Author : Queenmerh Category : Complete Novels
taba tunanin tana da mahaukacin kyau ba sai yanxu, komai nata ya chuchuko, kugunta har wani bajewa yake ta baya kuma yayi wani tudu, gata dai yar gajeruwa amma allah ya mata halliita mai kyau subhanallah.
Taku take daidai tana murmushi, bayan ta futo ta karaso sai akmahi take bugawa, laila ta rungumeta sosai tace “its our day” sabeeha tayi dariya tace “yess it is”
“Toh abar kaudi a shugo mota mu tafi”
Fadila tayi magana, kowa ya shiahiga, duk inda sabeeha ta zagaya saitaga an rufe, karahe data gaji sai zuge glasa fadila tayi tace “ya kika tsaya ki wuce motan taj mana mu tafi”
Badan taso ba ta shiga motar, maya ta fara kokarin futowa fadila ta mata wani irin kallo tace “ina zaki ke kuma”
“Zanje motar chan ne”
“My dear koma ki zauna, don’t waste our time”
Dole ta koma ta zauna tana cije lebe, tana jin tsanar fadila kamar mai.
Ana isowa school gaba daya duk inda ka kewaya zakaga yan mata anci ado sosai gwanin ban sha’awa.
Kai tsaye aka shige hall, su sabeeha sune karahe isowa har kowa ya shige suna mota yaqi budewa ita kuma tayi alkawari bazata ce mashi ci kanka ba.
Ya sauke ajiyar zuciya ya juyo ya kalleta yace “you look sexy babe”
Ta wani hade rai dazai gane yanda takeji idan ya mata maganar banza irin wannan baya sake ba, tace “please we are running late”
“Yes let the grads wait.. il having a moment with my wifu”
“This is disgusting..i hate this kind of conversation please open d door”
Ya danyi shuru kafin yace i will, but i will
Have to kiss you first.
Ranta inyayi dubu ya gama baci daidai nan cal din bahijja ya shugi tayi saurin dagawa tasa a handsfree
“Ina kuka tsaya kuma”
“Gamu nan” ta bata amsa kafin ta kashe, haka nan ya hakura ya bude kofar amma yayi alkawarin saifa yayi kissing dinta.
Tana futa shima ya futa da sauri ya rufe kofar ta dan tsaya zata gyara takalminta wasu yan mata suka zo wucewa ta gabansu, dayar ta yarda abu ta gefenta ya duka ya dauka zai miqa mata kenan sabeeha ta dago ta mashi wani irin kallo, daya kasa gane kallon menene sai kawia ya fasaarashi as kishi ne yayi murmushi ya saki abunda yarinya ta yarda tana miqa mashi hannu tana kwarkwasa sai ganin abun tayi ya yarda a kasa wato ta daukarma kanta.
Rai a bace sabeeha ta wuce ciki yana binta a baya as her protector.
Suna shiga aka zazzauna after national anthem, sannan aka gabatar da program, aka fara da science course, sabeeha hankalinta nakan wayarta tana ganin notification din message dinshi that ia ao disgusting yana fada mata wasu dirty maganganu how sexy she look, i lips looks moist da dai sauransu tayi tsaki ta aje wayar bayan fa ta gama karantawa, she can chooae to ignore it amma ta tsaya ta karance tass
There’s something dake triggering dinta actually jikinta ke deceiving dinta, aduk zanda ya fada mata wani dirty abu saitaji tsikar jikinta na tashi, ko kuma muryanshi na arousing dinta shiyasa batason yana fada mata, at that instant zata soma jin she’s getting wet ta rasa dalili.
“First class holder the overall best Fatima Majeed Abdul-Fatah Santuraki…
Taji an kira sunanta saiga hotonta ya bayyana a tafkeken screen tana murmushi, cikin sauri ta mike tana murmushi ta gyara gown din jikinta da hular ta fara tafiya majestically daukar hankali iya daukar hankli, take wajen ya dauka da tafi, the guru of the year, oga ya wani hade rai, waishi hes jealous of her.
Majeed da bahijja suka taahi suka biyota, mummy ta rungumeta sai hawaye, haka zalika daddy ya rungumeta sannan ya dubeta yace “im so proud if you mamana”
Sabeeha na hawayen farin ciki tana dariya tace “thank you for being my parents. I love you both”
Kan stage ta hau suna tsaye suna kallonta zata yi jawabi.
Ta goge hawayenta tana kallon iyayenta da audience sannan ta soma magana .
“Alhamdulillah alhamdulillah, I’ve never thought in my whole life that one day i will achieve this, i will like to thank allah almighty, my Allah has done lot for me alahmdulillahi, i cant thank him enough, my lovely parents mummy, dada, i appreciate you alot, you are my world, my family my 2 in 1 grand ma’s..you’re the best if all, i love you so much, my uncles my auty, my cousins ya hamad you play a big role on my achievements, thank youuu so much..”
Aka soma tafi sosai dady ya kama hannunta daya haka zalika mummy suka sauko daga stage, tana ta murmushi, anata masu hotq, har suka zauna, tana kallon certificate dinta murna fall cikinta, tana nunama su anne suna congratulating dinta.
An dan dade sosai aka soma fitowa bayan an gama, laila na rike da nata certificate din, fadila nata murna and she’s proud of her as well, suna futowa saiga baban laila ya iso, daman he promised to be present for her,ta taho da sauri ta rungumeshi…
Maya koo…bazan iya tantance maku yanayin datake ciki ba, yanayin fuskanta is unreadable gaba daya.
Taj ko tun bayan futowansu yake qule da sabeeha for not calling out on him sannan a gaskia he’s so jealous yanda class mate dinta harda maza ke zuwa sunayi hoto, hoton ma bawai inappropriate bane, cikin set sukeyi kuma da mata don ba ita kadai bace.
Masha allah ansha after party abunka na manya da yayan manya, senatoci da ministoci duk sun hallara, manyan mutane anata connecting da juna, shima kanshi taj din yayi connecting da few dukda basu san koshi waye ba his identity is still hidden.
Ana gamawa aka koma gida, as promised kowacce anne ta bata brand new chick car as gift, laila kamar tayi tsalle don murna, sannan ta basu opportunity duk wanda keda ra’ayin shiga family business dinsu kofa a bude take, dadyn laila ya biya ma laila umra ita da mummy ta with a trip of her choice as a congratulatory gift kai abun ba a cewa komai.
Sabeeha ko itama nata iyayen ba a barsu a baya ba, sun shaqeta da gift, dukda yawanci babu abunda ta nema ta rasa Masha allah.
Sulalewa sabeeha tayi jin kanta nadan juyawa ta shiga cikin gida,zata nemi vitamins dinta tasha, taj daya lura da ita ya biyo bayanta sadaf sadaf shima, kai tsaye saman ya wuce part dinta, ta juya baya batasan an shugo ba ya shugo sadaf sadaf dagowan da zatayi sai ji tayi an saqalo hannu wajen waist dinta sannan ya sanya habarshi wajen wuyanta yana sauke mata nunfashi kamshinsa mai sanya mata natsuwa ya zuyarceta, amaimako ta turashi zai taji wata ni’ima.
“Uhmmmm i love your smell puckyy” ya fada in a harsh yet loving tone.
Duk yabi ya kashe mata jiki daga rike kwankwaso, ahankali ya saka bakinshi wajen wuyanta ta karkarta da wuyan nata din bashi access yayi kissing wajen har yan abada wani arousing aound, ta lumshe ido kafafunta na nemna gaza daukanta ta kasa believing kanta for allowing him, jikinta kuma yanaso, yana craving hakan.
Ganin bata hanashi ba yasa shi juyo da ita ya kafeta da ido, sannan ya matao da fuskanshi ga nata ya sauke mata nunfashi mai zafi yace “please tell me when to stop okay? I will never force you again, idan baki so just tell me”
Tayi shuru batace komai ba idanunta na rufe, ya zaro halshensa ya lashi tip din hancinta taja nunfashi sosai tana jin wani baqon yanayi yana ganin haka kawai yaji ta wani fuzgeshi baiyi wata wata ba kawai yakai lips dinshi kan nata ya dan dakata, ahanakli ahanakl ba tare da yayi forcing dinta ba yaji ta bude bakin gaba daya which makes him go mad ya tura harshen deeply ya soma bata wani hottest kiss of her life, calmly, yake tafiyar da ita yana matsawa tana biye dashi ya watsa da abubuwan dake gaban dresser dinta ya sanya hannayeahi biyu ya cicibeta ya dora akai, sannan ya bude kafafunta ya tsaya tsakankani, hannayenta dake faman rawa ya sanya ya zagayosu ga wuyansa sai kawai ta amshe ta soma shafa keyarsa da gashi ke kwance, ta bashi hadin kai yanda ya kamata, suka fara fidda wani irin nunfashi, he didnt go too far sosai sai bayanta kawai da yake shafawa yana sarrafa bakinta yaga dama, sun dade a haka don sun kai wajen 10 mins a haka kafin karar kofa da sukaji yasa suka dawo hayyacinsu, tayi saurin hankadashi yayi baya, jikinsa duk ya mutu, tabi jikinsa da kallo his arms, his chest his body, hiss down dare.. tabi da kallo tana hadiyar yawu, idanunta gaba daya ya sauya launi.. hannunsa ya sanya ya dafe wajen bayan ya kalleta yaga inda take kallo, samun kanshi yayi da kashe mata idanu rai a bace ta sauko tace “get out…”
“Uhm…daga baya kenan, i see you enjoyed my company cause i can feel how your heart was racing and above all those nippie were so hardf…” ya karashe in a naughty way dayasa tayi saurin runtse idanunta tana jin wani irin baqon yanayi..
Rai abace ta sake cewa “ka futaa please banason ganinka”
Dariya yayi ya kwaikwaywta dukda hausan sa baya futa sosai kafin ya juya ya futa daga dakin, ta fara jin haushin kanta.
Akan idanun maya sabeeha tabar wajen, daman tana ta observing duk wani motsinta, bata jima da barin wajen ba kawai taga taj shima ya bi bayanta wannan yasa ta itama ta biyo bayansu, tana haurowa saman ko ba tare da wani bata lokaci ba ta bude kofar daidai nan kuma taga abunda sukeyi, enjoying them self, take idanunta ya rufe kawai ta saki kofar ta banko a guje ta sauka kasa tayi kitchen.
Wannan yasa sukaji motsin dayayi interrupting dinsu shi kuma adaidai lokacin ya soma daidaita natsuwarsa ya sauko kasa sannan ya fuce daga gidan yanda baza a ganeba.
Maya na shiga kitchen kamar zautacciya rabi ta dubeta da mamaki ganinta a furgice, “maya lafiya??”
Bata kaiga karasa magana ba taga mayar ta bude wajen da suke aje cutleries, jikinta na rawa ta zaro the most sharpest wukar dake wajen, tana dauka ta juyo kamar mahaukaciya idanunta yayi zuru zuru ta fito a guje…
Kai kana ganinta zaka gane ba a hayyacinta take ba, babu abunda take fada sai
“Saina kashe ki..saina kashe ki!!!!!!!!!,“
Ta fada da karfi bayan ta futa daga kitchen din wani ikon allah yasa rabi taji,hankali a tashe tabi bayanta daidai nan ta hango wucewarta sama, rabi tayi shuru chan kuma tajiyo kara, cikin sauri ta haura saman a guje tana zuwa daidai nan ta soma jin hayaniyar fashe fashe a part din sabeeha, take gabanta ya fadi ta tabbatar maya da sabeeha na ciki, jikinta na rawa ta nufi dakin ta murda handle din kofar taji a rufe, aiko tuni ta bazaba a guje jin ihun da ake daga ciki kamar suna dambe ta sauko da gudu harda tumble ta kusa targade hannunta ta fito waje tana haki ta fara ihu…
“Na shiga uku hajiyaaaa hajiyaaa zata kasheta zata kasheta..”…
MATAR TAJ (destined with you)
Written by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 116
Hankali a tashe suka juyo suna kallonta, anne tace “ke rabi wani irin magana kike yi haka? Waye zai kashe wani??”
“Maya da wuka…dakin sabeeha, ta kulle, zata kasheta”
Take glass din hannun bahijja ya fati tarrrr a kasa, ta taho a guje suka suka biyo bayanta, bahijja da fadila har an rasa waye zai riga wani tsabar tashin hankali, suna isowa sukaji wata kara da sabeeha ta kwalla, wanda yasa suka sake furgicewa suka soma kokarin bude kofar an rufe daga ciki, hamad ya fara tura kofar ya kasa, su sameer da daddy already sun fice, taj ne kawai da hamad maza a gidan, daidia nan taj din shima ya hauro sama ya dan matsa gefe yana waya kenan yaga suna gudu sun shiga cikin gida, hankali a tashe shima ya shugo ya haura saman ya gansu chirko shirko ana kokarin balle kofar dakin sabeeha, hankalinsa bai gama tashi saida yaji karar sabeeha adaidai lokacin, take gabansa ya yanke ya fadi ya furta fatima…
Ya taho da sauri ya karaso hamad ya matsa gefe yayi baya ya daga kafa daya ya buga kofar iya karfinsa kofar ta balle ta fadi kasa gaba daya har ruge ruge suke wajen kutsawa ciki taj na gaba bahijja na biye dashi daidai nan maya ta samu nasarar shammatar sabeeha ta chaka mata wuka a gefen cikinta, “saika kashekiiiii!!!” Shine abunda take furtawa kawai idanunta yayi jaa sosai, bataji akwai digon imani a zuciyarta adaidai lokacin, wata uwar kara da bahijja ta kwala saida dakin ya amsa, inda a take jini ya fara ambali sabeeha fadi wanwas a kasa ga wuka nan a tsaye a gefen cikinta,
Gaba daya suka taho a guje sukayo kanta,nanna ta dafe kirjinta haka zalika anne dataga jini na saukowa daga cinyarta.
“Innalillahi wa inna ialiahi ilaihi rajiun…. Innalillahi wa inna ialiahi ilaihi rajiun”
Anne ta furta tare da nannan, anne ta nemi faduwa rabi tayi saurin tarota, hamad kuma ya kamo hannun maya daketa faman ihu… “saina kasheta saina kasheta…wallahi idan ban rabaki da nunfashi ba a duniya bazan taba samun sukuni ba” ji kake tassss ya kwashe ta mari, ya kara mata wani tass taga taurari, gaba daya bata cikin hayyacinta, laila tayi hanzarin kiran babanninta tana kuka tana hawaye, taj da bahijja da kusan a atare sukayo kan sabeehar ita bahijja kasa komai tayi hannunta na karkarwa tsabar shock, yarta ce agabanta kwance ga jini nabin jikinta bata nunfashu?? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, lokaci guda hankalin ta ya gushe gaba daya nunfashunta ya nemi rabuwa da gangar jikinta, shi kuma taj ya tallabo kan sabeeha shima duk ya burkice ya sanya hannunshi wajen inda wukar take yana kokarin dakatar da jinin dake fita daga jikinta, tana kokarin rufe idnaunta ya fara magana hannunsa na karkarwa, “fatima no no no.. please stay with me, stay with me…the world means nothing without you fatima, i have much to say to you, i have done nothing to appreciate you fatima for being in my life stay with me pls.. karki rufe idanunki”
Kamar jira take ya gama magana dipp ta rufe idon nata gaba daya bata wani motsi, take bahijja ta fashe da matsanancin kuka takai hannunta dake karkarwa kan cikin sabeehar, “dan allah ki rufa min asiri yata, karki tafi ki barni, a daidai gabar da nafi kowa buqatarki, ban zame maki uwa ba…fatima ki tashi”
Fadin irin yanayin da bahijja ta shiga bata lokaci ne gaba daya tunaninsu ya gushe gaba daya ita da taj, da fadila da suka zagaye sabeehar, yarta ce a kwance da makami a ciki ga jini na malala innalillahi wa inna ialaihi ilihi rajin, ta fashe da matsanancin kuka tana girgiza sabeehar, nanna ta dubi taj da gaggawa tana hawaye tace “tajjjj come back to your sense, ku tashi ayi gaggawar kaita asibiti karmu rasa ta,ku tashi acece ta” nanna ta daka masu tsawa, anne ko wani dan karamin heart attack ne ya kamata tun ganin jini dake sauka daga cinyar sabeehar.
Sai a lokacin hankalinsa ya dawo jikinsa a burkice ya cicibeta kamar matacciya ya futa da ita bahijja da fadila suka biyo bayanshi, su nanna ma suka sauko gaba daya, suna saukowa bahijja ta hango maya da hamad ya kado ta kasa tana ta fuzge fuzge, har zuwa lokacin bakinta yaqi shuru.
“Na tsaneta bana kaunar ganinta…wallahi ko bata mutu ba saina kasheta…saina wulaqanta rayuwarta…ta rabani da komai..sanadiyarta na rasa komai…saina kasheta”
Hamad ya sake daga hannu zai mareta bahijja ta taho da gaggawa ta fuzgota batayi wata wata ba ta wanketa da mari babu adadi, maya ta dago ta wani hankada ko digon dana sani batayi ba ta fara ihu…”ki kasheni, saboda na kashe yarki, daman baki taba sona ba, kinfi sonta, na kasheta na kashe banza, ay wallahi ko bata mutu ba sainayi sanadiyar rabuwarta da nunfashi har abadaaaaa!”
Bakinta yaqi rufuwa dayasa bahijja ta sake kamota tana jijigata, “Nayi dana sanin barinki danayi bayan na gano asalinki, nayi dana sanin rikonki danayi har kikakai iyanxu, zuwanki cikin rayuwarmu bai amfanemu da komai ba, you’re ungrateful, na kula dake kamar yanda zan kula da abinda na tsugunna na haifa na baki gata, i do everything for you maya, amma da abunda zaki sakamin kenan? Ki kashe min yata saboda kawai kin tsaneta? Alhalin sanadiyarki ta rasa komai kika maye gurbinta? Kika amshi sunanta? Allah ya isa tsakanina dake, allah ya isa tsakanina dake maya…daga yau na yanke duk wata alaka dake tsakanina dake, macuciya, azzaluma, ungrateful, jinin uwar ki na biye dake, na maki rana kinmin dare, sanadiyarki da uwarki zan rasa yata har abada, nayi dana sanin rikeki danayi bayan nasan irin jinin dake yawo a jikinki, keda uwarki annoba ne a doran kasa”
A take Maganganun bahijja ya shigeta wanda yasa hankalinta ya soma dawowa jikinta ta lura da ta’asar data tafka, badai korarta zasuyi ba?? Kai mummy can never do that saboda tana sonta sosai
“ ku fita da yar iska, tsinanniyar yarinya, annamimiya muguwa mai bakar zuciya wadda bata gaji mutunci ba da halarci”
Fadila ta fada da karfi cikin jin zafi, badan bahijja ta mari maya ba wallahi saitayi mata dukan tsiya yanda tayi ma uwarta.
Cikin maya ya duri ruwa, tabbas wannan zaisa a koreta kuma bata samu abunda take so ba, idan auka koreta ina zataje? Wa take dashi? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, lallai ta tafka baban kuskuren da batayi ma wannan abun shiri ba, bawai tayi nadamar yunkurin kashe sabeeha datayi ba ah ah, ta biyema xuciyarta ta kaita ta barota, datayi abun cikin şirri a boye ba lallai a gano ba, take ta burkice ta taho gaban bahijja a guje ta kama kafafunta.
“mummy please wallahi sharrin shaidan ne da alluran danayi ma kaina bansan nayi haka ba, ni ce fa mayan ki bazaki Taba iya korana ba ko? Mummy please forgive me”
Bahijja na tsaye ta hankadata gefe tana matsar kwalla, bacin ran da take ciki a wannan lokacin zata iya illata maya,
“Ay ko bata koreki ba wallahil azeem kin gama yawo, kai hamad kira hukuma suzo su futa da ita chan ta gurbi abunda ta shuka, muguwa mai bakar aniya, kin cuci rayuwarki wallahi…”
Maya najin haka ta sake rarrafowa ta kama kafar bahijja “mummy mummy…. Ni