Author : Queenmerh Category : Complete Novels
fuskanshi yace “get in lets have a talk”
Daga yanda yayi maganar yasa taji ya mata wani irin kwarjini ta samu kanta da shiga motar ta zauna gidan gaba ba tare da ta kalleshi ba.
Ga mamakinta kawai taga ya rufe motar gaba daya sannan ya chanza giya tare dayin reverce son a kunne take ta fara tafiya.
Hankali tashe ta juyo ta kalleshi tace “ina zaka kaini? Ina cikin class ne fa kasa na futo”
Banza yayi da ita kamar baisan da mutun a wajen ba ya futo daga school din.
Bakinta fa baiyi shuru ba ta soma jin hawaye na neman futo mata tace “dan Allah ka maidani,test mukeyi”
Kamar tana magana da dutse haka yayi, kamar baisan tanayi ba, yau taga ikon Allah, karshe dai jan bakinta tayi tayi shuru tana hana kanta hawaye.
Da mamaki take kallon inda yake neman shiga, ko a tarihin rayuwarta bata taba ganin waje mai kyan gaske kamar wannan ba, idanunta bai kaiga sunan wajen ba saida ya shugi wajen check point, hankali tashe ta duba sunan dakyau sannan ta dubeshi “transcorp hilton hotels”
Gaba daya ta zama speechless ta kasa cewa komai, babu abunda ke yawo aranta sai menene dalilinshi na kawota nan dayayi?meysa ya kawota nan? Me zaiyi mata? Al’amarinshi yana bata tsoro, at this point tana jin kamar bata sanshi ba kamar ba taj din data sani ba a baya.
Parking yayi wajen vip parkings yana gamawa kafin ya kashe motar ya juyo yana kallonta, idanunshi sun sauya launi sosai haka zalika ko murmushi bayayi.
Bakinta na karkarwa tace “meysa ka kawo ni nan?”
Kai tsaye yace “you’ll find out soon, lets go”
“Wallahi babu inda zanje, ni ka maidani school”
Wani irin kallo dayayi mata saida gabanta ya fadi sosai, idanunta ya ciciko da kuka sosai.
“The will be the last time i will instruct you to do something and you reply me in such manner,”
Ganin haka bazai fishe ta ba yasa ta sauke murya tace “sir please im begging you..”
Kwantar da kanshi yayi jikin bayan kujerar motar, bai taba ganin mai taurin kai irin ta ba a rayuwarshi, ayanxu kam ya gama yarda wahalar dashi take son yi kawaj kuma saboda taga hes so soft towards her tunda har ya fada mata akwai aurenshi akanta dole ta aje wannn Shirmen nata suyi forcusing akan what comes next..
“You have two options fatima, koki sauka muje ciki and have a peaceful talk ko kuma na maidake gida na fadama kowa aurena dake kanki, i know you wouldn’t want your mama to know about it right?”
Girgiza kanta ta somayi ta rasa ya zatayi da wannan ala’amari, ay idan hadiza taji wannan zance kasheta ne kawai ya rage bazatayi ba, ya zatayi yanxu?? Bazata taba bari hadiza tasan cewa tayi aure a saudi ba kuma taqi fada mata.
“You’re wasting my time fatima”
Goge sauran hawayen daya gangari mata tayi sannan ta sanya hannunta jikin kofa, ya danna key din kofar ta bude, bude idanunshi yayi daya kullesu jin ta fita shima ya futo sannan ya rufe kofar.
Gaba yayi tana bunshi a baya kai kace ya mata dole, koda yake dolen yayi mata don batada wani option daya wuce ta bishi tunda yace magana zasuyi.
Sai faman kalle kalle take tunda suka shugo directly wajen receptionist din dake tsaitsaye wajen vips ya nufa, tana biye dashi sai faman sassauke kanta take, tunda suka shigo take cin karo da turawa, baqaqen fata tsilla tsilla ne a wajen.
Bai wani jima ba ya karba abunda zai karba suka wuce yana gaba tana biye dashi a baya, gaba daya saita wani raina kanta, yana ankare da ita amma ya wani basar.
Danna lift yayi ya bude ya shiga, ta wani tsaya qiqam taki sanyo kafafunta ciki,dagowa tayi ta kalleshi, ya wani relaxing bayanshi jikin lift din, yana mata wnai irin kallo, haka kawai takejin this is not right, what if wani abu ya faru? What if…”
Tana cikin tunanin taji shi yana cewa “are you not getting in????”
Tsoro fa takeji sosai gabanta na faduwa, itace yau a hotel, da namiji? Tuni zuciyarta tayi mata gyara “mijinki dai,”
Wata zuciyar tace “what if ya fada ne kawai babu wani aure a tsakaninku? Kin tambayeshi shaidar hakan?”
Saurin rubtse idanunta tayi wata zuciyar tace mata “what if wani abun zai maki?, tsoron me kikji? Me zai iya maki? Taj ne fa? Dadin ki?”
Sakin madannin daya hana kofar rufewa yayi zata rufe kenan tayi saurin dawowa hayyacinta ta sanya hannunta a wajen kofar ta bude ta shugo daga ciki tana kokarin mustering courage dinta.
Smirking yayi ba tare da dubi bangare da take ba ya danna floor 13tg floor chan sama second to the last floor.
Yanda kasan ana hautsina ruwan cikinta haka ta soma ji, har suka iso lift din ya bude.
Shine ya fara futowa kafin ta futo sannan tabi bayanshi, gaba daya floor din baifi dakuna biyar ba, shine luxury din hilton gaba daya.
Gaban dakin ya da yayi booking ya tsaya tare da saka card din jikin kofar take kofar ta bude da kanta, ya shiga daga ciki.
Duk adduar datazo bakinta take furtawa har ta shiga itama kofar ta rufe da kanta.
Tun kafin ka shiga daga ciki zaka gane suite din ya hadu ya gaji da haduwa sosai ba kadan ba.
Ga sitting area ga kitchen ga dining ga kuma bedroom din a hade, its an open place, kitchen na daga gefe haka zakika wajen cin abunci sai kuma tafkekwn gado daya zagaye ko’ina, kai abundai ba a cewa komai high class, hatta bathroom dake suite din a bude yake, sai extention din glass daya rabashi da gado, amma duk wanda ke zaune kan gadon zai hango wanda ke wanka a ciki, ko ya mutun zaiyi wanka a haka oho.
Wayanshi ya fara ajewa kan gado tare da key din motanshi dinshi, sannan ya zauna kan wata kayatacciyar kujera ya jawo lanline din dake wajen sannan ya dana wasu numbers.
Magana ya somayi a hankali yana duban screen din tabkekiyar tv dake maqale jikin bango, da alamu kamar order yakeyi, yana gama magana ya aje landline din tare da kallonta tsaye jikin kofa ta kasa karasowa ciki.
Maida kanshi yayi bayan kujera ya lumshe idanunshi abubuwa da mata na yawo aranshi.”ya zaiyi ya nemi iyayent? Meysa sukayi abandoning dinta? What could happen idan ta gane cewa wadda ke rike da ita ba itace mahaifiyarta? Ya zataji idan ta gane tanada wasu iyaye daban? Shin bata tayi aka tsinceta? Ko kuma deliberately akayi abandoning dinta? There is definitely something about her dayakejin is definitely outrageous.
Karar door bell ne yasa shi dawowa daga tunanin daya shiga, ya danna wani abu a gefe sai kawai kofar ta bude, da sauri ta juyo gabanta na faduwa taga wani mutumi da fararen kaya kanar chef haka, hannunshi da wani trolly ya turo ciki, yayi saurin sunkuyar da kanshi da girmamawa yace “good day ma’am we are so glad to have you here”
Shuru tayi ta rasa me zatace ya sake cewa “can i come in ma’am?”
Daga ciki taj yace “yes..”
Karasowa da trolly din mutumin yayi sannan ya gaisheda taj din sannan ya fara setting dining, varieties if different types of breakfast aka kawo don yafi kala goma sha, kalacin yan gayu kenan.
Mitumin na gama jera masu yace “have a nice stay mr and mrs”
“Thanks” taj ya fada kafin mutumin ya futa.
Futar mutumin ko minti daya baiyi ba ya miqe tsaye ya soma un buttoning farar top din dake jikinshi, cikin sauri sabeeha ta juya mashi baya kuam ya lura da hakan ya kauda ido.
Yana cire rigan ya aje ya rage dagashi sai vest din daya saka da dogon wandon rigar, ac dakin ya kure to the highest sannan ya nufi wajen dining.
Kallon abubuwan da aka jera yayi sannan ya zauna kan high chair din.
Coffee ya fara zubama kanshi sannan ya fara sha yana kallonta ta gefen ido, ko gajiya batayi da tsayuwa.
Kwana biyu miskilanci ya matso sosai don ko magana mai tsayi baison yi kuma hakan na faruwa ne idan damuwa ta mashi yawa sosai ko idan yana cikin bacin rai.
Saida ya gama shan coffee din tass kafin ya miqe tsaye ya soma tunkarar inda take tsaye, tana daga tsayen nan tanajin isowarshi, at the same time gabanta na faduwa.
Yana karasowa ya kamo hannunta tare da juyo da ita.
Yana fuskantarta tana fuskantarshi taki yarda su kalli juna.
Ganin haka yasa shi jan hannunta tayi saurin dagowa ya kauwa idanunshi suka nufi dining din, saida yazo daidai kujeran daya zauna dazu yaja kujerar sannan ya zauna akai har zuwa lokacin hannunshi na cikin nata, ya wani irin jawota sai kawai jinta tayi akan cinyansa, saita kara burkicewa kawai, tana mai hana kanta yin magana.
Babu wasa kan fuskanshi yace “what would you like to have?”
Shuru tayu kamar ruwa ya cita, gaba daya shes so uncomfortable, yau itace kan cinyar taj, gashi ta kasa tabuka komai.
Batayi auni ba taga spoon din dake hannunshi da fruit yakai bakinta, saurin kauda fuskanta tayi gefe, kasa kasa ya soma magana “whatever is running through your mind keep it aside, the more you’re being uncooperative the more you upset me, I’m your husband you can’t deprive me of my right idan shi kike tunanin dalilin dayasa na kawoki nan, like i said we are here to just have a peaceful talk,the earlier you corporate the better”
Tana jin haka hankalinta ya dan kwanta ta fara kokarin tashi daga jikinshi ya hanata dole ta hakura ta zauna.
Tanaji tana gani duk abunda ya dauka yakai bakinsa saiya deba yakai bakinta, haka nan ya dunga tura mata forcefully don dacin abuncin takeji, allah allah kawai take taji mai zaice subar wajen nan, ada batajin komai idan sun kasance tare a daki daya don sau nawa suna kwana tare, sua nawa tana ganin taj babu riga ma amma batajin komai, saidai yanxu komai ya chanza, ita kabta tanajin wani abu musamman idan ta kasance tare dashi a kebataccen wajen, hadakar namiji da mace irin wanann abubuwa da dama na biyowa baya.
Saida yaji ya koshi kuma ya tabbatar itama ta koshi kafin ya dakata daga cin abuncin, kumafa ba wani cin kirki sukayi ba dagashi har ita, komarin tashi tayi bai hanata ba ta miqe sannan shima ya tashi ya kama hannunta zuwa bakin gadon, gabanta na faduwa ya saki hannayenta bakin gadon yace “seat!!!”
Babu gadara ta zauna ya dubi veil din dake kanta yace “get rid of that” yayi nuni da mayafin dake kanta, saurin kauda idanunta tayi tace “im sorry i cant”
Bata gama fada ba kawai ya zare veil din unexpectdely to her, aranta tace “wai me yake nufi ne?meysa zai zaremin mayafi”
Kamar yana karantar zuciyarta taji yace “because i want to see you like that,”
Kauda kanta ta sakeyi tana hana kanta kallonshi, zama yayi bakin kujera yana fuskantarta ya zuba mata idanu sosai.
“Whats your full name? How old are you?” kamar wadda yake interrogating haka yake tambayarta,
“Fatima dalhatu, I’m 22 years old”
Shuru ya danyi yana tuna sanda ya mata wannan tambayar same answer data bashi kenan, “kinsan actual date of birth dinki?”
Shuru ta danyi don agaskia bata sani, idan zatayi nata calculation din saidai tace 22 kawai don ko birth month dinta bata sani ba, yoh suna zaune a dutsen habuja ina taga wani damar sanin birthmonth ko ta wani damu da birth month a wannan getti din bayan wannan ma batada kusancin da zata tambayi hadiza.
“Where are you from?i mean where are is your origins?”
“Nassarawa lafia” ta bashi amsa kai tsaye, a ina kika taso? I mean wherw did your childhood begins?”ban sani ba” ta amsa shi kai tsaye,
“I remember kince babanki ya rasu ko? Yaushe ya rasu?“
Wani irin kallo take mashi tana wondering meyaa yake mata wannan tambayoyin, ganin yanda ya kafeta da ido yasa tace “before i was born”
“Kin taba ganinshi ko a picture?”
Shes fed up da tambayiyin nashi wannan yasa tace “eh, meysa kake min wannan tambayoyin”
“Saboda inason nasan asalin ki, saboda inason nasan wacece fatima, not the fatima that i knew in saudi the fatima in my presence”
Shuru tayi bata ce mashi komai ba, yace “you can ask me any questions aswell”
Tana son tambayarshi gaskiar maganar aurensu amma ta kasa, tanason ta yarje ma kanta cewa babu auren nan, kuma tana son tasan ya akayi khaal bai mutu ba, sannan tanason tasan yanda akayi yazo nigeria, ya akayi ya gano gaskiar dayace ya gano game da yan uwansa, a takaice dai tana son tasan meya faru amma wata zuciyarta na haninta da sanin komai.
A irin ganin da yake mata yasan meke running a mind dinta amma ya bari ne tayi tambayar da kanta.
“
Kamar ana daure mata baki haka ta daure tace “what do you mean with what you said last time?”
“What did I say last time?” Yafa san me take nufi amma yayi kanar bai sani ba.
Shuru tayi bata sake cewa komai ba ganin haka yasashi cewa “you mean about aurena dake kanki? Baki yarda bane?”
Cikin sauri ta dago ta kalleshi, “meysa zan yarda? Babu abunda ke tsakanina dakai, duk wata alaqa dake tsakanina dakai ka yanketa daga ranar dakasa aka tafi dani”
Saurin runtse idanunshi yayı ya bude, yana tuna avunda ya mata abaya, sai yaji wani irin rashin dadi zuciyanshi ta karaya sosai.
Miqewa yayi tsaye ya soma cire vest din dake jikinshi, take gabanta ya wani bada dam, yana cirewa ya wulloshi kan cinyanta, cikin sauri ta dubi rigar tana dago kanta zata kalleshi ya wullo mata wandon jikinshi, tuni ta wani irin furgice gabanta na faduwa ganinshi tsaye gabanta dagashi sai wani very tight panty boxer, gabadaya murdaddun kafafunshi suka bayyana, takai idanunta ga inda suka nami kafewa a wajen ta kasa daukesu, ya soma takowa gabanta, kirjinta na bugawa dab dab dab, ta soma yi baya baya, “me kake shirin yi?” Ta fada bakinta na karkarwa, “zanyu abunda zaisa ki yarda ne”
Tuni ta dane gadon jikinta na karkarwa babu damar guduwa don hanyar gudu na gabanshi,ta soma yin baya baya yana biye da ita daga jikinta har bakinta ko’ina rawar dari yake, idanunta suka ciciko da hawaye, “dan allah karkayi kin komai, dan allah..”
Ta soma magana cikin tashin hankali, abun saiya bashi dariya sosai daman yasan abunda ke running mind dinta kenan, tunanin da take kenan, kuma zai nuna mata hakan ne…..
✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊
MATAR TAJ (destined with you🩵 🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID
Chapter 104
Tuni ta dane gadon jikinta na karkarwa babu damar guduwa don hanyar gudu na gabanshi,ta soma yin baya baya yana biye da ita daga jikinta har bakinta ko’ina rawar dari yake, idanunta suka ciciko da hawaye, “dan allah karkayi min komai, dan allah..”
Ta soma magana cikin tashin hankali, abun saiya bashi dariya sosai daman yasan abunda ke running mind dinta kenan, tunanin da take kenan, kuma zai nuna mata hakan ne…..
Saida yazo dab da ita sosai bai tabata ba kamar zai afka mata ya dan dakata, yana kallon yanda jikinta ke karkarwa, ga tsoro daya bayyana a jikinta gaba daya da fuskarta.
“Kin yarda ko baki yarda ba sainayi abunda zaisa ki yarda..”
Cikin sauri a bude idanunta tana hade jikinta guri daya a tsorace ta girgiza mashi kai, tana jin nunfashinsa mai fita hade da kamshinsa akan fuskanta tayi saurin girgiza kanta, babu bakin yin magana, bai taba tunanin matsoraciya ce ba sosai kamar haka, duk stubborness din saiya tafi lokaci guda ta sauya ta koma asalin fatiman daya sani a saudi.
Kara matso da fuskanshi yayi har hancinsu na gogan na juna yana jin wani irin urge din kasancewa da ita, kamar ana rura wutar sha’awar tabata, yanda ya taba yi a saudi, he can still recall yanda boobs dinta are so soft and fluffy, kullum da abun ban yake kwana kuma dashi yake tashi, tun bayan tafiyarta,
saurin rufe idanunta data bude tayi tana jira kawai taji me zaiyi don harta saddakar kawai tabata zaiyi don ya saba ba tun yanxu ba.
Tsayawa yayi yana kallon innocent fuskanta,yana danne wannan urge din tausayinta na kara mamaye zuciyansa, yana sashi karaya sosai.
Wayarshi daman dayayi niyar dauka data soma yin baya batasan cewa akai ta zauna ba ya dauka sannan ya matsa daga jikinta ya sauka daga kan gadon.
Jin babu inuwarsa da nunfashunsa a gabanta yasa ta soma bude idanunta,har zuwa lokacin hannunta bai bar karkarwa ba tana son bude idanunta amma tsoro takeji.
Dialing number yayi ko magana baiba ana dauka ya saka a mute sannan ya dubeta yace “open your eyes”
Cikin sauri ta bude idanun nata ya mata wani irin naughty kallo irin you’re a bad girl dinnan, “what where you thinking??”
Sai a lokacin ta lura da abunda take tunani bashi bane tayi saurin kauda kanta ta hade rai, wayar ya miqa mata bayan ya cire mute din ya saka a silent yace “khaal is on the line”
Juyo da kanta tayi ta kalli wayar tare da sa hannayenta biyu ta karba wayar shi kuma ya juya ya wuce bathroom.
Yana shiga ya juyo yana kallonta don kamar yanda nace bathroom din glass ne zagaye dashi, na waje na kallon na ciki haka zalika na ciki na hango na waje, ta zubama wayar idanu batakai kunneta ba haka zalika bata ce komai ba.
Wani abu ya danna take rabin glass din ya rufe ta kasa ya zamana ana hango iya kirjinsa kawai banda kasansa.
Ya dade a tsaye rike da kugunshi ya rufe idanunshi daga bisani kuma ya soma cire inners din nashi har wata ni’ima ya soma ji don ji yayi kamar ya takure **k dinsa ya saki shower.
Sallama akayi daga wayar mutallib ya bama khaal wayar bayan ya fada mashi ko wacece akan layin.
Cikin murna da farinciki khaal ya soma magana, “fatima??? Fatima??”
Tana jin muryar ta tabbatar khaal ne, khaal yana raye? Allahu akbar sai kawai taji hawaye na neman sauka akan fuskanta.
Ya cigaba da cewa “hello..fatima?? How are you my dear? How have you been??”
“Khaal???” Ta kira sunansa a hankali kuka ya kubce mata.
“Daman kana raye khaal? Baka mutu ba?”
“Yes my dear, ina raye ban mutu ba, mutuwa sai idan lokacin mutun yayi”
“Amma khaal sunce ka mutu, munga gawarka, me sukayi maka?”
Nunfasawa khaal yayi cikin dattako yace
“Dogon labari ne mai tsayi fatima, komai ya faru akwai karshensa kamar yanda Allah ya bayyana komai ta hanyar da bamu taba tsammani ba,