana? .
 Da gaske? .
 ALLAH kuwa. Musamman ma hannun, ni sai yay min girma gaskiya. 
 Prof... Ne ya turosu yanzu ta email. Wai ko zamu iya fitar da su amma fa gaggawa ake so kada su wuce 10 days .
 Da gudu ma za'a iya, musamman idan akwai kayayyakin da agogon ke bu?ata a company .
 Eh to sai dai mu bincika. Mizan tayaki da shi? Faka-faka ki duba zanen zuwa gobe dole muje company .
 Amma gobe fa muna da ba?i ka manta .
Gannin yayi jimmm alamar tunani ta ce,  Amma idan dan tattaunawa ne ai nake ga babu damuwa tunda dama wanda ya kamata a tattauna da su Win ne sai kawai ayi meeting Win anan. Kaga Monday sai kowa ya tashi da shirin aiki .
 Woww kuma haka ne. Thanks you. Mizan taya ki? .
 Yi zamanka nama kammala, kashewane kawai. Sai dai zaka taimaka ka kaima Oum kaga banyi wanka ba .
 Na zama Wan aike kenan? .
 Eh mana, bakaji wani mawa?i yace ku bayin mata bane ba .
 Ya muka iya mun amsa da hannu biyu. Dan jin daWin duniyar sai da ku Besty .
Dariya sosai Maanal ta sanya. Da taimakonsa ta zuba komai a kuloli da bowl masu ?yau da duk ta fiddo a kwalayensu. Suka jera su a basket har uku sannan. Cike da tsokana tace,  Kafa bi a hankali Besty, dan in ka zubar sai kasha bulala .
Dariya yayi yana fita ta back door, itama tana dariyar ta shiga fita da nasu saman dining, Dan yau anan sashensu zasu yini itama Oum a barta ta huta da Abah. Babu daWewa AA ya dawo ya Wauka Wayan basket Win ya sake fita. Ita kuma ta hau gyaran kitchen Win. Koda ya dawo ya sanar mata Aban da Oum nata sanya mata albarka murmushi tayi, shima aikin gyaran kitchen Win ya fara tayata, suka gama suka dawo falo har can sama da bedroom Win da suka kwana duk da ba wani datti bane sai da suka gyara komai tsaff suka saka turaren wuta da air freshener sannan suka shiga wanka a tare. Sun jima a bayin dan sai da ya Wan mommore sannan suka fito. A tare suka taimakawa juna wajen shiri abin sha'awa. Tsaf suka fito abinsu suna uban ?amshi. ?ananun kaya ne a cikinsa da sukai masa ?yau sosai. Ita kuma sai ta saka Abaya da itama tai mata ?yan. Fita sukai a sashen gaba Waya zuwa sashen Abah. Acan suka samu Oum da babban Yaya, Yaya F dai tasan yana can yana barci yau weekend.
Abah ya kasa Wauke idanunsa a kansu, hakama fuskarta a washe take da murmushi. Cike da girmamawa suka zauna a ?asa, Manaal kusa da Abah AA kusa da Oum. Babban Yaya da shima ke kallonsu da murmushi ya ce,  Aunta na Auta .
Hannu Maanal tasa ta Soye fuskarta. Aba dake ?ar dariya ya ce,  Auta kam na auta.
Shima dai AA murmushin yake yi. Cikin haWa baki shi da Maanal Win suka shiga gaida Abah. Ya amsa musu da kulawa yana sanya ma Maanal albarka da hidima. Hakama Oum ta sanya mata albarka. Shima Babban Yaya albarkar ya saka mata. AA ya ce,  Abah tare fa mukayi, naga sai ita jaWai ake sakama albarkar .
Cikin waro ido Maanal ta ce,  ALLAH Besty kaji tsoron ALLAH. Kana zaune kana surutu dai nayi .
 Oh rinto ma zaki min kenan? .
 Kai ne dai zaka min rinto .
Dariya sosai Abah da Babban Yaya da Oum ke musu. Babban Yaya yace,  Ni dai na yarda Lilly na kawai tayi, Aunta gaskiya bama son runto .
Maanal ta ce,  Yauwa Yaya ai dama kasan halinsa dai .
Abah ya ce,  Nima ina bayanki Auta. Shi dama girkin ba wani ya iya bane .
Oum dake dariya ta ce,  Ato bara dai na shigarma Auta nima. Idan ta gaskiya za'ai shi fa ma ya koya mata girkin nan .
 To Oum tuna musu dai idan sun manta. Amma ba komai yau an min 1-0 next ....

__________&

Abin duniya ya ishi Mamy ?warai da gaske, tana son zuwa wajen Abah tana jin tsoro. Bata son kuma taje taga Oum tare da shi. Gashi ta ?agu da jiran kiran Hajiya Turai amma shiru kake ji. Maman Saheeba na son wucewa itama tana tsoron ko Hajiya Turai bata gida ne. Amma dai haka ta shirya dan bata kuma ?aunar su haWu da Abah. Ta nema Saheeba ta kaita ita ko ta murje ido tace aa wlhy ba inda zata Babban Yaya yace ko nan da gate taj???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e zai bata mamaki. Wannan abu ya matu?ar bama Nana mamaki kuma ya ?ona mata zuciya. Haka ta tattara ta fito, kasa zuwa yima Oum sallama tayi, Nuratu dai ta rakata bakin gate itama ta dawo, dan hakankalinta a tashe yake ita duk yau bata ga AA ba a gidan.
Maman Saheeba ta fito daga gidan Darma idanunta suka sauka akan Babban Yaya da Ameerah a mota zasu shiga gidan Hajiya Shuwa da alama daga wani wajen suke. Sai AA da Maanal su kuma zasu fita amma sun tsaya suna magana da su Babban Yayan. Maanal ce ke driving Win. Mamaki ne ya kamata, tai tsaye tana kallon ikon ALLAH har Babban Yaya ya gama shigewa da motar. Manaal na ?o?arin wucewa itama ta hango Maman Saheeba Win. Sai ta Wan yo reverse kaWan. AA ya Wago zai yi magana yaga ta tsaya saitin Maman su Nuratu. Cikin girmamawa Maanal tace,  Aunty zaki fita ne? .
Kamar Maman Saheeba bazata amsa ba sai kuma tace eh.
 Bismillah ki shigo sai mu saukeki .
Sosai abin ya bama AA haushi, amma yay banza bai tanka musu ba har Maman Saheeba Win ta shiga suka wuce. Sai da suka bar street Win sannan Maanal ta tambayeta ina zasu kaita. Cike da isa ta gaya mata. Takaici ya ?ara kama AA, dan sam tafiyar tasu ba Waya bace ba. Maanal kuwa ko'a jikinta duk da taga ya canja fuska. Haka ta nufi gidan su Nuratu duk da tana tunanin ba lallai ta gane ba. Amma cikin ikon ALLAH sai gashi ta gane. Abin tsautsayi Maanal na gama tsayawa a gate Win dan batai niyyar shiga ba sai ga Sille ta fito a gidan da waya a kunnensa, sa?o wani yaronsa ya kawo masa yake son amsa ya koma. Tsaiii AA yay yana binsa da kallo, hakama Maanal. Itama kanta Mamman Saheeba kallon nasa take tana mamakin ina kuma Hajiya Turai Win ta samo wannan da kallo Waya zaka fahimci ta?adari ne. Shi ko Sille baiga su AA ba, sakamako bai san motar ba dan ?aramar motar Maanal ce ta cikin lefe, gata tinted glass, sune kawai suke iya ganinsa. Hankalinsa kwance yay wucewarsa da tunanin tarkacen Nuratu ne tunda ya santa da masifar jaye-jaye. Bai lura da Maman Saheeba ba harta shige, dan bata side Win da take yake ba. Motar Maanal tama key ta bar ?ofar gidan, suka sake wuce Sille dake tsaye tare da yaronsa suna magana. Sai AA cayay  Niko kamar nasan fuskar nan fa Besty .
Kallonsa Maanal ta Wanyi, sai kuma ta maida hankali a titi.  Kai Besty a ina kuma? Kana ganin mutum da zubin ?an jagaliya. Ni wlhy tsoro ma ya bani jibeshi kamar irin ba?a?en ?an iskan amerikawan nan. Jiki duk tatu.
 Oh kallonsa ma kika tsaya yi kenan? .
Yanda yay maganar a tunzure ya saka Maanal yin murmushi. Cikin kwantar da murya ta ce,  Rufa min asiri mizan kalla a wannan ?azamin, nida nake da namijin gaske gashi kuma a gefena. Kawai dai suffarsa batai kama da mutanen kirki ba, sai nake ta tunanin mima ya kaisa gidan ma .
Baki AA ya Wan taSe kamar bazai tanka ba, sai zuwa can yace,  Ai ?ar kasuwa ce matar, duk kuma wani tarkace ?ya sameshi a wajen sayen kayanta tunda tana tare da ?an siyasa.
 To ALLAH ya ?yauta. Mu dawo batun su Babban Yaya. Besty anya babu wani abu tsakanin Babban Yaya da Ameerah .
Yanzu kam kallonta AA yay sosai, sai kuma ya murmusa da faWin,  Da nayi farin ciki ?warai da gaske ALLAH Besty.
 To ALLAH ya tabbatar mana da alkairi, dan gaskiya nima zanyi farin ciki. Shike nan kaga gida ya zama kowa da mata biyu . Dai-dai sun iso inda zasu tana ?o?arin parking tai maganar. Murmushi AA yay tare da kwantowa jikin kafaWarta, sai kuma a hankali ya kamo hannunta cikin nashi. ?asa-?asa ya ce,  Ni dai na auri Autar mata.
 Uhm daWin bakin maza .
 Oh mu maza har daWin baki ne damu? .
 Sosai ma, musamman a wajen ?ara aure baku da gaskiya .
Dariya ta bashi, amma baiyi ba ya murmusa kawai. Daga haka suka fito fuskar Sille na masa kai-kawo cikin idanunsa har yanzu. So yake ya tuna shi amma har yanzu ya kasa haskowa. Abinda kawai ya sani ba'a Abujan nan ya sanshi ba, sanin kuma ba yanzu ne yay masa ba shekarun baya ne..........
'?

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??
*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*

*_BOOK 2_*

______________

.........Haushi sosai Hajiya Turai taji da ganin Maman Saheeba, amma sai ta dake suka gaisa, koda Maman Saheeba ke sanar mata ai sunata kiranta a waya tun Wazun sai tace ta fita ne yanzu take dawowa. Akwai kayan ta da suka Sace a airport shine sukaje ake nema ga mai kayan ma har yazo amsa yanzu. Dan tasha jinin jikinta tabbas sunga Sille. Aiko sai cewa Maman Saheeba tai,  Ko shine ma mukaga yana fita yanzu .
 A eh kwarai shine! Shine! .
 Kai wanan kasuwanci naku kuna ?o?arin, ai ni wannan mutumin sai ya firgitani .
Cikin murmushin ya?e Hajiya Turai tace,  To mu da muka kasa a siya ina ruwanmu da s.... maganar ta ma?ale saboda shigowar Sille..
Daburcewa Hajiya Turai tayi, haka shima sai ya tsaya turus yana kallon Maman Saheeba, dan ya santa, kai kaf dangin Mamy ma ya sani saboda a biye yake da komai nata tsahon shekaru, sune dai basu sanshi ba sai ita Hajiya Turan. Cikin in ina Hajiya Turai ta ce,  Yauwa ka dawo? Dama nace ko na Wakko maka wanda ke hannuna kafin wancan su fito? .
Shiru Sille yay bai tanka ba, sai ma zaune da ya kai a cikin kujerar. Hajiya Turai data fahimci mi yake nufi saita kalla Maman Saheeba.  Nana muje ciki, idan na ?arasa da shi zan shigo .
Mi?ewa kuwa tayi zaram dan dama harga ALLAH a tsorace take ita kam. Yo kallon idanun Sille kawai abin firgitarwa ne. Tana shigewa Hajiya Turai ta tabbatar ta shige Win ta dawo kusa da shi cike da tashin hankali da lallashi ta ce,  Dan ALLAH kayi ha?uri Baby, wlhy ban san zata zo ba, nima ganinta kawai nai yanzu .
Batare da ko kallon Hajiya Turai Win yayi ba a da?ile ya ce,  Ki sallameta yanzu nan ta koma inda ta fito kota kama gabanta, dan ban gama abinda nake ba bazan tafi saboda wata banza ba matsalarku ce . Ya mi?e abinsa ya wuce bedroom Winta yana wani tafiyar rangajin iskanci. Ji Hajiya Turai tai kamar ta sanya kuka, amma tasan dole ne ta sallami Nana kamar yanda ya faWa dan bazai bar gidan ba kuwa.
Mamman Saheeba na a Wakin da take sauka idan tazo Hajiya Turai ta sameta. Fuskarta ta ?awata da murmushi tana kallonta. Sai kuma ta ce,  Kinga ko kinzo a dai-dai, dama akwai ticket dana saya yau zan je Kano sai batun kayan nan ya shigo, dole zan canja na tafi Lagos anjima dan wai kayan nacan. Ga mutumin nan bai da kirki ya bani daga yau ne zuwa gobe kayansa kawai ko kuWinsa. Ni kuma na cinye kuWin, tare ma zamuje lagos Win da shi .
Cikin rashin damuwa Maman Saheeba tace,  Ai kije Lagos Winki kawai ki dawo zan zauna abina. Saina kira Nuratu ta tayani zama .
Hajiya Turai ta danne takaicinta ta ce,  Ai bazai yiwu ba Nana, mutumin nan yaje yay bi baya ko yasa azo a cutar daku, shiyyasa ma naji daWin da Nuratu bata gidan. Baya ji fa cikin Abujan nan kaf tsoransa ake ji, nima tsautsayi wani ministar ne ya taSa aikosa amsar kaya a wajena shine sanadin da ya fara sayen kayan shima ga shi nan ya zame min ala?a?ai. Dan haka faka-faka shirya mu wuce airport nima daga can zan wuce.
Sam ba haka Maman Saheeba taso ba, gashi bata son komawa gidan Darma tana kunyar haWuwa da Abah. Ga al'amarin nan na babban Yaya da ?ar Hajiya Shuwa ya tsaya mata a rai. ?in gaisheta da AA yayi, har ma ta shiga motar ta fita bai nuna ya santa ba nan ma ya zafeta. Haka dai ta shirya badan taso ba Hajiya Turai ta Wauketa suka tafi airport. Suna isowa sai ga kiran Mamy ya sake shigowa Hajiya Turai, kaWan ya rage taja tsaki ALLAH dai ya kiyaye. Koda ta Waga cike da wayancewa taba Mamy ha?uri da tsarata kamar yanda ta tsara Maman Saheeba. Mamy tace  Ba komai, dama wani hoto na tura miki ta WhatsApp dan ALLAH idan ban takuraki ba Wan duba ki gani yanzu .
Babu musu Hajiya Turai ta shiga WhatsApp Win kuwa tana faWin,  Haba ba komai ai dai-dai tana buWe hoton dan bata yanke kiran ba. Ta ce,  Wannan ai Ra'iz ne. Badai zancen first night Win yaran nan bane ke neman tada ?ura? .
Mamy da abin ya daketa cikin dauriya ta ce,  Shine kuwa Hajiya Turai, ina son nasan gaskiya kafin Aban su Ajwaad yace zai yi bincike. Kinga dai ?an uwansa duk suna a gidan nan maganar nan ta fito, wannan shirun nasu kuma na tabbatar akwai wata a ?asa. Ina Ra'iz yanzu? Ina son naji shin da gaske baima yarinyar nan komai ba a wacan ranar amma ya amsa mana yayi.
 Tab babbar magana. A yanzu Ban san ina Ra'iz yake ba gaskiya. Dan tun bayan

64 / 138

Chapters