Author : Zainab Idris Makawa Seenabu Category : Complete Novels
muna muryan mamane take ce muna mu shigo ganin mu tare yasa baba dake a
kishigide ya dan dago zaune cikin fara a yake cewa,aa Fatima tare kuke ashe?
Har gaban baba naje na duka ina gaida shi shima a kasa yaa zauna kamar yadda na
zauna yana gaisawa da Baba din tare da tambayan shi karfin jikin shi.
Mun dan jima zaune suna hira da baba da mummy ni dai kaina a duke banyi magana
ba.
Sai can baba yace sadauki gaskiya nayi farin ciki kwarai da ganin ka haka ji
yadda ka kara murjewa nasan wanan duk aikin diyata Fatima ce don tasan abinda ya
dace.
Ba kamar matar wanan mahaukacin ba da tazo gaidani dazun kaga nan yana taba
kujeran gefen shi yace a nan ta zauna wallahi.
Baba yace wanan irin abubuwan dole su jefa mutum a cikin damuwa yau ace irin
tarbiyan da na,baku a gidan nan amma a cikin zuria ta ake samun irin haka.
Sai yai shiru tare da girgiza kan shi can yace wallahi yaran nan suna kashe min
zuciya.
Baba kayi hakkuri ka daina sa irin abubuwan nan a ranka kaga ba lafiyane a jikin
naka bba yanzu.
Nan dai baba ya kara dan muna nasiha mukai masu sallama don dare ya somayi sosai.
Mun koma dakin mama mukai mata sallama tana ta saka muna albarka muka fito daga
gidan.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE,,,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WANDA BAI BIYA BA MUN BARKI DA ALLAH,,,
ALOKACIN MUKE,,,,,
Tunda nai wanan mafalkin na tashi jin kaina nake yana min wa ni irin ciwo gani
banda sukuni a tare dani.
Haka na daure nai muna abincin rana tare da na dare a lokaci guda sai dai ina
sake sake a raina kan mafalkin kabir da nayi may hakan ke nufi ne wai?
Kudi na fito dashi da abinci nace ma musa ya bayar min da sadaka a waje ya samu
karamin yaro ya bashi.
Na gama shirya dining table da kayan abincin dana girka nashege daki na kara
wanka.
Dogon rigan atamface a jiki dinkin shi mai hannu daya ya matse ni sosai rigan
wanan dai kan sai zaman gida don da aka kawo dinki naita fada da anty maryam akan
dinkin.
Ina fitowa ban san da dawowan shi ba sai ganin shi nayi falo kwance saman dogon
kujera ya sa hannun shi daya ya rufe fuskan shi dashi.
Dagani tunane yakeyi ko may yake tunane oho sai da nakai daidai kan shi na tsaya
daga bayan kujeran tare da dan rakwafowa saman kujeran nace.
Sannu da dawowa yaya kamar daga sama yaji murya na sai naga yai sauri cire hannun
shi firgigit da sauri yana bude ido mukai arba dashi.
Cikin mamaki ya amsa min fuska a daure yana cewa yyawa nace akawo ma abin sha
ne ?
Eh kawai ya,bani amsa na juya zuwa inda fridge yake, na dauko lemon five alive
mai sanyi da cup.
A kasale ya mike zaune daidai ina isowa da drinks din a hannu na sai dana aje cup
na bude lemon na fara tsiyayawa a cup din.
Na dauka tare da mika mashi sai naji ya sauke ajiyan zuciya yana karba daga hannu
na.
Sai da na samu kujera na zauna ya kai cup din a bakin shi ya fara dan kurbawa a
hanlali tare da lumshe idanuwan sh.
Sai da ya kurba kusan sau biyu naji ya ce may ya hada ki da Amira ne wai ?
Shiru nayi ina wasa da yatsun hannu na kaina a kasa sai ji nayi yace bake nake
tambaya ba ne ?
Nace wallahi yaya ni ban san wani abu ya taba hada ni da ita ba.
Kwayar idona ya daga idon shi ya kalla don tabbatar da maganan da nayi yace kin
tabbatar da hakan da gaske ba abin da ya hadaku bayan bana nan ?
Kai kawai na daga mashi da eh haka ne din amsa na .
Yace shi ke nan ai idan ma wani abu kikai mata ai zanji don zan dauki mataki akan
hakan.
Don ba zan yarda matar da nake aure ta wullakanta min yan uwan haihuwa na ba ko
kadan.
Dan murmushi nayi nace nima ai yan uwana ne don banda wanda sukafi a garin nan
yanzu don may zan mata wani abinda ranta zai baci akaina.
Wanan kuma ai matsalar ki ce ni dai kin ji may na fada maki ai sai ya mike tsaye
zai fara tafiya nake cewa abin yana saman dining tun dazun.
Sai nayi sallah zanci ya bani amsa ba tare da ya juyo gare ni ba nan nabi bayan
shi da kallo kawai.
Dogon mutum ne sai dai ba irin can din nan ba kuma karfafa ne mai fadin kirji ga
shi da dan dogon fuska da hanci irin zubin fulananin kasan sokoto sak dashi.
Musa ne ya dawo yana cewa anty na dawo dazun na samu bakya falo.
Sai a lokacin na dawo daga tunanen wanan zaman da baudaden mijina da nakeyi.
Don nidai yanzu ban san kuma wace irin kulawa ake so na bashi ba wanda yafi wanan
da nake mai yana mai dani kamar wata shakatafi can.
Na saki ajiyan zuciya a fili tare da dan murmusawa nace ga abinci can fa na zubo
maka ne musa.
Yace anty lokacin sallah yayi alwala na shigo nayi naje massalaci hakan yasani
mikewa nima na shiga don nai sallah.
Bayan na idar da sallah ban mike ba ina zaune a gurin da nai sallah na dan
jingina jikina da gadon dakin sai tunane nakeyi.
Shine ya shigo dakin daga kofa ya tsaya yana fadin abinci fa ?
Sai da na shafa nace gani tafe har musa ma yana zaune falon nashigo.
Direct dining na nufa na fara kokarin bude kulolin abinci lokacin suka karaso
suka zauna.
Sosai yake cin abincin hankali a kwance sai can ganin ban zuba nawa ba yake cewa
ke bazaki ci bane nace na koshi.
Da sauri ya kara dago kai hannun shi rike da spoon din da ya debo abinci zai kai
a bakin shi yake cewa.
Da kikaci may kika koshi nace breakfast din da mukayi dazun bana jin yunwa yanzu.
Tsuki yayi yace will eat now my friend ban son wasa da yunwa kada ki jawo wa
mutane matsala.
Na dan turo baki tare da tabe fuskana nace ni wallahi ban jin cin abinci a koshe
nake yace ko kici ko na dura maki shi yanzu kuwa.
Dole na zuba kama spoon hudu na dan fara ci sai dai kuma na kasa ci sosai don
banjin ci din.
Daga inda yake zaune ya taso sai ganin shi nayi a gabana yana fadin oya open your
mouth.
Wani kallo na watso mashi nace ni wallahi na koshi musa na ganin yaya ya mike ya
nufe ya mike dama yagama cin nashi yafice a falon bayan ya dauke plate din.
Ganin da nayi da gaske yake zaiyi feeding dina da kanshi yasa na fara tura sauran
abincin da sauri a bakina yana tsaye yana kallo na gani saura kaman spoon daya yasa
shi jan tsaki yace kan cin abinci sai na saba maki a gidan nan.
Tunda na gane so kike kija min fita gurin maji tace na barki da yunwa cuta ya
kamaki don sheri.
Ina gamawa na kora da ruwa tare da dan dafe kaina a hankali wanan ai cin zalin ne
na fadi a hankali na dauka ya wuce ne ashe yajini.
Sai kawai naji ya kamo min baki yana fadin wanan bakin mai bakar magana da tsiwan
tsiya sai na yi maganin shi.
Zan bude baki nai magana sai hannun shi naji a bakin nawa mikewa nayi don na gudu
sai ji nayi ya rugumoni ta baya ya matse ni a jikin shi.
Cikin wata yar kara nace don Allah yaya ka sake ni na daina wallahi kayi hakkuri
please ka sake ni.
Maimakon ya sake ni sai ji nayi ya kara rugomoni sosai ajikin nashi ya shiga bin
jikina a hankali.
Kafana naji ba zai dauke ni ba a loka in don irin abubuwan da yake min a lokacin.
Sosai ya matse ni yadda ran shi ke so a lokacin kuma gashi na kasa hana shi.
Sai ganin abin nashi yana son wuce gona da iri nace cikin wata kasalaliyar murya
don Allah dai yaya ka kayi hakkuri na tuba na daina zan dinga ci.
Hannun shi yakai a kirjina abinda yasani saurin zillewa da karfi nai kasa ke nan
da sauri Allah yaban sa,a ya sake ni.
Wani irin numfashi ya sauke tare da shafo kan shi ya juya zuwa dakin shi ya barni
a gurin a tsugun ne.
Cikin jin haushin abinda yai min naja kafana zuwa dakina saman gado na fada a
rigingine idanuwa suka shiga kawo hawaye a lokaci guda.
Na furta ya Allah ka bani ikon cinye wanan jerabawan da nake cikin sa a cikin
sauki.
Shima dakin shi ya shiga kwantawa yayi yana mamakin kan shi don bai san yadda
akayi har kai ga taba wanan yarinyar ba haka yau.
May yake bukata gurin wanan yar kaunan bayabayan shi haka ne wai ?
Sai kuma yai murmushi zuciyar shi tace may tarasa acikin abubuwan matan da kake
bukata ita .
Ba gashi yanzu yanzu kashiga wani bakon yanayi ba a zuciyar ka ka kasa
controlling din kan ka akanta sai da ka dan taba ta ka samu natsuwa a ranka.
Ranan bai kara fitowa ko falo ba yana ciki a kumshe nima dai hakan ne ina dakina
a kwance don yanzun haka kunya yadda zan hada ido da yaya yau nake ji.
Yadda yau ya hagula min jikina haka son ranshi yanzu a haka yana mashayi zan
dinga bashi jikina yana yadda yaga dama dashi son ran shi.
Oho ni Fatima naga ta kaina zama da mashayi hada jiki dashi don raya sunnan
ma,aiki don gujewa zunubi a kaina.
A hankali na lumshe idanuwa na har tsawon wani lokaci sai tunanen makomar rayuwa
na ke yi kawai.
Bayan sallah la,asar naji fitan shi daga gidan haka yasani sauke ajiyan zuciya na
fito falo na zauna da musa nan mukai ta hira akan matsalan mahaifin su.
****** ********* ******
Har kwana biyu ba wani abinda ke hadani dashi don tun ranan da ya matse ni ban
yarda sam mu hada ido dashi bani ma fitowa sai naji baya gidan zan fito falo na
zauna.
Yau tun safe sai nake jin bacin rai a zuciyana haka naje makaranta na dawo ban
iya anyana komai ko a school.
Tunda na dawo bai gidan har karfe tara na dare ganin bai shigo ba ya dan sani
cikin dan damuwa.
Ina son kiran wayan shi amma na kasa don gada ya dauka wani abune kuma zan tsiro
mashi.
Musa yace min anty zan kwanta barci nake ji nace tun yanzu yace wallahi yau wasan
kwallo nayi da yan unguwan nan kuma naje gidan anty maryam nai ta hawa keke da
yaran unguwar kina school.
Ganin ni kadaice a falon yasa ni mikewa don nakashe tv dake aiki naje na kwanta.
Kofan shigowa aka turo tare da shigowa falon tafe yake cikin dan sagala corth din
jikin shi ga kafa dan shi.
Kallo daya nai mashi na fahinci yau yayi halin shi na baya ke nan saboda yadda
nagan shi yana tafiya.
Ban ko ce mai sannun da na saba ba yazo ya wuce ni hakana ya shige dakin shi.
Dakina na nufa raina a bace har na kwanta na tuna baici abinci ba duk yinin
ranan.
Gashi nasan halin shi tun a gida baya cin abinci a waje shi duk inda yatafi sai
ya dawo gida yake cin abinci.
Mikewa nayi tare da bude kofana na nufi dakin nashi a lokacin.
Ina tura kofan yadda na samay shi zube a kasa saman center carpet din dake
tsakiyan dakin baki gado a kwance rigigin ne dashi.
Yadda na ganshi kwance sai tsoro ya kamani ga rigar shi ta sama ya wugar a gefe
daya.
A hankali na karasa gaban shi idanuwan shi suna rufe alaman barci ne ya dauke shi
a haka.
Durkusawa nayi a gaban shi idanuwana suna fitar da hawayen bakin ciki.
Hannu nasa a hankali na fara cire mashi takalman kafan shi sai socks da na fara
zarewa a hankali.
Idanuwan shi ya bude a hankali ta dan kalle ni ban daina abinda nakeyi mai ba sai
da na cire mai takalman da socks din a kafan shi.
Yace da kyat cikin wani murya ciki ciki leave me alone Fatima i want be alone for
now.
A sanyaye nace mashi ka tashi ka haugadon ka ka kwanta please.
Ya lumshe idanuwan shi yace ki bar ni a nan iam ok here.
Nace ka tashi please ka haugado kada ka kwanta haka a kasa please sai na mika
mashi hannu da niyar nakamashi ya mike zuwa kan gadon na shi.
Shima hannun ya mika min sai dai karfi ba daya ba sai maimakon na dago shi ya
mikw sai jana yayi zuwa jikin shi.
Tankar na kurma ihu a lokacin don irin yadda nake jazuciya na a lokacin.
Kokarin mikewa nayi amma sai naji ya sake rike ni a jikin shi tare da fadin shiii
Idanuwa na na lumshe cikin bacin rai, don na gane may yake nufi da hakan da yace
min wai nai shiru.
Yayi wani irin jan numfashi har sai da naji shi a cikin raina a lokaci guda.
Cikin karfin hali nai magana a hankali nace ka tashi ka hau gado ko kai wanka ko
zakaji karfin jikin ka.
Ya kara bude idanuwan shi da kyat yace tunda kina son inyi kamani nai wanka
please ?
Mikewa nayi da na samu ya sakeni na nufi bathroom na hada mai ruwa da kyat na
samu ya mike yana rike da hannu na na dago shi rike da hannu zuwa kofan shiga
bayin tun a gabana naga yana kokarin cire kayan jikin shi haka yasa ni komawa baya
da sauri na bar dakin.
Muryan shi naji yana fadin don't go anywhere na fada maki ko na bata maki rai.
Na ja na tsaya tare da rintse idanuwa na shiga wani irin damuwa mara fasalin
fadi.
Gurin wardrobe din kayan shi na nufa na ciro mashi wasu kayan barci na aje mai
saman gadon shi.
Na tattara kayan da ya cire na watsa su inda yake tara kayan wankin shi.
Fita nayi zuwa kitchen na hado mai ruwan shayin da yake sa na dafa mai duk dare.
Na shigo dakin da flask da cup a hannu na yana zaune saman gado daure da towel a
jikin shi iya kugun shi.
Sai da na aje flask din nake cewa ka sanya kayan ka gasu nan a gefe na aje maka.
Bai yi magana ba sai kallon kayan da na aje mashi saman gadon yayi kawai.
Na sake cewa ga ruwan shayin ka nan idan zaka samu sha yau.
Bina kawai yayi da ido kamar a ranan ya fara gani na.
Juyawa nayi sai muryan shi naji again yana cewa kada ki fita ki tsaya a nan zaki
kwana.
Dam dam naji gaba ya bada na dago kai da sauri ina kallon shi.
Sai kuma naji jikina yai wani irin san yi cikin sanyi murya nake cewa zan je na
kashe wuta a dakina.
Daga haka nafita daga dakin na dade zaune a bakin gadona ina faman tunane kala
kala a zuciyata.
Banda yadda zanyi dole na mike na shirya yadda ya dace mace tayi idan zata turaka
gun maigidan ta kwana.
Kwace na samay shi a dakin yayi dadaya a saman gado hakan yasa na gane cewa yayi
barci ne a lokacin.
Duban flask din da na aje mai nayi yana nan yadda na barshi bai taba ba, a
hankali na taka gefe daya na gadon na kwanta a hankali kada yaji motsina ya falka.
Nasa hannu na kashe wutan dakin na makure a gefe daya a tsorace don yauce karo na
farko da zan hada makwanci da na miji.
Kuma sai gashi mijin sunnan nawa a buge yake a cikin kayan maye don dole kuma nai
mashi biyayya a hakan.
Cak naji hannun shi a saman jikina tare da mirgino ya kan kamay ni a hakan.
Ji nayi duk da ina a tsorace ya sake wani irin ajiyan zuciya lokaci guda idanuwa
na naruntse cikin jin kuna haka a raina.
A sannu yafara bin part din jikina yadda yake so sai runtse idanuwa nake don
bacin ran dake addabana a lokacin.
Sannu sanu yake komai zakace ba,a cikin maye yake ba a lokacin, don irin yadda
yake takon sallon shi a gare ni.
Duk irin yadda nai tsanmani zai kasance don a buge yake abin na sadauki ya wuce
haka.
Don sosai ya canza min sallon shi a ranan wani irin mahaukacin soyayya da maza
keyi ya nuna min a wanan daren don sai kusan asubu nasamu ya sarara min.
Nai kuka nayi ihu nayi yakusa duk a banza nakeyi don babu maceci a cikin wanan
daren gare ni.
Haka yasa barcin dana dan samu yasa mu makara sai guraren tara na safe na falka
da kyat na bude idanuwana da sukai min nauyi.
Dakin nake bi da kallo har nakai idanuwa na inda yake kwance ya kifa cikin shi
daga shi sai dan towel din daya yafa daga saman shi kadan ya rufe al,auran shi
dashi.
Da kyat na iya mikewa a hankali na lalubi rigar barci na dayake a kasa yashe, na
nufi kofan dakin bayan na saka rigan.
Nabar dakin zuwa dakina a falo naji motsi a kitchen ashe musane yake min wanke
wanke a ciki.
Dakina na shiga na fada bayi tare da sake majikina ruwan masu zafi ban san
lokacin da na saka kara ba.
Sai da na gasu sosai