Advertisements
Chapter 104 Reading Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Complete Novels

Chapter   104 / 107

309K to 312K   out of 320.4K words

an dace, itacw zata bada shaida akan yarinyar nan, da tarbiyarta da natsuwarta.
Chan yanma suka shirya komawa, shi ya tsaya daga baya kafin mummy ta dawo.
Sabeeha dai bataso haka ba amma bata da ikon cewa komai tayi shuru dai kawai.

Suna fita ya tashi ya nufi kofar bedroom din, cikin sauri ta bishi da mugun kallo, dukda ta tsorata lokaci guda amma haka ta dake ta hade rai sosai.
Ya dawo inda take ita kuka ta soma kokarin tashi zata wuce bathroom da sauri yayi saurin rungumeta ta baya, ya sakalo kanshi ta wajen wuyanta hannayenshi kuma around her waist.
Ahanakli ya soma magana kamar bashi ba “why are you so upset with me? Can’t you forgive me for all i did fatima?? Please don’t stress my heart bibi na”
Saida ta tsaya tajishi gaba daya take komai ya dawo mata daman a kusa take dashi, ko tabata bata kaunar yi wallahi.
rai a bace ta nemi fisgewa daga rungumar daya mata ta kasa, duk yanda taso ta kwace ta kasa sai kawai ta saki jikinta hawaye ya soka sauka daga kan fuskarta tsabar ci mata rai da yake.
Kamar wasa ya soma jin sheshekar kukanta wand ake breaking heart dinshi into pieces.
“Fati..ma.. did i do something wrong??? meysa kike kuka?”
Ya karashe yana sakinta sannan ya juyo da ita tana fuskantarshi, idanunta da fuskanta yayi jaa sosai tsabar bacin rai.
“Da zaka gane yanda ya tsani koda jin sautin nunfashinka ne da bakayi tunanin tunkarar inda nake ba…you are so selfish, kanka kawia ka sani, you keep on disappointing me all the time, wallahi na tsaneka, banason ganinka ko kadan..”
Gabanshi ya tsinke, yayi saurin runtse idanunshi ya budesu, babu abunda yake sai innalillahi a zuciyarshi, ay bansan he has caused hwr so much pain da zata fada mashi haka ba sai yanxu, anya mafarkin da yake zai tabbata kuwa? He was dreaming of building beautiful home with her, completing his deen with her ya rabb…
Muryansa na breKing ya saki kafadarta daya rike, yanda yake kallon cikin idanunta haka take kallon nashi, “daman nasan tun tuni jikina kake so ba komai ba, which makes you force your self on me, i pleaded with you,…”
Adaidai jikinta ya soma kyarma, pain din kan idanunta ya bayyana kafin ta cigaba da magana ..”na rokeka da allah…I begged you amma…amma…”
Ta sake fashewa da kuka jikinta na rawa duk ya burkice idanunshi sukayi jaa ya taho zai rarrasheta tayi baya da sauri wanda hakan yasa ya dakata.
Saida tayi kukan mai isa kafin ta dan dakata, “i want divorce, ka sakeni ayanxu nan.. don wallahi bazan iya zama a matsayin matarka ba”
Girgiza kanshi ya soma yi, muryanshi na breaking yace “I can’t fatima..i need you in my life, please don’t do this..”
“Like i said, kanka kawai ka sani, and you’re proving me right, which makes me hate you even more… bana sonka bana sonka bana son ganinka..”
“Fatima please listen to…I’m very sorry, I’m so sorry, it’s not my fault ba ason raina abun da ya faru ya faru ba, i will be the last person dazai yi hurting dinki, i will never do that..”
Ya sake matsowa kusa da ita gaba day he’s loosing it tunda yaji ta soma maganar ya saketa,which that will be the last thing da zaiyi a rayuwanshi, he will never let go of her.
Tayi saurin yin baya rai a bace, babu abunda ya bata mata rai kamar yanda yake cewa wai ba ason ranshi bane? Ba ason ranshi bane shine yayi forcing din kanshi akanta? Wannan maganr ba karamin bata mata tai tayi ba ta karajin haushinsa sosai, daman chan babu maganar so a tsakaninsu don yanzu ta kara tabbatar da ba sonta yake ba ko kadan kuma wallahi zata nuna masa fatiman daya sani a baya is not same fatima dake gabanshi, that Fatima was naive, that fatima was hopeless, batada gata batada kowa, shi datake ganin shine hasken daya maye gurbin duhun rayuwarta a baya yayi disappointing dinta, he used her innocence to his benefit… “but you did..kaga wallahi saika rabu dani, tun muna mu biyu, you can’t force me yanda kayi forcing dina a baya, right now i have strong reason da zaisa ka rabu dani don na auri wanda ke sona, wanda bazai taba hurting dina ba”
Wannan magana datayi na karshe ne yasa yanayinsa ya sauya gaba daya, idanunshi yayi wani irin jaa sosai, ya tsuke fuska sosai kamar bai taba dariya ba gaba daya rayuwarsa ya soma matsowa dab da ita tana baya, gaba daya saita tsorata dashi cikinta ya duri ruwa, tsoranta daya kar dai ya sake mata abunda yayi mata ranar gashi ya rufe kofa babu damar guduwa.
“Stop..don’t come near me..karka matso kusa dani banso..please ..” ta karashe gaba daya ta tsure bakinta sai karkarwa yake, dukda ranshi ya baci da maganarta sai da yayi murmushi ta gefen baki, ya kasa gane meysa yake wnjoying moment irin haka, she looks cute fr, bai taba ta ba kusancinsu yayi yawa don yana jin yanda take nunfashi da sauri da sauri, heart beat dinta na beating so fast.
“Don’t ever think of anyone else aside from me, i forbid you…indai ba son shiga fushin ubangiji kike so ba, and idan kin manta let me remind you, i am your husband i have right to take what’s rightfully mine from you…i can still do it again right now”
Batasan mey ya kaita ba, dan banzan bakinta da yanxu baya shuru kodan tagan shi a namijinsa muraran yasa take tsiwa yanda taga dama.
“Wallahi wallahi baka isa ba…kuma i will think of anyone danake so na…”
Bata kaiga karasawa ba ya kamo hannuenta biyu da hannunshi ya mannasu da bango, jijiyoyin kanshi na futowa rudu rudu yace “say that again…”
“Fxx Say that again…”
Haba waa tuni ta tsuke bakinta daketa karkarwa, ido ya raina fata, gaba daya jikinta ya soma vibration, yanda takeyi dinnan kawai yaji is turning him on, her face angle, ga reddish face, ga lebenta daya dan bushe amma it looks moist, lashes dinta ya jiqe da ruwan hawaye, ga hancinta sha yayi jaa wajen tip din karan hancin, ya lura idan tana cikin bacin rai komai nata jaa yake komawa saboda hasken da take dashi.
“Baki da kunya….kuma zan koya ma bakin nan naki how to talk respectfully to me”
Yana kaiwa nan ya dora lips dinshi bakinta, yana cin kamshun bakinta yyai recognizing moments dinsu na ranar, ya suake wata ajiyar zuciyar relief ya soma saka lower lips dinshi into her mouth.
Batayi gangancin yi masa gaddama ba saboda don bazata taba mantawa da ranar nan ba, kissing dinta yake amma tanajin yanda lips dinta kamar zai tsage datake kokarin hanashi, sai kawai hawaye da take, ya sakankance while enjoying it, gaba daya kanshi ya soma kwancewa gaba daya, when it comes to her komai kwarkwarce mashi yake gaba daya.
Lokaci guda kidan ya soma chanza salo, gaba daya ya manta da alkawarin dayayi na taba ta da yace bazai sake ba saida izinin ta.
Kukanta ya tsananta, tsoron yanda ta kasance masu ya dirar mata, yana kissing din wuyanta yana fidda wani irin arousing sound mai firgitarwa sosai.
Da ace zata kwantar da hankalinta da tabbas zata gane sakon da yake aika mata yana kaiwa inda ya kamata yaje, don ji tayi gaba daya wata kasala na durar mata, tsikar jikinta na tashi.
“Karka min haka….ina rokonka da Allah, ka bari..”
Ta karashe tana fashewa da wanin matsanancin kukan sosai fuskanshi na kan nata a fusge ya soma magana seductivly, “ i…i…love…”
Kofar da aka taba ne sai kuka knocking daya biyu baya ne yasa shi dakatawa daga abunda yayi niyyar fada, ita batama san mw yake shirin fada ba so take kawai ta kubce masa, shiko bawan allah dukda yanaao zuciyarsa na tunxura shi kamar handa yayi alkawari bai saba ba.
Daga wajen ta jiyo muryar mummy data dawo daga gida.
Cikin sauri ya saketa sannan yayi pecking kumatunta ya share hawayen dake kan fuskanta.
“Next time kika sake disrespecting dina saina maki abunda yafi wannan”
Yana kaiwa nan ya nufi kofar yana daidaita natsuwarsa.
Ita kuma ta shige bathroom a guje tana rawar dari.
Bahijja na shugowa ya sauke kanshi, ya mata sannu da dawowa ta tambayeshi ya jikin fatiman yace mata she’s fine, ta shiga bathroom.
Bata kawo komai aranta ba ta aje kayan data zo mata dashi.
Ya futa da sunan zai dawo zuwa anjima, bahijja tace to sai ya dawo.
After wajen 10 mins shuru sabeeha bata futo ba, wanda hakan yaza bahijja karasawa wajen bathroom din tayi knocking kofar, “baby are you okay??”
Sabeeha najin muryarta tayi saurin miqewa daga shower din data sakarma kanta ruwan sanyi, jikinta sai faman karkarwa yake sosai duk ta jiqe gaba daya, “fatima??? Are you okay?” Bahijja ta sake magana gabanta na faduwa jin shuru, “I’m coming in..”
Tana fadin haka ta bude kofar, daidai nan sabewha ta futo daga shower idanunta yayi jaa sosai har zuwa lokacin hawaye take, jikinta na kyarma.
“Subhanallahi…fatima, menene? Meya faru?”
Jin haka yasa ta sake fashewa da kuka ta shige jikin bahijja tana karkarwa, allah sarki uwa mai dadi duk tabi ta burkice, gashi sabewhar taki fada mata komai, ganin bata cikin hayyacinta kuma zazzabi zai iya kamata yasa ta taimaka mata tayi wanka da very very hot water sannan ta futa ta saka kayan data kawo mata.
Pepper soup din datayi mata shi ta zuba mata a bowl ta sata gaba sai taci dole, bata ci wani sosai ba don har zuwa lokacin yanayinta sai a hankali saida bahijja ta kira doctor ya ganta kafin daga bisani kuma barci ya dauketa.

Ba itace ta farka ba sai wujen magrib, alhamdulillah badan zuwan doctor nan ba dakyar ne idan zazAbi bai rufe ta ba, alluran da aka mata yasa taji dadin jikinta sosai, cut din data samu ma yanata healing kadan kadan.
Tana daga zaune kan sallaya tajiyo sallamarsa, take gabanta ya fadi tayi saurin juyowa don tabbatar da ko mummy na dakin don kafin ta idar da sallah ta shiada mata zataje pharmacy ta karbo wasu medication dinta.
Ganin bata dakin yasa tayi saurin miqewa tana kalle kalle lokaci guda gaba daya yanayinta ya sauya, tun daga bakin kofar daya tsaya bayan ya rufo kofar ya kafeta da idanu.
Baya baya ta soma yi kamar taga dodo mamaki ya hanashi ce mata komai, ya rufe idanunshi sannan ya bude su, anya this is going to workout kuwa? Tsoronshi ma take ji gaba daya, inta ganshi kamar taga dodo? Hakan yana kara sashi regretting komai dukda ba fault dinshi bane, ya kasa controlling kanshi ne kuma bashi da wani option daya wuce ya kusance ta tunda ita kadai ce halaliyarsa kuma matar aa ta sunnah, sallamar bahijja yasa shi dauke idanun shi daga nata.
“Ka dawo ashe..welcome”
“Thank you mummy….” Ya amsa ta kai tsaye, dan murmusawa bahijja tayi ta maida dubanta ga sabeeha data kafe waje guda gaba daya kana ganinta kasan a takure take kuma ga taoro ya bayyana akan fuskanta karara.
Wannan ya kara tabbatar mata da Tabbas there’s something going on between them, cause daga gani they are not on a good terms, gashi dai shi ya damu da ita sosai, don sai yazo wajen uku a rana baya gajiya kwata kwata, kwana ne kawai bayayi.
Kuma duk sanda zaizo haka zai taho da junks kala kala amma bata ko kallon ledan.
Yanxu haka ma ledoji ne a both hannunsa da package din cold stone da abubuwan maqulashe.
Tunda ya zauna bai ce mata tak ba ganin yanayin da take ciki, don ko kallo kirki bata sake masa ba balle ya saka ran zata gaishesa ya aje masu abunda ya kawo.
Wayarshi yake latsaqa jefi jefi yana dagowa yana kallonta ta wani hade rai ganin mummy na wajen kuma tasan bazai iya mata komai ba, dazu daya shigo kuwa tsurewa tayi kamar munafuka.
Dialing number yayi sannan ya miqe zuwa inda take kwance ta juya masu baya saida yazo dab da gadon yasan kuma tana jinshi a natse ya aje mata wayan gefenta kafin ya soma magana “khaal is on the line”
Tayi kamar bata jishi ba saida bahijja tace “fatima..bakiji yana magana bane?”
Wannan yasa ta dan juyo, ya galla mashi harara, sannan ta tashi zaune ta dauka wayar takai kunenta.
Tana jin muryar khaal wani murmuahi ya bayyana a fuskanta, suka gaisa cikin mutunci ya tambayi ya take ta amsa mashi tana nan lafiya, wani abun mamaki dataji shine har barad ya hadata dashi suka gaisa da mutallib, suna gamawa ta aje wayar a gefw, yana taaye batace mashi gashi ba, shima kuma bai dauka ba.
After few minutes ya masu sallama sannan ya tafi da zummar zai dawo gobe.

Bayan futarsa ta taahi zaune da ta kwnata kamar wadda zatayi barci, gaba daya yanayin ya sauya, ta koma shuru shuru, bahijja na ankare da ita, bataso tayi mata magana ba don ta fison ta sameta da damuwarta amma ganin kamar abun gaba yake kuma tanason tasan me take ciki yasa saida ta daidaici lolacin kwanciyarsu samnan ta tunkareta da maganar.
“Fatima!!!”
“Uhm…mummy” sabewha ta amsa ta
“Tashi muyi magana”
A natse ta tashi, bahijja ta zauna gefen gadon tana fuskantar sannan ta kamo hannunta cikin hikima ta soma magana.
“Fatima..ni mahaifiyarki ce, bakida kamar ni duk duniyar nan, ko baki furta min ba da bakinki ina gani a idanunki kina cikin damuwa, inason ki fada min abunda ke damunki karki boye min komai”
Sunkuyar dakai sabewha tayi tana danne hawayen dake kokarin sauko mata, “dago ki kalleni..”
Babu musu ta dago saiga hawayen na saukowa akan fuskanta, “now tell me, what’s going on between you two, ya maki wani abun ne? Meysa da zarar yazo kike zama so uncomfortable?”
Gabanta ne ya soma faduwa, maganganun bahijja na shiga kunenta ta gaza bata amsa, toh me zata ce mata? Abunda ya mata zata fada mata? Ina bazata taba iya wannan ba, don tasan tabbas dalilin ne yasa anne ta boyewa kowa auren dake tsakaninsu sannan tayi kokarin boye abunda ya faru, don tabbas ba abune da kowaye yaji zaiji dadinsa ba musamman bahijjar.
“Kinyi shuru..ina sauraronki..”
Kokarin sake sauke idanunta tayi bahijja ta girgiza mata kai wanda hakan yasa ta sake fashewa da kuka ahankali ta soma magana “bana son shi mommy, bana son auren dake tsakanina dashi”
Kai tsaye bahijja tace “meysa???”
Tayi shuru batace komai ba, saida bahijja ta sake magana “ni mahaifiyarki ce, kuma we are in a century that babu wani boye boye tsakanin iyaye da yayansu haka zalika a addini ma bai haramta ba, idan har bakya sonshi ya akayi har kusanci ya shiga tsakaninki dashi har allah ya albarkaci mahaifarki da juna biyu fatimaa? Muna cikin inuwa daya ba tare da na san abunda kike ciki ba?”
Cikin sauri ta dago ta kalli mummyn nata tana nanata maganar ciki, wani irin ciki kuma??, gaba daya shock din dake fuskanta bazai fisaltu ba.
“Now tell me, karki boye min komai, ban nuna fushi na ba da kika boye min auren dake tsakaninki dashi da abunda ya shiga tsakaninku karki boye min komai yanxu, i want yo hear from your side”
Take ta sake fashewa da wani kukan, bata da option dole ta fada mata komai ko ba komai ita mahaifiyarta ce kuma zata fuskanceta.
Tsagaita kukan nata tayi dukda bata daina hawaye ba ta soma bata labarin tundaga ranar data saka kafafunta a saudiyya, har zuwa sanda khaal ya daura masu aurw da amincewarta zuwa ga rayuwar da sukayi shida ita da dawowa hayyacinsa da yayi kawo izuwa sanda ya koreta ta dawo nigeria, sannan cikin ikon allah suka hadu anan gidan ya ganta ta nuna bata sanshi ba yayi threatening dinta sannan ya shaida mata aurensu bai kare ba, gudun tsoron hadiza yasa tayi accepting auren nasu.
Toh daga nan kuma bata tsaya ba saida ta fayyace mata komai, irin abubuwan da yake mata how selfish he is, at the end ta fayyace mata komai bata barta cikin duhu ba.
Tunda ta fara magana bata dakatar da ita ba ta saurareta sosai gar takai karshe.
“Mummy bana sonshi, ko ganinsa banson yi, dan allah kisa a raba auren nan, wallahi bazan iya rayuwar aure dashi ba while deep down inajin zafin abunda yayi min”
Natsuwar da bahijja tayi dogon nazari tayi sosai, amma kuma bata ce mata komai ba, tabbas taji zafi sosai aranta musamman dataji bangaren daya shafi mu’amalar daya shiga taakaninsu, kuma ta dago inda matsalar take.
She is disappointed in him at first sai kuma daga baya zuciyarta ta raya mata how he cared so much for her, ranar da maya ta chaka mata wula yafi kowa shiga tashin hankali babba ma kuwa, kuma da aka buqaci jini without second thought ya bad nashi.
Bayan wannan wani abu ne na cikin gida, sabeeha will always be his blood, yar uwarsa ce ta jini, above all zumuncin su yafi karfin komai.
Taj is the perfect figure for sabeeha, kuma tabbas aurensu hadin Allah ne babu makawa.

Hawayen dake fuskanta bahijja ta share mata sannan ta dubeta tace “wipe those tears, karki sake mashi kuka, your tears are precious and you are as well, open your ears and listen to me my darling”
“Bazan taba bun bayan abunda ya maki ba, tabbas he did something very terrible which can’t be forgiven easily,inason ki kwantar da hankalinki, idan har yanxu kika buqaci raba aurenku dashi ay yaci riba kenan, me akayi kenan? Diyara bazata taba zama bazawara ba da yardar Allah, shi kuma bazaki barsa haka ba, saikin rama duk abunda ya maki, you’re strong, you’re brave above all you’re irresponsibly beautiful, make him regrets his action, make him know your worth, karkiga girmansa namiji ne, zaki juyashi yanda kikaga dama da kissa, now stop being a baby and grow up, stand for your self kin jini ko”
Tuni hawayen dake fuskanta ya kafe, ta wani bama mummyn nata attention completely, “kin gane me nake nufi??”
Jinjina kai tayi hawayen nata ya kafe gaba daya, maganganun mummy sun shigeta sosai.
“But amma mummy…” ta dan dakata jikinta yayi sanyi, ta sauke muryanta kasa kasa sosai, “how can i do that? Inajin tsoronsa bayan wanna make kanshi kawai ya sani”
Murmusawa bahijja ta sakeyi kafin tace “zakiyi amfani da weakness dinsa, which is you.. he carea for you so much duk wanda ya damu dakai kuwa yana sonka,”
“But mummy baya sona bai taba sona ba”
“Shi ya fada maki da bakinsa?” Ta girgiza kai, bahijja tace “then find out for

104 / 107