Advertisements
Chapter 76 Reading Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Queenmerh Category :  Complete Novels

Chapter   76 / 107

225K to 228K   out of 320.4K words

dinshi ba, son wallahi zata iyayin komai akanshi koda kuwa kisa ne hmm.

Anty fadila ce tayi breaking silence din kowa tace “bahijja da majeed fa suna hanya,”
“Hanya kuma?” Nanna tayi magana,
“Eh wallahi nanna 4days ago mukayi magana
tace min tafiyar kamar bazai yuwu ba don bata samu leave ba sai shekaran jiyan da daddare ta samu shine sukayi booking flight jiya daddare suka taso, allah yaso ma akwai flight din england to nigeria, ay inaga in the next hour zasuzo”
“Masha allahu…allah ya akwosu lafiya”
“Ke maya bakuyi waya da mummynki ba?”
Fadila tayi magana, gaba daya hankalinta yayi nisa taj kawao take kallo kuma kowa ya kura da hakan, shes so lost in her thoughts, allah kadai yasan meke running a mind dinta, shi kuma wani waje daban yake kallo shima kuma, adaidai lokacin sabeeha ta fito duk sai kowa ya i inda yake kallo da kallo, sabeeha na ganin idanu akanta gaba daya ta rikice, nanna tace “zoki zauna ki huta fatima tunda mukazo kike aiki”
Samun wajen tayi ta zauna, anty laila ta mata wani irin disgusted kallo ganin ta zaune kujera inda kowa ke zaune, bata kaunar aiki matar itama irin matan nan ne masu cewa kowa ya tsaya a matsayar shi, itamafa ba yar masu kudi bace ba amma akwai fadin rai.
Shiyasa aduk family din kowa yafi ganin kirkin anty mubina babu ruwanta ita kowa nata ne.
Hamad ne ya sake shugowa da mamaki ya hango sabeeha, itama ta kalleshi suka hada idanu, smiling ya mata itama ta mashi akan idanun taj, take ranshi ya baci soaai ay baisan yanada kishi irin balayayyen kishi ba sai yanxu, kamar ana boiling dinshi haka yakeji.
Karasowa hamad yayi gefen da sabeeha take ya kaleta yace “how are you fatima!”
“Im fine ya hamad how are you too?”
“Alhamdulillah”
Kasa kasa suke magana don ba a jinsu amma taj kamar a kunnenshi don ya basu attention sosai, baisan cewa she will be this childish ba sai yanxu wato duk abunda ya fada mata ko a jikinta kenan? Batama yarda ba kenan? Aiko zai nuna mata a zahiri bawai a baki ba.
“Hamad zoka tafi airport ko? Karsu iso suyita jiranka”
“Okay mami” ya fada tare da wucewa
“Maya bazaki bisa ba?”
Kai tsaye tace “kaina na ciwo”
Nanna tayi shuru bata sake cewa komai ba,anty laila ta kalleta ganin yanda ta sauya lokaci guda, ta gana karantar maya gaba daya so tasan yanayin datake ciki, kuma daman ta fada mata tana son taj, saidai batasan meya kawo bacin rabta ba, kodan bai kulata ba data gaishesa da sukazo.
Futa hamad yayi bai tsaya ko’na ba sai airport yana isowa cikin minti talatin sai gasu sun fito, gwanin ban sha’awa daddyn maya yayi wani irin kyau yayi kiba daman gashi fari tass, ya tara saje baki wulul sai dan farin gashi daya soma futo mashi na manyanta dukda ba wani girma yayi ba sosai.
Bahija ma baku ganta ba dagwas dagwas, tayi kyau sosai tayi kiba, kana ganinsu kaga healthy couple. Cikin fara a hamad ya karaso ya miqa ma dady hannu, sai faman susune kai yake yace “welcome back daddy, anty ya hanya”
“Hamadudu, hanya alhamdulillah, kanata jiranmu ko?” Dady ya fada
Anty bahijja tace “wurin daddy zaka fara zuwa kabar uwarka anan ko?”
“Sorry mummy na ya hanya”
Dariya tayi tace “alhamdulillah hamadudu ya jikin anne? Ina baby?”
“Alhamdulillah da sauqi, tana aisibitin”
“Maysa batazo ba?”
Dadyy ne ya dubeta ya mata wani irin kallo dayasa tayi shuru kawai, daga isowansu ta fara.

Mota suka shiga hamad yasa kayansu a booth sai asibiti.
Cikin minti talatin suka iso asibiti, hamad na parking suka fito gaba daya ya jagorancesu ciki.
Shi ne ya bude kofar ya shiga fadila tayi saurin miqewa taba gyara hijab dinta nanna ta fara murmushi “lale lale marabaaa tafiya babu sanarwa”
Rungume bahijja fadila tayi cikin fara a tace “sannunku da suwa sannunku”
Maya na ganin mummy ta tashi a guje ta tafi ta rungumeta “mummyyyyyy naaaaa”
“Oh my baby” haka suka fara runguke rungume dady na daga tsaye yana kallon ikon allah, yasan sunyi kewar juna amma ya kamata ace bahijja ta aje wannan soyayyar datake mata ta fara duba mara lafiya,.
Murmushi nanna. Tayi tana kallonsu gwanin shaawa tace “shugo my inlaw bismillah sun tsaye rungume rungume an barka tsaye”
Cikin girmamawa ya karaso ciki aka bashi waje ya duka har kasa ya gaishe da nanna ya mata ya mai jiki.
Sai a lokacin bahijaa itama ta duka ta gaisheta maya na maqale da ita suka tambayi ya mai jiki nanna tace “yanxu nan ta fara barci kuwa dake ana mata allura duk bayan 2 hours”
Gabanta suka karasa dady ya mata adduar kaffara da samun lafiya.
Bahijja suka gaisa da anty laila daketa faman yake, ba tun yanxu take shawar tafiya kasar waje ba tayi mitar harta gaji, ita so take ya sameer ya barta achan kawai ta zauna saiya karata da amaryarsa anan da danginsa tunda sunfi santa.
Kwata kwata basu lura da sabeeha ba data rakube gefe saida aka gama gaishe gaishe ta dan duka tace “ina wuni hajiya ya hanya”
Juyowa sukayi daga dady har bahijja suka kalleta, bahijja tace “lafiya lau, wacece?”
Shuru kowa yayi anty fadila ce kawai tace
tace “yar hadiza ce”
Sai a lokacin bahijja ta ganeta wallahi garta manta da mai kama da ita gaba daya, yarinyar datayi mata satar bangle din da daddy ya saya mata, above all yar hadiza hmm.
Tunda ta dago daddy ya kalleta ya sake kallonta, ya kasa dauke idanunahi a kanta sai yaga tana mashi kama da kakarsa ta farko wadda tafi kamanni da babansa sosai, kuma kamar bawai haka kawai ba irin azababbiyar kama sosai, kuma shima yana kama da baban nashi saidai kawai banbancin launi dayake dashi.
Kallon dadyn maya tayi tare da matsawa kusa dashi ta rungumeshi tace “dady naa… i missed you so much dady”
Rungumeta yayi kawai saboda idanun jama’a badan komai ba khma he cant lie he missed her alot shekara uku ba wasa ba.
“How are you my princess”
“Lafiya lau daddy kayi missing dina?”
“Yes of course princess”
Ya fada tana riko hannunsa tsabar murna, gata dai ana gani ansan yar gata ce wajen iyayenta, don soyayyar maya ba karama bace a wajensu, shes like a treasure shiyasa so din ya rufewa mahaifiyarta idanu.
Sabeeha tund ata masu kallo daya ta sauke idanunta ganin yanda maya ke jefo mata harara,hawaye takeson yi amma ta hana kanta, bata taba ganin soyayyar uba da ya ba sai yau, saitaji babu wanda ya kaita maraici saboda bata taba experiencing haka ba ko sau daya.
Saitaji inama itace Maya ga uwa ga uba, bayan wannan uwa uba ga dangi a zagaye da ita.
Tashi tayi salaf salaf ta wuce ta gabansu dady ya bita da kallo, yanda take tafiya ma kamar na NANA (kakarshi kenan)

Tana futowa ta zauna anan reception hanad daya lura da ita yabiyo sahunta ya zauna dan nesa da ita ya fara janta da hira..

Yana cikin motarshi ya amsa call din salim, inda ya shaida mashi sunan asibiti da yake don yazo, yana isowa kuwa sunkai wajen awa guda a cikin motarshi suna magana yana nanata abunda salim ke fada mashi, yanajin kamar abun ba gaskia ba.
Da farko dai salim ya shaida mashi yanda sukayi da jamilu.
Daman ya shaida mashi cewa wanda fa mamanta ke son aura mata dan balaja’i ne, a iya binciken dayayi akanshi.
Wato jamilu kwaro ne, wayar jamila ya dauka ya dauki number dahiru sannan ya kirashi yana dagawa ko bayanin koshi waye baiyi ba yace mashi ya tura account dinshi, dahiru ya dauka irin scam dinnan ne aiko yace bari ya gwada sa a don tun safe gari yakesha yau kasuwa bataci ba aiko jamilu ya tura mashi zunzurutun dubu hamsin, jiki na rawa dahiru ya kira back, jamilu na dagawa dagiru yace “waye kai bawan allah? Haka kawai ka turan dubu hamsin karkace in maidota don wallahi ta shugo kenan ko kai dan mafiya ne saidai ka shanyen jini”
Dariya jamilu yayi yace “zaka samu abunda yafi haka kai daga kan nera dubu dati har zuwa dubu dari uku zan baka abunda yafi haka ma kawai so nake ka fada min abunda nakeso na sani”
Dahiru najin haka yace fadi koma menene ni dahiru akan kudi babu abunda bazan iyaba.
Take ya jefo mashi tambayar yanda akayi ya san hadiza da jamila, daghiru fa shika shege ne haka kawai bazai saki baki ba wannan yasa yace meysa kakeso ka sani.
Jamilu daya lura dahiru dan tasha ne tuni ya mashi barazana, “ka fada min tun muna ta arziki nima wannan ce hanyar samun arziki na inna samu mu raba don zai uya kiwa wajen miliyan ma yasin”
Dahiru najin haka yace chap bude kunenka.
Nan ya soma mashi bayani, “kai wallahi munyi zaman anguwa daya dasu ne kawai munsan juna don harka ce ta bariki, shine hadiza zata aurar da yar data tsinto zan taimaka mata”

“Tsintota kuma?? Ba cahnzota tayi ba? Dahiru najin haka yasan koma waye wannan yana gab da rafko sirrin su yayi saurin cewa “kai inji wa tsuntarta tayi, ba yarta bace, a titi ta tsinceta nake fada maka”
“Amma tasan iyayenta?”
“Ah ah wallahi neman kudi fa take da yarinyar naji ance kwanaki ta turata aikatau kamar ma yawo iskanci yarinyar ta dungayi a chan kasar waje” jamilu ya kama haba,“kai baka ganin akwai wata kiyayya taakaninsu?”
“Kai kuwa ya za ayi taso yar da ba tata ba? Ay bazai yuwu ba, babu uwar da zata bawa dan balaja’u riqaqqen dan iska kamar ni, harfa cutar aids ce dani”

Jamilu najin haka yace toh hikenan nagode yana kashe wayar ya bawa mai computer na anguwarsu yace ka fitar min da record din dan allah ka turawa wani na rubuta gidan kudi, aiko take ya turama salim dayayi ma saving da gidan kudi.
Yana turama salim shine ya kirashi ya shaida mashi harda number dahirun ma ya tura mashi yace in bai yarda ba su tuntubesa amma gaskiar magana shine rayuwar yarinyar nan na cikin hadari sosai, tunda salim ya fara fasaara mashi maganganun hankalinsa ya tashi soaai babu abunda yake fada aranshi sai “who are you exactly fatima? Who are your parents? Why would they abandon such an innocent girl, mey tayi masu da har zasu yardata a tsinceta gashi ta fada hannun azzalumai? Why why?? She didntt deserve koma suwaye iyayenta, saiyaji ya ta kara zama daran dam aranshi, dukda yaji cewa she can be yar zina amma ko soau daya baiji yanda yakeji game da uta ya ragu ba, hankalinsa duk ya tashi gaba daya.
“Do you think we can trust those peaple? We have to do some research on this”
Salim yayi magana taj yace “yea definately, i have to protect, i have to stand by her, i will find her real parent no matter what”
Shuru salim yayi yana son tambayarshi wacece ita a gareshi amma ya kasa.
Ganin yanda salim ke kallonshi bai tambayeshi ba amma yasa abunda ke ranshi wannan yasa shi cewa “she’s my wife!!!!”….
Toh Allah ya kaimu gobe🥺



✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊

MATAR TAJ (destined with you🩵 🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID
Chapter 103
Da mamaki salim ke kallonshi, koba’a fada ba yanda yake abubuwa akan yarinyar nan saida jikinshi ya bashi cewa akwai wata alaqa mai karfi tsakaninshi da yarinyar,yayi matukar mamaki sosai don taj din bai kama da mutumin da will go for someone like her, yar aiki, sannan kuma gashi bincikensu ya nuna kamar bata da galihu, qilama irin yarannen ne da ake haifa a titi a yar.
Koba a fada mashi ba yanda taj din yake akan yarinyar ya tabbatar ya kamu, mugun kamu ma kuwa, anyways baiga laifinshi ba don a gaskia yarinyar treasure ce babba, akwai kyau ba dan kadan ba.
Sun dade sosai suna tattaunawa da salim inda salim ya shaida mashi zai kokari yayi bunciken na musamman akanta da su jamilu don tabbatar da komai, neman iyayenta dai ba abu ne mai sauqi ba sai an sanya private investigators a ciki.
Allah yaso ma tunda akwai jamilu da ya kasance wanda ke kawo masu rahotanni, abubuwa zasu yi masu sauqi tunda matarshi kawar maman nata ce, kuma zata san wasu abubuwan.

Knocking din window din motarshi akayi wanda yasa shi juyowa ya zuge glass din, cikin kaudi maya ta sunkuyo kwata kwata bata lura da salim ba ta dubu taj tace “sorry uncle taj nanna ce tace a kiraka kazo ku gaisa da…”
Kamar wadda aka guntse ma baki haka ta kasa karasa magana, yanda yake kallonta haka take kallonshi da mamaki ganinsu tare.
Salim ma dai mamaki yake sosai na ganinta, zaiyi magana tayi saurin yin yaqe tace “daman tanata kiran wayanka baka dauka ba”
“I will be there in a minute” ya amsata tare da zuge glass din motar.
Gaba daya ya manta da salim da ita sunsan juna, inama yakeda lokacin wani tunawa.
“Thats maya right?”
Juyowa taj yayi ya dubeshi “yes, do you know her?”
“Yes i do, sorry sir but are you related?” Ya tambayi taj.
“Yes, is there everything wrong?”
Yar dariyar yaqe salim yayi ganin taj din bai tuna sanda ya gansu tare ba ko mantawa yayi allah kadai ne masani, anyways its been long ba lallai attention dinshi ya kaiga wajen ba.
“No not at all”
Sallama sukayi salim ya futa daga motarshi ya nufi cikin asibitin.

Tundaga nesa ya hangosu zaune, tanata zuba murmushi da alamu hamad wani abu yake fada mata dake sata yin murmushi, wani irin abu yaji aranshi take ya wani hade rai tamau kamar bai taba dariya ba, kamar ance ta dago karaf idanunsu ya shiga na juna, tayi saurin dauke nata kamar batasan yanayi ba, wucewa yayi ta gabansu, ba tareda ya sake kallon inda suke zaune ya shiga ward din da anne ke ciki da sallama.
Duk dagowa sukayi suna kallonshi, musamman bahijja dake jin dadi sosai mara musali, tunda taji maya na sonshi wannan abu ya mata dadi kuma tayi alkawarin insha allah zai zamo miji ga maya, hankalinsu bazai taba tashi ba tunda zata kasance hannun na gari, kuka dan uwanta na jini, da ga nanna.
Idanunshi ne ya sauka ga daddy dake kusa da bakin kofar, ya miqa mashi hannu suka gaisa cikin mutuntawa sannan ya gaishe da anty bahijja ya masu ya hanya.
Hira suka soma yi da daddy while bahijja ma suna ta hirar yaushe rabo da fadila.
Nanna nata kallonsu tana murmushi, fadila tace “af yaufa dadyn laila zai dawo shima”
“Kedai fadila baki fadin abu sai at the last minute, yanxu ya za a fara shirye shiryen tarbar baqi, gasu bahijja ma ko gyaran bangarensu ba ayi ba” nanna tayi magana
“Nanna its not too late, sai a gyara kafin zuwa anjima ko, tubda duk muna nan” bahijja tayi magana
“Toh ay shikenan”
Murmushi laila tayi jin abunda mamanta ta fada da murna itama, rabonta da dady kusan 6months kenan ko fin haka ma.


Tunda maya ta dawo daga kiran taj ta zama so reckless gaba daya, ganin salim da taj, tabbas shi can recall ranar data fara sanya idanunta akan taj a hilton sunje itada salim, har a ranar salim yace mata ay ya sanyi, they caught her off guard ta rasa menene tsakaninsu, sun zama abokanai ne? Ta tambayi kanta , wata zuciyar kuma tace mata no thats not possible din salim din ya fada mata babban baqon business partner ne na babansa, but amma what if they share any personal details? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, bazata taba so taj yasan irin rayuwar datake yi ba, kuma a halin yanxu salim ya kasance the very first person dayasan irin rayiwar da take leading abaya da kuma yanxu.
Wayarta daketa vibrating saboda tasa a silent ta duba, ya kira yafi sau goma sai message dayayi popping at the last minute.
Saurin bude wa tayi ta fara karantawa kanar haka “why aren’t you picking up my calls? Lets have a chat for a minute or i come in by my self”
Bahijja na magana da anty fadila ta juyo ta kalli mayar don tana kusa da ita.
“Baby yadai?”
Murmushi yaqe tayi tace “nothing mummy…” tana fadin haka ta miqe tare da sulalewa ta futa.
Da hamad da sabeeha taci karo har zuwa lokacin suna zaune suna magana, kota kansu batabi ba saima harara data watso masu ta futa daga reception.
Tana futowa ta tunkari motar shi, ya bude kofar ta shugo, dake motar is tinted wannan yasa ba a ganin na ciki.
Sauke hannunshi yayi kan steering motar tare da juyowa ya kalleta annoyingly ya soma magana.
“Kinfa raina min hankali, ive been calling you for the past months kina ignoring calls dina why??”
Kallinshi itama tayi annoyingly tace “kaga salim its over between us please, why should i bother picking your calls”
Wata irin dariya yayi ya kalleta daga sama har kasa yace “hahahah maya maya…?”
“Look im serious fa, I’m just done with that lifestyle please”
“You found someone else i guess?” Ya tambayeta
Kai tsaye tace “Yes much better than you, we cant be compatible saboda i have high taste salim,”
Baki bude ya kalleta, yau ita ke fada mashi wannan magana, ita dake binshi agindi agindi yana wulaqantata son ranshi, ada bai wani bata attention amma yanxu data fadi wannan kalmar sai yaji he wants to play her more, ay babu yanda za ayi tayi ending relationship dinnan saidai idan shine ya gaji yace ya kare.
“Wow.. kin manta yanda kike bina kenan, what have you not done just to be with me?” Ya karashe yana danna wayar sa.
“That was so stupid of me, kaga tun farko daman don naga you stand different da lifestyle dinka ne sainayi tunani you’re special ashe ba hakan bane, youre just like every other guy, chicken changes dinka can’t afford my lifestyle”
Bata gama rufe baki ba ya juyo da screen din wayarsa to her face, wani irin sensational moaning ne ke tashi daga wayar, hankali tashe ta dubi screen din, itace dashi kwance kan gado tana bashi head, ga fuskanta ya futo dauu a camera din, harda muryanta, abun dai ya kazanta babu kyan gani, there where just having their time shida ita.
“What is this salim? Are you trying to blackmail me?”
“Well uhm, idan kince haka toh hakan ne, i have multiple of this kuma with your consent nayi video nan, tunda har nudes dinki kintura min, ke baki isa ba fa kiyi dumping dina ba saidai ni nayi dumping dinki wallahi..”
A fusace ta bude motarshi zata futa yace “I’m not

76 / 107