Advertisements
Chapter 110 Reading Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel.doc

Author :  Billyn Abdul Category :  Complete Novels

Chapter   110 / 138

327K to 330K   out of 412.8K words

akwaisu da yawa a cikin dajin sun kuma yisu ne dama domin yin mafaka idan irin haka ta faru. Shiyyasa ba ramukan kawai ba hatta motocin su nada irin tsarin da in har suka tsayar da su a dai-dai inda ramin yake zasu shige daga cikin motar batare da an gane komai ba. A kowane rami akwai abinci, akwai ?ofofin da iska ke fita tamkar tagogi sai dai an musu tsari da sai mai matu?ar lura ne zai fahimta, dan bututai ne aka fidda ta nesa da ?ofar samin.
Hankalin Jami'an tsaro na akan kawai sun ajiye motar sun fita ne, dan haka suka maida hankali a ta nema kawai motar kuma aka rufeta kawai. Ko motsa ta a wajen ba'ayi ba. A cikin rami duk wani taimako Mabera ya bama idanun Sille amma ya kasa buWe su, abin tashin hankalin ma fuskar Sille wata irin kumbura tayi dam kamar wanda aka daka. Ko yaya ya tauna abu kuwa har cikin ?walwar kansa. Dan jijiyar ido nada ala?a da matauna sosai. Shi kansa Maneran wani irin ciwon kai mai azaba ne ke neman tarwatsa masa brain. Cikin kwana biyu sunyi wujiga-wujiga dan wannan dai maSoya banbancinta da kabari ai ?alilan ne. Tun fa suna jin zasu iya daurewa zaman koda sati guda ne idan jami'an suka gaji zasu bar wajen har suka fahimci abin fa ba wasan yara bane. Sille ya fara kuka rurus akan gaskiya bazai iya ba asan mafita.......
'?

=??Babbar magana ance da MA?ASAU BAWA @&?=??>?/?.
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________
..........A ?ofar gida su AA sukaima baban su Nuratu gaisuwa. Basuyi niyyar shiga cikin gida ba sam dan kaf ahalin Mamy a yanzu ko ganinsu basa son yi. Amma sai baban su Nuratun ya basu tausayi da yi musu kwar jini, dan kuwa shi Win dai mutumin kirki ne. ALLAH yayi masa jarabawa ne kawai da auren Nana. Shine yay musu jagora har cikin gidan. Babu wani mutane sosai, dangin shi baban nasu ne kawai ba kowa ba, sai Aunty, sai ita Hajiya Turai da Nuratu. Dangin su Mamy Win ma sai gobe ne zasu taho jibi ai addu'a da su kamar yanda sukace.
ALLAH sarki Aunty baiwar ALLAH, tana ganinsu kawai ta fashe da kuka. Sai suma zukatansu suka karaya. Cikin ?arfin hali Babban Yaya ya dinga bata ha?uri da mata nasiha. Nuratu ma kallonsu take tana kuka mai taSa zuciya. Musamman AA jitake a yanzu bata da kowa sai shi, amma tasan ta rasa shi, rasawa ta har abada. Hajiya Turai kam kunya ce ta isheta, dama gaba Waya bata da wata sakewar amsar gaisuwar, tama fi zama a Waki sai in zafi ya isheta ne take fitowa. Amma al'amarin ta da Sille daya fito yasa gaba Waya kunyar mutane da nauyinsu ya hanata sukuni. Ga tashin hankali da tsoron kada a kama su Sille su tona mata asiri akan mutuwar mijinta. Shiyyasa cikin addu'a take a dukkan motsinta na ALLAH yasa kada a samu su Mabera. Ta sansu tasan halinsu akan indai ta kife to sunfi son a hau tsanin kowa ma ya rasa dan bakunansu ba masu suffar yin shiru bane ba sam.
KuWi masu yawa su AA suka ajiye ma Aunty sukace gashi nan ayi duk abinda ya dace, dan su hankalinsu ya rabu kashi-kashi ga asibiti ga suma da mutane a gidansu ga kuma nan Win. Sosai Aunty ta fahimcesu, ta kuma yi musu addu'a da godiya da sanya musu albarka. Da zasu tafi ta biyosu har harabar gidan. Muryarta na rawar kuka ta ce,  Dan ALLAH Fadeel kuyi ha?uri kunji, bamu da abinda zamu baku ko lallashin zukatanku a yanzu sai ha?urin kawai. Ku Wauki dukkan abinda ya faru a matsayin ?addararku kuma jarabawarku. UBANGIJI yay muku ni'imomi da yawan gaske, ku gode masa ta hanyar ha?uri akan wannan ?alubalen zaku cigaba da zama a masu nasara. ALLAH ya bama Fateema da Mahaifinku lafiya, ya tashi kafaWunsu. Dan ALLAH kada wannan al'amarin ya saka ku gujemu ko ku gujeta, ALLAH shine mai hukunci akan kowa ku kuyi biyayya da ha?uri matsayinku na ?a?a sai ku ribantu da tagomashi mai yawa .
A kan laSSa duk suka furta Amin. Babban Yaya yace,  Ba komai Aunty in sha ALLAHU zamu kasance fiye da yanda kike fata. Bazamu manta da ku ba, ba kuma zamu yadda ku ba dan bakuyi mana laifin komai ba. Musamman ke, wadda ma zamu ce ta mana kaifin ALLAH ya amshi kayarsa, sai muyi ha?uri tunda itama bata aikata dan kanta ba sanyata akeyi. ALLAH ya gafarta mata ya yafe mata kura-kuran ta .
Aunty tace Amin tana share hawayenta. Sai kuma ta mi?a musu waya tana faWin,  Akwai video recording da marigayiyya tasa nai mata a daren shekaranjiya tace na baku. Dan ALLAH ku daure ku gani da saurara yana da amfani .
Babu musu Babban Yaya ya amsa, daga haka sukai mata sallama suka tafi dan kukanta Waga musu hankali yake sosai. Suna son matar da ganin kimarta da mutunci sosai......

_________&

A Kaduna ma dai gidan Chalawa cike yake da ahalin su Hajiya Yaya da na Alhaji Usman kansa. Dan mafi yawa ana zuwa gaisuwar ne domin mahaifin Hajiya Yaya da Daddy da Yazeed. Amma danta Sabuwa wake ma ta tata. Yau bayan la'asar sai ga tawagar ?awayen Sabuwa. Da farko kowa ya Wauka gaisuwa sukazo yi, amma sai me ?an sanda ne biye da su. Ba tausayi ko shakka matar Bakori farkar Mabera ta nuna Sabuwa tace,  Ita zaku kama. Duk inda mijinta yake ta sani, dan haka ku kamata ta faWa maza a kamo shi ya dawo min da dukkan dukiyata. Idan ba haka ba wlhy sai dai ai gwanjon gidansu da duk abinda ya mallaka a maida min kuWaWena .
Wata shegiyar dariya ?awayen suka sanya harda tafawa kamar ba gidan mutuwa ba. Rawa jikin sabuwa ya fara yi, muryarta na rawa alamun tahowar kuka ta ce,  Zahedah Baki san mutuwa akai min ba? Ba ki san na rasa Nazeefa ba ne? .
Sai da ta watsa mata kallon sama da ?asa sannan ta ce,  Ke ma bakiji bakinki miya faWa ba ne, ban san an miki mutuwa ba? (An miki!) Kinga kenan ke ta shafa ko. Na gaji da wannan ka-ce-na-ce Win, jami'ai bismillah.
Ba ?aramin mamaki al'amarin ya bama mutane ba, su Daddy ma dake ?ofar gida duk sun shigo. Ganin da gaske yan sandan sakama Sabuwa handcuffs zasuyi Daddy yay magana. Sai suka dakata suna kallonsa. Shima kallonsa ya maida ga Hajiya Zahedah, ya ce,  Hajiya kince mijinta ya ci miki kuWi, to ita minene nata da zaki zo kisa ?an sanda su kamata a randa aka cika kwana biyu kacal da kai Wiyarta kabari. A lokacin da ya amshi kuWin ki ta sani? Ko itace ta zama shaidar amsar miki kuWi? .
 Babu Waya Alhaji Usman, amma ai matarsa ce, komai nashi ta sani. Duk abinda ya wawuro Win bada ita suke ci ba, duk kuma tsiyatakun da yake aikatawa ai ta sani .
 Koma dai minene wannan ai mijinta ne. Dan haka nan gida nane, babu wanda ya isa kama Sabuwa ya fita da ita sai dai idan ta fito wannan duk abinda kukai mata ya rage tsakaninku ku da ita. Amma a yanzu dai baku da wannan hurumin. Dan haka kafin na Wauki matakin shigo min gida ma da kukayi kuna neman tayarma iyalina hankali ku kama gabanku ku da ?an sandan, idan ba haka ba suma zan Wauki mataki a kansu. Ai ban san lalacewata a garin Kaduna takai har hakan ba. Amma bari na kira cp naji koda yardarsa ku jami'an nasu kuka shigo min gida ina tsaka da zaman makokin ?ata .
Sosai hankalin ?an sandan ya tashi, dan sun san Daddy yanada ?arfin faWa ajin da ko gwamna yace zai kira zai iya hakan, nan fa suka shiga bama Daddy ha?uri da tabbatar masa su wlhy basu san haka al'amarin yake ba, da taje station ba abinda ta gaya musu kenan ba shiyyasa suka zo. Da ?yar da kyar aka samu Daddy yabar batun kira. ?awayen Sabuwa suka fita suma suna jaddada mata zata fito a gidan Chalawa Win ai suna nan suna jiranta.
Ba ?aramin mamaki wannan al'amari ya bama kowa ba, mahaifiyar su Hajiya Yaya ta fashe da kuka. Ita kanta Sabuwar kuka take yi sosai ga ?afa tana fama ga hannu da Waurin karaya, ga raWaWin zafin mutuwa gana abin kunyar da miji ya jawo mata, wasu ma suna zuwa gaosuwar ne da biyu badan ALLAH ba....

&&

Duk wannan abun dake faruwa Hajiya Basariyya na sashenta ita kaWai, dan tunda aka fara zaman gaisuwar nan babu wanda ya taSa shiga inda take, har ?a?anta gaba Waya sun tare a sashen Ammie da Hajiya Yaya. Tana son ta fito amma ta kasa saboda tsoron gamuwa da Daddy ko ?a?anta. A jiya da taji ?an Zaria sunzo tanata baza ido taga Hajiya Jummai ta shigo mata amma shiru. ?arshe ma tana le?ensu ta window ta hangosu suna shiga mota suka wuce ko kallon sashen ta Maman Yaseerah batai ba. Al'amarin ya girgizata matu?a, ta Wauki waya tai kiranta ta?i ta Waga. Sai da ta dameta sannan ta Wauka a da?ile tace mata lafiya.
Zuciyarta na rawa tace,  Aminiya kona miki laifi ne, kece wai har zaki shigo gidanmu ki fita baki ko kalla sashena ba .
Babu ko War Maman Yaseerah ta ce,  To kinga laifina ne Basariyya, ko so kike nazo inda kike mijinki da nawa mijin su Wauka da saka hannuna a cikin taSargazarki na zubar da cikin yarinya gata can rai a hannun ALLAH a asibiti. To lalala wlhy ni yanzu nasan ciwon kaina. Ke ni bama wannan ba, nace miki ina bu?atar kuWina amma najiki shiru babu wani bayani. To gaskiya kiyi ?o?arin daga nan zuwa kwana biyu dan zanyi amfani da su ne. Sannan ki Wan rage min irin wannan kiran a waya bana son mijina ko ya?ana ma wani ga gani, abinda ya daman nima ya daman ji da taki damuwar . ?it ta yanke kiranta. Tun daga wannan yanke kira har yanzu Hajiya Basariyya ta gagara dawowa dai-dai. Mamaki da ruWani sun saka rayuwarta a gaba..

Washe gari akai addu'ar uku. Dan haka kowa ya fara shirin tattarawa domin wucewa. Har ita Sabuwar duk da bataso haka ba Baba yace ta tattara ta koma gidanta tai jiyya. Suma dangin su kaf kowa ya kama gabansa, sai iya su ?an gida kawai suka rage. Bayan sallar azhar sai ga ?an sanda sun doka sallama. A lokacin Daddy da Yazeed sun tafi Abuja domin yoma ahalin Darma jaje. Da yake so suke suje su dawo a ranar shiyyasa ana yin addu'a suka tafi harda Baban su Hajiya Yaya. Su Ammie kuma sai gobe idan ALLAH ya kaimu zasu tafi dan su Shahidah ma suna anan Kadunar da su akayi addu'an uku.
Kowa na sashensa sai ihun kuka da kururuwar Hajiya Basariyya suka dinga jiyowa. Babu shiri suka shiga fitowa, mi zasu gani wai ?an sanda sunzo kama Hajiya Basariyya. A kammi? Idan sunzo office zata ji. Iya ?o?ari su Ammie sunyi amma basu sauraresu ba. Haka aka wuce da Hajiya Basariyya tana kuka. Hajiya Yaya ta Waga waya tai kiran Daddy, amma sai cayay miye nashi shi kuma. Ta daina ma kiransa akan wata Basariyya shi yana cikin mutane. Suma in zasu kwantar da hankalinsu suyi sabgar gabansu su kwantar. Amma har wanda ya sake kiranshi. Daga haka ya yanke wayarsa bai sake neman kowa ba kuma, suma kuma suna tsoron sake kiransa, sai suka zauna jigun-jigun kamar an sake sabuwar mutuwa a gidan.......
'?


Hummm ALLAH yasa muyi ?ya?y?yawan ?arshe =?-?=?O?
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________
.........Da ga gidan Hajiya Turai asibiti su AA suka wuce. Sun sami su Daddy da Yazeed sai Baban Sageer da Baban Hajiya Yaya. Sun gaisa tare da yima juna gaisuwar waWan da aka rasa. Suka kuma jajanta musu abinda ya faru. Daddy yace,  Ai daga can gidan naku muke ance kunje gaisuwa, shine mukace bari mu duba su Alhaji sai mu koma sannan kun dawo. ALLAH ya kiyaye gaba. Yay mana maganin wannan azzalumin mutumi. Gashi har yanzu jami'an tsaro basu kamashi ba. 
Babban Yaya ya ce,  Basu so kamashin ba dai. Tunda sun tabbatar yana cikin jejin bai fita ba har kamashi zai zama abin wahala. Wannan ?asar tamu kawai sai Alhamdullah, tsatsa tama mutanenmu yawa a zukata ne, ba nasaman ba, ba na?asan ba, kowa da tashi illar .
 Wannan haka yake Fadeel, ALLAH dai yay mana maganin waWan nan abubuwa.
Suna amsawa da Amin dai-dai Doctor na fitowa daga Wakin da Oum take. Fuskarsa cike da murmushi yana kallon su AA ya ce,  Alhamdullah Hajiya ta farka .
A tare suka kalla ?ofar, sai kuma suka zabura zuwa Wakin gaba Waya. Abbu dake Wan nesa da su basu ma ganshi ba hawaye suka cika masa idanu. Sosai yake jinjina ?arfin ikon ALLAH da yardarsa akan wannan soyayya dake tsakanin Fatemansa da yaran nan. Soyayya ce ziryan irin ta uwa da ?ayanta. Itama tana farkawa su ta fara ambata tun Wazun, sai kuma ta sake komawa barci sai yanzu kuma ta ?ara farkawa...

A cikin Waki gaba Waya su AA sun zagaye Oum. Har rige-rigen tambayarta suke mike mata ciwo yanzu? Ya take jin jikinta? Su kira mata Doctor?.
A hankali Oum ta haWiye hawayen da suka cika mata idanu, tare da sakin murmushin ?arfin hali ta kamo hannun Yaya Fawzan dake kusa da ita, ta mi?awa Babban Yaya hannu shima sannan ta ri?o na AA daya zuba mata ido kawai yana kallon ta. Kallonsu take dukkansu fuskarta da murmushin ?arfin hali, sai kuma ta motsa lips da ?yar ta furta,  Alhamdullah! Everything is going to be fine, my children tai maganar tana yun?urawa zata tashi, kamata sukai a tare suka zaunar da ita, suka daga gadon tare da sanya mata pillow a baya ta jingina. ?ara binsu tai da kallo sai kuma takai Wayan hannunta duk ta shafa fuskokinsu, AA ne ?arshe, ta ?ureshi da ido ganin yanda idanunsa suka canja launi sai taja masa hanci kaWan tana faWin,  Waya taSa min Auta dan anga bana kusa? .
Kauda kai gefe AA yay yana mai Wauke hawayen da suka taru masa a gefen ido, sai kuma ya zame a hankali yasa kansa a kafaWar Oum Win ya lumshe idanunsa. Harararsa Yaya Fawzan ya Wanyi da faWin,  Kaifa ji kake kamar kai Waya keda Oum, ya?anka suyi shagwaSa kai kayi an girma ba'asan an girma ba naga dai Lilly ce Autar gidan .
Idanu AA ya buWe shima ya rama hararar da faWin,  Kai kuma kana kishi dani, to nan gani nan bari Wumamen mayya kai da Lillyn taka babu yanda kuka iya dani .
 Oh haka kace? Nasan maganinka bari Abah ya tashi shima nasan maganinka, yaji zan saka Lilly tayi sai kazo ka du?a ka gaisheni kayi biko matsayina na surukinka .
 Oum kin ganshi ko .
AA ya faWa yana kallon Oum kamar zai yi kuka. Dariya Sosai Babban Yaya ya fashe da ita, itama Oum sai ta shiga taya shi tana ri?o hannun AA. Ta ce,  Auta ?yaleshi kaji, idan yasa ?anwarsa tayi yaji kaima basai ka saka taka ?anwar tayo yaji ba har sai yazo ya maka biyayya sannan ka bashi .
 Yeass! Oum haka ne ma .
AA ya faWa yana ma Yaya Fawzan gwalo. Rankwashi ya kai masa a kai, Oum ta kare tana faWin,  Haba Yaya Fawzan ko mutuwa ai tana kunyar idon mahaifi, a gaban uwarsa .
 Oum ki daina tausayin yaron nan, jiya da yake ba?ya kusa biyayya ya dinga min, amma yanzu kinga rashin kunya ta gashi.
Kafin Oum ta bama Yaya Fawzan amsa babban Yaya ya zauna yana faWin,  To ya isa abar min mama ta huta haka, ku ajiye rigimarku idan Abah ya tashi kwa ?arasa masa. Oum yi brush sai a haWa tea.
Abin sha'awa da birgewa a tare suka taimaka mata tai brush Win, Yaya Fawzan na tausa mata ?afafunta Babban Yaya na bata Tea Win da AA ya haWo. A haka Nurse

110 / 138

Chapters