Advertisements
Chapter 75 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   75 / 138

222K to 225K   out of 412.8K words

Saci, cikin tsawa ya ce,  Nibras bani key kafin daga ni har ke rayukanmu su Saci yanzun nan .
? ? ??  Oh oh yo su Saci mana. Key ne dai wlhy bazan bayar ba ko zaka kasheni, sai dai mayyar ta kwana ita kaWai .
? ? Shiru yay yana kallonta. ?asan ransa yana mamakin shi kuma take kishi yau, kai lamarin wannan yarinya sai ita. Tunda ya fahimci fitina take son suyi bako zai biye mata ba. Komawa yay wajen sofa ya kwanta, ya Wauka wayarsa ya shiga kiran Najma. Sai da ta kusa tsinkewa ta Waga cikin yanayin barci amma a zahiri pretending ne. Shima ya fahimci hakan sai yay murmushi. ?asa-?asa yace,  Kina nufin har kinyi barci baki jirani ba Love!? .
? ? ? ? Cikin shagwaSa ta ce,  Ai nasan ka gaji Yaya, kaima zakai kwanciyarka ne ka huta abinka, shiyyasa ma na kwanta harna rufe Waki .
? ? ? ? ?  Anya ya dace amarya ta rufema ango Waki a daren farko? .
? ??  Yaya ba daren farko bane ai ka manta na uku ne, yau fa kwanana biyu na uku zanyi .
? ??  Uhm haka ne kuma fa. Love mai wayo .
? ? Murmushi Najma tai mai sanyi tana rufe fuskanta kamar tana a gaban shi.? Shima sai ya murmusa da sake sauke murya a ?asa ya ce,  Da gaske kina son na barki ki kwana ke kaWai? .
? ? ? A sanyaye tace,  Eh ALLAH kuwa, kaga akwai gajiyar hidima yau ansha zirga-zirga, ga iyayenmu duk basu tafi ba. Please Yaya kayi kwanciyarka, nima na kwanta anan kawai .
? ?? Murmushi yayi yana cije lips. Jikinsa gaba Waya ya gama saki. Wani irin bu?atar son kasancewa da ita yake ji ?warai da gaske. Amma sai ya sauke ajiyar zuciya. Cikin sirkawar murya yace,  Shike nan na barki Love, kiyi barci cikin aminci. Amma ya kamata nazo ko Wan goodnight kiss a bani ai ko? .
? ? ? ?  A'a basai kayi wahalar dawowa ba zan maka daga nan. Muhchhh!!! . Ta sumbaci wayar tare da yankewa ?itt.
? ?? Sosai Fawzan yay sumar kwance, sai kuma ya runtse idanunsa yana mai cije lips tare da karanto addu'a domin samun saisaituwar lamarinsa. ?yaleta yay bai sake kira ba. Yay shiru yana tunani sai ya juyo dariyar Nibras cike da ?ularwa. Da ?yar ya iya danne zuciyarsa yay mata banza. Amma wlhy ji yake kamar ya tashi ya lakaWa mata dukan ban gishiri. Amma ba komai, baya bu?atar ramawa ta haka. Tunda tace da shi zatai game zata sha mamaki wlhy. Tasowa yayi yazo ya hau gadon ya kwanta, ya kashe fitilar Wakin yana jinta tana ?an wa?e-wa?en iskancinta yaba banza ajiyarta. Aiko ya jima kafin barci ya Waukesa, ita ko baima san lokacin da tai nata barcin ba........
'?


>?#?>?#?Ashe Nibras Win nan hegiyar kanta ce ina tausayinta




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Anan ko Babban Yaya yana garden abinsa yana aiki, sai da yaga sha Waya tayi sannan ya taso. Har lokacin gidan da ?ar hayaniya sai dai bamai yawa ba. Amma ganin fitilu akowane sashe idan ka cire sashen su AA ya fahimci wasu basuyi barci ba kenan. Sashen nasa ya shiga, kai tsaye ya wuce sama Wakinsa. Yana jiyo ?us-?us a Wakin Saheeba baibi takai ba.
? ?? A nan Win ma dai kowa yabar sashen ?an uwan su Ameerah duk sun koma gidan Hajiya Shuwa. Sai Saheeba dake can a Wakinta tare da uwarta da Nuratu da Hajiya Turai. Kuka take yi suna lallashinta. Sai maimaita masu take ?irjinta kamar zai fashe. Sudai sunata tausarta ga ruwan rubutu an bata ta sha. Daga haka suka shiga kitsa abubuwansu har Baban yaya ya shigo bama su sani ba. Dan jin ba'ai masa rakkiya ba sunyi tunanin ma bazai kwana a sashen ba yau ma tunda gidan akwai ba?i har yanzu.
? ? ? Wanka Babban yayi ya canja zuwa kayan barci masu laushi da nutsuwa. Ya feshe jikinsa da turare sannan ya fito. Har yanzu yana jin ?us-?us a Wakin Saheeba. Yay Wan jimmm sai kuma ya wuce abinsa kawai ya sauka. Bai san minene RK ya bashi ba yace inji Ajwaad, amma dai yana jin ?amshin nama da zafinsa, sai dai zuwa yanzu ya huce dan haka ya nufi kitchen da ledar. Koda ya buWe kuwa kaza ce lafiyayya da hadin salad, sai fresh milk. Kazar ya cire ya saka a bowl ya Wumama. Sannan ya canja mata bowl ya saka a tray da plate ya saka madarar da cups guda biyu ya fito. Taku yake a hankali har ?ofar Wakin da Ameera take ciki. Yay Wan jimmm kafin ya murWa handle Win a hankali ya shiga. Ameerah na kwance barci ita yama fara Wibarta dan tayi tunanin bama zai shigo ba tunda gidan da ba?i, harta gyara jikinta ta canja lafayarta zuwa kayan barci masu ?yau da laushi sai ?amshi mai daWi ke tashi a jikinta da Wakin. BuWe ?ofar ta sa ta farka, sai dai da yake fitilar Wakin na a kashe sai lamp ce kawai a kunne ta gefenta itama ta sa hasken kaWan sai ta buWe ido tana kallonsa ta Wan duhun. Tana ganin zai kunna hasken Wakin ta maida idanun ta sake lumshe wa.
? ?? Fitilar ya kunna mara haske sosai, kafin ya cigaba da takowa a hankali har zuwa bakin gadon. Ya ajiye tray Win a ?asa ya kai zaune gefenta jikinsu na gogar na juna. Sai da ya mata kallon fin minti Waya kafin yay magana cikin miskilar muryarsa.  Uhmm dama amare na barci a ranar daren farkon su? .
? ?? Murmushi tayi amma bata motsa ba. Sai shima ya murmusa. Tare da kai hannunsa a karo na farka ya dafa ta.  My Soha ince kin min al?awarin yau gaba Waya tawa ce ni kaWai? Mizai sa kuma ki ?are da pretending? .
? ? ? ? Yanzu ma murmushi tayi, ?asa-?asa ta ce,  Ba pretending nake ba barci nake da gaske. Dan na zata kaima ka kwanta .
? ? ?  Uhm-uhm my Soha, ango yay barci shi kaWai a daren farko ai babu lafiya kenan, dole a nemo likita ya duba shi .
? ? ? KaWan ta jiyo ta kallesa, zatai magana ganin ita yake kallo shima sai ta kasa tai ?o?arin juyawa. Murmushi ya saki a karo na farko, sai kuma ya kamata ya Wago ya zaunar. Kallonta yake sosai, hannunta na cikin nashi yana murzawa a hankali. Ita dai kanta a ?asa ta gagara kallonsa. Fin minti Waya suna a haka kafin ya Waura hannunsa a haSarta ya Wago fuskarta da ?yau. Cikin matso da tashi fuskar gab da tata ya ce,  Mi my Soha taci? .
? ? ? Idannunta a lumshe ta ce,  Sohan ka bata jin yunwa .
? ? ? ??  Ban yarda ba, dan bazan yarda ta kwana da yunwa ba gaskiya .
? ?? A hankali tai ?o?arin buWe idannunta a kansa, sai kuma ta kauda kai dan bazata iya jurar kallon nasa ba. Shima sai bai matsa ba ya jawota jikinsa a karo na farko ya rungumeta tsam-tsam. Ajiyar zuciya suka sauke a tare. Cikin kunne ya raWa mata abinda ya sanyata jin kunya. Tako Soye fuskar tata sosai a jikinsa. Murmushi yayi na tsawon lokaci, kafin ya Wagota tare da mi?ewa ya taimaka mata itama ta sakko. Gaban tray Win ya zaunar da ita shima ya zauna. Sai kuma ya matsota jikinsa cike da kulawa ya dinga bata naman da kansa. Itama sai ta dinga Wiba tana bashi a kunyace matu?a.? A mamakin su sunci sosai, da alama duk suna jin yunwa dama. Hakama fresh milk Win sun sha, ya tattare komai ya maida gefe sannan ya sake Wagata yace,  Oya muje ai brush da alwala.
? ? Batai musu ba ta bishi, tana jin tsoron, amma tana gani zai Waga mata ?afa yau kodan ba?i dake gidan. Musamman yanda bai nuna mata komai a kan hakan ba har yanzu. Sunyi brush Win tare da alwalar suka dawo. Ya saka musu sallaya sukai sallar. Ya dafa kanta yay addu'a kamar yanda addini ya koyar da mu sannan yay mata nasiha akan yanayin zamansu a yanzu. Ya kuma bata ha?uri akan nanda Wan lokaci itama za'a gama nata sashen ta koma. Cike da girmamawa tace babu komai. A hakan ma ai normal ne tunda sashen babba ne. A hakan ma sai mutum yaso wani zai san da wani. Dan ko bedrooms Win ?asan an killace su ne a gefe saima ka shigo falon ka gama bulayinka baka san da su ba. Yaji daWin sau?in kanta, dan haka ya mi?ar da ita yana faWin,  Saura barci, dan na gaji matu?a kwana biyun nan babu hutu .
? ? ? Murmushi kawai tayi batace komai ba. Da taimakonsa ta hau gadon ta kwanta, maimakon shima ya kwanta sai ya zauna yana Wan duba wayarsa. Sai da ya bata damar nutsuwa a kwancen na kusan mintuna goma sannan ya ajiye wayar ya kashe fitilar Wakin ya kwanta. A hankali ya nutsata jikinsa, cike da hikima da halin girma ya raWa mata,  Kinyi barci baki kwaranye ma mjinki kishirwar dake damunsa ba My Soha! .
? ? ?? Gaban Ameerah ya faWi, amma sai ta daure ciki-ciki ta ce,  Ayi min afuwa na gaji ne kawai, kuma kaima ina son kayi barci ka huta .
? ? ? Murmushi yayi yana shafa bayanta cike da wayo, kamar bazai amsa ba sai kuma ya ce,  Karki damu zan sauke miki gajiyar gaba Wayanta tabi iska, na lulluSeki da Sargon samun lada mai aminci. Sannan na biki da addu'ar shiga aljanna kusa dani in sha ALLAHU .
? ? ? ?? Har cikin rai taji kalaman nasa, dan haka ta Wan sake nutsa jikinta tana sauke numfashi. Batayi magana ba, shima kuma bai bata damar yin ba ya Wago fuskanta ya manna lips Winsa akai. Daga haka wasan ya fara canja salo zuwa na gaskiya. Tun tana tunanin iya takalar faWan zai tsaya harta fahimci ya?in za'ai babu Waga ?afa. Abinka da manya da suka gama sanin wacece macen a zahiri da baWini cikin hikima da tausasawa yake binta. Ita kuma tana nuna dauriya da jarumta duk da a sharar fagen ta bada haWin kai itama. Sai dai fa a fagen ni sabun shiga ce kuka ta sanya masa da ro?o na yayi ha?uri ya barta. Amma ina Babban Yaya ya kwace da yawa, addu'a ce kawai zata iya tarosa maybe a wannan yanayin. Dan kuwa ya shiga wata sabuwar duniya ce mai abubuwan ban mamaki da al'ajabi. Kafin yau idan akace mata suna suka tara, ko matan nada banbanci sai yay ta mamakin ta ina? Kuma ta yaya? Wani lokacin har ?aryatawa yake a zuciyarsa. Dan a ganinsa duk mace dai ai sunanta mace kawai. Amma a yanzu kam ya shaida ya kuma fahimci inda aka dosa tsaf sai dai ya zama malamin wasu kuma. Ba Ameerah data fita a hayyacinta ba take shan kuka shi kansa badan kar ace yayi abin kunya ba kukan zai sanya wlhy. Amma dai kada girma ya faWi bara ai ta kurma kawai. To lallai kuwa ta kurman akai, dan faWan kurma nacinsa yawa ne da shi har sai ya fanshe yake iya ha?ura.....
? ? ?
? ? ? Anan Sangaren su Maman Saheeba bayan sun gama tausarta da tsara mata makirci kala-kala suka fito domin tafiya suka barta da Nuratu. Sun fito da tunanin ai Baban yaya bai shigo ba Hajiya Turai tace,  Nikam Nana rakani naga amaryar ma. Dan ina son ma na karanci yanayinta .
? ? ? Babu musu Maman Saheeba tace,  Muje . Maimakon suyi hankali ganin fitilar falon a kashe su fahimci kodai mai gidan ya shigo sai da yake kan baya ja basuyi wannan tunanin ba suka tunkari inda bedrooms Win suke. Aiko suna isowa gaban na farko babu shiri suka ja uban birki, jiki na rawa Nana ta kama hannun Hajiya Turai suka juya suka fice suna bige juna. Saida suka fito gaba Waya sannan Hajiya Turai tace,  Ikon ALLAH dama munafukin mutumin nan ya shigo? Yau kuma jarabawar data sameku na jiyo Ajwaad nima ta ritsa dani.
? ? Gaba Waya Maman Saheeba ta kasa magana. Dan gaskiya al'amarin yazo mata a bazata bakamar nasu AA da sukai da gayyaba daman. Sunja tsahon lokaci bata iya cema Hajiya Turai komai ba. Harma ta fidda ran zatai maganar..........
'?


>?#?Wanda bai ji bari ba dai. Tsoffin kawai=?D?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG s Beauty Lounge zai buWe a ranar Litinin, 2nd June 2025  daidai lokacin Sallah!=?
?

 Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG s Beauty Lounge ya buWe da kwalliya, tsafta da ?amshi irin na sarauniyar zamani!

Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:

Gyaran gashi da kitson zamani

Kwalliyar Sallah mai Waukar ido

Wanke ?afafu da pedicure mai sanyaya rai

Kayan gyaran fata na gaske

Lalle mai kyau da salo na zamani

Tura-turai, humra, incense da ?amshi masu daWi

Shirin amare da na musamman


Ba kawai gyara muke ba  kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daWin wanke ?afa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da ?amshi  komai a wuri guda mai kyau.

Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.

Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391

Ki zo ki gani da idonki  ki ji daWin sauyin MG s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge

____________


........Ita ko Saheeba bayan fitarsu bathroom ta shiga, hawaye sun gagara tsaya mata sai kissima abinda zai faru yau tsakanin Babban Yaya da amarya take. Ita ta sani bazai iya kauda kai ba wlhy, musamman da suka jima basa taren nan. Kuka ta sake Sarkewa da shi tana jerama familyn Darma kaf ALLAH ya isa da tsine musu. Tare da addu'ar in sha ALLAHU suma duk sai amma yaransu kishiya. Tadai gama bore-borenta ta fito. Ta canja kayan barci maimakon ta kwanta abinta dan Nuratu harta fara barci sai shaiWaniyar zuciyarta ta ingizata wai taje taga ko Babban Yaya ya dawo. Haka kuwa ta fito, Wakinsa ta nufa, tana buWewa uban ?amshin turarensa daya baza ya cika mata hanci. Ta kunna fitilar Wakin, babu kowa a ciki sai alamun anyi amfani da Wakin ta gani. (Kenan ya dawo har ya tafi Wakin shegiyar ita ko sallama bata samu ba) Ta ayyana a zuciyarta. ?akin ta rufe ta shiga sakkowa ?asa, (idan ka saba abu, ko a karan kanka saika aikata shi kake jin daWi koda zaka cutu) Wabi'ar laSe ta riga ta shigi Saheeba ?warai da gaske. Duk da duhun falon haka ta dinga tafiya cikin sanda da laluben hanya har bedrooms Win Ameerahn a yanzu. Yes tafa ji kukan Ameerah kafim ma ta ?arasa ga ?ofar amma ta fi yarda da gara dai ta matsa sosai ta tabbatar duk da yanda zuciyarta ke duka da ?arfi kamar zata buWe ?irjinta ta fito. Aiko harda su kanga kunne a jikin ?ofar, tako jiyoma kunnenta abinda yafi wanda take bu?atar jin. Dan har babban gwaska taji nasa kalamin. Kar-kar jikinta ya fara rawa, hawaye suka Salle suna rige-rigen zubowa. Ruff idannunta suka mamaye da duhu alamar jininta ya haura sama sosai irin lokaci Wayan nan na bazata. Da ?yar ta iya ri?e ?irjinta dake bugawa kamar zai buWe ta fara bin bango tana jan numfashi da ?yar. KaWan ya rage itama dai ta maimaita na Mamy a stairscase, ALLAH dai ya ta?aita mata wahala sai tuntuSe da tayi ta fasa babban yatsar ?afarta. Tana zuwa stairs na kusan biyar Win ?arshe tafiyar ma ta gaggareta dole ta du?e ta koma rarrafe. Da haka ta ?arasa kai kanta cikin bedroom Winta sai Nuratu jin nishinta tayi da kakari. A fitgice ta tashi tana kallon ta, sai kuma ta sakko tana faWin,  Aunty lafiya kuwa? . Ina Saheeba neman shiWewa take, dan a rayuwa kunnenta bai taSa juyo mata mummunan al'amari irin wannan ba. Bata taSa jin nadamar yin laSe ba irin yau. Ko lokacin da suka ji na Maanal ita batai ko gezau ba Mamanta ne da Mamy suka ruWe. Da ?yar Nuratu ta kamata zuwa kan gado, ta bata ruwa tasha. Kamar jira tana gama shan ruwan ta WaWe da kuka.  Na shiga uku Nuratu, na shiga uku. Shike nan wlhy nasan ma na rasa Daddyn Naufal, na rasashi an aura masa mayya ?ar masu asiri da tsafi azzalumai sun rabani da mijina, sun rabani da shi shike nan na mutu ni Saheeba. Yau ni da kunnena nake ji Daddyn Naufal na jerama wata manyan kalaman da bai taSa ambata min ba koda wasa duk ?o?arin da nake na shan abubuwa dan faranta masa rai. Wlhy ko uhum bayayi idan yana tare da ni. Nuratu surutai fa yake, yana jera mata zantuka masu girma da nuna mutuntawa da

75 / 138

Chapters