Author : Queenmerh Category : Complete Novels
fuzgota ga gadon sannan ya hau kanta ya mata runfa, ya bankare hanyaenta biyu, yana kallonta da jajayen idanunshi tuni cikinta ya duri ruwa, tashin hankalin da ba a saka mashi rana, a take jikinta ya soma bari jin yanda yake nunfashi da sauri da sauri, “kina wasa dani, shin kin ma san hakkin aure?”
“Hakkin aure?? Wani auren? Auren da bashi da wata fa’ida? Shin ka manta dalilin auren? It’s because of me to take care of you lokacin da baka cikin hayyacinka,which i considered my past, do you even know the pain i go through at that time? And by the way da kanka ka sallameni daga rayiwarka, kamar yanda kace kafi karfin maid dinka, you couldn’t even brought your self to accept that ni matarka ce, and nasan baka taba sona ba, yama za a ayi ka taba sona? I wasn’t no one, banida gata, bani da kowa…duk inda tunani yaso yaje ga dalilin dayasa kake min wannan abun na gaza ganewa”
Ta dan dakata gabanta na faduwa hawaye ya soma sauko mata kafin ta cigaba with serious tone, don harga allah bata fatan kowa yasan abunda ke tsakaninta dashi, bashida right din yin yanda yaga dama da ita, taj is just one of her past datake fatan memories din rayuwarsu ya dishashe mata kamar yanda tayi experiencing trauma din rayuwa da hadiza
“I do not wish to continue this…kana cikin past dina da nake fatan banyi experiencing ba, ban taba tunanin cewa zan kasance inada muamalar yan uwantaka ta jini dakai ba,lets face the reality, kai uncle dina ne ayanxu, dan allah mu aje sanayyar mu a junan mu, lets end it here, i do not wish no one to feel the pain of my past,..i want to be free, i want to have my own life, the life that was stolen from me.. saboda haka inason ka mance fatiman dakayi rayuwa da ita abaya wadda ta kula dakai a lokacin da baka cikin hayyacinka wanda, wadda aka aura maka bada hayyacin ka ba please…”
Kallonta kawai yake amma ya rasa dalilin dayasa zuciyarsa ke tafasa, ya rasa me ke masa dadi, ya kure ta da idanu yanda take kallonsa da nata da sukayi jaa sosai babu kiftawa.
Ganin irin kallon da yake mata yasa taji a jikinta wasa zai yi mata da hankalinta yanda ya dunga threatening dinta da wannan auren, a lokacin daman tana tsoron hadiza ne ta sani yanxu kuwa duk wani abu da zai tuna mata da rayuwar datayi a baya baso take ba, and its going to be so complicated tunda batasan takamaimain wani matsayi take dashi aranshi ba, bayan wannan ma bataji shes ready to open her heart, wallahi ta goge babin rayuwar da sukayi a baya, kuma bata fatan tunawa, kamar yanda tace he’s her past that she doesn’t wish to be attach to.
“Let go of me please…taj..”
“Why???? Why do you choose to include me to your darkest past dat you do not wish to remember?? Do you hate me that much?”
“Menene ribar wannan auren???? Menene? Baka sona bana sonka, bashida wani amfani, tunda dalilinsa ya wuce, free me saboda na samu salama, saboda na bama wanda zai so ni dama for who i was not for who i am now…”
Ya sake runtse idanunshi bai budeba yaji maganganunta na karshe dayasa yanayinsa ya kara tsananta sosai.
Ya bude jajayen idanunshi ya kalleta, magana ma kasa yinta yayi don wani irin zafi da bacin rai ne kunshe cikin bakinsa which he feels magana bazaisa ya fidda bacin ran ba, ya rasa dalilin dayasa ransa ke baci sosai ba da zarar ta kawo maganar su rabu, abunda yayi alkawarin zaiyi da zarar ya nemo iyayenta ya kasa.
Sakin hannunta dataga yayi yasa ta sauke ajiyar zuciya a tunaninta tashi zaiyi sai kawai taga yana kokarin cire rigan jikinshi har yayi nasarar cirewa tuni gabanta ya soma faduwa bakinta ya fara rawa a daidai lokacin da ya afka mata kawai, ya tattaro hannnayen nata yanda ya masu dazu ya shammaceta ya hadesu har zuwa lokacin yanayinsa ba daidai ba, gaba daya taji wani irin tsoronsa da bata taba ji ba ya durar mata, ta zama kamar wawuya, yakai fuskanshi ga wuyanta unexpectedly taji danshin harshensa a wajen baiyi wata wata ba ya soma lashe wuyanta da sauri da sauri a zafafe, yana sauka kasa zuwa kirjinta kamar ana fusgarshi,kirjinta na bugu kamar zuciyarta zata futo ta soma “innalillahi wa inna ilaihi rajin,” jikinta ya fara rawa sosai hawayenta ya tsananta kwaranyowa yanxu idan wani abu ya shiga taakaninta dashi kuma ba a san da aure tsakaninsu ba ay ta shiga uku innalillahi wa inna ialaihi rajiun..
Take ta fara harbe harbe tana neman tsira “uncle taj dan allah ka bari, this is not right… bai dace ba,”
yana nishi kamar zaki ya kalleta da jajayen idnaunshi yace “you’re late…and nothing can stop me this time around”
Yana fadin haka ya soma yin kasa kasa yana jaye towel din jikinta da bakinsa at the same time yana tafiya da lebensa gaba daya sassan jikinta har yayi nasarar sauke towel din zuwa belly button dinta ya dago ya sake arba dasu….
Ta fara kokarin jujuya kanta, yau shine akanta kuka idanunshi akan kirjinta nakedly yana kallonsu physically innalilillahi wa inna ilaihi rajiu,
Ganin dai komai zai iya faruwa yasa ta fara kokarin kokawa dashi zata kwace hannunta amma ina yayi mata wani mumunan riko sosai,
Ay baiga abunda zai dakatar dashi ba yau dinan, kawai ya janye hannunshi daya daya danneta dashi zuwaga boobies dinta, yayi pucking hard nipples dinta da tabasu kawai yayi they became very hard like a rock, touching munching and squeezing them to his satisfaction, take ta wani bankare, jikinta ya soma rawa sosai tana hawaye tana tureshi, daya jaa nipples din saita banqare saboda wani irin zugi da takeji, duk tabi ta burkice babu abunda take sai kuka tana rokonshi allah da annabi ya bari amma abanza, shesheka take sosai ba kadan ba tana kiransa “uncle taj dan allah kayi hkuri ba dan halina ba, karka rabani da mutunci na a daidai wannan gabar da babu wanda yasan da aure tsakaninmu, karkayi min haka, dont force your self on me please… bazan iya ba dan allah ka rabu dani please…”
Ay fa tanayi shi bayama jin kalaman nata kwata kwata, har zuwa lokacin hannayenta yana rike dasu da hannunshi daya, dayan kuma yana kan booby dinta ya soma yin kasa wajen mararta yana aika mata wasu kisses masu zafi da tayar da hankali, tana jinshi a kasan nan ya dora hannunshi daya kan towel din wajen lower abdomen dinta ta sandare, ta dakata da harbe harben da take “karka min haka.. ka tuna yanda na maka halarci karka sakamin da butulci, uncle taj idan kayi bazan taba yafe maka ba, i will hate you for the rest of my life”
Chak ya tsaya kamar wanda aka tutulawa kalamanta na karshe a kunnensa maganganunta ya soma yawo akanshi, sai kawai ta saki jikinta ta runtse idanu don harta saddakar kawai yayi duk abunda yakeso, take yaji wani abu na yawo aranshi, “what I’m i trying to do?forcing my self on a young girl?will i be happy idan akayima wani bare balle kuma ni nayi ma yar uwata?and my wife?????what was I thinking???? Why? Why? What pushes me to this limit?”
Ya tambayi kansa wata zuciyar ta bashi amsa “cause you love her, you want her, and bazaka taba iya rabuwa da ita ba”
A daidai wannan lokacin yayi admitting tabbas son sabeeha yake, so mahaukacin so, sonda baisan iyakarshi ba, sonda yake denying tun lokacin daya dawo hayyacinshi kuma ya gane matarsa ce unconditional love without measures. Son da ya sashi loosing kanshi to extend da zaiyi forcing kanshi akanta, duk dan saboda bayason maganar rabuwa da ita kuma ya kasa admit his hundred percent into her deeppy without measures
Ya soma subhanallah subhanallah aranshi, zuciyanshi tayi nauyi sosai.
Tuni ya tashi daga jikinta cikin sauri ya matsa, jiri ya Debesa kamar zai fadi,ya fara laluben takalmsa sannan ya nemi futa ko seconda bai kara ba, sabeeh naji ya tashi daga jikinta amma taqi yarda ta bude idanunta, hawaye na yawo akan fuskanta har zuwa lokacin gabanta baibar faduwa ba, harya fuce daga dakin tana kwance jikin ta duk a mace, abubuwa dayawa na yawo aranta, this has to come to an end.
Gaba daya ya fuce mata arai, musamman yanxu dayayi attempting forcing kanshi gareta.
Abunda ta kasa ganewa shine, na farko dai tasan ba sonta yake ba,haka zalika itama,na biyu kuma a ganinta yana mata abubuwan nan ne saboda bata da gata yanxu ko tana shi, kuma she will put an end to this, wannan alakar tasu.
Haka dai aka kwana a zaune, ita tana kuka shi yanachan yana regretting abunda ya kusa yi.
Bashine ya samu rintsawa ba sai wajen bayan sallar subh, daga nan kuma bai farka ba sai wajen karfe tara da rabi inda vibration din wayarsa ya sashi farkawa, yana ganin mai kiran sa yasa ya dauka tare da yin sallama suka gaisa da nanna, ta tambayeshi dalilin rashin halartarsa yin breakfast don kullum yana zuwa kan lokaci ayi kari dashi wani sa’in kuma idan bazai samu zuwa ba zai sanar da ita koda kuwa ya futa ne da sassafiya, nan ya shiada mata ya dan kwana ne da zazzabi, ta mashi sannu sannan ta shaida masa haka fatima ma ta tashi dashi yau, saida aka kira female doctor ta dubata.
Jin haka yasa hankalinsa ya dan tashi, ya tambayi ya jikin nata nannan ta shaida mashi da sauqi shima ya shirya yaje asibiti a dubashi.
Da haka dai sukayi sallama ya kashe wayar ya tashi zaune yana mai dafe kanshi dake mashi wani irin ciwo sosai.
Chan bangaren sabeeha, dakin nan nata daga wannan ya shugo sai wannan ya futa, duk sun damu da ita tunda sukaji batajin dadi, anne tasa family doctor su ya turo female doctor ya duba ta aka mata allurai zazzabin ya sauka.
Bahijja na zaune tare da ita, baiwar Allah duk tabi ta damu, duk wani motsinta zata tambayeta ko akwai abunda take buqata, tunda ta shigo part din bata motsa ba har wajen la’asar tana tare da sabeehar.
Maya ko ana chan abun duniya ya isheta tunda taji cewa sabewha bata da lafiya, daman ta shugo part din anan ne laila ke fada mata, ganin yanda kowa ya damu yasa ta kara jin tsanar sabeehar a zuviyarta kai harma mutanen gidan suda saboda ita datake rashin lafiya haka basu nuna irin damuwar nan ba,gaba daya saita manta da alkairin da mummy ta mata da yanda take da ita, tama manta irin son da take mata a baya taja comparing da yanda sukema sabeeha.
Jiki a mace ta futo daga part din ganin kamarma babu wanda ya damu da ita nanko ba haka bane, ta koyo isolating kanta which kowa ya bata space.
Tana futowa tana kumbure kumbure taci karo da hamad, wanda ya dawo gidan hannunshi rike da pack din cold stone da other jungs, tundaga nesa ya hangita tana hade fuska, ganin ta ganshi tayi mashi wani irin izgilin kallo ta kauda ido yasa shima ya kauda nashi don inda sabo ya saba,tun sanin da yayi mata daman yasan ta iya wannan, har zqi wuce ta gabanta ya dan dakata, baiyi niyar mata magana ba karta kawo mashi raini amma kuma ya danne yace “are you okay?” Ya fada cikin sanyi.
Kamar jira take a harziqe ta dubeshi, “do i look like I’m not?”
Ta kafeshi da idanunta da suka soma jaa, full of hatred, ganin haka yasa ya kauda nashi zai wuce abunshi ta dakatar dashi.
“Wajen wannan munafukar kaima zakaje ko?”
Chak ya dakata tare da waigowa ya kalleta da mamakin who shes referring to as munafuka.
“Dama chan nasan ba kowa ke sona ba a gidan nan,babu wanda ya taba damuwa da rashin lafiya na, amma da yake munafukar nan ce….” Ta cije lebe ta kasa karasawa, magana take cikin bacin rai da futsara idanunta ya rufe, shiko sai yanxu ya dauko inda ta dosa, ya zama vwry speechless, baiga dalilin da zaisa ta fara wannan magnagnun ba, amma ya mata uzuri tunda it will be very hard for her to move on.
Matsowa yayi har inda take ya fuskanceta sannan yace “babu wanda ya tsaneki a baya haka zalika babu wanda zai tsaneki a yanxu, sannan babu abunda ya sauya, be mindful maya and this should be the last time zakiyi pointing dinta as munafuka,”
Yana kaiwa nan ya wuce zuwa main house ya barta tsaye, tana jin wani abu a maqoshinta, tunda gaskiyar ko ita wacece ya bayyana babu wanda ya kasance stands by her kamarshi, kullum saiyazo part din ya dubata, sannan ya bata baki akan karta saka damuwa aranta, koda kuwa zaizo sau goma bazata ce mashi tak ba saidai taita hawaye, da aka kwantar da ita asibiti ma lokacin data suma data gane hadiza ce uwarta shike zuwa koda yaushe harta farfado, yanxu kuwa data ganshi rike da abubuwa a hannunahi zai shiga part din tasan shima wajen sabeehar zaije, gashi yanda ya maida mata magana akan kawai ta cema sabeeha munafuka ya nuna alamun ta fita mahimmanci yanxu, kowa ta sabeeha yake saboda itace yarsu ta asali,
Arantaa tanajin yanda ta tsani gaba dayansu kowa ma, aikin sharrin shaidan kenan, babu abunda bata saqawa a ranta na rashin alkairi wanda shike tunzurata.
Jan kafafunta ta soma yi zuwaga part din mutuniyarta wato anty laila, dake su suna daga chan kasa kasa apartment dinsu, tunda daman tasan anty laila ce tafi kowa sonta amma tayi mamakin da tunda abun nan ya faru bata nemata ba, yawanci idan bata leka gidanta ba kwana biyu ita ke kiranta a waya, don duk wani hirar nan cikin main house maya ke kai mata.
Tana knocking mai aikin gidan ta bude kofar, sannan ta dubeta sama da kasa, abunka da maganar cikin gidan kowa yasan da zanjen cewa ita ba yar gidan bace yar mai aiki ce hadiza, daman yawanci a junansu suma yan aikin suna yan gulmammakin nan, basa kaunarta kwata kwata saboda bata da mutunci ko kadan, ga wulaqanci ga tozarta na kasa da ita, sau nawa basira zata kawo masu labarin yanda takema sabeehar data kasance ashe itace asalin yar masu gida.
“Kallonna na uban ke kikeyi? Munafuka” maya ta fada rai a bace
Kauda idanu yar aikin tayi sannan ta tabe baki tace “bari a fada ma hajiya tukunna saiko shugo”
Ran maya idan yayi dubu ya gama baci, yau itace za ace sai an shiga an tambaya kafin ta shugo, lallai saita koyama yar iskar yarinyar nan hankalo.
Mardiya na kokarin rufo kofa maya ta bangajeta zata shiga daga ciki mardiya ta tsare gabanta tace “cewa nayi ki tsaya na tambayo hajiya tukunna kafin ki shugo”
Maya batayi wata wata ba ta daga hannu ta kwasheta da mari, mardiya ta dago rai a bace tace “kutmar ubanchan, ni kika mara????”
“An marekin, shegiya yar matsiyata, ke kina yar aiki har kin isa kice na jira a kofa ki shiga ki tambayo izinin shugowata, kamar baki san koni wacece ba??”
Mardiya ta daga hannu kenan zata rama anty laila dake zaune parlor tace
“Mardiya waye ne?”
“Wannan mayar ce”
Maya ji tayi kamar ta sake watsa mata mari, yar aikin nan ce ke mata haka?
Wani irin kallo mardiya ta mata kafin ta yi kwafa ta barta tsaye, ta kara gaba abunta.
Duk sanda maya zata shigo bata taba mata haka ba sai yanxu hasalima yana shugowa suke rufe kofar ko amsa gaisuwar su bata yi, yau ko mutunci gaisuwar ma bata samu ba kowa a wuya yake da ita.
Rai a bace ta tako zuwa parlorn tana huci takaici babu ko sallama ta karaso anty laila na zaune kan kujera ta dora kafarta datasha lalle kan kujerar.
Kamar dai yanda ta saba idan ta shigo ta tadda anty laila kan kujera zama take gefenta haka wannan karan ma ba tare da wani tunani ba ta nemi zama anty laila ta dakatar da ita.
“Ke baki iya sallama ba? Sannan kuma saboda rashin kunya kin shugo min parlor kai tsaye zaki zauna kan kujera? Waya baki izinin yin haka?”
Mamaki baisa maya ta karasa zama ba tunda ta dan duka zata zauna din, nuni anty laila ta mata da carpet tace “zauna nan bana son rawar kai,ki tsaya a matsayinki, ki fadi abunda ya kawoki”
Maya was in total shock, shock din face impression dinta ya gaza boyuwa.
“Kin tsaya kin kafeni da idanu?”
Cikin tsiwa maya tace “nafi karfin na zauna akan carpet wallahi”
“Toh sannu yar masu gida, futsararriya”
Mamakin da maya ke ciki bazai misaltu ba, kallon anty lailan kawai take da mamaki,
“Anty laila nice fa? Maya?” Maya ta fada jiki a mace kamar zatayi kuka dan takaici.
“Wannan wani irin maganan banza ne? Bansan ke din bace? Rashin kunya zakimin?Idan bakisan matsayinki ba yanxu ki sani, karki sake shugo min part babu sallama ko kuma kai tsaye haka sannan kiyi tunanin zama inda kikaga dama,”
Tana kaiwa nan ta dubi hanyar kitchen ta kwalama mardiya kira tana zuwa tace “inta futa maza ki rufen kofa” tana kaiwa nan ta tashi ta wuce sama.
Maya batasan sanda wani siririn hawaye ya soma sauko mata ba don takaici, lallai yau to her face taga wani abu da ake kira sa wulaqanci karara, wato matsayinta baikai ta zauna kan kunera ba saboda yanxu ita ba yar gidan bace, saita tuna yanda anty laila ke mata a baya, har tana fatan dama itace maminta yanda take barinta tayi abunda taga dama, yanxu kuwa saboda ba itace asalin yar masu gidan ba sabeeha ce shi kenan yanxu ta fara ganin wulaqanci, “sabeehaa sabeehaa sabeehaaa kai ta tsani sabeeha tsana mafi tsanani.
Mardiya ta kalleta irin kallon wulaqancin nan tace “malama zan rufe kofa,”
Wani irin kallo maya ta mata wanda yasa mardiyya cewa “karki sake min kallon banza wallahi, bawai kinfi karfina bane ko kin fini daraja a gidan nan, duk tushe daya ne mteww” tana kaiwa nan tayi slamming kofar akan fuskar mayar da shock bai barta ba, yau yar aiki ta zageta, sannan ta nuna mata cewa duk daya suke tunda itama yar aiki ce, duk wannan abun baisa tayi nadama ba ko kuka tayi learning lesson dinta na wulaqanta sabeeha datayi, babu cin fuska da gori