Author : Queenmerh Category : Complete Novels
da ita, a baya a daidai lokacin taj ya saukko daga sama shima, fadwa datafi kowa zaqewa tayi saurin takowa inda sabeeha take ta wani irin jawota kamar kayan wanki ta watsa ta tsakiyan sitting room din kafin ta nunata da yatsa tace “daman na fada maki saina kawo karshen ki a gidannan”
Ran taj in yayi dubu ya gana baci yanda fadwa keta faman zaqewa its hight time for him to stand for his wife basu da right din treating dinta haka, rai a bace ya dubi fadwa data duqa zata kamo kan sabeeha harta daga hannu zata watsa mata mari yayi saurin daka mata tsawa
“How dare you lay your hands in my wife? Waya baki wannan right din? Ehhh answer me”
“Hahahah wace wife din? Maid din taka wulaqantacciyar? Wannan abar?”
Rai a bace ya nunata da yatsa gaba daya daga hidaya har afiya mamakin shi suke yanda ya sauya gaba daya ashe haka yakeda zafi this is the other side of him da basu taba gani ba, “ heyyyyyyyyy!!!! Stay on your limit… i’m warning you“
“Heysss don’t shout out me saboda wannan walaqantacciyar, duk wannan abun da kakeyi Saboda an maka karyar shegen cikin ka a jikinta ko?”
Ay baisan sanda ya watsa mata wani mari ba dataga tauraru wuu wuu,
“The next time kika kara shegantamin ciki i will make your life miserable”
Adaidai lokacin hidaya tayi stepping up ta hanyar watsa mashi takardar result din prwgnancy test da akayi har guda biyu tace “agabana kake ma sister ka ihu akan cikin da babu shi? Ive never knew you’re a fool da za ayi fooling easily yanda akayi fooling dinmu gaba daya”
Hankali a tashe ya dago ya kalli hidaya kafin ya fara karanta paper din, pregnancy test ne gashi negative harda sunan sabeeha da nashi a jiki, he couldn’t believe it.
Ammu dai runtse ido tayi kawai, komai yazo mata a bazata unexpectedly.
Sabeeha tunda aka turata kasa tayi zaman dirshen babu abubda take sai innalillahi, shikennan.
Rai a bace taj ya kalli sabeeha ya kalli ammu ya kasa dauke idanunshi kan ammu daketa faman girgiza kai, “is this true?”
Shine tambayr dayayi ma ammu kawai, babu abunda take sai juya kanta, ya dubi inda sabeeha take data hade kai da gwiwa tana kuka yace “is this fucking truth? Answer me”
Sauda sabeeha ta tsorata tsabar furgici da tsoron yanayinshi “yeeee…ss”
Ta amsashi bakinta na rawa kuka ya kufce mata, runtse idanunshi kawai yayi innalillahi wa inna ilaihi rajiunwallahi fadin irin yanayin daya shiga bata lokaci ne, ya dawo asalin tajudeen dinshi wanda bashi da sauki, babu abunda ke bayyane akan fuskanshi sai hatred, he feels betrayed and fooled at the same time lies upon lies upon lies…kaf rayuwar bayajin akwai gaskia ta daidai da sakon daya, namiji ne shi mak tawakkali da jajircewa but wannan abu ya tabashi ba kadan ba, ayau ya yarda da maganar hidaya da accusation din datayi akan sabeeha 100 percent, saida ya fara trusting dinta, saida ya fara yarda da ita, ashe duk fooling dinshi take all this while, innalillahi wa inna ilaihi rajiun, idanunshi sunyi jaa shi kanshi ya koma jaa sosai.
Ammu ma na hawaye ta soma magana “muhammd trust me, ba laifinfa bane, bada niyar cutar dakai muka maka karya ba,”
“Ammu please….”
Ya dakatar da ita rai a bace, yana mai duban sabeeha yace “so this is who you are? A liar, a snitch,? You disgust me..”
Hidaya data lura idanunshi ya rufe tayi saurin using opportunity din ta kalleshi tace “ay babu wani dogon surutu, sighn this divorce papers, police na jiranta waje, she will face the consequences of fooling all of us”
“Nooo muhammd bazai yuwu ba, you can never do that, wallahi youll regret this i will
Never allow that” ammu tayi magana
“Why ammu? Please this is enough..can’t you see how you hurt him?Dole ya rabu da ita and thats final”
Ammu da hidaya na argument ya taho a zafafe ya finciko sabeeha daketa faman hawaye ya jawo kamar yana jan kaya har bakin kofar entrance ya dubeta cikin ido yace “i never want to see your face ever in my life, karki sake na sake ganin mai irin hallitarki a rayuwarnan har abada,”
Sabeeha najin abunda ya fada tayi saurin miqewa ta rungumwshi a jikinta tana kuka tace “didi..listen to me, wallahi i never had the intention of betraying you, bazan taba yi ba, listen to me youre making a grave mistake taj”
Wani irin ingizata yayi waje ta fadi kasa hartaji ciwo a hannu ta sake miqewa tana kuka, “did you just say you never had the intentio? Kinsan me nafi tsana a rayuwata? Liars…liarsss ……liarsss betrayers…you fooled me, giving me false hope, how dare you do that? How dare you play with my mind and my intelligence?”
“Wallahi didi bazan taba cutar dakaiba, bazan taba cutar da rayuwarka ba,
Duk gaba daya su fito ammu na daga gefe ta kasa magana kwata kwata, afiya da fadwa ko me zasuyi banda tafawa, hidaya ma dai nade hannunta tayi tana kallon su.
Hannunshi sabeeha ke kokarin kamawa ya daka mata wata razananniyar kara yace “i hateeee you…bana kaunar ganinki bana kaunar ganin mai kama dake a rayuwar nan, i wish you nevwr came into my life, you are nothing but a miserable human whi shattered my hopes”
Yana kaiwa aya sabeeha ta tsaya chaaakk tana mai kallon cikin idanunshi shima yana kallon cikin nata sunkai wajen minti biyu a haka babu ko kiftawa, sabeehar ce ta dubi bangaren su fadwa daketa faman dariya sannan ta dubi inda hidaya ke tsaye ta nade hannu itama tana smirking.
“You’re blaming the wrong side didi…why cant you open your eyes taj? Why can’t you see waenda ke kaunar kake nisantarwa daga rayuwarka? Why can’t you see waenda basa sonka? Waenda ke marmarin ganin ka wulqanta? Waenda ke son ganin bayanka why why???”
Kauda idanunshi yayi daga nata dayaga sun mashi kaifi sosai, share hawayen dake fuskanta tayi dukda basu fasa saukowa ba ta nade Mayafin dake daure a kanta ta yafashi a kanta sannan ta dubeshi, tace “ni fatima nayi maka alkawarin bazaka sake ganin mai kama dani ba har abada, nabar rayuwar ka har abada tajudeen.. ina fatan you’ll never regret this”
Tana fadin haka ta juya mashi baya hawaye mai dumi na sauka akan idanunta,
Hidaya ta dagama jami’an tsaro mata dake compound din hannu suka tafi da ita har wani irin ajiyar zuciya hidaya ta sauke, fadwa ko tafi kowa farin ciki ji take kamar taje ta rungumeshi, burinta ya cika ta rabashi da wannan yarinyar.
Ammu dataga dai da gaske an fitar da sabeeha daga gidan ta karfi da yaji itama ta wuce bedroom ta jawo box dinta ta futo,duk suna zaune suna kallonta ta karaso inda taj yake tunda aka tafi da sabeeha ya kasa matsawa daga inda yake tsaya, jawo hannunshi ammu tayi yana fuskantarta ta soma magana kamar haka .
“Kayi babban kuskure tajudeen, ka tafka babban kuskure daka bari fatima ta kubuce maka ta fita daga rayuwarka, nasan babu abunda zance maka yanxu da zaka yarda but ina fatan zaka bude idanunka ka gane masu sonka, amma inaso ka sani yanda ta fita tabar gidan nan ta tafi da farin cikinka ta tafi da kwanciyar hankalinka don bazaka taba samunshi ba, ita din haske ce a cikin rayuwarka tafiyarta ya mamaye ka da duhu, ita din kyauta ce daga allah a gareka ita din wata bangarece a cikin rayuwarka, ta kula dakai alokacin da baka hayyacinka bata kyamaceka ba, bata gujeka ba, ta kubutar dakai daga duk wani sharri, she stand by you protected you,ta shiga damuwa, wahala kunci da azaba daga hannun makusantanka dukdan saboda kai amma ta shanye ta jajirce, duk wanda ya kebanceka sai an mashi lahani nata azuciya akayi mata sannan ka saka mata da sharri, ka zama butulu,mark my wordss…you’ll regret this”
Tana fadin haka ta ja akwatinta tabar masu gidan tana kuka “i can’t deal with all of you, I can’t”
Tsayawar nan dayayi magnagnunta ba karamin suka sukayi masa ba azuciya, gaba daya sai yaji duniyar na juya mashi, hannunshi har wani irin rawa rawa yake, a daidai lokacin ya fara jin wani irin sauyi a tattare dashi gaba dayansa………
Ya Allah😭what a heart breaking moment..
✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊
MATAR TAJ (destined with you🩵🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID
Chapter 80
Tunda aka shigar da ita motar babu abunda take sai hawaye, duk yanda taso ta hana kanta kasawa tayi, zuciyanta ya karaya sosai, at least she was expecting him to listen to her, amma ya rufe ido, ya fada mata to her face bayason ganinta ya tsaneta, and yana mai baqin cikin ranar data shugo rayuwarshi.
Bangaren taj yana nan tsaye kamar statue ya kasa motsawa, afiya da hidaya ko kwafa sukayi suka koma bangarensu ya rage dagashi sai fadwa, gaba daya wani irin dadi takeji aranta ba kadan ba.
Yana cikin yanayin nan ta kamo hannunshi tana mai sauke murya kasa kasa, “don’t upset yourself cause of useless people who fooled you, they have bad intentions against you, i know you’re hurt baby brother just know that i will always be here for you”
Kallon daya mata saida gabanta ya fadi, ya maida dubanshi ga hannunshi data kama ta rike.
“I don’t fucking need you or whoever, and don’t you ever put your filthy hands on me”
Yana kaiwa nan ya juya afusace ya wuce sama kamar zai tashi sama.
Yana shiga dakin ya banko kofar ya wuce closet, ashe kiran da aka mata ninke kayanshi take don gasu harta ninke akan table island din dake closet din harda nata a gefe.
Saurin dafe kanshi yayi ya runtse ido ya wani irin naushin iska, “noooooo whyy!!! Why!!! Whyyyyyy”
Ya fada cikin ihu yana dafe table din, accessories dinshi dake wajen ya watsar gana daya a kasa ya dafe table din.
Yakai wajen minti goma a haka kafin ya wuce bathroom ya sakarma kanshi ruwan sanyi ko kayan jikinshi bai cire ba.
A taqaice dai isolating kanshi yayi, tun bayan da ya sakarma kanshi ruwan sanyi zazzabi mai zafi ya soma lullubeshi, gashi tun breakfast baisa komai cikin shi ba sai kwanciya da yayi.
Fadwa na waya afiya ta shugo tayi saurin katse wayar, suna kallon juna suka kyalkyace da dariya afiya tace, “lets have a dinner date, bills on me”
“Sure!!..will spoil you with some goodies as well to celebrate our victory”
Haka suka dunga murnar korar sabeeha da sukayi, tafiyar da ammu tayi ma ba wani damunsu yayi ba kwata kwata.
Afiya na fita fadwa ta kwanta kan gado tana sauke wani irin nunfashi imagining gata ga taj yana tasha jikinta making love to her, gaba daya illusion din abun yasa ta mance a wani yanayi take, sai taba jikinta tace tana moaning auzubillahi, ta rigada tayi nisa bata jin kira kwata kwata.
Wajen karfe goma ya bude idanunshi, tun wajen karfe hudu dayayi sallah ya koma barci ko zaina jin zafin da yakeji aranshi, aiko barcin wahala ya kwashesa bai tashi ba sai yanxu, gaba daya he feels weak, tired and lost, komai haushi yake bashi,haushin kanshi ma yakeji sosai ba kadan ba.
Dakyar ya lallaba ya miqe zaune yana dafe da kanshi kawai ya soma jin echo din muryar sabeeha a kunnenshi, cikin hanzari ya dago saiko ya ganta gabanshi tana mashi murmushi, “didi ka tashi? Ga coffee na kawo maka”
Harya miqa hannu kawai ya kifta ido yaga babu ita a wajen, saurin girgiza kanshi yayi ya sake bude idanunshi yayi tsuka kadan sannan ya miqe ya wuce bathroom yayi wanka da ruwan zafi sosai sannan ya dauro alwala dukda yanajin jiri jiri sosai.
Yana futowa daga bathroom ya saka jallabiya ya nufi wajen praying section chan ya sake hangita zaune tana jiran isowarshi suyi sallah, rai a bace ya soma magana da kanshi ya runtse idanunshi “stop it stop itttt”
Tun bayan ya idar da sallah ya zauna kan sallayan yana azkar, abunda cikinshi bai cika yi ba sai gashi yau ya fara, wato kukan yunwa, bai taba lura da bai damu da cikinshi ba sai yau, saboda sabeeha ta dauke mai komai, 3 square meal dinshi yarinyar nan ita ke handling, adaidai lokacin da bai buqata ba tasan zaiji yunwa zata kawo mashi,kallon bedside watch dinshi yayi wajen 11 saura kafin su kwanta by 10 haka take kawo mashi coffee da fruit.
Haushin kanshi yakeji gaba daya for depending on her unknownly.
Haka nan ya tashi ya zame jallabiyan shi ya rage dagashi sai irin dogon wandon nan, ya futa daga bedroom din, kallon sitting room dinau ya dungayi yana ganin kamar zai ganta a kwance kan couch, daya tuna karyar data mashi sai kuma ya fara jin haushin kanshi, wata yar tsuka yayi ya nifi kitchen nan ma dai yana kunna haske ya soma ganin kamar gata tsaye tana mashi murmushi, haushi da takaicin kanshi yasa ya futa daga kitchen din rai a bace, why would he be remembering her? Whys he like this? He hate being like this, and he çanta stop him self”
Wallahi oga a zaune ya kwana, tunda ya zauna kan couch din bedroom yayi relaxing bayanshi ya rufe ido babu abunda yake sai tunani, tunanin rayuwarshi ta baya har kawo iyanxu,he feels lonely, tunanin lokacin dayake shi kadai a uk ne ya dawo mashi da zaman da yayi a gidan nan kafin ya tafi, same exact feeling yakeji.
Washe gari tun wajen karfe shida ya fuce daga gidan dukda yana jin zazzabi ya wuce gym wai ko dan zai samu sarari ya daina ganin yarinyar nan duk inda ya motsa, closet ne bathroom ne kai ko’ina ganinta yake, kamshinta yakeji, he’s feeling her presence ako’ina and he hates it so so much.
Yana cikin workout kamar zai illata kanshi mutabbl yazo, yana kallonshi surprisingly, intentionally shi yazo wajen don yasa receptionist suna informing dinshi idan yazo.
“Hello buddy what a coincidence yaushe kazo nan,”
Shuru taj yayi bai bashi amsa ba yana abunda ke gabanshi, don ko magana baya son yi, anything da zai futo daga bakinshi yanxu bazaima mutun dadi ba.
“Is everything okay? You’re going too far taj karka illata kanka”
Wani irin kallo taj yayi mashi tare da aje thumbells din daya dauka mai weight sosai yabar mashi wajen ya koma kan threadmill yasa speed sosai yana gudu.
Mutallib na kallonshi yayi gudun yayi gudun har yana neman faduwa mutallib yayi saurin kashewa ya dafe hannunshi yana mai dubanshi with concern akan fuskanshi yace “please kayi hakuri, you’re hurting your self taj, what is the problem?”
Bugun mills din taj yayi rai a bace idanunshi sunyi jaa sosai ga gumi ya gama keto mashi yace “i fucking hate liars…betrayerssss”
Saida gaban mutabb ya fadi don ya dauka dashi yake wallahi, “i’m sorry taj…what ever happens it happens for a reason”
“No she has no reason..she has no right to lie to me, to fool me, to trick who d hell is she?”
Ajiyar zuciya mutabb ya sauke yana son mai son jin karin bayani yace “im sorry for meddling in your business but if you want to talk i’m here okay”
Zama sukayi taj yana ajiyar zuciya, yana mai duban mutbb yace “you what i hate the most in my life is karya..bana son karya bana son ayi fooling dina, but this..this girl…she lied to me, i was so invest in the pregnancy she claim is mine, i was so happy”
“You mean your wife?”
Da mamii taj ya duveshi ya akayi ya sani, “ sorry you mentioned her once ranar da muka fita tare kace min zaka tsaya mall ka saya chocolate for your wife”
“Don’t ever call her my wife, it’s done…i never want to see her face ever again”
Tunda ya soma magana hankali mutabb ya tashi, tabbas yasan fatima yake nufi, amma yanason yaji karashen zancen.
“Toh yanxu ya zakayi da ita?”
“Na koreta, i dont need people like her around me”
Shuru mutabble yayi yama rasa tunanin da zaiyi.
“I’m sorry amma ina ganin hakan da kayi baka kyauta ba, what if batada kowa what if batada wajen zuwa? Are you sure you made a right decision?”
Shuru taj yayi, kwata kwata baiyi nazarin ya akayi mutabble yasan bata da kowa ba kuma bata da inda zataje ba sai maganganun nashi da sukayi tasiri aranshi.
Sai wajen karfe sha daya suka bar wajen, suna rabuwa mutabble ya bazama neman fatima, mutanen daya sani na cikin gidan securities ya fara nema, adan zaman da yayi dasu he got close to one of them nan yake shiada mashi abunda ya faru a jiyan da yanda aka tafi da ita.
Mutallib yaji rashin dadi ba kadan ba, ayau da khaal na raye bazai bata bari a wulaqantata ba.
Around karfe sha biyu aka fiddata daga cell din, inda akayi transferring dinta zuwa domestic workers organization, mutallib ne yayi hanya akabi tanan aka karbeta, yayi hakan ne yana gudu kar a cutar da ita don yasan tunda ta fita daga gidan tasan sirrikansu bazasu taba barinta haka ba.
Cikin gaggawaa anan organisation din sukayi clearing dinta za a maidata kasar data futo washe gari.
Da yamma mutallib ya buqaci ganinta nan ya masu karyar ay yar uwarsa ce shima aiki yake a wani organization din daban, babu wani dogon bincike aka barshi ya ganta.
Lokacin data futo taga mutallib tayi mamaki sosai, ba karamin tausayinta yaji ba, amma ganin ta da yayi cikin koshin lpy yaji dadi sosai.
“Fatima kiyi hakuri…kinyi ma khaal halacci, ina fatan bazaki sake shiga irin wannan rayuwar da kika shiga ba”
Hawayen dake neman fitowa daga idanunta ta hanasu saukowa ta girgiza mashi kai kawai,kora dai taj ya mata korar wulaqanci, leavung her miserably, koda yake daman rayuwarta gaba daya is miserable tun daga haihuwarta, uwarta ma tayi abandoning dinta balleshi? She has no reason to complain, ita dai haka tata kaddarar take kuma ta amsa hannu bibiyu.
Wata leda ya bata tare dayi mata fatan alkhairi bayan ya jaddada mata karta sake ace za a kaita wani waje, ko tafa alamun za a kaita wani waje ko she sense something suspicious ta kirashi a waya, nan ta shaida mashi babu waya hannunta.
Daya daga cikin wayoyinshi ya bata kafin ya mata sallama ya tafi.
Yana tafiya ta bude ledar, ga mamakinta taga kudi ne kuma da yawa, nannade ledar tayi ta koma ciki ta doka tagumi, yanxu gove goben nan zatabar kasar nan, kuma har abada bata fatan sake sanya kafafunta a