Advertisements
Chapter 37 Reading Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Complete Novels

Chapter   37 / 107

108K to 111K   out of 320.4K words

ta soma kiciniyar nemowa tama manta cikin jakarta datake ajewa, saida ta burkice kayanta gaba daya ta samo wayar sannan ta fara dialing number jamila, kira daya biyu tana dauka ta soma magana “jamila na shiga uku..jamilaa……”
Yanda take magana yasa jamila gane cewa akwai matsala kenan.
“Kimin bayani menen? Meya faru?”
“Jamila gidansu na dauko kafata na kawo kaina..innalillahi jamila zuciyata na zafi,”
Doka salati talati tayi yanda hadiza zataji daga chan kuma bangarenta sai ta sauke wani murmushi kafin tace “toh se me? Malama ki kwantar da hankalinki, akwai wanda ya ganki ne cikinsu?”
“Ah ah babu inda muke zaune daban”
“Shine kiketa faman tada hankali? Yoh zama su iya tuna koke wacece? Zasu wani tuna da rayuwarki ne hadiza?”
“Ya zanyi jamila? Eh,in suka ganmu fa nida sabeeha karsu..”
“Kinga natsu, ki cigaba da harkarki ko sun gankin sai me? Zama ne akayi ba zaman dadi ba aanoda haka ba komai bace ke a wajensu haka zalika kema babu wnai abu tsakaninki dasu”
“Toh shiknan, amma kina ganin ba komai?”
“Eh ki kwantar da hankalinki”
“Toh.. zan kuraki anjima”

Tana kashe wayar ta wuce dakin da sabeeha ke ciki tana kwance ta raqube, kallo daya hadiza ta mata ta dauke kanta, ta futo zuwa daki tasamu guri ta zauna sai hawaye, “laifinka ne, laifinka ne”
Abunda take fada kenan.
Abuncin daren data kasa concentrating kenan dole ta futo akayi da ita idanunta nakan sabeeha, dataga tana faman riqe baya wannan yasa tace taje ta kwanta ta huta.
Dake kowa yaga yanda yarinyar ta wahala babu wanda yace takk.

Kwanan ranar hadiza ido a bude tayishi, ta kasa zaune ta kasa tsaye, babu abunda take sai hawaye data tuna baya, saiyanxu hankalinta ya fara zuwa ga yarta.

Washe gari da safe akayi breakfast aka gama, daman daga breakfast sai lunch da za ayi kawai don ranar za akai Amarya airport kowa zai watse.

Hadiza fa kasa sukuni tayi saida ta kira jamila, ta dan tausasa ta kafin ta kashe wayar.
Sunyi abuncin rana sun gama suna jirane kawai a sallamesu sannan akaisu chan gargajiya plug, kowa ta hada kayanta jiran driver kawai suke, har sun fito indo ta jagorancesu cikin gida, tunda hadiza taga sun shiga ciki gabanta yake fadiwa ta kasa dannewa tace “ina zamuje kuma na dauka mota zamu wuce kawai?”
“Hajiya zata sallameku tukunna”
“Ah ah madam ay za a bama koma menen mu wucewa zamuyi”
Wani irin harara sauran matan suka watsa mata tana neman yi masu baqin ciki indo dai batace masu komai ba.
Sabeeha na bayan uwarta kanta a kasa hadiza kamar karta bisu haka taji.
Basu tsaya ko’ina ba sai main parlor inda babban hoton marigayi santuraki ya mata iso tun daga nesa, cikin hanzari ta dauke fuskanta suna daga baya baya, indo ta masu nuni da waje suka zauna.
Kusan a tare anne da nanna suka sauko, zama sukayi kan kujera suka gaishesu kafin anne ta soma magana, “welcome gargajiya team, kunyi kokarin sosai”
“Thank you ma” duk suka fada a tare, maqudan kudi kusan bandir uku anne ta bawa indo ta basu su raba sannan tace wannan kyauta ce kawai ta basu kudin aikinsu kuma madam zatayi sorting dinsu don an biyata already.
Nanma godiya sukayi sosai kafin su miqe gaba daya su suka nufi hanyar futa, daidai nan anty fadila ta shugo, dake hadiza ce karshen futa wannan yasa sukayi clashing, saidai basu kalli junansu ba, “dakata” hadiza taji abun kamar saukar aradu, daukan wayanta daya fadi anty fadila tayi sannan tace “kin yadda wayarki, kodan yar karamace baki lura ba”
Dan dagowa hadiza tayi ta amsa har zata juya anty fadila tace “Hadiza!!!!! Wa nake gani kamar hadiza!!”
Chak hadiza ta tsaya, anty fadila ta juyo gabanta ta kalleta da kyau tace “la’ilaha ilalahu hadiza ashe rai kanga rai? İkon Allah anne nanna hadiza ce hadizan baba larai”

“Wace hadiza kenan?”
“Baba larai mai aikin mu tun muna maitama?”
Sai a lokacin nanna ta gane baki bude tace “hadiza!!! hadiza dai, ikon Allah”

Yaqe hadiza ta somayi kamar wata munafuka tace “laa fadila, kece haka? Iko sai allah, wani ikon allah tunda na shigo ban shede ku ba kwata kwata, hajiya”
Cikin sauri ta tunkari inda anne ke zaune, babu abunda take sai kallonta, lost in her thoughts gaba daya, “ina wuni hajiya, ya iyali”
“Lafiya lau nanna tayi saurin amsawa anne ma ta amsa, “ya baba larai da yaranki”
Shuru ta danyi chan kuma sai tace “allah yayima inna rasuwa watannin baya, cutar daji ta kamata”
“Allahu akbar..allahu akbar allah ya jiqanta da rahama yanxu larai ta rasu?” Anne ta fada tana mai duban Hadizar

Sabeeha data tsaya jiran babar tata, sauran matan duk sun shiga mota daya daga cikinsu tace kike ki kirata mana mu tafi yamma nayi”

Anatse sabeeha ta soma tafiya a daidai lokacin hamad shima na kokarin shiga cikin gidan yana ganinta ya ganeta sai kuka ya kauda kanshi kawai.
Ciki ya shiga tabi bayanshi ta dan taaya daga baki bakin kofar,
“Ina diyarki kuwa?”
Sallamar sabeeha data biyo bayan ta hamad ce tasa duk suka dago, hadiza taji kamar an lulubeta da bargon azaba…….







✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊


MATAR TAJ (destined with you🩵🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID
Chapter 82

“Shugo mana ya kika tsaya bakin kofa”
Takowa ta somayi anatse ta karaso inda hadiza take ta dan duqa, “ma..ma sunce na kiraki yamma nayi”
Da mamaki duk suka dago suna kallon sabeehar musamman anne data kalleta ta kasa daina kallonta, nanna tace “allahu akbar ashe wannan ce diyar taki, allah ya jiqan mahaifinta da larai”
Anty fadila tace “lallai masha allah ta zama budurwa”
Sake gaishesu sabeeha tayi kanta na qasa kwata kwata bata dagoba, suka amsa suna yaba natsuwa da suka gani a tattare da ita.
“Hamad jeka ce masu su tafi kawai za a maida su daga baya”
Tashi yayi ya fita ya fada masu ya dawo yana mamaki su waye waennan din?
“Yanxu kinyi wani auren ne? Nanna ta tambayi hadiza, “ah ah banyi ba”
“Ah ina kuke? Kuma kuna nan abuja?
“Eh, muna chan dutsen habuja”
Fadila tace “ ikon Allah yanxu wannan aikin dashi kuke ci da kanku? Haba hadiza baki iya zuwa wajenmu mu taimaka,zaman tare da mukayi na mutunci ay yafi karfin wasa”
Nanna ta girgiza kai alamun gamsuwa.
Hadiza dai batace komai ba, saima fada masu datayi zasu koma, basu hanata ba suka mata tara ta arziki, aka sa driver ya maidasu gida.

Suna isowa ko zama batayi ba ta wuce gidan jamila ta zayyane mata komai daga farko har karshe, tashin hankali karara akan fuskarta, jamila ko babu abunda takeji sai haushinta, har suna maganar taimaka mata amma ita abunda takema mita daban, wato hadiza nada wata azababbiyar zuciya kamar kuturwa, ba a mata abu ta yafe da wuri kwata kwata.
Bayan sun rabu ta koma gida aranar ma kasa barci tayi jamila kuwa wannan zance da hadiza tazo dashi ba karamin dadi ya mata ba don wannan ay hanyar samun kudi ta samo masu, don yanxu ta koma gidannan ay sun warke, mutanen da ake cewa tsabar kudin da suke dashi kamar zai kashesu, ma’aikatansu ma rayuwar jindadi suke balle masu gida.


After one week.
Saudi.

Kwance yake kan makeken gadonshi phone nashi nata ringing bashida niyar dagawa, ba barci yake ba saidai idanunshi a rufe suke ruff,babu abunda yake sai tunani, he’s lost in his thoughts, tsakanin dararrukun kwanakin nan wani irin feelings yakeji daya kasa gane na menene, kuma ba komai bane ke addabarshi sai sha’awar yarinyar nan dukda yaqi accepting hakan ne, daga kan kayanta zuwa belongings dinta har yanxu suna nan babu inda sukaje,akoda yaushe he feels her presence da zarar ya tuna da existence dinta a cikin dakin, gadon ma wani irin fadi yake mashi, shida bai fiye son mutane ba, tun ranar da wani abu ya kusa shiga tsakaninsu bai bari abun ya dameshi ba saima haushin kanshi daya dunga ji, yanxu kuwa ya rasa dalilin da yasa moments din ke dawo mashi sabo fill, her smiles, her presence, dariyantan how she’s selfless, how she treat him like a king, yanda take ajiya nata needs din untop nashi, he can’t lie itace mace ta farko data kasa fita cikin ranshi dukda abunda ta mashi kuma ya kasa hana kanshi haka, babu maganr so don’t baijin zai taba son yarinya kamarta, that’s impossible.

At some point kuma he’s guilty, tunda aka tafi da ita baisan a wani yanayi take ciki ba kodan albarkacin zama datayi ta kula dashi lokacin da yafi buqatan hakan.
Ta wani bangaren kuma kwata kwata rabonshi da hidaya tun ranar da abunnan ya faru a kamfani, kuma har yanxu baibar mamakin abunda tayi ba da har zaisa tayi karyar bashi da lafiya, there’s no way zai zauna haka nan, ko tana mashi kalon karamin yaro ne? Shine abunda bai ganeba for god sake he’s 33, inda zata gane cewa shi bama son zaman kasar yake ba balle family business dinsu da batayi wannan huge karyan ba. Kuma har yanzu batayi tunanin explaining to him ba kuma shima bai tunkareta ba tun ranar dayaji suna wasu maganganu ita da fadwa.

Ganin call din yaqi karewa ne yasashi bude sexy idanunshi ahankali ya kalli sama, sannan ya suake ajiyar zuciya ya dauka wayar ba tare da yaga mai kira ba yakai kunnenshi.
Muryar mutalib dayaji ne ya sashi miqewa zaune, yana sanye da white shirt da cargo pants,
“What up dude.. kwana biyu inata nemanka”
“Kaima kayi tunanin banida lafiyan ne?” Taj ya maida mashi da tambaya.
Yar dariya mutallib yayi sannan yace, “wanda bai zauna dakai bane zaiyi tunanin hakan gaskia ne, i wonder why sister zatace bakada lafiya while youre okay..just like every other, anyways bazan yi mamaki ba, family crises is something else, you’re the only male child so definitely zaa…”
Tunawa da wani abu yasashi yin shuru kar taj din yayi suspecting wani abun don basu taba maganar sister dinshi ba karya ganoshi.
Shuru taj yayi yana sauraronsa, “hey are you there? Nazo gym ban ganka ba, yau kwana biyar kenan inazuwa hoping zan ganka bana ganinka”

Ya dauka wajen minti biyu kafin ya bashi amsa “Im a bit tired and stressed shiyasa banzo ba, zanzo anjima kadan”
“Okay then”
Suna gama waya ya aje wayar ya miqe ya nufi bathroom, alwala yayi ya fito tare da shiga closet dan daukan jallabiyanshi, yana bude wardrop din inda yake aje set dinsu yaga babu ko daya duk yayi amfani dasu, yabxu da yarinyar nan na nan da tuni tayi sorting din wanna, bazaima san yana sakasu ba har suyi datti har a wanke a sake re aranging dinsu, tsaki yayi ya nufi wajen laundry don daukan chasbaha, kayan laudry din ya soma fiddawa yana neman last jalab daya sa, yana cikin fiddasu ya hadi da bra dinta wadda tunda tasata sau daya ta wulla laudry ta koma saka half vest dinta, kallon bar din ya dunga yi for seconds yana analyzing da idanunshi, ya shiga tunanin plumpy kirjinta da yanda ya dunga matsasu san ranshi, smooching and pluckimg demm.. ya allah saida yaji wani iri a jikinshi, tsikar jikinshi na tashi duk wata kofa na neman budewa tunawa da kirjinta, ahankali ya furta “small but mighty” she’s small amma allah ya bata goodies😂 da farko yayi doubting ba nata bane don a gaskia wannan yayi ma plums dinta kadan, saidai tunawa da ita kadaice suke rayuwa a dakin yasa shi yarda da natan ne, ganin yana neman kwance alwalar da yayi yasashi ajewa a ciki ya juya.

Sallah yayi a gurguje ya saka wani kayan ya fito da gym bag din shi, saida ya sauko ya tuna da keys dunshi na wajen hidaya wannan yasashi karasawa wajen da ake ajiye keys din motocin gidan ya dauka wata benz ya fita.
Key ya danna yayi locating motar sannan ya karasa ciki ya kunna tare da yin reverse ya nufi gate, gate securities na ganinshi suka miqe, sunci wani uban blue black uniform, daya daga cikinsu ne ya karaso inda yake yana kallon glass din motar taj yayi winding sannan ya dubeshi, “good day sir”
Girgiza mashi kai kawai yayi, “i’m sorry sir, you can’t leave the house”
Da mamaki yake kallo su, what sort of nonsense is this, “come again?” Taj ya tambayeshi
“Madam ta bada order kan cewa kar a bari ka fita” haba wa take ranshi ya wani irin mugun mugun baci, “are you insane?you are telling me that i cant leave the house?”
“I’m sorry sir”…
Kaii wallahi ranshi yayi mugun mugun baci, security ke ce mashi bazai fita daga gida ba?
“Open the gate”
“But sir I can’t we’re very sorry”
Runtse idanunshi ya bude, yayi security din wani irin mugun kallo dayasashi sauke kanshi kasa don ya mashi wani mugun kwarjini, shi tsoron rasa aikinshi yake, don wallahi yana barinshi ya fita ya gama aiki.
“Sir kayi hakuri zan iya rasa aiki na idan na barka ka fita,”
“Open the damn gate before i lost my patience” yanda yayi maganar wallahi saida yasa ya manta cewa zai iya rasa aikinshi, don zakin dake gabanshi zai iya kai mashi hari, gwara ya fuskanceshi daga baya yasan yanda zaiyi da batun aiki.
Tuni ya daga ma dayan dake spot dinsu hannu ya danna remote control gate ya bude, yaka motar da mugun speed rai a bace dake babu kmutane kan hanya.
Gaba daya ya wani koma ja jawur daman shifa idan ranshi ya baci haka yake, gym din da baije ba ya danna ma mutallib kira ya shaida mashi ya chanza route su hadu a bar din da suke haduwa don he need to clear his head.

Koda ya iso yayi parking resting kanshi yayi a baya for some minute kafin ya fito daga motar ya shige daga ciki, yayi noticing kamar ana binshi a baya daga baya kuma sai ya watsar da zancen its not like he cares ko yana jin tsoro.

Zama yayi a private lounge dayayi renting gaba daya a take, one phone call kawai yayi yaronshi yayi mashi reserving wajen a take.
Mutanen wajen na ganin haka sukasan babba ne sosai, suka fara entertaining dinshi da special abubuwan da suke dashi kuma wallahi wasu sun danso su gane shi.
Cikin few minutes mutallib yazo, aka iso dashi har cikin wajen yana mamaki.
Hannu ya miqa mashi sukayi musabaha kafin ya zauna yana facing taj din da har zuwa lokacin bai dawo daidai ba bacin rai kwance akan fuskanshi.
“Are you okay?”
“Is there something wrong ya akhi? Mutallib ya sake tambayarshi, “why should i even ask, nasan definitely you’re in disbelief of what’s going on with your life”
Nanma dai baice mashi komai ba saima kallon wayanshi da yakeyi kawai, saida mutallib din ya sake magana ne ya dakata da danna wayar da yakeyi.
“You should be careful with people around you taj”
“Why did you say that?” Out of curiosity ya tambayeshi, cause he has been hearing this words from multiple people.
“I don’t mean to be intrusive with you family matters amma i will still advice you”
“Meysa kace haka?be opened please”
Shuru mutallib yayi aranshi yana assuring kanshi this is the time
“Akwai wani abu danayi observing, i just hope you’ll seat and analyze abubuwan dake faruwa a rayuwarka, and please idan har kana buqatar abokin shawara count me in”

Harga allah hes not ready to open up to anyone, saidai kuma ya rasa dalilin dayasa he just feel he can trust mutallib musamman yanda ya taimaka mashi da batun gidan khaal da aka kwace, khaal daya fadi ranshi ne yasa shi tunanin maganganun mutallib din.

Saida ya sauke ajiyar zuciya kafin ya dan furzar da iska, ya soma magana, “i just hate what’s going on with my life, i don’t get why kowa is very interested in my recent life, first uncle dina, secondly the girl he brought into the house with the intention of leken asiri, thirdly”
Dan dakatawa yayi ya hadiya wani abu mai daci a maqogaronshi sannan yace “the most trusted person i ever trust my whole life, she’s the least person da zanyi tunanin zata karyata samun lafiya ta, i wonder why? Could you believe i was grounded, da girmana, da daukakata? I’m i a kid? What going on with my life? “ ya karashe yana aauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi tsere tsabar bacin Rai, “I’m i going to leave my life like this? I’m i a pet o what? Why????”

“Power, power, power,”
“What do you mean,” taj ya tambayeshi
“Don’t tell me baka sani ba, why would she do that? If not power, money, inheritance, you’re like a threat to her, just take a look around, youre the only heir of the almighty taheel era,”
“No that’s impossible”

“Meysa? Shi uncle dinka maisa ka yarda zaiyi saboda hakan ita kuma you don’t want to accept saboda hakan ne?” Mutallib ya jefo mashi tambaya
“Amma i don’t need anything,i have enough, I don’t need anything, she can have it all to her self, and i believe she’s capable,”
“Kamar yanda nace maka you’re the threat”
“What threat???????????” Ya fada yana bugun table din, ranshi ya kara baci, mutallib wants to be on a good side of him wannan ya sashi taisasa murya yace, “zaka iya tuna sanda mukayi maganar uncle dinka dakai? Zaka tuna sanda na fada maka there’s no way za ace shi kadai yake fighting for kamfanin nan, be it that yanayi ne kodan yayi inheriting komai ko kuma yanayi ne to protect it from others, in conclusion it can be possible shike da gaskia, maybe he’s innocent and…”
Miqewa yayi a fusace yana mai duban mutallib yace “no, karyane, bazata taba yin haka ba, i know it and i believe it”
Yana kaiwa nan ya miqe mutallib ya dafe kanshi, kiri kiri yaki yayi accepting gaskia, wannan wani irin brainwashing kai hidaya tayi mashi, why did he trust her so much even tho ga gaskia nan a gabanshi? Ya Allah
Dole ya miqe yabi bayanshi harya bude mota zai shiga yayi saurin kama kofar, “buddy buddy..listen, I’m sorry, kayi hkuri please, ban fadi komai don ranka ya baci ba ko nayi accusing beloved sister ka ba, please kayi hkuri”
Dan dakawatq yayi yana duban mutallib din chan kuma yace “it’s okay, mu hadu gobe”
Yana fadin haka ya shiga motar ya fuce a guje.

Bashine ya shugo gidan ba sai wajen karfe goman daren, yana shugowa yayi parking ya kwashi duk abunda zai kwasa ya nufi cikin gidan, tundaga nesa ya hango hidaya zaune ya kurama tv ido, kamar kallo take nanko wallahi ta kasa sukuni, securities ko an sallamesu ko awa basu

37 / 107