Author : Queenmerh Category : Complete Novels
nan rabi ta bude masu kofa suka fito garin har lokacin akwai dan duhu bai soma washewa ba saidai kuma albarkar hasken da suke dashi na electricity yasa ko’ina ya dau haske, rabi na biye da ita a baya badan kafa bama bazata iya saukowa ba, haka suka karasa part dinshi tinqis tinqis, rabi ta bude kofar sukaji ta abude, anne ce ta fara shugowa daidai nan ya tunkaro kofar gaba dayansa a burkice, bakinsa a bushe idanunshi yayi jaa sosai.
Anne ta dubeshi sannan ta dubi yanayin parlorn nashi hankali a tashe tace “Subhanallahi tajudeeni?? Meya faru? What’s going on here? Ina securitiess?? Meya faru dakai?”
Yanda take kallonshi haka yake kallonta ya kasa cewa komai chan kuma kawai ya sauke kanshi kasa ya kasa cewa komai, duban hannunshi tayi ganin kamar yaji rauni, take gabanta ya sake faduwa ta dubi rabi tace “jeki tattara gaba daya securities din gidan nan”
“No please…” ya dakatar da anne sannan ya tattra courage dinshi ya kamo hannunta ya tunkari sama da ita gabanshi na faduwa, haka zalika itama nata faduwan yake, rabi ta tsaya chak daga nan parlor ta kasa motsawa.
Da taimakon shi ta hau saman dakyar ga kafarta data rike sosai saboda ciwon data tashi dashi, suna zuwa bakin kofar ya saki hannnun anne ya bude kofar a hankali sannan ya shiga, gabanta na faduwa ta biyo bayanshi, tundaga tiles din kasa da hijab din sabeeha da farkakun kayanta ke yashe a kasan taci karo, har zuwa lokacin bata san alamarin daya faru ba a dakin har saida ta karaso gaban gadon inda ya tsaya ya sunkuyar da kansa yana dunkule hannunsa heart dinshi na rcing kamar zai fito yana jin wani irin daci da zafi.
Dagowan da anne zata yi idanunta ya sauka kan sabeeha dake kwance akan gado, fuskanta yayi wani irin haske fayau, take gabanta ya yanke ya fadi dammm ta nemi faduwa ya tarota,
MATAR TAJ (destined with you)
Written by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 114
“innalillahi wa inna ilaihi rajiun… meya faru anan? Me fatima keyi anan????” Anne ta jwro mashi tambaya sai a lokacin idanunta ya sauka kan stains din daya bata carpet din gaban gadon, ta dafe kirjinta gabanta na faduwa ta sake dubansa tace “Tajudeeni meya faru anan???? Meya faru da fatimaaa??,”
Har zuwa lokacin kasa kallonta yayi tayi gaggawar zama bakin gadon ta janye bargon daya lulube sabewha dashi cikin gaggawa ta maida ta rufe ta doka salati, “innalillah wa inna ilaihi rajiun???” Ta furta hankali a tshe tana duban fuskar sabeeha data kunbura sosai, ahankli ya matso kusa da anne ya dan duqa a gabanta, ta maido da dubanta gareshi ,”did you do this taj????are you the reason behind this???”
Girgiza kanshi ya soma yi jijiyoyin kanshi sun fito ridu ridu idanunshi yayi jaa sosai ya runtse idanunsa sosai “im so..ryy..im so sorry??”
“Na shiga uku ni habiba..” anne ta fada tana dafe kirjinta, “yar uwarka ce fa taj? Yarka ce fa????me zai kaika ga yin haka? “
Anne ta fada tana jin wani irin nauyi a kirjinta, “meya kaika ga haka taj??? Meya kaika innalillahi wa inna ilaiahi rajiun na”
Kasa magana yayi kanshi har zuwa lokacin na kasa ya kasa hada idanu da ita, bashida option daya wuce ya kirata ita kadaice zai iya nema a cikin wannan yanayin, kuma yana fatan zata fuskanci komai bazatayi masu mumunan zato ba.
“I have no other option anne…..tsautsayi ne”
“Tsaytsayi deeni?? Wani irin tsautsayinw zaisa kayi ma yar uwarka jininka, haka???Yarka ce fa deeni?? Innalillahi wa inna ilaihi rajiu” anne ta karashe tana dafe kirjinta ji take kamar zai buga ta kasa maida dubanta ga sabeeha, she’s so disappointed on him.
“She’s my wife!!!!”
Cikin sauri anne ta dubeshi da mamaki tace “yaushe ta zama matar taka? In ka cemin kana sonta wallahi babu abunda zai hanani aura maka ita amma wannan aika aikar da kukayi zai iya jawo mana hargitsi cikin ahali, zai iya jawo matsala a cikin ahalin nan, why deeni why???”
“Ba laifinta bane.. i force my self on her anne, and she’s my legally wife”
“Hows she your wife deen??? How??? Yarinyar da ko wata uku bata hada ba kuma gano cewa yarmu ce??”
“Lets save her first..She needs special attention.. mu kaita asibiti.
Ya karashe yaba kokarin kauda maganar shi duk wannan ba damuwarsa bace, a samu ta farfado tukunna, maido da dubanta ga sabeehar itama anne tayi sai a lokacin ta lura kamar yarinyar bata motsi, cikin gaggawa ta soma danna wayarta, kafin takai kunenta ringing daya biyu aka dauka, ta shiada ma dr barau ya turo female gynecology da gaggawa.
Tana kashewa ta tashi ta futa daga dakin, sannan ta dawo tana shugowa rabi ta biyo bayanta tana rarraba idanu, anne ta umarceta data sanya mata kayanta.
Rabi bata gane waye ake maganar sanya ma kaya ba sauda ta karaso gaban gadon, take gabanta yayi mumunan faduwa, anme ta juya kawai shi yama kasa motsawa shima.
Rabi ba bakin magana, mamaki ya gama cikata saida ta yaye bargon ta dubi sabeeha dake a sume ta dago abunda ke faruwa, babu abunda take sai innalillahi harta gama saka mata kaya, tana gamawa anne ta dubeshi sannan ta umarceshi da ya dauko sabeehar su fito.
Haka nan jiki a mace ya dauko sabeehar, rabi kuma ta tattaro kayanta daya yayyaga suka fito,lokacin ana kiran sallar farko suka nufi cikin gida,allah yaso babu wanda ya farka suka tunkari dakin sabeehar ya kwantar da ita, anne ta dubi rabi tace ta shugo da doctor amma karta bari kowa ya ganta tace to.
Suna fita cikin yan mintuna kadan saiga wata gyne ta zo, kana ganinta kaga budurwa ce irin matannan da basuyi aure da wuri ba,anne ta mata nuni ga sabeeha dake kwance, shi kuma cikin bacin rai anne tace ya futa.
Haka nan badan yaso ba ya futa, ya rage daga anne sai gyne din da rabi.
Gyne din na ganin sabeeha ta gane komai, tambayr farko data farayi shine shin tana da aure ne anne tace nata eh, that her first time amarya ce, rabi tayi kurii da ido,
Toh cikin ikon allah dai aka mata taimakon gaggawa first of all ta farfado,lokacin ana neman wajen karfe 5:50, gyne din tasa aka kaita bathroom da kanta tayi using wani procedure nasu daya taimaka wa sabeehar sosai, ayanda taga yarinyar ta wahala sosai tayi taammanin ta samu tears sosai, sai allah ya taimaka ba irin complicated tear dinan bane, allah yaso a shirye tazo tayi mata abunda zata mata sannan tayi mata inserting wani tablet a ciki da zai taimaka mata ya kashe zafin.
Sannan ta mata allurai na pain killers sannan aka kwantar da ita.
Kwata kwata sabeeha bata yarda ta hada idanu da anne ba dake zaune ta doka uban tagumi, rabi ce kawai da doctor suke hidima da ita, babu abunda take aai kuka, wallahi sun tausaya mata sosai, daga gani taji jiki ba kadan ba ta wahala, wajalar da zaisa ka sume ay ba karama bace, duk wani sassan jikinta azabar ciwo yake mata ba kadan ba, anne ta dubeta cikin tausaywa ta kasa cewa komai sai kallon doctor tayi tace “will she be okay?”
“Yea hajiya..na mata treatment sosai wanda bazaisa a gane halin da take ciki ba da zarar tayi barci ta samu bedrest, and she should endeavor to sleep well taci abunci mai nauyi sosai kamar soups da ruwa mai zafi, allah ya kara sauqi”
Rabi ta amsa da ameen doctor ta masu sallama bayan anne ta mata tara ta arziki.
Doctor na fita sabeeha barci ya fusgwta saboda allurar nan, rabi tayi jugum kanta ya gama daurewa,
Anne tunda ta dafe kanta babu abunda take sai tunanin wannN sabon alamari daya riskesu,
Taj Yayi baban kuskure kuma laifi yake dashi babban, sanadiyar wannan abun zai iya lalata zumuncinsu mai karfi gwara dai kar kowa yasan meke faruwa, inyaso saitayi tunanin abunda zai faru nan gaba.
Kallon rabi anne tayi sannan tace “bana son kowa yasan da abunda ya faru, fatima ta tashi da zazzabi ne kawai wanda yasa aka kira family doctor tazo ta dubata kin gane ko?”
“Insha allahu hajiya babu wanda zaiji wannN maganar”
“Bari naje nayi sallah ki zauna da ita”
Rabi ta amsa da toh
Anne ta futa daga dakin zuwa nata,har an idar da sallar subh, dakyar ya iya komawa dakinsa bayan doctor ta fito ta shaida mashi shes stable nan nw ya samu natsuwar komawa daki ya gyara jikinshi har an idar da sallah wannan yasa yayi anan daki, ya dade sosai a zaune yana tunani, maganganunta baijiba jiya lokacin da wannan abu ya faru sai ayanxu yake jinsu loud and clearly, tace zata tsaneshi, she will forever hate him, ya rabb make it easy for me.. ya fada ahankali, gaba daya bata batun maya yake ba ita datayi sanadiyar wannan abun amma kuma yana sane da ita, zaiyi maganinta.
Yana zaune ya dafe kanshi dake mashi ciwo wayarshi ta soma kara, yana dagaqa yaga anne, cikin sauri ya dauka baima kaiga magana ba tace “kazo ka sameni yanxu” jiki a mace ya kashe wayar ya tashi ya saka takalminsa ya nyfi hanyar futa, har wani jiri jiri yakeji abun tausayi.
Da sallama ya bude kofar bedroom din anne inda ya taddata zaune kan kujera hannunta da charbi,
Takowa ya somayi har gabanta ya duka ya gaishesa ta amsa ciki ciki sannan ta mashi alamun ya zauna.
Yana zama ta fuskancesa “inason ka fada min meya hadaka da fatima? Har ta kaili ga alfasha? Dama chan akwai wani kusanci ne a tsakaninku?”
Shuru ya danyi kafin ya dan sauke ajiyar zuciya ya zaro wayarshi daga aljihunsa ya danyi yan danne danne sannan ya tashi tsaye ya tunkari inda take ya aje mata wayar a gefenta sannan ya zauna.
Daukar wayar tayi ta duba take idanunta ya sauka kan certificate din aure a saudiyya inda aka rubuta sunanshi da hotonsa sai sunan fatima da hotonta, ga sunan madaurinsu wato khaal, kuma achan saudiyya shekara biyu da suka wuce, take gabanta ya fadi fuskanta dauke da mamaki ta kalleshi, tana neman karin bayani, ganin haka ya sashi cigaba da magana “fatima matata ce ta sunnah Anne, wannan certificate din aurenmu a chan kasata saudiyya,”
“Ban gane ba tajudeeni? Dama chan ka santa ne?ita data taso anan nigeria?”
Nan take ya soma bata labari, labarin da yayi alkawrij babu wanda zaisan irin rayuwar dayyai abaya musamman mahaifiyarsa.
Har yakai karahe labarin nan anne hawaye takeyi, ta dubeshi, ya mata murmushi kamar he’s not in pain, bata taba tsammani irin rayuwar dayayi kenan ba achan tare da yan uwansa idan nannan taji wNnan hankalinta zai tashi matuqa kuka bazata taba iya yafema kanta ba.
“Tabbas allah barci, kuma shine yake taara komai yanda yaga dama, waye zai taba tsammanin cewa fatima matarka ce? Ashe yar uwarka ce ta jini? Shiyasa ta tsaya maka ta kula dakai tayi protecting dinka.. allah ya mata albarka kaima ya maka albarka, fargabata ta kau tajudeeni, hankalina ya kwanta, kuma nafi kowa farin ciki da wannan alamarin, saidai kuma inason maganar nan ta tsaya anan, banason kowa yasan da alakarka da ita, sannan kuma da wannan abun daya faru, zan taaya maku insha allah, aurenku har abada kaida fatima..allah ya maku albarka, tana samun sauqi insha allah zan shaidama kowa inason hadaka kaida ita”
Cikin sauri ya dago ya kalli anne wani irin dadi ya lulushi sosai ya kasa cewa komai, ya sauke ajiyar zuciya yana hamdala.
Chan kuma gabansa ya yanke ya fadi damm…fatima….
Yau fa haka aka tashi fatima da zazzabi, maya da zazzabi, bahijja ta raba hankalinta gida biyu baiwar Allah, anne tace mata ta zauna ta kula da mayar sabeeha tana karkashin kulawansu.
Haka kowa yazo duban sabeeha, fuskan nata harya sabe, kuma barcin yinahi take sosai saboda wannan allurar da aka mata..
Nanna data tambayi yanayinta data gani yanda bakinta yadan kumbura anne tayi saurin ceqa ay huciyar zazzabi ce.
Yallabai ko kasa haurowa saman yayi amma kuma kusan anan part din ya wuni bangaren anne, jira kawai yake ace mashi ta farka.
Dakyar anne tayi forcking dunshi ya koma part dinahi ya kwanta, don gaba dayanshi kana ganinsa kasan yana cikin damuwa.
After 2 dayss..
Alhamdulillhi sabewha taji dan dama dama sosai koda wasa batayi gigin fadama kowa ba, rabi kullum itake kula da ita tana sakata cikin ruwan zafi, aiko da kuka ake fitowa kullum, gyne dinan kuwa kullum saitazo ta dubata a sunan doctor ce zatana mata allurar zazAbi.
Sabeeha dai tun daga ranar ta nemi wani abu wanishi farin ciki ta rasashi daga kan fuskarta, bata kaunar taji an anbaci sunansa, balle kuma taji kamshinsa har ta gansa, she hate him so so muchhh..
Duk zuwan da zaiyi allah baya bashi ikon ganinta ko ince itake kaucema haduwa dashi, she hate him beyond measure, batajin ta taba tsanar mutun kamar yanda ta tsanarsa, duk abunda hadiza ta mata bataji ta mata tsanar da take masa, gaba daya tunaninta ya sauya akansa daman tun farko jikinta yakeso, she’s so disappointed in him, duk halarcin data masa baisa yaci amanarta ba, she wish bata taba saninshi ba a rayuwarta.
Babu wanda yasan halin da take ciki kamar rabi, ta zame mata abokiyar shawara, kuma bata boye mata komai, ayanda take fada ma rabi yanda ta tsaneshi ta lura da yarinta har yanxu yana kan sabeehar, inaga kuma taji batun hadasu aure da anne ke shirinyi.
Monday na zagayowa ta shirya komawa school as usual daman saita shiga part din anne da nanna sun gaisa kafin ta sauko ayi breakfast gaba daya hardashi, kwana biyu bata saukowa saboda tana kokarin kauce masa yau kam da babu yanda ta iya dole haka nan ta hakura ta sauko, koda ta sauko already yana zaune sun fara karyawa dasu anne wannan yasa ta dan saki ranta suka gaisa dasu anne, har zata basar tayi kamar bata ganshi ba saita lura da su anne wannan yasa ta gaishesa a qagare, anne na ankare dasu ba tun yanxu amma ta kauda ido kawai tayi murmushi, babu abunda take hamdala da godiya ga Allah.
8:30 dot ta aje spoon ta miqe anne tayi karaf tace “zaku tafi ne?”
“Eh anne karnasa suyi latti nasan basu san zanje ba yau”
“Ay sun tafi already..ga taj nan daga yau shi zai dunga kaiki da kansa”
Dam gabanta ya fadi, gashi bata iya jayyaya da babba ba sai kawai tayi shuru, lokaci guda ta nami fara’ar dake fuskarta ta dauke, anne tace “kuje deeni kar lokaci ya kure”
Tunda akayi maganar yake kallonta yana ganin reaction dinta, he can see yanda bacin rai ya bayyana akan fuakarta sosai, yana hango tsanar da take masa.
Oppsss…wato shifa tun lokacin da abunnan ya faru shikenan ya rasa natsuwarsa gaba daya, itace nace ta farko data gamsar da zuciyar sa da gangar jikinsa, she gave him something that he will treasure forever ayanxu kam ba zuciya kadai ba hatta gangar jikinsa ta aminta da sabeeha ce ke mulki dasu.
He so much love and respect her beyond measures.
Saidai kuma yana cikin fargaba, cause she hate him, kuma baiga laifinta ba, amma dole ya bita ahankali tunda she’s still young, but rabuwa shida ita har abada,
Murmushi yayi ya dubi anne ta kanne mashi ido ya dauka napkin ya goge bakinsa sannan ya miqe tsaye yayi gaba tayi masu sallama.
Tafiya take amma ji take kamar akan kaya take tafiya, haka nan ta danne abunda ke cinta ta tsaya, ya bude kofar seat din gaba ta shiga sannan ya rufe.
Tana shiga ta zauna sannan ta kauda kanta gefe, ya rufe kofar motar kamar jira yake ya wani matso kusa da ita tayi baya, jikinta ya soma karkarwa ta rutse ido, take ya gane she’s traumatic akan abundaya nata, “karka taba ni, sont touch me” ta fada tana karkarwa ya tsaya sororo da mamaki, sai kawai ya fara kin haushi kansa ya koma gefe ya kunna motar ba tare da ya kalleta ba yace “seat belt”
Tayi banza dashi, ya juyo yana kallonta yace “idan baki saka ba zan tabaki..”
Cikin gaggawa ta janyo belt din ta saka suka kama hanya, suna isowa school yqai bude kofar, sunkai wajen 20mins a haka ganin bashida niyar budeq yasa tace “zan futa”
Ya sauke ajiyar zuciya yace “fatima..”
Ji tayi kanar ya watsa mata wuta a zuciyarta, ko sunanta batason jin a bakinta.
“Please forgive me…”
Kamar jira take ta juyo idanunta yayi jajawur ta kalleshi tace “bazan taba yafe maka ba…wallahi wallahi bazan taba yafe maka ba, i so much hate you…kayi kin abunda bazan taba mantawa dashi ba, nayi dana sanin saninka a rayuwata, “
Ta karashe tana fashe wa da kuka mai tsuma zuciya hankalinsa ya tashi duka ya miqa hannu zai tabata ta matsa irin tana kyankyamin nan tace “dont ever think of touching me, kuma wallahil ameen saika sakeni, saika sakeni, saboda bana kaunar ganinka har abada”
Idanunshi take suka karade sukayi jaa sosai ya kalleta cikin bacin rai yace
“Talk to me with some respect fatima…im your husband and Karki sake ki sake tunanin zan rabu dake, bazan taba rabuwa dake ba”
A fusace ta juyo tace “wallahi saika rabu dani, i have no respect for you ko kadan,kuma wallahi wallahi saika rabu dani..”
Ganin tayi sama sosai yasa ya suake muryanshi kasa kamar ba taj ba yace “please my cute puppy princess, I’m sorry okay”
Ya fada yana kama kunenshi, ta mashi wani mugun kallo, “open the door please” ta fada ki tsaye, “please bibi..”
“I said open the doorss please” ta fada da karfi sosai rai a bace, shima ranshi kawai yaji ya baci ya kamo hannunta yuu tayo gabansa yana facing dinta tana facing dinahi hannunta ya fara karkarwa saboda fuskanshi na kusa da nata, ya fara rankwafoqa kamar zaiyi kissing dinta gabanta ya fadi ta soma hawaye, ta runtse ido jikinta na rawa ya sauke wani murmuahi aranshi ya furta “stubborn yet cute”
Ashe balle mata belt zaiyi yaba gamawa ya danna button din kofar ya bude ya juyo ya kalleta ganin har zuwa lokacin ta rufe idonta
“You want me to kiss you huh?”
Ta bude idanunta wangal sannan ta kwashi avubuwanta ta kara gaba. Tana rufe kofar saiga maya a tsaye, daman ta zo parling lot zata ahiga motar salim kawai idanunta ya sauka kansu, kuma taga komai.
Lokacin tashi nayi ta maqale tare da laila karma ace su dawo tare dashi, aiko hamad na zuwa zata shiga motan kenan ya dakatar da ita, akan idnaunta suka